Sashe 14
Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
“Yumnah ba maza? Duk manemanki?”
“Ohwohoo ,mama don fa an ganka da saurayi ba shi yake nuna saurayin nan aurenka zaiyi ba,mutane basa ganewa sai ayi ta zaginka kaƙi aure nan kuwa Mazan ne basu shirya aure ba...Ni walh ba wanda yamun tadin aure Ni kuma kinga ai bazan masa ba ko”
Shiru ummah tayi tana Binta da kallon tuhuma
“Har Aaseem?”
Rararraasss gaban Yumnah ya fadi
“Ummah Aseem ba saurayina bane ba ”
“Amma yana sonki,ki bashi dama mana”
“Aah gasky,kawai dai zan san yanda zanyi in nemo mijin tunda haka ne”
Ta kare magana ranta na tururi ta rasa ya ake samun mijin nan ko itama zata samo a mata auren nan ta huta da yawan magana ,tasha kuka a praying mat Allah ya Bata miji ,amma mutane gani suke tunda tana da kyau duk Mazan duniya biyota suke suna son auranta Amma ita ke koronsu.
Wannan ɓacin ran yasa ta zabura da sauri zata bar wajen ,tanajin kamar tayi kuka ko zataji sanyi a ranta,don wanann babban jarabawa ne da ya samu mata a wannan zamanin Mazan duk ungulayene basa aure.
“Yumnah!!!!?”
Ta kira sunanta a kausashe.
A furgice ta juyo da mamakin sauye sauyen da take gani a wajen mamanta a yanzu din nan.
Zaro kwaroron roba ɗin da kudaden nan da ta gani a ƙasan cinyarta ta ɗago mata shi sama tana karkaɗa mata su ,da alamar tambaya damm a ƙwarar idon maman
Wani yankewa zuciyar Yumnah yayi ya fadi ras!!! Da sauri ta dafe ƙirjinta jin wani nannauyan tsoka na neman fice mata daga ƙirji.
Bakinta makyarkyata ya kamayi amma ta kasa magana.
“Yumnah”
Ta sake kiran sunanta with affirmation ,tuni idonta sun kawo ƙwalla bata san sanda ta zube akan gwuiwoyinta ba.
“Ummanah”
“Sharraf!!!...ko inzo in mitsitsikaki a wajen nan ,ko kinajin don ina ciwo bazan iya horaki bane ba...ko kinajin don kina bani abinci bazan iya zama da yunwa bane ba....i can starve to dieth Yumnah Kuma ke kikayi asara,zan mutu in barki da duniyar...but now back to my issue ,aina kika samo wannan...¿”
“Mamana ki gafarceni mamana,tsoron kar in rasaki ne”
“Kar kiyi min sharri ! Sai nace kije kiyi zina?!”
Dafe kai tayi da sauri
“Lahaula saka ƙuwwa,umma banyi zina kuma ba...”
“su wainnan kayan mazinatan a gidan ubanki kika samo su?”
Hawaye ta fara tuttulowa ,tunda take bata taɓa samun matsala da mahaifiyarta ba sai yau
“Umma tsoro ne!😢Tsoron Kar in rasaki yasa nayi colliding da en iska!”
Tabbas uwar zuciyarta yayi gautsi shirye take ta mata dukan tsiya,ita take kiran ta da zayi zina ,amma ynz da taji furucin daga bakin 'yar sai ji tayi kamar an watsa mata wuta. Dafa ƙirji tayi da ƙarfi
“Yumnah kinyi me???? Hasbinallh waniimal wakeel 😭...Allah ka jarrabeni ta kowani siga Allah ka dauki raina in huta... Alhamdulillah biniimatuka ya Allah” kawai sai ta fara tari ƙwal...ƙwal...ƙwal.
Hysteria follows tana ƙoƙarin shidewa nan take.
Zuwa tayi tana girgiza ta tana ihu tana kururuwa
“ummah banyi zina ba...umma bansan namiji ba ummmmmahhh karki mutu ......😭😭😭😭”
***
Yaseer haka nan yaji zuciyarsa na harbawa ,son ganin Yumnah na ninkuwa a ransa ,suna cikin magana da collegue dinsa ya zabura ya dauki keys din motarsa
Da mamaki ya kallesa yaga haramar fita yake ya barshi a office din
“Yaseer Ina zaka?”
“ina zuwa Yusuf ,kawai in ka fito sakatariyata ta rufe mun ko'ina...” kamar likitan da aka kirasa taimakon gaggawa ya fice daga Companyn da gudu ,wani tukin kasada yake yi saura ƙiris ya kwashe wata Almajira a kwanar gidansu Yumnah ,wanda in aka tambayesa wanann ujilan na menene? Shidai bai sani ba.
Sallama ya ringa kwadawa a bakin zaure amma ba mai jiyosa,tsaye yayi yana kaiwa da komowa gashi ya kira Number Yumnah Bata ɗagawa.....daga can ƙuryar gidan yaji muryr Yumnah ta kwararo ma uwarta kira cikin mugun tashin Hankali
“Ummaaaaah....umma karki mutu,wayyo ummana”
Fit! Ya fada gidan ba tare da yayi shawara da kowa ba.
*ABU UKU*
Page N
Oum Aphnan✍🏽
_____
Aseem yina zuwa yaga halin da take ciki bai tsaya wata wata ba kawai ya sunkuceta ,sukayi mota da gudu ,Yumnah na biye dasu a baya tana kuka ,baya ya ajiye ta ya rufe ya zaga driver seat ya zauna itama Yumnah ta je sit din gefensa ta zauna ya figi motar a haukace suka nufi Harmony Hospital .
Tun kafin su gama parking aka dauko wheel chair attendant da Nurses suka wuce da Umma emergency ,Danna kai yumnah tayi zatabi bayan Umman tana kururuwa zasu rabata da ummanta ,amma haka suka kullo ƙofar aka fara bata agajin gaggawa .
Aaseem damƙo hannun Yumnah yayi ,gaba-daya ta fice a hayyacinta tana zuba sambatu ,umma banyi zina ba.
Rike kanta yayi da kyau yana raɗa mata addu'a a kunne ,kamar wacce aka zarewa lakka haka ta natsu ,a sanyaye ta fara wurga ajiyar zuciya . Saida ta dauki dogon lokaci kafin ta buɗe idonta a hankali ,ganinta kwance a cinyarsa yasa tayi gigif ta miƙe cikin jin kunya.
Cikin tausayawa ya kalleta “Muje mota i need to talk to you”
Ba musu tabi bayansa ,saida suka natsu ya bata bottled water Tasha sosai sannan ya kafeta da ido
“Me ya faru?”
Cikin Muryar kuka ta soma karanta masa labarin
“Ehm ehm banason kuka ,yi mun magana yanda zan fahimta abeg”
A nutse ta karanta masa duk yanda sukayi da maman har Condom din da ta tsinta a cikin kayanta wanda ba nata bane na Tasneem ne ta bata ajiya ita batasan menene a ciki ba ma,da suka zo rabuwa ta manta bata bata ba tayi tahowarta dashi gida .
“Tom ynz ke menene abunda yafi tada ma umma ki hankali haka? ”
“Rashin aurena sannan kuma da Condom en nan da ta gani...Ya Aseem plz kayi wani abu na daukeka kamar yaya na ne ,if not bazan iya fada maka sirrina ba ...”
“Ill My Yumnah Amma first Ina dangin ku suke kinsan ke kadai bazaki iya jinyar umma ba”
Shiru tayi na ɗan tsayin lokaci kamar ba za tayi magana ba kana ta soma magana
“kaga Mu asalinmu Buzayen Agadez ne ,babana buzu ne ,yana kawo dabbobi da dawakai daga Agadez zuwa Nigeria ,Allah ya kuma sakama abun albarka ,zama yayi zama har ya tunbatsa ya mallaki dukiya mai yawa ya auri mamana er nan garin Kaduna ne amma asalin su en Yobe ne,
Mu uku suka haifa amma Ni kadai na rage ,babana ya mallaki kadarori da dama amma mutum ne mai kishin ƙasa don haka baya siyan daidai da fili a Nigeria sai kasar shi ,yana da ƙatoton gida a malali ,da motar shigar sa da wanda ake kaini makaranta da Aiken gida haka dai.,muna rayuwar mu cikin jin dadi har watarana babana yaje fatauci ƙasar Senegal a hanyarsu na dawowa costom suka amshe kayansu na miliyoyin nairori,hakan ya jijiga babana sosai amma karfin zuciyar maza ya dawo gida ,saidai cikin rashin Sa'a yana zuwa ya taras da gobara ya tashi a gidanmu wanda ya lashe komai na dakin mu harda yayana da yake zazzaɓi baije makaranta ba sai Ni kadai aka kai 🏫 ashe Ni ajalina bai sauka ba ne,itakuma mamana ta fita makofta barkan aihuwa tabar karamar ƙanwata a gidan tare da nannynmu ,Nan fa gobara ya dinga hauka saida ya cinye kayanmu tatas ,Kuma ba Mai Rai daya da ya fita .
Wannan balain da babana ya gani lokaci daya ya daki zuciyarsa ya fadi baisan inda kansa yake ba ,kwanansa biyar a asibiti lokacin har en uwan babana sun zo dubiya amma da yake dai ajali ya sauka nan yace ga garinku nan .