← Book details Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 23

Sashe 4

Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Littafin kuɗine dai zai ƙare a page 5️⃣ gwara ki gaggawar mallakar naki don anyi nisa da biya

Regular 500#
VIP 1000#
Special 2000#

Zaki biya ta wanann bank din
7782217014
Mohammed Hassana
fcmb

Ko katin MTN ta wannan number 09065990265

Munje Shan dadi sai kunzo😉🍌🏃‍♀️
_*ABU UKU🤫...!*_

Na..
Oum Aphnan🌸

Page4️⃣
_______________
Billy ta kwashe kusan Awa biyu da rabi kana ta yi shirin komawa dakin da ta baro Aseem,saidai abun mamaki tana zuwa ta riski dakin a garkame da mukulli ,ɗan jim tayi tana tunanin ko yayi zuciya ne ya rufe kansa baya bukatar ta ? A sanyaye ta fara taban door bell din Wai ko zaiji ya buɗe ta shiga.
Wani maaikacin wajen ne da yazo wucewa ya ganta a rakube kamar munafuka yake shaida mata ai wanda ya kama dakin ya saki dakin.
A haukace ta waiga ta kallesa “Da jakan nawa?... Innalillahi wailaihir rajiun na haɗu da dan damfara”🙆‍♀️ Ai duk yanda mutumin yake ƙoƙarin jan hankalinta kan ta nutsu Aseem babbar mutum ne yafi karfin arzikinta Amma inaaaa , gwala-gwalanta da suke cikin jakan kawai take haskowa a ranta ,da gudu ta gangara reception ,ta samu receptionist din da ke on duty ,nan cikin haki ta soma karanta masa wanda take nema a Lalubo mata Number wayarsa ya gudu mata da jakan gwala-gwalanta....kundai san karuwa ba tawakkali.
Da kyar aka shawo kanta aka bata key din dakin da suka zauna taje ta duba in ta gani,cikin Sa'a sai ga komai yanda ta ajiye ,ko sauya mata wajen su bai yi ba,jikinta a ɗan mace ta waiga ta kalli ma'aikatan da suka rufo mata baya
“Allahu kunga bai dauki komai ba”
Receptionist din mika mata envelope din da Aseem yace a bata yayi ,sannan a ransa yana cewa bakisan dawa kikayi mu'amala ba,da kinsan matsayinsa a duniya ba Nigeria ba ma ,da da kika hadu dashi bakiyi sakaci ya kufce maki ba.

***
Kaduna
Late Evening
Tasneem na kwance a ɗakinta tana chatting on her laptop ,ta kalli agogon jikin laptop din 4.30pm ,salati ta rafka “Oh munyi da Aseem zamu hadu a Joint da rana for lunch,Ni ynz ma a die minute din nan wata OG babes zan samu ta bani hadin kai ,muje muci kudin Aseem?
Shiru tayi cikin dogon nazari ,saboda tasan halin kawayen ta en ra'ayine.
Batayi aune ba taji wayarta na ringing,waigawa tayi ta Tsurawa screen ɗin ido ,babu suna a number don haka ta yanke shawarar share kiran saida aka kira na biyu sannan a ƙufule ta sa hannu ta dauka gamida kangawa a kunne tace
“Alooow”

Yumnah cikin sanyin ta tace “Hello Tasneem”
“Eh,wacece ke neman 'yar gidan Abbakar” Tasneem ta tambaya cikin gatsali
“Yumnah ce”
Shiru Tasneem tayi cikin dogon nazari
Yumnah ?! Yumnah?! Nikuwa a ina na san mai wannan sunan?
Kamar tasan tunanin da Tasneem ta lula tayi hanzarin cigaba da magana kafin Tasneem ta yanke wayar don ta san halin masu kudin nan “Your secondary School friend”

“Oh! Kice Yumnah kumatu ,to yane? Kina ina ? I mean a wani University kike karatu?”

Jan numfashi tayi loudly “Tasneem bana karatu ,infact babana ya rasu ,bamu da kudi ,Ni yanzu ba wannan ba na kira ne in rokeki ki taimaka mun da duk abunda Ubangiji ya hore maki muci abinci da mahaifiyata, wallahi mamana bata da lafiya tana fama da Cancer♋ banda kudin ma da zamuci abinci balle ba magani,nabi kafatanin gidajen masu kudi da na sani a Kaduna ba bayani yanzu gashi na koma roko a hannun kawayena😥plx ki tausaya mun kar kice baki dashi ,in kin bani kisa a ranki kin bani sadaka ne”

Tasneem Sarkin tausayi ,a take taji Yumnah ta dan bata tausayi
“Ayyah kina ina?”
“Yanzu gani wajen kinkinau road ”
Komawa Tasneem tayi ta kwanta ,ta soma mata kwatancen inda zasu hadu.

Mintoci talatin ya kawo Yumnah gidan su Tasneem ,kallo daya tasan wajen nan akwai kaya kawai dai jikin bai samu kula bane ba,a da tayi niyyar hadata da momynta ne ta bata food stuff itakuma ta Dan Bata kudin kashewa ,amma tana ganin Yumnah jikin nan luwai luwai ,sai plan dinsu da Aseem ya fado mata a rai ,wannan fa dama ne mai kyau ta haɗa Yumnah da Aseem ,tabbas zai sakar mata kudi itakuma sai tayi jinyar mahaifiyarta .lallai ta taimake ta.

Zunbur Tasneem ta mike taje ta zaɓo mata wani doguwar rigarta tsadajje da zataje dashi Get together din da suka hada da kawayensu this coming weekend ,ta mika ma Yumnah bayan ta feshe shi da turare

“Saka wannan ,ina da inda zan kaiki inda zaki samu kudi ,amma matsalar baya son datti”
Yumnah Jikinta ne bai bata ba ,ta danyi jim hannunta rike da rigar tana jujjuyawa .
Tasneem wucewa ciki tayi tana ɗan miming wakar dake tashi a ɗakinta tana murguda ɗuwawu ,sam batasan duniyar tunanin da Yumnah ta tafi ba.

Da shirinta ta fito cikin ɗamammen riga da wandon pakistan,amma fa ta ɗago nonuwan nan can sama kamar zasu zagi mutum daga inda yake sai ta Dan rolling karamin veil ya rufe mata wuya she look sexy dai,ga duwawukan nan manya manyan sun tokare kamar na kura...Da hanzarinta ,ta fito hannunta rike da car key dinta sai karamin jakar hannu sai bulbula ƙamshi take tana taunan cingam rakwaƙwas !....ƙasss!

Tana fitowa tayi turus tana kallon Yumnah ,kana ta daga hannu tana kallon lokaci a wrist watch dinta
“Yumnah meye haka kuma ? After 5 fa,Ni bana don shirme wajen manyan mutane zamuje kinga kuwa bazamu je wajensu da dare ba ,in Kuma ciwon uwar taki bai dameki bane ,to fine”

Jan ajiyar zuciya Yumnah tayi ta mike ta juya baya tana sauke zip din doguwar rigar atamfarta cikin mugun jin kunya kar ta hango shatin nonuwanta.
Hmmm Tasneem kura iyayen lesbian ,harda mika kai tana leken nonon Yumnah ba tare da ta sani ba ko ta lura,saida ta ga Yumnah ta saka rigar sanann ta maza ta wayance ta hanyar daura idonta akan allon wayarta kamar dama can abunda takeyi kenan .

A sanyaye ta kalleta “Tasneem ya matseni da yawa jibi fa ,i can't zip up” ta nuna mata zip din kirjin rigar da yaki zaguwa da yatsa ,kyakyawar wushiryar nononta ya fito gwanin sha'awa ,Tasneem ji tayi kamar ta jawo Yumnah ta rungume ta cusa hannunta a wushiyar nonon ta fiddo daya ta saka a baki ta tsotsi Gara.

Muryarta tuni ya sarƙe ,idanuwarta suka sauya kala zuwa ja_ja sanann idon ya ɗan tara hawaye.

Gyaran murya tayi kadan
“Amm bari in gyara maki” taje gabanta tasa hannu ta kama ƙarfen zip din kamar zata zuge mata ,tadan gogi jikin nononta ,wani laushine ya ziyarci hannunta wanda sai da ya sata furta “Shushhhh” ta zuge da sauri

Yumnah a rude tace “Menene? Zip din ya karce maki hannu ne?”
Girgiza kai Tasneem tayi ,tanajin maranta na daurewa yina tsatso ruwa ,kawai ƙosawa tayi su tafi din in ta Cigaba da Kallon Yumnah ba abunda zai hana tayi nata fyade ta ci ta saidai duk abinda zai faru ya faru.

Don haka Tasneem waskews tayi da cewa “Uhm uhm kawai You look take away ne” Murmushi Yumnah tayi cikin kunya ta sunkuyar dakai ”Nagide Tasneem wlh kina da kirki”
***
ABATCHA GUEST INN
Tunda suka shigo gidan saukan bakin ,Yumnah ke wuwwurga ido kamar matsoraciya itadai ,Tasneem ko a jikinta ,sai sipping lemun da aka kawo masu takeyi wanda tabbas yafi kama da giya a idon Yumnah .itadai Yumnah plain drinks aka kawo Mata shima kuma taki sha .

A haka suka kwashe kusan minti 30 ,tunda Aseem ya leko suka gaisa bai sake fitowa ba ya shanyasu a falo

Yumnah kallon Tasneem tayi “Ina jin tsoro Tasneem ,me mukeyi a wannan wajen da duk dan tarbiyya bazai shigosa ba sai bisa lalura?”
Cikin tsawa tsawa ,da gundura da gidadancin Yumnah kamar ba wacce aka haifa a kwaryar Kaduna ba tace “Muma ai lalura ta kawo mu ,so duk abinda mutumin nan yakeso a wajenki ki masa ,abu mafi muhimmanci shine ki samu kudin da zaki kula da lafiyar mamanki ,idan kuma baki ra'ayi ,to ba dole don ban haifeki ba ,tashi ki tafi”

Yanda Tasneem ke masifa tana hura hanci yasa ma Yumnah tsoron ta ,gashi kuma tana kwadayin lafiyar mahaifiyarta ,wanda ya lashe masu rankatakaf ɗin dukiyarsu .

”Ina so”

Miƙewa Tasneem tayi tana gyara zaman rigarta “To Ni i had to take my leave”

A tsorace Yumnah ta kalleta “Ina Zaki je ki barni?”

“Oh so kike in tsaya in kalli game din naku😉 ta kashe mata ido guda tana kallon tsayayyun dukiyar ƙirjinta ,Ahhhhshhh ba yau ba kinji ” ta kare tana lashe kasan leɓenta da halshe cikin mugun sha'awar Yumnah

Yumnah na kallo Tasneem ta fice ta barta cikin tunani ,shikenan zata yasar da mutuncinta saboda kudi da ciwon mahaifiyarta ya ilahi

Inda ta paka motarta ta nufa tana waya da Aseem “To Ni na tafi na barku a kula mun da kawata da kyau .....plz fire her hot hot,plz a Bata wuta boss kasa ta susuce ,na dai sanka sugar dady ,and that cucumber dole zai zama sugar”

“Tasneem kin raina Ni ko?” Aseem ta fada cikin barkwanci

Dariya Tasneem ta fashe da shi “Oh yeah sugar dady namu” ta ƙare maganarta tana buɗe motar ta ,tayi mata key ta kashe wayarta tayi jifa dashi a wajen mai zaman banza ta fito daga cikin jerin rantsatsun motocin da suke jere a wajen ta soma driving ranta fesss tasan yau idan Aseem yaci Yumnah ba karamin kyauta zata samu a wajensa ba .

Saidai kuma bata san menene ba ,idan ta tuna da structure din Yumnah sai taji wani kishi ya kamata ,zata fiso a ce a yanzu din nan suna rungume a gado ɗaya ita da Yumnah amma ya zatayi ? Dai juri zuwa rafi....

***
Karya kan motarta tayi daga gida ta nufi gidan ƙawarta abokiyar cin durinta,ko ta dan ƙwaƙuleta ta samu ta kauda maitan Yumnah .......

***
“A'ah dakata ,wai kinaso kice mun ba abunda ya shiga tsakaninki da Aseem fiye da wata biyar? Jibeki fa ,dukda wainnan malamalan ɗuwawun?...gara iya Gara ya iya tsallake wa? Wlh inajin baida lpy,abinciki lpyr mazantakarsa”

Marairaice murya tayi
“Wallahi lafiyarsa kalau ,i know”
Chapter 4 · 0% Book details