← Book details Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 23

Sashe 8

Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Page C
Paid Page
_______________
Washekari.
Yumnah gayu tasha cikin Pakistan ɗin da takan siyo a Gwanjo sai takai tailor ya mata shaping dinsu ta wanke ta goge,in tasa zaka rantse original masu tsada ta saka,yauma wankan Pakistan ɗin tayi maroon colour ya matukar amsar jikinta ,ta gyara gashinta ta mulke sa da man zaitun ta ɗan shafa humrorin da ta siya en ɗurin kwalba .ta saka takalminta sneakers tayi kyau daidai ita ta ɗauko jakarta ta fito tana ta ƙamshi mai sauki .
Gidan su Tasneem ta wuce direct ,Tasneem ana ta barcin gajiya ,don cikin dare tashin ta biyu tana tara ruwan dumi tana gashin tsuuu😃
Tana ganinta ta sakko daga kan gadon cikin zumuɗi ta kamo hannunta suka taho falo ta kunna masu Tv ta leƙa tsakargida tasa masu aiki su kawo masu abun break sannan ta dawo ta zauna a kujeran gefenta suna fuskantar juna ,cikin fara'a ta kalli Yumnah ,wacce tadan kishingida tana kallon Tv tana karkaɗa kafa ,gadai dukkan alamu tana cikin farinciki .maka mata duka Tasneem tayi a kafa
“Shegiya kwashe ƙafarki jareeeh...(ta manna mata zagi irin dai na student din nan)”
Miƙewa zaune tayi cikin fara'a da nishadi tana karkaɗa jiki ,Tasneem cikin zaƙuwa da son jin labari tace
“Babes to ya? Nasan kin riko mun labarai ma ba labari ba”
“Hmmm me kike so in Fada Maki to?”
Sa hannu tayi akan tsinin hancinta ta ɗan ja tana girgiza hancin da fuskarta
“Komai da komai da ya faru ,spell it out” fashewa da dariya tayi
“Tom ba abunda ya faru sai fada ,muka hau sama muka fado daga karshe ya sauke girman kansa...” mika hannu tayi suka tafa ,Tasneem ta fasa shewa kamar en matan amare.

“Ehem ...ehem sai akayi yaya?”
Yamutsa fuska tayi “Shkenan sai ya kaini shopping shikenan”
“Uhm uhm ,uhm uhm fadamun yaya? Yaji dadin wajen? To ya ? Ya dinga ihu da kururuwa ? ...” katseta tayi da sauri ta hanyar daga mata hannu
“Uhm uhm bari don Allah ma karki karasa maganarki ,ji na nake yanzu haka kamar wata karuwa!”
Caɓe baki Tasneem tayi “Ke dallah jareh,kowace mace da kile gani karuwance ,ya danganta da yanda kikayi packaging naki karuwancin ne....................Amma idan zaki samu mai kudi ,da zai sakar maki ƴaƴan banki ba ƙoro sannan ya baki good se*x ya mallaka maki jikinsa ki sha madara ta sama data ƙasa ,babe within no time Zaki sauya ,sperm yasa kiyi fresh kudi yasa ki zama big babe ,ynz sai kin ganki da wasu nauyayan kudi a account ,hutun sallah a Dubai dasu Sweden ,.....To kinji kalan karuwancin da ake so nan ,wanda wannan karuwancin me tsada ne ba kowa ke samu ba ,to ke gashi a ruwan sanyi Allah ya kashe ya baki”

“Hum bazaki gane bane kunyar jerawa nike dashi,ba kayan kirki ba shegun accessories irinsu agogo, shade glasses haba...jibeni fa,ke kuma ki tuna ya yike?”
Karki damu indai kina tare dani zan kashe maki ko nawa ne ,ala barshi in kudin suka zauna iya biyani...Kawai ma tashi muje” ta mike tana gyara zaman baƙin dogon wandon ta da ya matse mata cinyoyi gan gan da wata shedaniyar top mai fadi kamar na iyaye ,amma me V neck wannan yasa ake hango wushiyar nononta,a yanda take ta yi warawara taga wani karamin ɗan kwali irin tsarabar nan da ake rabawa yara in an dawo Saudiyya tadan daureshi ta wuya ta hau Farfesa turare ta jawo dindima dindiman fararen cambas ta saka ,ta dauki jakarta tana taunan cingam rakwaƙwas ƙwas.
Bakinta yaji maikon man leɓe

“kinji tashi muje ,ma tsaya a chicken republic muci abincin,wai chips kawai da tea sai ɗan ƙwai ya gagara a kawo mana tun dazu...babes tashi muje” sakin baki Yumnah tayi tana kallonta kamar a Film din arna.

“Hajiya ya haka?” ta nuna ta da duk hannunta” kallon kanta da kanta tayi daga sama har ƙasa “Ya kuwa?"

“Kina nufin a haka zamu fita?”
“To menene?”
“Uhm uhm Hajiya don't spoil my market ,barni in gayu irin na en matan zamani,karki kashe mun kasuwa”
****
Nawaz building & constructive company

_MD office_
Sunan muƙamin da naga ansa kenan a gaban tafkeken office din gilas da gilas dake can ƙolololuwar ginin hawa na Shida ,sunan Office ne amma sai ka wuce tafka tafkan faluka sunyi biyar kowanne da ma'aikata da computocinsu kafin ka kai office din Mai gayya mai aikin dake can yayi nesa da inda suke ,kana dosan wajen zaka tsinkayi Ni'imtaccen ƙamshi na musamman da sanyin Ac kamar ba gama gari irin namu ba ,wajen is selectively decorated ba hayaniyar tarkece sai adon fulawoyi farrrr ,in ka shiga wajen zaka rantse ba a Nigeria birnin Kaduna kake ba.

Tafkeken office ne mai ɗauke da set din kujeru leather seat dakakku ordered ,sai gefe guda table ne ƙatoto da zai ci zaman mutum biya zuwa shida gefe da gefen table din babu komai sai tarkace ,Computers har biyu ,da printer matsakaici ,sai gefen hannun mamallakin Office din Kuma Joy stick ne nayin game, ɗaga dayan side din Floopies disk drive ne Wanda ake sharing manyan files ,ga Kuma su projector na highlighting hotuna da bidiyo haka dai . Shiru nayi ina mamakin wannan bawan Allahn architecture ne ko kuwa me yake yi da na'urorin computer birjik haka bayan wanda suke wajen sekatariyarsa da PAs ɗinsa

Su biyune ƙwal a office din shi asalin mai Office din Yana sanye da fararen kaftan ba hula gashin nan ƙashar ƙashar ya kife kansa akan table din ,wannan yasa na kasa gane ko wanene shi.

Saleem cikin gundura yace “Aseem,wannan zaman is so crucial ,in Allah ya taimake mu a wannan karon mai girma shugaban ƙasa zai rattabama project dinmu hannu,kaga nan da wasu watanni trillions of naira ne zasu ringa kai kawo tsakanin asusun Companyn nan dana birnin Washington ,wow gaskiya kai me Sa'a ne abokina.....”

Shiru yayi ya dakata da tsurara surutun da yake yi jin babu labarin za'a amsa shi ,Yes yasan Aaseem miskili ne ,amma wannan magana ake akan hobbyn Aaseem ne wanda kullum yake zumudin sa,amma yau shine yake masa magana yayi masa shiru ,kuma duk miskilancinsa Saleem Yana cikin mutanen da suka fi kowa kusanci da Aseem don haka baya iya masa miskilanci ko yaya ne.

Aaseem kana jina kuwa?” shiru bai tankasa ba.

Sa hannu yayi a gaban table dinsa ya ƙwanƙwasa da karfi ,firgigit ya ɗago yina kallonsa
“Haba Aseem tunanin me kake yi haka ,magana fa muke akan cigabarmu kayi mun shiru?” sa hannunsa biyu yayi ya kama pen din gabansa mai tambarin sunan kamfanin a jiki sannan ya fara murzawa a hankali ,idanuwarsa suka kafe ƙyamm a fuskar Saleem ,Bai second biyar ba ya sake nausawa wani duniyar tunanin idonsa nakan fuskarsa ko ƙyaftawa baya yi

Jan kujeran sa baya yayi ,kawai ya mike zai bar wajen,karan kujeran ya dawo da Aseem hayyacinsa wannan ya sashi ajiye biron yana murmushin yaƙe.

“Saleem zaka tafine? ”
“Eh sure!”
Ɗaukan document din gabansa yayi mai logon kamfaninsa
“Ga wannan ayi shirin presentations din goben"
Mika hannu yayi ya amsa ransa na suya . Kawai sai ya girgiza kai yayi zai fita .Aseem a sanyaye yace “Saleem what's up”

“Uhm uhm ba komai Ni kawai abokin aikinka ne banda matsayin da zan shiga personal life Dinka ,Amma kayi hakuri ,na aza matsayina yafi gaban aboki,ko abokin aiki mun zama en uwa”

Jan numfashi yayi “Saleem ba haka bane ba ,ka bari mu gama da mai girma shugaban ƙasa ,zamuyi magana a nutse.

Oum Aphnan#
Paid book @500₦ Regular
1000₦ VIP
2000₦ Special

7782217014, Mohammed Hassana, Fcmb

Ko katin MTN ta nan
09065990265
_*ABU UKU🤫...!*_

Na..
Oum Aphnan🌸

Page D
Paid Page
_______________
Yumnah#
Tasneem#

Bayan sun dawo daga super market en da suka je ,tsayawa a general kitchen din gidan tayi tana magana da cooks din akan a kawo masu abinci,Sa hannu tayi aka jere masu shi a dogon tray hadi da drinks masu sanyi sanann ta taho tana tsirarawa baba Rakiya Surutu ,itadai tana biye da ita da dakon kayan abincin su .
Tana shiga dakin ta ajiye masu a center table ta fita ,a falon kan 2 seater ta yarda jakarta ta cire dankwalin kanta da takejin kamar ta daure kanta da rawani ,ta warware Ac tana daman kwararawa Yumnah kira tamkar bata san inda take ba.

Yumnah take ta cuku cuku cikin sheɗanun kayan da suka siyo a super market din shiru tayi mata bata tanka taba sai gyara hantsar wandon da ya kame mata cinyoyi take saboda ya dan sassauta.
Biririt sai ga Tasneem ta shiga
Chapter 8 · 0% Book details