← Book details Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Inke matar aure ce ,daga zaran kun gusar da sha'awar ku dakuka kasa daurewa zaku dawwama cikin fushin Ubangiji , hukuncin Allah nanan a kanki har sai an jefe ki tun anan duniya ,ke kuma budurwa bulalan haddi....amma fa yanzu duk ba ayi ,yanzu zina ma ya zama passion in bakiyi ke ba wayayyi bace ba ,Anya muna kan hanya kuwa?
Allah kasa muyi kyakyawar karshe ,Hajiya ta....babes ki yi gayu ki famfa wankanki Matsawar baki zina ,Billahi kinsha ,kuma kin wuce tozarcin duniya da lahira Inshallah... Amma don't trust a guy ,karki yarda ki bude masa kafa da sunan soyayya wallahi he won't marry you ,abu mai muni ma ga sharrin cututtukan zamani da akafi kamuwa dasu ta hanyar zina ,irinsu ciwon hanta da su ƙanjamau....

****
Mutuwar bayin Allahn nan ya tsaywa Al'umma da yawa a zuciya ,duk wani makaman yakin labeebah saida ta zubar dasu ,ta rungumi amaryarta a matsayinta Na babba sun zauna lafiya ,adalci sosai Aseem yake kamantawa ,duniyar guda nawa ma take? Indai har bazai iya sakin labeebah ba ,to in ya zauna ya na gallaza masa ,to ba shakka zai tashi ranar lahira sawun Mazan da zasu wayi gari da shanyayyen sashin jiki.

Labeebah kam ta kame girman ta sam bata nuna kishinta akan yumnah itama Yumnah taja kankantarta ,dama bata san da saɓanin su ba ,don haka take girmama labeebah anty sama anty kasa ,zaman lafiya mai dadi ,farincikin Ubangidan Aseem jagoran tafiyan ya hade kan matarsa suna zaune cikin soyayya da yalwar arziki duk sheɗanun kawayen labeebah ,da kanta ta labarta ma Aseem haka da ɗaya da biyu sukayi masu koran tijara suka daina zuwa masu gida.

Yau da gobe asaran kwana yau watan Yumnah bakwai da aure ,kuma dauke da cikin Aseem wata shida ,a yayin da itama Uwargida Labeebah ke tura nata cikin dan wata shida ,sun zama kwan lafiya ,Aseem ya dawo mijin masu ciki tuni ya dauki hutun aiki don ga wani aikin ladan Ubangiji ya bashi,aikinsa kenan fita da su excs antenatal ,da sauransu......

Tuni yayi booking asibitin da zasu aihu a India da zaran cikin ya shiga wata 7 zasu wuce sai sun aihu zasu dawo to sai dai muce Allah ya raba lafiya.

MA'ASSALAM!

*HELLO GUYS,Plz kuyi hakuri masu kiran waya da bana samun dauka da wanda nake pending chats dinsu,wallahi nayi busy ne da yawa 😣You knw I luv u guys ,Amma everything will be Alright.......*

*And guess what?😃Zanyi maku wani irin littafi da ba'a taɓa baki irin sa ba a duk Novels da kike karantawa _Wannan ba Novel bane ba kawai ,saidai mu kirashi Novella Mai scene da ɗan dama a cikinsa......Which I decided to publish it saboda en uwana mata da basu san sex styles da yawa ba,musamman amaren zamani ,Each scene yana dauke da complete story with sex style guda 1.... Don Haka littafin complete documents ne sai na gama tas zan saki free page ,duk mai so zai biyan kudinsa ya siya gaba-daya ,babu jira Inshallah_

Bye_bye
Taku har kullum
Oum Aphnan
Chapter 23 · 0% Book details