Sashe 21
Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kasa bashi amsa saboda ɓacin rai kawai a zuciye ya fi ce daga gidan ,yaja motarsa a tsiyace yana cancana gudu ƙirjinsa yayi masa nauyi ba abunda yake buƙata sai ya samu gado ya kwanta plat ko zai samu sauƙin zogin zuciyarsa ,numfashinsa a hankali ya fara ɗagewa sama sama ,da karfi ya daki sitiyarin motar sa.
“What a bulshit!!!?” ya fadi da karfin gaske hakan kowa yasa voice box ɗinsa kartuwa ,a take ya fara wani irin tari ba kakkautawa ,tun yana iya controlling tukinsa har ya saki kambin a hankali yazo mararrabar flyover motarsa ta sulale cikin ƙarƙashin babbar motar Dangote da ta ɗauko kaya daga kudu,Driver iyakan ƙoƙarin da zaiyi ya kasa rike kansa saboda ya riga ya shige masa gaba-daya ,don haka gaba-daya ya natse motar Adeel din,wani irin fitinannen hatsari mai munin gani ya afku ...... Innalillahi wailaihir rajiun.
Abinda mutanen dake gefe suke maimaita wa kenan mata kuwa masu saida ababen saidawa ,A karce suka bar wajen saboda yanda lokaci daya motar ta mommole jini ya fara malalowa ta karkashin motar kofar motar ta bangaren drivern a bude da alamu dai yayi attempting fita ne amma ya yanke masa wuya don haka ,dead body dinsa ya langaɓe a wajen ,mutane en gaza gani kafin a kaima motocin dauki an fara daukan hotuna da videon hatsarin ana posting a social media.
Jimawa kadan motar ta kama da wuta kuma.
***
Beelah jikinta rawa ya kamayi
Da sauri ya kamata ya rungumeta a ƙirjinsa “Menene?”
“Alhaji Adeel...Adeel ya ji haushina ,Adeel fushi yayi”
“Come on ! Adeel ba abunda zai iya maki tunda gani”
Rarrashinta ya dinga yi har saida ta nutsu amma haka nan gabanta yake faduwa lokaci bayan lokaci ƙirjinta yana bugawa,sam ta kasa gane sukunin zuciyarta.
Alhaji yaso tafiya amma saboda baƙin kishi sai ya kashe wayarsa ma saboda kar wanda ya gansa tunda dai aikin gama ya gama Adel ya riga ya kamasu and so what?
Shikuma ada ya aza beelah kamammiya ce ynz da ya gane er hannu ce ,sai yakejin to sai menene? Gwara ma ya darji kudinsa yabar ɓagas!
***
Rasuwar Adeel tuni ya isa gidan su Adeel sakamakon posting din motar gidan da aka dingayi a social media kafin motar ya kama da wuta ,saidai neman wayar duniya ba'a samun Number baban Adeel bare a fada masa dansa fa Allah yayi masa rasuwa .
Bariki tayi dadi
Mace duniya ce wlh😉🤣Ynz macen bariki zata hada Ɗa da uba rikici.
Duniya knn Allah ya jikan Adeel karshen rashin jin magana Nadama!! Yau ina gatan nasa yake?!
Oum Aphnan🏃♀️
ABU UKU
Page X
Biki💃
Yau ɗururuwar Al'ummar musulmi suka shaida ɗaurin auren Yumnah da Aseem cikin ƙanƙanin sadaki yanda Musulunci ya buƙata da fatan samun Albarka da yalwar arziki da zuri'a dayyiba ,wato sadakin zoben gwal daidai da Al'adar dangin Baban Yumnah.
Bayan daurin aure ango da sauran maza suka zarce wajen reception biki ya cigaba da wakana a cikin gida ,babu wani bidia da aka gudanar sakamakon Amaryar dai ustaziya ce ,Tasneem da taji bikin a kurarren lokaci ita tayi ruwa tayi makarɓiya ta shiga ta fita sai da aka kama masu kafcecen hall of just 50 Individuals ,mixed gender. Komai na events din Tasneem ce amara yayin da duk abunda takeso saidai ta kira Aseem ya bada dole.
Uwargida tayi bajinta tayi dakiyar zuciya ta cije sam bata nuna baƙar kishinta ba ,don kam su har Dj Saida ta Kira aka cashe. Saima da Aseem ya dawo gida yinason ya huta yaji kidi tun daga farkon layi ,gasu sun dawo matsayinsu na sababbin mutane da basu saba da kowa a unguwar ba ,bai kamata su addabesu da damu ba ,don haka ya watsa taron bayan ya biya Dj bills dinsu ,ya kada kai ya wuce Hotels don sheɗanun kawayen labeebah bazasu taba barinsa barci ba .
Yamma nayi ba'a bari dare yayi ba aka ɗauki amarya Yumnah aka kaita ɗakinta zuwa isha'i kowa ya watse aka barta da ƙawayenta ,sanann ne aka kira Mai makeup ta shiryata zuwa dinner dukda Bata son zuwa amma baya da damar cewa bazata ba ,Tasneem tana kararrafi ita ta haɗa aure.
Su beelah kam sune en gaba gaba ,wato en Vip seats da su Abu Sadik mayen mata ,kallon ƙugun kowace mace yakeyi yana admiring Sam abunda ake serving baya burgesa shidai kawai a bashi ɗuwawun mata.
Taro yayi taro , mashaAllah Mc ya kwalkwale madarar basirarsa yana kambama en mata da matasan masu kudin da suke wajen su kuma suna masa yayyafin Nera.
Beelah tana zaune ,hankalinta yana kan wayarta rabin tunaninta yina wajen Adeel yau fiye da sati bataji duriyarsa ba,kota kira wayarsa baya shiga ,haka Alhaji tunda suka rabu ko ta kirasa baya daukan wayarta ta rasa meke faruwa ne.
Whatsapp ta shuga tana duba status din mutane ,kasantuwar satin nan ayi biki da yawa yasa duk inda kabi abu guda ne hotunan biki don haka ta ɗan ja Tsaki zata kashe wayar taga Alhaji yayi updating status
Har wata zuciyar tace ta kashe wayarta ta yi enjoying dinner dinta sai kuma ta shiga status ɗinsa tana kallo ga abinda ya rubuta.
“Plz Urgent help!!
Akwai HIV victim da muke dashi,tsautsayi yasa ya kamu da ƙanjamau yanzu haka yana neman abokiyar rayuwa mai cutar ƙanjamau da zasuyi aure cikin rufin asiri da son juna ,in Kuma ke ma da baki da Ƙanjamau din kinji zaki iya sadaukarwa to Muna godiya .
Mutumin ɗan shekaru 62
Yana da gidajen mai 32 nation wide
Estate 9 a asokoro
Gidaje masu tarin yawa a kasashen duniya.
Dan siyasa kuma ɗan kasuwa
Ya rabu da duk matansa gudun kar ya shafa masu cutar ,Duk wacce take son taimakonsa should DM plz🙏🏻”
Ɗas gavan beelah ya faɗi ,tabbas kwatancen da akayi yayi daya da kwatancen kansa da kansa ,kardai Alhaji yina da Ƙanjamau ,ya kusance Ni?
Innalillahi wailaihir rajiun!
A furgice ta fara recording Voice note tana tambayarsa waye me kanjamau din
Aikuwa yina online ,yana ganin sakon ta ya tura mata amsa a takaice da “Nine!...zaki iya aure na? Nasan kema you're victim ,I was trying to call you sai in sha'afa har yanzu rasuwar Adeel bai gama saki na ba...gaba daya tsoron Allah ya shige Ni mune silar mutuwar Adeel shiyasa naga gwara in tuba in saki matana Dana jinginesu bana kusantarsu kafin in shafa masu cutar da na Lalubo a bariki,sukam basuji ba ,kuma basu gani ba,amma ke tamuce nasan tabbas kina dashi....”
Beely ta kasa tsayawa ta gana sauraronsa kawai tayi jifa da wayarta ya tarwatse haka ta tsage da wani irin gigitaccen kara ,da yasa hall din yin tsit!
Kafin aka yi kanta da gudu
“Adeeel!.....ƙanjamau!!....Mutuwa!!!.....wayyo Allah na” kawai sai idanuwarta suka kakkafe ,ta baje anan a sume.
Duniya baki da tabbas ,in baa ki zina don kiyaye dokokin Allah ba ,a guje shi sbd ƙanjamau da sauran cututtukan zamani irinsu ciwon hanta da ake kamuwa dashi ta haduwar zufan jiki ,kuma kowa dai yasan Hepatitis bayi da magani .
Allah kasa mu dace!!
Oum Aphnan
ABU UKU
Page Y
Kowa dai yasan mutuwa ko tashin hankali baya hana wasu suji dadi ,don haka aka sunkuci Beelah akayi asibiti da ita ,Amarya aka wuce da ita dakin mijinta ,abu sadeek suna fake da motocinsu shi da Tasneem da wata mayyar ƙawarsu mai rawar kan tsiya ,Jamsy itakuma ta likewa Abusadeek ,don haka a mota suka jira Tasneem aje ayi siyan baki ta fito su tafi Hotels sun shirya zasuyi 3somes ne amma tsabagen zalama a cikin motar ma saida sukayi having sex da Jamsy .
Su Yumnah kam suna dawowa suka taras Labeebah ta aiko masu da gasassun kaji suna tururi da juice masu sanyi kamar kuwa sun sani amarya bata cin abinci har a gama biki Don haka da ita da kawayen amarya suka zage suka ci sukai nak!
Taje tayi wanka aka sauya mata bedsheet suka gyara mata daki aka feshe ko'ina da turaren wuta dana burner oya oya suka kimtsa amarya ango na zuwa suka damka masa amaryarsa suka yi waje ,sukan en duniya ne basu bukatar kwanan gidan amarya bare angwaye su koresu ,aah kowacce tana da saurayinta sunyi booking hotel room acan zasu kwana ,andai yima iyaye basaja za'a kwana a dakin amarya amma kamar yanda amarya zata sha dadin amarcinta da angonta suma haka kowa zata motsa gindi da nata kwarton a Hotels room
***
Aseem tsaftataccen gabatarwa irin yanda Musulunci ya buƙata shi ya gudanar a darensa ,Labeebah harta kajin amarci ita ta shirya ma Aseem wanda zai shigo dashi dakin Yumnah ta rakoshi har daki ta juya .
Tana masu barkwanci da tsokanar a tabbatar yau an ƙyanƙyaso mata en biyu .
Saidai tana shiga dakin ta kulle ƙofa tun kafin tabar jikin ƙofar ta tuske da wani irin kururuwa ,da gudu ta kama labulen ƙofarta ta cushe bakinta dashi saboda karma a jita don dare ya rigada ya fara tsalawa to 12.
Aseem bayan sun yi sallah Nafeelah yayi mata en tambayoyi game da addininta ,tsarki da sallah ,sannan ne ya ɗagota zuwa kan gadonsa
***
Tasneem suna gamawa da angwaye suka shishige motan samarinsu suka tafi inda yafi masu daɗi (Hotels)
_Iyaye hattara da yaranku Plz....wlh da yawan lokaci yara in kin barsu kwanan gidan biki basa kwanan gidan biki ,not only biki ,Koda yaushe karki sakaci er ki ta rabu da ke for 2 hrs call her ,and hear from her ,karki damu ace kin fiye kulafacin yara ,in danka ya lalace ba me maka wani abu....in fitan dole ya kama ki karɓe wayarta ana communicating da sheɗanun samari kadai ta hanyar waya ne don mugun saurayi hardly ya biyo yarinya gidansu...._