Sashe 9
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya yayi, ba cemasa zayi ina son kiba .
Cewa zanyi "dan Allah Papa ka Aura min Hibba,
Inkai ta gida nah amasayin matata,
Dan nadaÉ—e, ina dakon son ta".
Zare idamu tayi ta rike bakin ta, ta ce, "yaya Faruk , walahi bakada dunya, kai ba, yaya faruk
Allah sherye ka"
Nide ba ruwana inkaje gon papa, nasan, ce ma, zeyi "Hibba she is small girl, batayi girma ba, koma karatu takeyi",
Dariya yayi yanda tayi da fiskan ta tana magana, Nayar da ki barni naje.
To ai bakace kana sonaba
Sheke nan "Hibba ilove you the first time I see you,
do you love me the we I love you?
Kule faskan ta tayi, da tafin hanun ta, Se murmushi takeyi
Ta ce, "yaya farak magariba yakawa kai, anfara kiran salla zan shiga gida.
To my love sekinjin ni, gobe zan sanar da papa,
Fita tayi bata amsa masaba, kunya maganan sa ya bata.
Shikuma Ya wace. masalaci
Junainah bayan tafiya Abduljabarr batada walwal,
ko a school kulom tonanin sa takeyi
Ahaka har sukayi huto
Mom,ma tana fama da maleria a ƙwona kin nan.
Dada ta shiga dubata jiki yayi sauki.
Hira saƙe yi, papa ya shigo ya same su, gaisawa sukayi da Dada
Ya ce, "Aisha dama inada niyan zuwa gida gonki, inna nasamu time, ton da na sameki anan samuyi magana kawai
Sako ÆŠan, É—akinki ne ya bayar,
A nema Masa alfarman a gonki
Dada gera zama tayi, ta ce, "Alaji wani irin alfarma ne Abduljabarr yakasa faÉ—amin, ya toroka"?
Murmushi yayi, "kanwan sa Junainah yake so abasa, in ba wanda ya rigasa"
Dariya su mom,ma sukayi
Dada, ta ce, "Hammm Alaji barni da mara kunyan yaron nan,
Ni najuma da sanin suna son junan su"
Amma ita wana wawiyan bata ganeba .
Eh hakane dan Shima be faɗa mataba, ya ce, "ɓaisun abunda ze taba karaton ta"
yan zuma dan kar yabar baya da kura shiyasa ya sanar
Ba masala ai kene me Aurar da su, seyanda kayi ni banda abun cewa
Madala nagode da karamci da kika, nuna min
Nikuma zayi tataki naje har gon bappa ta, muyi magana
"Toh Allah mana jagora" Dada tafaÉ—a
"Amen" mom,ma ta amsa
Shi kuma bedroom nasa ya wace, yabarsu agon
Faruk ya same Papa da maganan, Hibba
papa ya amece masa, suna kare school za,a yi auren
Amal tana cikin masanan cin damuwa na Rashi Abduljabarr,
dan layisa baya shiga
Tayima junainah maga
Ama se, cemata tayi "wata kila network ne"
Data gaji da neman layi sa baya shiga
Department nasu Hibba ta je,
"Hibba, Number Brother ki baya tafiya, lafiya.
Nan Hibba take sanar mata, baya Nigeria, kuma ba yazu ze dawoba se bayan three years
Mamakin tayi da taji baya kasan ,
Data fita department nasu Hibba, samun gori tayi ta dinga kukun takai ci, kaman wada uwwarta ta muto, meyasa Junainah ta buye mata.
Tashi tayi ta wace department nasu,
Allah,Allah takeyi ta iso, department nasun da gani takeyi yau department É—in ya kara nisa
meyasa junainah taki gaya mata gaskiya yau za'a yita ƙenan...
__..............(Mrs💗A.S)âœï¸ ya Allah ka dafa,mana a lamuran mu , Albarkacin Fiyayen HalitaðŸ™
*ABDULJABARR*
*Written* *by* âœï¸
*ADAMA *AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )
_Bismillahir rahamanir_ _raheem_
3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£â™¾ï¸3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
"Junainah! junainah!! junainah!!! da karfi Amal take ƙwoɗa mata kira" ton kafin ta shigo shikin hall ɗin
Hankali students ne ya fara dawa kansu da irin kiran da Amal take mata.
Ita kuma, junainah tana charting a whatsapp taga call, da new Number,
kuma vedio call aka kira ta bata É—auka ba har ya yanke
Setaga message ya shigo
An rubuta "Junai pick the call please I what to see you "
A take call ya sake shigowa sanda ya daÉ—e yana ringing kaman ze yanke tayi pick .
Fiskan Abduljabarr tagani yana zaune a kan wani love chair laptop nasa a kan table na gaban sa da Alana aiki yake yi a system É—in.
"Brother Jabarr" ta faÉ—a da karfi tayi magana tana murna ganin sa
Yes my lollipop ya kike ya school
"Alhamdulila Brother Jabarr, amma ba daɗi "nagaji da school ɗin walahi Brother" ta faɗa a shagwoɓe
Kullom presentation Kama zasu kashe mu
Murmushi yayi "Sorry my junai watara na, se labari ze wace, dole sekin jajirce kafi kizanma jounalist dan basauki .
Tashi tayi ta kuma baya, dan suruton students bataji mekyau .
Hira suka shiga yi ya wancin hiran, shi yake mara tan baya,
tana basa amsa .
Amal kuma a daidai wanan lokaci ta shigo class É—in, tanata kwoÉ—ama, Junainah kira
Abduljabarr ya tanbaye ta "wayake kiranki haka" kafin ta basa amsa
Amal ta karaso kusa da junainah bata kula da wayan da takeyi ba
ta saya a kanta tana binta da mugon kallo ta ce, "Junainah yau inason kibani amsan tan bayan da zan miki,
Dan munafur tana, da kikeyi ya isheni haka"
mutane ne suka fara taruwa dan suji meyake farowa sakani kawayan juna .
Dama haka yan ajin suke kiran su
"Nakula, dake adok lokacin da zan miki maganan Abduljabarr, se kina ƙaucewa kode kina son sane"?
Kallon ta junainah takeyi, batayi magana ba
cikin bancin rai da karfi ta buga becin da hannun ta tace ma Junainah
"Dake nake, munafuka me fiska biyu"
Kinsan da cewa, Abduljabarr baya kasanan
Amma kullon inna tanbaye ki sekice baki saniba.
Kode tsonsa kikeyi ne? shiya sa kike kishin danina da shi, don mun fara soyaya?
Students ne suka fara fadin
Shem shem Junainah shem
junainah riki cewa tayi Abduljabarr yana jin duk abunda Amal take faÉ—ama Junainah, yana kallon yanda ta rekice gashi ana mata ihun sham, hankali sane ya tashi da ganin yanayin da Junainah take ciki.
Kiran sunan ta yakeyi "Junainah!!, Amma bataji ta fita haiyacin ta.
Kase call É—in yayi, Yafara kira Hibba har so uku kafi ta É—auka, tana É—aga wayan taga 4call nashi.
Ko lafiya my lion ya keta kira na haka kafi ta karasa zance zuci
call ya sake shiga da sauri tayi pick
Jitayi ya ce "Hibba kiyi sauri junainah na derpartmean nasu she net your halp nou..
Tashi tayi bata jira ya karasa magana ba ta nufe hanyan tafiya, da godu ta fito mutane se kallon ta sukeyi, yanda take gudu kaman ana binta ta'iso department nasu Junainah,
Ganin mutane da yawa sun zagaye su se ihun, shemmm sukeyi,
dakar ta kusa cikin, junainah ta gani, ta toshe kunnen ta se kuka takeyi
Amal kuma ta dage se zuba mata magana takeyi.
Hibba karasawa tayi ta rugomu ta, tana kiran sunan "Junainah"
jin Hibba take kiranta ta rungome ta yasa itama ta kara kankame ta
Ta ce, "Hibba dakar, ta kiran sunan ta, sabagen yanda taci kuka,
Dada nah Ki kaini gon Dada nah, please Hibba
Wayan Hibba ne ya fara ringing ana kiran ta
My lion ta gani yake kiran ta,
picking tayi, ya ce, "kin sameta"
Eh
kihau wantsapp naki
"toh, ta ce,
Video call ya kira ta pick tayi
Ki bama junainah
Kasa É—agata tayi, dan ta riketa da karfi
Ta ce, "Junainah Kiyi shuro, ga Brother Jabarr yana so yayi, magana dake".
Karba tayi, ta ce,
"Brother Jabarr call my Dada for me please i net he .
"Junainah, kina jina, ki nusu ba abunda zai sameki, bana son kukan da kike yinan, ki share hawayeki"
"Toh, ta ce,
Hibba ki bama Amal wayan inason nayi mata magana.
Okay, Juyawa tayi ta mikama Amal wayan,
karba tayi a sorace
Tana kallon sa
Ya ce, "Amal kike kowa? harkina da power da zaki tabamin, mata nah, kina kiran ta da munafuka
Baki san cewa inbadun junainah ba,
kinkai kisaya a gaba nane harki min magana?
Toh baren gaya miki "baki taba burgeni ba ko kaÉ—an, bakida wanan class É—in
Kisani baran taba barinki kici bulus ba dan girman lefen da kika aikata ma Junainah dan itane farin cikin Abduljabarr kuma matata".
Daki taba junainah gwonda kin tabani,
zaki zauna lafiya
Ki sani ko don ke zan shigo Nigeria very soon"
Amal walahi ƙo kallon da be game ta ba,
kika kara yina matata, Naranse da Allah, senaga gatanki,
Inbaki saniba barin na gaya miki, Baki cikin sarin matan da zasu burgeni
Musaman, farin ki dan ni faran mace, bata burgeni
Karki yada muhaÉ—a haya dake, dan sena chanja miki kamanni stupit girl, ya kashe waya.
Hibba ne ta koce wayan ta kiran yaya faruk, yana É—aukawa, ta ce, "please kazu department nasu junainah, ka É—au kemu batada lafiya"
Cire sim cant, nata Hibba tayi, a wayan
Ta kama hannun Amal, ta danka mata wayan,
Ta ce, "baran iya an fani da wayan da kazami ya irinki ta taba da hannun ta ba"
Diga yau kika kara nunawa kinsan junainah walahi!!! sena wola kantaki, wawiya me son maso wata
kina tare da wahala
Dan yaya nah yafi karfiki,
Kuma kisani junainah itane matan sa insha Allah
Seki muto dan bakin ciki
Jan junainah tayi suka fara tafiya
Amma Junainah se kuka take tayi, samun wuri sukayi suka zauna
Suna jiran Faruk .
Hibba dataga junainah takiyin shuro, handbag nata ta buÉ—e Tayi sa,a akwoi lollipop a ciki da sauri ta É—auka
Tana buÉ—ewa ta torama junainah a baki
Da sauri junainah tafara , susa Kaman yaro ya samu nono mama sa
Hibba murmushi tayi
Abuma dariya ya bata yan Junainah take kaunan lollipop,
Students se dariya suke tayi ma Amal, yanda aka dis'gata a gaban su
Ta kasa tafiya yanda student suke ta gaya mata magana se hawaye take zubarwa
Yaya Faruk ne yazu, da Sauri Hibba ta ƙwoɗa mishi kira, dan taga alama so yake ya kira ta a waya
Karasowa yayi, yana tan bayan ta me yasami junainah
Ta amsa masa da "Wancan wawiya ne, ta zage ta wai dan, bata faÉ—a mata my lion bayanan ba,
Ita kuma tasaya tana mata kuka, hararan Junainah tayi, alamun jin haushi ta