← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 14

Sashe 2

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aisha* kullom se tazo dubata cikin yanada wata 7 bakwoi
Aisha ma tafara laulayi *Kareem* yakaita asibiti gojin farko aka gano tana dauke da cikin wata biyu da sati uku
Haka sukata renun cikin nasu
Mom,ma tafara haifuwa tasha wiya sosai.ta haife, Ya Mace murna sukayi kama bata taba haifuwa ba yarinya taci sunan _Hibbatula_ aka sama ta
Bayan haifuwan Mom,ma da wata huda
Aisha ma ta haifu itama Mace nanfa murna ya karu yarinya taci sunan _junainah_ .

Haka rayuwa yata tafiya yara nagirma
Abduljabarr in har yana gida shida Aliyu zasu shiga gidan su junainah suta wasa da ita ta saba da su

_Abduljabarr_ ya kare makaranta yana jiran Admision donyin gaba

Su Hibba an sasu school ajinsu daya

_Aliyu_ ne ya tashi da zazabi two day yayi har jikin yafara yi sauki.
_Abduljabarr_ da kansa ya kamasa abinci, abaki ya ringa basa abici yaci yasha magani ya kwonta
"Brother bacci naƙeji".
Jamar blanket yayi ya rufe shi yafita
Ya wace dakin mama su yaje .
"Mom,MA Yaci abincin nabasa maganin, ya samu baci nikam zanje gwon Dadan junainah"

Toh Seka dawo karka dade kaga Papan Ku yana hanya, É—azun mukayi waya dasu Bappa ya ce "A gaishe ku kaida Aliyu" .
Muna amsawa sena dawo
To a gaishe da Dada .
Fita yayi ita kuma kunci ya tayi dan ta huta bata juma da dawa aiki ba
Cikin barci taji ana tabata bude ido tayi Papa ta gani yana murmushi .
"My Hajara baci ma kikeyi hankali ki kwonce .
Nikuma nadibo gajiya.

Sannu da dawa nima banjima da dawa ba, NaÉ—an mikene da ganan baci ya É—auke ni .

Okay ina yara ne naji gidan shuro .
Abdul* ya shiga gidan su junainah Aliyu kuma ya samu bacci.

"Ya jikin nasa
Da sauki"?
Bari na duba shi kafin na wasa ruwa
Toh muje nima na duba jikin nasa .

Fita sukayi tare Abduljabarr ne ya shigo a falo suka haÉ—u,
"Papa sannu da dawa" Abduljabarr ya ce .

Yawa My son na sameku lafiya
Alhamdulila.
Masha Allah
Shiga É—akin sukayi .

Yanda Abdul ya barshi haka suka sameshi
A hankali Papa ya karasa bakin gadun , yana kallon fuskan sa
"My lovely son I'm back" zama yayi kusa da shi
Hannu yasa ya yaye Blanket É—in hannu yasa, a kafaÉ—an sa ya taba sa Aliyu
Shuro be musaba jijjiga shi ya fara yi yana kiran sunashi amma baya magana

Mom,ma ne ta maso kusa tana cewa "barin na duba sa" .
Masawa yayi ta bude chikin idon sa ta sake kama hannun sa taduba hannu ta tasa a wiyansa shuro.

Kullu nafsin za,ikhatel maut,

Rai yayi halin sa komawa tayi da baya ta zauna dabas hawaye yana zuba
Papa ne ya tanba yeta "Hajara yah "

"Ya rasu" tafaÉ—a tana fashewa da kuka .
inalilahi wa Inna ilaihim,rajiuna

Abduljabarr yanke jiki yayi ya faÉ—i ya suma nan take hankalin papa ya kara tashi da godu ya karasa gon Abduljabarr* ya rongome shi .

Please ka tashi karkatafi kaima jijjiga shi yaƙe tayi yarasa mezeyi
Mom,MA ne ta É—auko ruwa ta yayafa masa munfashi ya ja
Yabude ido ya ce, "brother Aliyu" nan ya kara sumewa

Mom,ma ne ta dafa kafaÉ—an Papa "kazama me tawakali
Zai tashi" kakai shi É—akina .
Aliyu kuma ayi kokarin amasa sutora akaisa makoncin sa

Waya shi ya zaro yafara kiran *Kareem* ya faÉ—a masa sanan ya kira soran mutane ya gaya musu.

Sutora a kayima Aliyu aka kaishi makon cinshi

Har lokachin Abduljabarr be dawo chikin hahyacin shiba se washe gari ya dadaita .

Amma tonda ya tashi baya magana ko kayi mishi magana, Sede ya kalleka yayi abuda kasashi yayi
Haka har mutane suka wase

Nunfa shi junainah ta ja ta share hawayen ta tana kallon Amal ta ce "Amal yazune zakiji wanene *Abduljabarr"* .

Ton wanan lokaci ya dena walwala ko abinci baya iyaci, se'an sashi dole ya keci
baya yima kowa magana se Hibba itane ta maye masa gworɓen Aliyu

Inya zo gida mu wasan da yake min ya dena ahaka lokaci na tafiya har Admission nashi ya fito yafara Zuma Makaranta

Ya canja halayen sa ya zama wani me MurÉ—iÉ—in hali baraki taba fahim ta saba
Ga miskilin ci ko kinmar magana se ya gadama yake amsawa

In kika ga yana hira ko dariya se da Hibba* dan ita yake gani amasayin Aliyu ahaka harya kare degree nasa yafara aiki da BBC
Koi'na kika juya sunan *Abduljabarr*Abdulqafarr* yake tashi
Ciƙeƙen ɗa namiji ne .
a kankani lokaci aka fara saninsa
koi'na se zancen baiwar sa da kokarin sa akeyi.

wasa wasa yafara fita aiki har kasa shin waje ahaka yakuma kara karatu, ya zama É—an jaridan kasa da kala international journalist

Nanfa wata matashi ya baturiya ta faÉ—a tarkun son shi
Shi kuma baya kula Mata

Dan ton a gida Nigeria Mata sunsha kama sa farmaki amma sede kiyi ki kare besan kinayiba

wata har neman halaka kanta tanema tayi .
Amma kinsan abun da ze baki mamaki

Girgiza Kai *Amal* tayi a,a
Budan bakin sa cewa yayi "Abarta tagaji da duniya ne."

Wanan baturi yan har Nigeria ta biyu sa .
koma ta musulunta ta dalilin son da taƙe masa
Amma haka bai sa ya kulata ba
Watanta biyar a gidan su .

IÆ´aÆ´an sa bayanda basuyi da shiba ya Aureta amma yaki Auren ta

karshe de wani muton ne ya aure ta .amma haryazu suna zumuci da Mom,MA

*Abduljabarr* yazama the youth lion journalism A fadin duniya
Danshi dan jaridan sasa da sasa ne .
Duk wani abunda ake nema a gon da namiji yahada kudi,Kyau,ilimi, kasaita iya ado .

Abduljabarr ya nada wasu halaiyan da ba kowa yafahin taba se kasa hankali .

Wayan tane ya shiga kara
Ya kaseta da labarin da take bama Amal
Tana dubawa taga
Dada AM, É—agawa tayi "hello
kifito mutafi.
okay

Kallon *Amal* tayi tace "kiyi hakuri Dada ne tazo É—auka na semun sake samun time Zan baki suran labarin"
Zantafi semu hadu
ki koma bacci ki bye tafita .

Amal binta da kallo tayi takasa magana bacci ma ya washe mata kasawa tayi se tonani take tayi.

Damuwan ta yanda junainah bata Kara sa mata labarin bane ya dame ta ,
Taso taji karshen labarin sa dan tasan ta'ina zata fara neman soyaya sa

"Abduljabarr nawan" ta furta

_...........(Mrs💗 A.S.)✍️
Ya Allah ka dafa mana a lamuranmu Albarkacin Fiyayen Halita 🙏
*ABDULJARR*

*Written* *by* ✍️

*ADAMA* *AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )

_Bismillahir rahamar raheem_

🔟♾️1️⃣5️⃣

Junainah da han zarinta ta fito tana tafiya a nise kaman tana soron taka ƙasa,
kara sowa tayi gwon Dada, ta shiga motan hannu ta biyu ta haɗa gu ɗaya, alamun bada hakuri "sorry Dada nah a min afuwa naɓar ki kina jirana"
Kallon ta tayi da kyau, da alaman kuka tayi idamun ta sun sauya
"Junainah Me yasami idanun ki suka sauya haka" ta zuba mata idanu tana jiran amsan da zata bata.

Kwolane ya kara cika idon ta kaman zata yi kuka, ta ce, "Babu komai bacci nayi shiya sa idona ya sauya" Dada nah

Dada badon ta yarda ba, amma tayi shuro tana nazarin Junainah, tonda ta ɓoƴe mata masalan ta tana da wani manufa akan hakan.
Meda hankali ta tayi kan driving da ta keyi tayi.
Dok kasu shuro suka yi kowa da abun da yake tunani ba wanda ya ƙara magana har suka isa gida.
Cikin gidan suka nufa junainah ta É—auka ma Dada handbag nata, har É—akin ta taje ta kai mata.
Kafin ta wace nata É—akin dan batajin daÉ—in yanayin, gashi tunanin Amal ya saya mata a zuciya, tana shiga É—akin ta rage kayan jikin ta, tiolet ta shiga danta wasa ruwa wata kila zataji sauki.
Tana gama shir yawa ta nufe É—akin Dada.
Karaso wa tayi kusa da Dadan,ta zama ta yi kusa da ita, tana langoɓe kai ta kalli Dadan, ta ce "Dada nah nazo muyi bacci"

kallon ta Dadan tayi "Meya samu naki ɗakin da baƙi yi bacin a canba kika zo nan kina son kiyi?"
Tora baki junainah tayi "Dada nide kwosa dake nake son nayi bacci" ta ce cikin shagoba

taɓe baki Dada tayi wanan masalan kine
"Kinci abinci ne da kike neman warin kwonci ya?" ta tanbaye ta
.
A,a _Asabe_ bata gamaba
Okay zoki ƙunta .
Hayewa tayi saman gadon ta kunta Dada ma ta gera kon ciyan ta tana kallon ƴartan wani nisuwa taƙeji inta ga Junainah dan kaman nita da baban ta ɗaya kaman an saga kara.

Junainah ta nufa sa ta fesar da iska da tara a bakin ta, ta ce, "Dada nah ta kira sunan ta murya kasa kasa" da alamun damuwa

"Na,am" ta amsa
Dada kinsan two days raɓuna da Hibba ko a waya bamuyi magana ba
"Meya sa baku yiba kode akwoi masalane a sakanin ku?"

Babu kome Dada
Toh an jima saiki je gidan na sun kiga ko lafiya ta.
Toh Dada in nayi sallan La,asar senaje
Yan zukam bari nayi É—an baci tukon.

Dada ne ta kalli junainah
"Yau kam ɓaraki taya Asabe Girkin bane?"

Nagaji, yau banjin yin aikin ne Dada.

Murmushi Dada tayi ta ce, "junainah ikon Allah"

Bacci suka yi, har Lokaci ya ja basu saniba har karfe 3.0pm na yanma Dada ta buɗe idanun ta wanda bacin ɓe isheta ba, addu,a ta shi baci tayi kafin ta ɗago daga kwonce da tage ta juyo ban garen junainah.

Bubuga junainah tayi a han kali "Ki tashi lokacin salla yana ƙokarin wacewa karya ƙwore"

BuÉ—e idon tayi tana jujju yawa tana buga katifan a ranta ta ce, Dada kin bata min baci walahi" karan toh addu,an tayi
Mekewa tayi ta sauka a gadon, jiki a mace ta shiga Toilet tayi alwala tafito
Sallaya ta shin fiɗa ta tada sallan Azahar tana idarwa bata tashi ba har aka kira La'asar ta miƙe tagaba tar.

Fitowa tayi tana yamusa feska da alamun har yazu bata gama war wa'rewa daga bacin ba, Dada ta hango tana saman deninng Table
Chapter 2 · 0% Book details