← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 14

Sashe 13

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da dare kiranta Yayi a waya
Tana ganin call nasa ta Mike Tabar Dada bedroom nata Ta shiga Kulle kofan tayi kafin ta É—auki call É—in
"Dama nasan ke baki damu da niba, Shiyasa Ko Kirana ɓakiyi ba
Anya junainah Kina sona Ƙuwa"?
Eh Brother Jabarr ina sonka mana
Banga alama ba ne.
Ta ce, "Nifa kunya ka nakeji"
Meyasa ƙeke jin Kunyana ?
Kai yaya nane
Dan Allah Junainah Ki ajeye kunya agefe, Mubama Junamu ƙulawa daya dace, kinsan ba Jumawa Zanyiba zan koma
"Toh Brother ,
kinga Yau kiki Zama a gidan mu, Yanzu damuna tare ko nazo ne?
Kai Brother yazufa 9.Ya wace
Toh mene inaso naga Lafiyan matata ne
A,a Brother Jabarr Kasan ɓan Faɗama Dada muna tareba .

Wayaga ya miki Batasan muna tareba
Ai ni Kafin namiki Magana, Sanda nasamu Amece wan IÆ´aÆ´en ki .

Dan Papa da mijin Aunty Amina na kaduna, har gun uncler naki sukaje Nemamin Izini

Kai Brother Jabarr daban Amence maka bafa?
Yarinya Aikin gama yariga da ya gama Kinzama Nawa tun da jumawa

"Mun bata Tunda bada Sanina Katuraba"
Nida ke yazo, mutto karaba, takalmin Kaza
Tace, "Meyasa kafin katura baka Nemi soyaya taba"

Junainah kin DaÉ—e da Malakamin Soyayan ki tunki na Yarinya, da sona Kika girma
Kaman yanda nima da Sonki na Girma mun juma muna Kaunan Junanu

Banso na Baiyana Miki Son da Nake Miki a Yanzuba Naso ace sekin Kare Makaranta tokun
Amma da tafiya ya kamani Shiyasa Na FaÉ—ama Papa, kar Bayan Natafe Narasa ki
Bantaɓa Son Wata ƴa mace a Rayuwa naba Seke.
Kece rayuwa na junainah kene Farin cikina kene Komaina
Kirikeni amana Junainah,Dok risi Karki rabu Dani, Dan Allah

Rananda na rasaki nasan Nima Za,a Rasani
Dan baran kara wani, anfani A duniya ba
Kene Fitilana Me Haskamin Hanya ,I love you so much Junainah

Kuka ta shiga rera masa,nima ina sonka Brother Jabarr, kuma nama Alkawari zan rike Amanan ka insha Allah
Zaka sameni meyima biyaya

Dare yayi kikwon ta karki Makara kinga gobe zakije School
"Tare zamuje ko" ta tanbeye shi
Eh insha Allah
nagode Brother Jabarr, good night sweet dream about Me, My happiness

Me to bye love you
Love you to

Ya kashe waya yanajin wani irin NishaÉ—i a ransa
Junainah kasa Barci tayi, tanata tonani sa ,massage ta tura masa kaman haka.
What did you do to me ,know my body is here,but my mind is always with you . and my heart always Miss you Brother Jabarr

Karan message yaji, dubawa yayi, ya karan ta
Murmushi yayi ya mayar mata da amsa .
You just don't have idea on how much I miss you.my month miss your tender kisses,I miss the warmth of you body I miss being held by you

Tana Karantawa rongome wayan tayi kaman shine .
Har baci Barawo Ya saceta,
kiran asalatu ya tashe ta tayi salla
Bata koma baciba, ta fara shirin tafiya school

Yau ma tare suka shiga class É—in, Kowa ya gansu Se sun Burgesa, wasu har zuwa ganin Golma suke yi Makarantan, ya É—auka Abduljabarr Abdulqafarr ÆŠan jarida nan,
Yana rako Budurwan sa Makaranta
Wasu har zuwa Sukeyi Sunan gaisawa da shi
Mata kuma Se shawagi Sukeyi, Ko zasu Samu Shiga a gon sa, Musaman yan department nasu
Yauma Amal bata Samu zuwa school ba
Amma Labari Yajen Mata, Abdul Yana rako Junainah school
Shiyasa ma taki Zuwa

Malam Yusuf kuma ya damu, har yakira Reforn su ya karba Number Amal
Bayan ya ƙoma gida ,anyi sallan isha ya ɗauki wayan sa ya kira Amal
Sanda Yakira so Uku a Na Karshin ta ÆŠauka
"Hello ta ce,
Murmushi yayi sanan ya ce, "Asalamu alaiki"
Wa,alaika salam
dawa neke magana
Masoyin kine ,
"Nikuma"?
Eh
Bansan wanan Muryan ba
Kinaso Kisanine?
A,a bana bukata dan bare Kareni da ƙomaiba Ayanzu bana bukatar Wani Soyaya
Amal Kibani dama, zan Mantar dake Sonda ƙike yima Abduljabarr insha Allah.

Ya Akayi Kasan ina son Abdul,
Dan ina tare dake, aƙoda Yaushe Shiyasa nasani.
Meyasa Kika dena zuwa School bayan kin warke?

Babu, school É—ine yafita min a rai
Kidawo dan Allah kodan ni
nadamu naga lafiyan ki
"Zanyi tonani" tace
Ya ce, "Amal bawani tonanin da zakiyi ina bukatan ganin ki gwobe,
Kome Kikeyi kibari Kizo kisameni A Office nah"

Taya zan san Office naka, bayan ko sunan ka bansani ba
Harkana faÉ—an Nazo Office naka .
Sunana YUSUF ADAM
kitanbaya in kinzo Complexes Na Mass comm
Tonani tafarayi, kaman tataba Jin suna sa .

Washe gari da Misalin karfe 9.am tashigo School ÆŠin Department nasu ta Shiga
Tana sakai Idonta ya sauka akan su Junainah, ita da Abdul
Kirjin ta ne ya buga .
Da Sauri Ta ruse Idon ta ta rike Kirjin nata
Zuciya ta bugawa yakeyi, da baya baya ta kuma
Sanda Tayi Nisa Da Department É—in, Ta samu gu tazauna,
Hawaye ne, yake zuba Kaman ruwan Idon ta Ze zuba
TaÉ—au sawan Lokaci tana kuka,sanan Ta share Hawayen ta

Complex nasu ta wace, Wata studend tagani ,
ta tanbaye ta, Office na malam yusuf Adam

Ƙwatance ta mata
Amal tabi ƙwatancen da tayi mata, Har ta Karasa.
BuÉ—e Office É—in tayi da Salama a bakin ta,
Kansa ya É—ago yaga wa ya Shiga masa office ba izini, Amal ya gani a bakin kofan.
Amal karasawa gaban sa tayi, Tace, "Good morning sir"
Morning Amal have are set
Zama tayi Ina neman Mallan YUSUF Adam tace dashi
Murmushi yayi, ya ce, "ganinan Amal"

Mamaki tayi ,bakin ta yana rawa, tace, "mallan dakai mukayi waya jiya da dare" ?
Yes kina mamaki ne
Ware idamu tayi tana Kallon sa
Jitakeyi kaman Amafarki
MALLAN YUSUF KUMA......

_...........(Mrs💗A.S )✍️ ya Allah ka dafama na Albarkacin Fiyayan Halita🙏
*ABDULJABARR*

*Written* *by* ✍️

*ADAMA*AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )

_Bismillahir rahamanir_ _raheem_

4️⃣5️⃣♾️5️⃣0️⃣

Yana kallon idon ta yace, "Amal meya samu Idamun Ki, ya Kunɓura haka?
Kai ta Girgiza masa
"Da kikazo Amal kinbi Department Nakune"?
"Eh tace
"Kinkali Kawarki da Abduljabarr ko?
Hawaye ne ya gangaro diga Idon ta
Amal kina gani madubi ƙuwa?, kinkali yanda kika rame kikayi baki?
Haba Amal meyasa zaki sama ranki damuwa
Kaman ba Amal da in kagan ta, baraka so Ka É—auke kai ba
Ga kyau ga wanka, ga iya É—auke Hankalin mutane
Kiduba kika yanda ƙika dawo lokaci ɗaya,
Sufa wanda kikeyi dan su, Basusan kinayiba,
Dan Allah kibani dama mu daidai ta Kanmu.zan mantar dake, ina sonki sakani da Allah Amal.

Mallam baraka gane Abunda nakeji bane, walahi ba Yin Kaina bane
Amma insha Allah zanyi kokari naga nacire sa a raina

"Kokefa har yaushe zaki takurama rayuwan ki"
Kalifa sawan two weeks baki shugo school
Gashi anmiki nisa a karatu
Kiran sunan ta yayi, "Amal"
Na,am
kin Yarda dani nazama Abukin rayuwan ki
shuro tayi na wani lokaci kafin ta amsa masa da "Eh, amma Kasan komai se a hankali ze daidaita"
Kuma bana son Yan class namu su San muna tare

Okay insha Allah Ba wanda zesani dan nima bana bukatan wani Yasan Alakan da ke Sakani mu,
Don gudun zargi
Tashi tayi, "mallan zan wace, se gobe zan shigo in Allah ya kaimu".
Okay nagode da amsa kira na
Murmushi tayimar, "kafi ƙarfin yimin godiya mallan kaifa malami nane"
Shima murmushi ya mayar mata, ya ce, "ko nakomar da ginbiya nane gida da kaina" ?
A,a kayi zamanka mallam nasan kanada aiki, Toh semunyi Waya bye
Gida taƙoma, mummy ta tasamu a Falo tana kallo a Tv

"Harkin dawa Amal wanan kam Baƙuda class ne? Kika dawo dawori"
Bajin daÉ—in jikinane mummy shiya sa na dawo.
Amal nakasa gane meya ke damunki Kullom bakida Lafiya, Kiki Yarda Kije Asibiti
Zanje mummy kiyi hakuri

Su junainah, sun dawo gida yau bata Jin daÉ—in jikin ta
Washe gari bata samu zuwa School ba
Dada kuma takasa zuwa Aiki, tana kula da'ita
Abduljabarr ne ya shigo gidan

Dada nasame ku Lafiya
Alhamdulila Abdul,
ya Jikin Junainah
Dasau ki,
masha Allah "Dada yau ba aiki ne"?
Aƙwoi fa Abdul jikin Daughter ne ya hanani Fita

Tsosa kan sa yayi, yace, "karki damu Dada kitafi aiki ki, Zanƙula da ita,
Abdul kai bakada aiki ne da zaka zauna yin jinyan Junainah"?
Eh, Dada
Okay badamu wa bari na Shirya, nagode Abdul ta meke ta nufin bedroom nata befi Minti 15 ba Ta Fito, Salama tamusu ta wace aiki

Abduljabarr ne ya Maso kusa da'ita, My life Ya jiki naki?
Da Sauki brother, muntashi lafiya?
"Alhamdulila my Junai"
Hannu sa yasa akan Marata, my junainah wanan abun yana wahalal min dake,
Karki damu very soon zan rabaki dashi.
Kallon sa tayi Brother Jabarr kanada Maganin daze rabani da ciwon nah
"Eh mana my life"

kamo hannun sa dake kan maran ta tayi ta waro idanu tana kallon sa da namaki tace, "brother cikin shagwoba dama kanada magani shine kaki bani"? Nide Kabani Yanzu dan Allah? Walahi nina san kallan wahalan da nake sha tana turo baki kaman me shirin kuka
Chapter 13 · 0% Book details