Sashe 19
Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai can dare ya sake duba status dinta ,still Ashe yumnah Bata goge ba.
Abun yayi masa ciwo sosai ,yana son mace Mai jin magana ,yana matukar so a girmamasa in ya bada umurni ayi hidding da sauri.
Haka ya cigaba da duba status dinta time to time ko zaita ta goge amma bata goge ba har saida awanninsa yayi ya fice da kansa .
Daga nan ne kuwa cikin ɓacin rai ya kirata a waya.
“Nace ki goge amma banda matsayi ko?”
Salati ta rafka
Wallahi na manta ne
“Eh zaki manta tunda tsokanar fadar kike so kuma umurnin ya fito daga wajen wanda baki daukesa da muhimmanci ba ,shiyasa baya ranki ma”
Rantsuwa ta dinga masa akan ta manta ne ,kuma da gaske ne.
Oum Aphnan
ABU UKU
Page S
An cigaba da samun cin karo tsakanin Aseem da Yumnah a gefe guda labeebah ta kwantar da kai tana bin Yumnah sau da ƙafa ,kuma duk in sukayi waya da Yumnah sai ta fada masa ,sannan ƙorafinta ɗaya ne , Yumnah taƙi sakin jiki da ita .
Har hotunan Yumnah ta amsa a wajen Aseem ta haɗa masu video da hoton Labeebah da na Aseem din da na Yumnah ,idan har zasu daure a hakan tabbas za ayi zama mai dadi saboda uwargida dai bata nuna kowani irin kishi .
Biki nata ƙaratowa dangin Aseem dukda kasancewarsu masu hali suna azaban son Yumnah,don harta events dn da za ayi kanwarsa ta taso takanas sukayi shawara da Yumnah ,itadai Yumnah da batada wasu kawaye duk abinda akace binsu take da to .
Dangin Yumnah kuwa en Niger ,tunda aka tsaida maganar biki suke Banka mata maganin gyaran aure dana gyaran jiki ,sannan kuma sanin tana da kishiya suke bata magungunan tsari dukda a ɓoye suke baiwa Yumnahn don in har tasani to fa bazata sha ba .
Sai kuma maganin farinjini da daukaka da kwarjini a wajen jama'a da dangin miji shima sau uku suna bata a ɓoye tana sha da nonon farar saniya ba tare da ta sani ba.
Ai kuwa magungunan da suke bata yasa Aseem daɗa liƙewa Yumnah wataran in yazo sai an koresa ,Yumnah ta kasa gane menene dalilin wannnan nacin .
Labeebah kam duk kwantar da kan da tayi na son ta haɗa ma Yumnah lefe Aseem ya hana , dangin sa yaba wuka da nama su hado masu lefe uwargida set 1 amarya set 2,wannan abu ya kuntata ran labeebah taso tayi facaka da Naira ,musanman yanda kawayen ta suke ganiyar zugata ,don tunda tasan Aseem ya kamata da kwarton ta ta shaida ma ƙawayenta komai nan kuwa suka bazama da ita gidan bokaye ,abunda bata saba ba ,acan wajen bokan ne yake labarta mata kashin arzikin Yumnah da na mijinsu ya hadu sosai kuma tun daga neman auren arzikinsa zaita bunkasa akwai rabo masu zafi harda tagwaye ,kuma akwai madaukaka acikin ƴaƴan ta wanda zasu kasance ko malamai ko manyan en kasuwa ko en siyasa don haka duk wanda ya nema hana wannan auren to zai mutu ko ya wahala ,sannan uwa uba yarinyar tana da tsananin ibada ga yawan azumi da sallolin dare ,asirin da zai shigeta sai ansan anayi ,abu ɗaya ne zai tasiri a kanta shine,ta bita da makirci da kisisina to sanadiyyar hakan sai su daidai ta da mijinta inma zata korata ne kalas ,dama ba type din mijinta bane ba , tausayinsu yake ji.
Don haka ne Labeebah ta kwantar da kai tana binta ta kasa ,bokansu yana uzzura masu husuma tsakanin Aseem da Yumnahn ,abu kadan ta soma jin zafinsa ,itakuma Labeebah rimi rimi ta kwantar da kai ,wai ita ne harda kiran Yumnah tana mata nasiha wai ta ringa kula da Aseem sosai ta lura bata damu dashi sosai ba ,a haka za ayi auren ? Gaskiya mijina mai tsada ne ,Yana son a kula dashi sosai ,ga mata nan ɗururu na rajinsa ke Allah ya kashe ya baki kina wofintar dashi?
Fada fa sosai a dole ana wulakanta mata Aseem ,Allah ya raba mu da makircin kishiya.
***
Daya daga cikin Sirrikan da ake ma Yumnah
*Jawhara ×100
*Hatimin Yusuf ×1
*Nonon farar Saniya
*Zam zam
A wanke da zam zam ,a juye a nonon a sha ,Daukaka da farin jini na ban mamaki ,ko siyasa zaka fito indai za kayi ta shan wannan duk jumu'a to sai ka gagara.
Zan ringa bada sirrori da nafiloli saboda masu kishiya ,Plz ana yin adalci duniya mai wucewa ne kika zalunta wata zaki mutu zata mutu Ubangiji zai tsaida ku a lokacin da shima mijin yana takansa ne,Say no to Gidan boka plz.
Oum Aphnan
ABU UKU
Page T
Beelah
Alhaji cikin mutunci ya shigo gidan da murna da kwarkwasa taje ta taryesa amma tana ƙas ƙas da kai kamar munafuka ,ko irin tana jin kunyarsa din nan ,mazauni mai kyau tayi masa a doguwar kujerar ɗakin da ya gama kuntsumewa da lallausan katifa ,taje gefensa suka ɗan gaisa a mutunce,wannan ya sa duk inda ta gifta yake Binta da kallo a sace.
“Alaji....Alaji”
“Uhm en nan”
“Alaji Ni ka bar kallona wallahi kunya nake ji🙈”
Tuntsirewa da dariya yayi
“Kunyan me ,saki jikinki en nan ,zance ake na soyayya ta ina zai tafiyu in ana jin kunya gaskiya uhm uhm”
Ɗan sunkuyawa tayi tana kallon fuskarsa ta kasan gemunsa “Alaji na yasha hanya dinning ko anan ?’
”Ban gane bawai abinci😳”
“Eh mana bakona daga gari mai nisa ai dole in tarbesa da daɗaɗan girki”
Washe baki yayi kamar wawan sarki
“Kuma fa haka ne ,to a bani a nan”
Wani irin cat walking ta ringayi tana dire masa dishes din a gabansa tana tutturo ɗuwawu tana bubbuɗa ƙafa ,zaki rantse kalar tafiyarta kenan amma wannan wani salon yaudara ce ,irin na en bariki ,Alhaji fa susucewa yayi da kallonta tun yanayi a ɓoye ,har ya sakankance ya manta inda ya ke ya karkato da jikinsa gaba-daya ya na fuskantar kofa haka ya rafka tagumi ba abunda ke motsi a fuskarsa sai ƙwarar idonsa dake giftawa duk inda tayi .
Abunka da ɗan duniya ya rigada ya ragwargwaba nasa na gida yanzu yaga daƙwalwa sabon jini da ta saba da shan Supplement irinsu Zahidi dasu Royal jelly an Kuma saba feeding ɗuwawu da sari_sari.
Saida ta gama jera masa abincin tsaf ,tazo gabansa ta tsuguna tana tsiyaya masa juice a glass cup ,Amma ta Dan zazzaro wuyar rigarta wannan yaba tumbula tumbulan nonuwanta daman zazzagowa kamar irin bata sani ba din nan ,aikuwa zokaga bakin Alhaji kamar ya fada cikin nonuwanta ,idanuwarsa kyarrt a kan wushiryar nonuwanta da suke ta ƙyalli saboda kyawawan msturizers da ake shafesu dashi all the time.
Miƙewa tayi da kyar ta kai hannu ta cinciɗa wuyar rigar ,ai kuwa Alhaji yanda ta cinciɗa wuyar riga haka shima ya zunkuɗa kai kamar maye ,komun abunka sai kayi dariya ,don haka Beelah ta ɗan murmusa,ta ɗauko glass cup din da ta zuba juice ya ɗan gota rabi ta mika masa a hannunsa
“Alhajina Barka da zuwa ” kamowa yayi da hannunta ,sannan ya zare glass cup din ya Dan kurba
“uhm mashaAllah” ya fada a nutse sanyin juice din na ratsa shi
Muje ko mu tsaya ?
Ai dai mun huta ,ayi shagali ko mu hade a gidan amarya😄?
ABU UKU
Page U
Beelah
A sanyaye Beela ta Mike kamar abun arziki wannan yasa idonsa ya dawo kanta ,kawai sai ta fara gyara zaman rigarta tana ballatso nonuwa suna pointing gaba sosai , wushiryar nonuwanta sun haɗe sun bada M shape .
“Alhaji na ya ka ganni ? Bakace nayi kyau ba”
“Ahhhahahaha my baby fadan kyau ai ɓatawa ne ,sace ka gudu kawai haka kike kamar er tsanar roba” ya cigaba da dariya hahaha irin na gafalallun Mazan masu kudin nan in sunga mata ,duk subi su diririce.
Da sanɗa sañɗa ta nufo bayansa ta sargale hannayenta a wuyarsa tana shafashi a hankali miƙa mata wuyar yayi gaba-daya ,ya wani lumshe ido kansa na langaɓe .
Akunne ta raɗa masa “Alhajina ko abincin be daɗi bane a sauya wani”
Buɗe ido yayi ya rarumi cokali
“Yayi dadi sosai ma ,I kan not remember wen las naci abinci mai daɗin wannan ” ya cakuɗa mata Hausan sa da bagidajen Turanci su irin na tsoffin Alhazai.
Warce cokalin tayi ta dawo gaban sa ,kawai bai aune ba ta zaune a cinyarsa ta ɗebo abincin zata kai masa baki ,firrrif 🍌taji ta doke mata tsinin ɗuwawu.
Zabura tayi da saure abincin da ta ɗebo a spoon da cokalin kansa suka sheke .
“Oh sorry sorry menene?’
Nuna masa maransa tayi kamar er ƙaramar yarinya
“Ba wannan bane?”
Warshare baki yayi
“Ayyah ayyah ,suɓutar hanya ne,bazaa kuma ba ke ɗin ce zazzafa ce gaba-daya kin diriritani”
“Ni gaskiya ina so in ganshi🥹”
“Mene?”
Nuna masa Oc en wandonsa tayi ,aikuwa ya buɗe ƙafa kamar ɗan kaciya ya barta tana ta tsalle a iska tana turo wando
Muryarsa ƙasa yayi sosai
Cikin Muryar rada rada yace
“Aina”
Ba magana saidai ta turo goshi gaba irin na sangartattun yaran nan ta nuna masa hanyar bed room dinta
“A can”
Oh oh to to jeki bari inzo ”
Miƙewa tayi ta gyara zaman rigarta tana tafe tana kantaro ɗuwawu tana tafiya ɗas ɗas ɗas.
Kaf ya kafeta da ido har saida ta shige ciki ,saida yaga ta shige sannan ya tsaida idonsa a jerin gwaron garan da aka zube masa ,daɗi iya daɗi amma ji yayi gaba-daya sun ginshesa gajiyarsa kawai yake so ya huce a kan kyakkyawar budurwar can . Don haka ya tuttula ma cikinsa juice sosai ya mike yana jan nishi “Ahhhhhhhhh" irin na wanda yasha abu mai ruwa yayi mankas
Daga nan ya tashi tinkis tinkis kamar gidansa yana bubbuɗa kafafuwa saboda yanda jelarsa tayi masa hanƙar hanƙar.