← Book details Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 23

Sashe 10

Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dafe kai Tasneem tayi ta kasa gane dubaran Billy “Kawata dallah ku bari ya ciki ya baki kudi ya ware meye na wani riritashi aurenki zai yi ne?”

“Ke dallah gafara irin Mazan nan ba'a masu cin garaje,so nike ya nutsu a sona inta gwada masa kyawawan halina,Allah barshi duk ranar da na bude kafa ya cini sai ince fyade aka taba mun,kinga zai samu confidence Dani ,na zama certified kwartuwansa muna zuwa kasa da kasa dashi,kinsan manyan nan basa son kula anyhow girls masu bin kowani maza saboda suna son sirri"

Hannu taba Tasneem suka tafa “Dadina sake big IQ kawata ,plz in an ɗebo da nauyi kar a manta damu....ke wai ina Mutumin😉” ta kare magana tana kashe mata ido guda

Dariyar keta ta bushe dashi
“kai wai abu sadeek? Yana extra room dincan Yana barci ynz muka gama balai ya kwaso jarabarsa nace sam ,bazai tara mun zufa ba yanda na tsatso kyau din nan shine yayi zuciya ya shige can”

“Allah sarki my friend gasky Baki kyauta ba,kinji Bara in shiga wajensa”

“shegiya taji dadin bura”

“Wallahi fa amma nasha gashi..." Ta na magana tana tafiya .

Kallon Yumnah tayi dake tsaye katoo tana kallonsu cike da jin sun burgeta .

“Wannan kawarki ne Tasneem?”
“Eh chicks din Aaseem ne "
Dafe kirji Billy tayi “Wani Aseem din ?"
“Aseem dai namu hajiya yada susuce walh ,abun zass mamaki ”
Tasowa tayi ta rungume Yumnah “Yan nan Allah ya kashe ya baki ,gashi dai daga alama baki nisa a barikin ba don ko ɓulin hanci gashi baki da shi,kar aje ga saka tarkacen accessories din mu damuke makalawa na jawo maza da en harkan”

Shiru Yumnah tayi tana motsi da hannu tana jin duk haushin kanta da kanta ,gaskiya gidadanci baiyi ba,itakam yaushe zata waye ne ta samu rayuwar enci irin na wainnan zafafan matan?

Tasneem tana shiga dakin ta ganshi ya buɗe kafa dagashi sai yalolon wando mai roba sai jan gwarti yake ,ƙirjinsa duk gashi jikinsa don ba riga .

Sadadawa tayi a hankali ta kai hannu ta sakon wandonsa da yake bude ta zura hannunta a hankali ba tareda ya taba jikinsa ba ,saida takai wajen kayan dadinsa ,kawai ta cafke su da karfi

Ihu Abu sadeek ya fasa “Wayyo sun kwashe mun kayan aiki” ya kai hannayensa duk biyu ya dafe hannunta ya Gwale ido a tsorace .

Dariyar keta Tasneem ta fashe da shi
“Dallah nice ”
Murmushi ya saki cikin jin kunya “Haba har kin bani tsoro walh”
“Hmm ynz Billy tace wai tayi maka rowa”
“barni da shegiya ,Alhajin zai tafi ya barmu”
“Allah ma zanyi fushi😡makon ka kirani inzo har sai ka ɓatamun ranka ?” hannu yakai ya dafa kafadarta

“Ayyah hot zuma so u knw how much I miss your company? Banason in nuna zalama na ne da wurwuri”

Zata bashi amsa kiran Aseem ya shigo “Hello sugar dady”

“yes driver na ƙofar gida ku fito ya kawo ku”

Ɗaura hannunta tayi a maransa tana shafawa tana lumshe ido “Oh my sugar....oh sugar......(Nishi Abusadeek yakeyi Yana uhm uhm) shkuma Aseem da ya dauka da shi take yace “Yes Tasneem"

“Sugar ina tare da wani sugar a nan bazan iya zuwa ba ,zan turo ta yanzu dai"

Caɓe baki yayi yina mamakin fitsara da rashin kunyar Tasneem bata jin kunyar tace tana iskanci ,kamar ba er gidan tarbiyya ba.

“Shiknn" ya fada a takaice ya kashe wayar .

Yana kashewa Abusadeek yakai bakinsa kan bakinta suka cafke da tsotson bakin juna ,sannan ta zare bakinta a hankali “Sweet bari in kira wancan kar ayi ta jiranta”

Ta waya ta kira Yumnah tana dauka kafin tayi magana tace “Kije waje ana jiranki driver ”

*****
Tana shiga falon ta ganshi a zaune hannunsa riƙe da jaridar daily trust. Da complete riga da wando na kaftan farare tar an masu ɗinkin zabuni daga gani dai dinki manyan masu kudine aka manna a tsadajjen farin shaddar.

Kafe ta da ido yayi tun shigowarta ,don tun a gidan Billy ta ajiye abayan da suka saka akan kayan en iskansu

“Ina yini ?”
Binta yayi da kallo ba tare da ya amsa ta ba.wannan ya sa mata tsarguwa ,kawai sai ta tsaya Dan gaba kaɗan dashi ta ɗaura hannu akan zif ɗin saman maranta ta zuge shi farin pant dinta ya fito ta daura hannu a ƙugu ta fara sauke dogon wandonta ƙasa .har ta kawo saman cinya ,fararen ƙugunta maƙale da da farin pant ya fito sarari sosai kafin ya ɗaga mata hannu

“Wait zo muyi magana tukum”
“No Bari muyi abun da ya tara mu yau bana so inyi dare jiya mama tayi mun korafi”
Aseem baya son yawan magana don haka cikin tsawa yace “Come sit here”

A furgice tazo kujeran dake kallon nasa ta zauna tana maida wandonta a ƙugu ,da alamun tsoronsa a idonta .

Oum Aphnan
09065990265
_*ABU UKU🤫...!*_

Na..
Oum Aphnan🌸

Page F
Paid Page
_______________
Tsura mata ido yayi ƙurlrr ba tareda yayi magana ba har saida ta tsargu ta tuno baki gaba ,gamida sunkuyar da kanta ƙasa.
Can a sama ta tsinkayi maganarsa
“Sorry ban kiraki naji ya kika koma gida ba...ban iya kiran mace ne matsalar kenan” sosai ranta ya sosu ,lallai wanann bai damu da ita ba
“Uhm kar ka damu mai aure ai ana masa uzurin kiran dare"
“Ba lallai dare ba ni bana kiran mace saidai ta kirani....and bana using mace sau biyu ,once nayi amfani da ita zan dumping dinta ,na fada maki hakan ne kar kiga nayi watsi dake kice ban kyauta maki ba”
“Ni a wa?☹️” kallonta yayi yina mamakin yanda take magana cikin isuwa kamar er gidan wata da wani.
“Kinyi kama da er gidan gilas da gilas” tsuke gira tayi cikin mamaki
“Uhmm ban gane ba?”
“Ki kalli shiganki mana kayanki ai sunyi tsada da yawa kuma darajar kudin ya zarce na aljihunki”

Miƙewa tayi ranta yayi mugun ɓaci ta miƙa hannu zata dauki torchlight phone dinta
“Ina jin I've to take my leave ,sai anjima”
Gintse fuska yayi
“Torrrr ban gane ba”
Raɓe ƙafansa tayi zata wuce “Baka ganewa ne? Inaso zan tafi kawai"

“Tsaya tsaya mana me yasa zaki tafi ai bamu gama maganar ba ,atleast zanso insan me yasa kike zuwa wajen mai aure don ya kwanta dake ya baki kuɗi ,meye ribarki?”

Kanta hautsinewa yayi tanajin kamar zatayi hauka ,rumtse ido tayi ta buɗe kawai sai dlgashi yayi ja kamar garwashin wuta .
“Aaaaaaseeem,cire kafarka zan tafi”
Ragagaas gabansa ya fadi ,ba zai tuna when last aka kirasa da sunansa gatse haka ba,and wannan kiran ma yayi kama da na gargadi.don haka yayi zunbur ya mike ya cafke hannunta don har ta soma tafiya tsayawa yayi suna fuskantar juna numfashinsa na hawa da sauka da sauri .
“Cikani”
“sorry fada mun me zan maki ? Me zan baki da zai sa ki tsaya?”
Cikin fushi tace “Me zaisa in tsaya? Kanaso ne in tsaya ka cigaba da kallon cikin idona kana cin zarafin talauci na? Kanaso ne in tsaya kana kallona a fasika kai kuma ɗan kirki dake shayin matarsa bazaka iya cin amanar ta ka kwanta da Ni ba? Kanaso ne in tsaya......”
Aseem bai iya fada ba don haka tuni ya fara dambe da numfashinsa dake neman daukewa saboda daga murya da yake
“Uhm uhm Yumnah ki saurareni
“Bazan saurareka ba...kasan radadin dake cikin miskiniyar yarinyar dake gabanka a yanzu? Kasan famin da maganar ja yayiwa ciwon dake ruruwa a zuciyata??? Aseem ka zalunce Ni,ba laifinka bane ba, dama haka masu kudi suke amma ba abinda zan iya maka sai dai in Barka da mai duka (Allah kenan) " dafe kirji yayi yana wani irin wahalallen numfashi
“Calm down ,Yumnah ban iya magana da sauri ba karki ga na fadi na suma,kina turasasani inyi magana ban iya ba,just listen for a while me nayi maki?”

“Au baka sani ba? Aseem bazaka sani ba,in Kuma har ka matsa sai ka sani to dole ka bini a hankali,kuma kai mu'amala dani da darajwa ka tsameni daga sawun fasikan matan da ka saba bi don niɗin ba fasika bace ba,rather bani hanya” ta fada tana fizge hannunta tayi hanyar waje da sauri,tana murda kofa zata fita ya daga hannu
“Sissss ! (Ya kira attention dinta) waigowa tayi cikin fushi tana ganin kamr yayi mata kiran en iska din nan

Cikin mugun saukin kai yace “Kiyi hakuri” murguda masa baki tayi gamida dallara masa harara “Bazan hakuran ba” ta kare da kwakwasa masa harara tana farfar da ido ,ta fice cikin matukar ɓacin rai. Wasu hawayen nadama na gangara a ƙwarar idonta.

Komawa yayi yaraf ya zauna a kujera hawayen dake gangara a idonta yafi komai firgitashi yana matukar jin tsoron mutum ya barsa da Allah ko yayi masa Allah ya isa
“Wannan shine ranar farko da naga hawayen bakin ciki a idon wata mace sanadiyya ta”

Oum Aphnan
09065990265

*_ABU UKU_*

Page G
Chapter 10 · 0% Book details