← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 14

Sashe 4

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A falo ta samu Dada tana zaune a kan one sitter da laptop a hannun ta tana aiki, "sanu da aiki Dada"
ÆŠagowa tayi ta cire madubin da yake manne da idanun ta a gefe hanun kujjeran ta ajiyi, tana gani Hibban da murmushi a kan fiskanta .
Hibba kin biyo muto meyar nakine.?
"Eh Dada.
Shiga ciki tana bedroom nata, da zazabi ta tashi.

ÆŠakin Hibba ta shiga bakin gaddon ta zauna ta na ganin yanda lokaci daya har ta É—an fada.
" Sannu junainah yazu Dada take faÉ—amin bakiji daÉ—iba Allah baki lafiya.

Junainah Kinga abuda kika jama kanki, Dan an karba lollipop Shene zakita ta kuka sekace Wanda a kayima mutuwa!

Kallon Hibba tayi da idanun ta da suka kunbura in are slow voice tace, "Hibba kinfe son brother Jabarr
A kan niko"?
Shiyasa bakiga lefishi ba, lollipop nafa ya kwace Harda kirana mara kun ya, kwolane ya gangaro daga idanun ta.

"Sorry ƙawa na dan Allah kibar kuka nan kinga bakida lafiya, kema kinsan nafi son ki" .
ai Na gaya masa be kauta mikiba da yasaki kuku .

Hamnn Hibba kina son kikara jamin masala ko.

murmushi Hibba tayi ta ce "A,a Mubar maganan nan, ya jikin naki?
Da sauki",
Alhamdulila, yasu Mom,ma tana lafiya.
Eh lafiya su bata san bakida lafiya ba, da tazo.

Sunjima Suna Hira,kafin Hibba tamata Salama, Ta Wuce Gida

tana shiga gidan falon ta shiga bata san yana falo ba, gon mom,ma ta nufa a gefenta ta zauna "brother Abduljabarr ina yini" tana kallon sa ko ze amsa.

Shima kallon ta yakeyi. tanbaya ya jefo mata "daga Ina kike"
Gidan su junainah naje bataji daÉ—iba Zazabi takeyi.
Okay tashi, yayi yace "mom,ma bye"

ÆŠakinsa ya shiga gorine Dress mirron ya wace lollipop ÆŠin da ya karba agon junainah ya ÆŠauka

Bakin gado ya samu ya zauna yana bin lollipop É—in da kallo.
"Wanna yarin yan
Dan nakarba wanan abun Shine har Da ƙwociya zazabi "
A hankali ya furta Sunan ta . "Junainah*

Kayata cen Murmushi ya Sauke .
tSunsu na jikin sweet É—in yayi .
Kamshin Turare ta yaji a jikin ledan budewa yayi .yafara tsotsa yana lumshe idanu
"Junainahhhh ya faÉ—a da wani irin salo daba kowa bane ze gane meyake mufi...........

_............(Mrs💗A.S)✍️
Ya Allah ka dafa,mana a. lamuranmu Albarkacin Fiyayen Halita 🙏.
*ABDULJABARR*

*Written* *by* ✍️

*ADAMA*AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )

_Bismillahir rahamar raheem_

1️⃣5️⃣♾️2️⃣0️⃣

Abduljabarr ne ya fitoh da hanzari yana taƙu na kasaita gani ɗaya zaka masa aji yatafi da imanin ka, musaman mata bangarin su Mom,ma ya nufa.
Da salama ya shiga, dining room ya nufa, jan kujera yayi ya zauna
Me aiki ne tazo tayi saving nasa breakfast yayi, har ya kare ba wanda ya fitoh
Gidan su Junainah ya nufa, baba megadi suka gaisa ya wace falo ya shiga da salama
Junainah ne kwonce kan three sitter tana charting da Amal se murmushi take yi, taji salaman sa
Da sauri ta mike ta zauna, raraba idanu tafara yi dan batayi sanma nin shigo wasa a wanan lokaci ba

"baki iya amsa salama bane"?
Sorry Brother, na iya
Hararan ta yayi, yace "bush girl" me yasaki zazabi jiya?
Babu tana turo baki idamun ta ya fara tara hawaye, kiris yake jira ya zubo.
Gera sayuwan sa yayi ya harÉ—e hana wanan sa a kirjin sa yana binta da kallo
Kanta ta saukar kasa tana wasa da yasun hanun ta daya sha jan kunshi se sheki yake yi,
Gaba kiÉ—aya ta kasa nisuwa dan tanaji idanu sa a duk kanin ilahirin jikin ta.
Kaman tayi ihu takeji dan yanda takejin idanu sa yake ladab'tar da ita, garama da zane ta da bulala yayi da yafi mata da wanan idanun nasa masu firgitar wa.
A hankali ta É—ago idanun ta, ba samani ya faÉ—a cikin nasa kasa janye nata tayi, bakin tane ya fara rawa.
"Zan faÉ—ama gaskiya Brother"
Kuka nayi shine kaina yafara ciwo bansha magani ba shine nafara zazabi, da kuka ta kare maganan.

Haryazu yana sayi a inda yake, aran sa yana aiyana shagwoban junainah abu kaÉ—an kuka sekace karaman yarinya .
"Yanzu me namiki da kike kuka?" eh yace
Kai ta girgiza alamun babu.
Okay rufemin bakiki kuma ki share wanan hawayen naki da basa gajiya da zuba, kona zo na ballaki agwon
Share hawayen ta tayi

"Ina Dada" yace
Batanan tatafe aiki
Juyawa yayi hanyan fita, "inta dawo ki gaishe ta"
Toh zataji

_After two month_ Admission nasu Junainah yafito Papa da kansa ya karbu musu .
Sun sami Department da soke so
Hibba Art .
junainah mass comm
Murna Sukayi dama sun gaji da zaman gidan

Shirin fara Registration suka yi
Abduljabarr Shi ze beya musu kudin Makaranta da duk abuda suke bukata"

List yasa Sukayi na abunda suke bukata,
Hibba ne ta rubuta musu
ganin ansa mu Na banza harda su Kayan Fashion tasa.
Da junainah ta mata magana kuÉ—in yayi yawa.
tace, "Jami,a seda Fashion kar a Rena mu" mumuka roƙe she ne bashi yace murubuta duk abunda muƙe soba,
Kesan me zansa harda mota .
Dariya junainah tayi "walahi Hibba bakida hankali dan yace murubuta komai shine har kina burin mota" hammm nide ba ruwana keda shi
Masala na daƙe soronki yayi yawa, shike nan nafasa rubutawa ai wahalan dokamu ne zamusha
Da yama Hibba ta same sa a. site nashi tabashi list É—in .

"Rubuta min account number ki zan miki transfer na kuÉ—in.
"My lion mun gode Allah karo arziki"
Amen,
Hibba tana shiga É—akin ta taji karan massage a wayan ta, zama kusa da junainah tayi kafin ta duba wayan.
Ihu tayi ta rugome junainah tana faÉ—in, "yes Brother kai na daban ne" nunama junainah tayi kuÉ—in da ya toro musu
Baki junainah ta kama tana mamakin yawan kuÉ—in, kallon Hibba tayi "Hibba me zamuyi da wanan kuÉ—i haka yayi yawa walahi"
Hararan ta Hibba tayi toh uwar masu tausayi kekika rokesa ne da zakice yayi yawa?
Hammm kede Hibba bakida dama, Allah shiryeki.
Amen tace.

washe gari Dada har gida tazo tayima papa godiya
"Aisha ba godiya a Saka ninmu, Nasan da ace kareem yana raye shima zeyima yara nah hidima"
Karki damu kede mubisu da Addu,a

Junainah da Hibba suna Zaune a falon gidan su junainah suna sara yanda zasu riga Tafiya School,
Salama Amal Sugaji diga babin kofan falo. junainah ne ta amsa da murna ganita
"Wata sabun gani Yau kuma an Tunomu ne kawa na" ta faÉ—a da alaman so kana.
Hararan ta Amal tayi ta masa kusa da Hibba ta zauna, tana ya musa fiska kaman wanda aka yima lefi.
Kallon su tayi ta haÉ—e fiska, suma kallon suka bita da shi.
"Amal yau kuma waya tabaki naga kina cika kaman filawa ya sha isss" junainah ta faÉ—a

Junainah Yayi muko kyau dama Nasan baƙu damu da niba
Nine na damu da Ku .
Toh yau kuma Lefin me mukayi
Hammm Ace Admission Yafito har kunyi Registration Amma bawan da ya tona dani

Hibba ne tace "sorry Amal walahi muma Papa ne ya karɓo mana shiyasa muka Manta bamu faɗa mikiba, Amana Afuwa" tana haɗa hanaye gu ɗaya alamun hakuri.

Nayi hakuri dan ke Hibba amma gaskiya baji daÉ—in hakanba Yan zu komai ya wuce .
Hira suka shiga yi Sakani su da yanda zasu fara karatu.
Har yanma suna tare .
Amal da Hibba suka meke a tare dan tafiya.
junainah Ma ta tashi zata rakasu
Hibba ne a gaba, suna binta abaya se dariya suke tayi na shiriritan junainah
A kufan Falon su ka yi Karo da shi
Komawa baya yayi, yana jan saki kalon Hibba yayi
"Wato bakuda Nisuwa ko, Tonda na shigo inaji haya niyan ku sekace gidan Giya"
"Sorry My lion baramu karaba"Hibba ta ce

Kallon junainah yayi "Dada tana ciki ne"
A.a taje angowa
Junainah tace "good evening brother"

Amal sayawa tayi tana binsa da wani Maye kallo kaman ta haÉ—iye shi ta shagala da kallon sa,
Sanda junainah ta Zungore ta da kafaÉ—a sanan ta farga da abunda takeyi

"Ina kwona brother abduljabarr" Amal ta ce cikin wata murya da nisuwa
Ataka ce ya amsa Musu da lafiya.
ya juya yana tafiya se kace É—an sarki yana magana
"Junainah In Dada ta dawo ki gaishe ta"
Toh junainah Ta Amsa .

Hibba da sauri ta same shi Hannu sa ta Kama a shagobe ta ce
"My lion jirani mutafi gida, ka rage sauri karna faÉ—i"
Be amsa Mata ba kuma be rage sauri ba
Juyawa tayi tana É—aga musu hannu bye bye take musu .

Amal kuma sayawa tayi Tana kalonsu har Suka fita .
Tace "wow junainah, Haka Muryasa yake dama"
kinji Time da yana Magana ji nakeyi kaman busan sarewa a kwonne na
Dariya Junainah tayi Amal Allah ya Shiryeki, Nikam muje na rakaki karkiyi dare.

Kama hannun junainah tayi "Muje Allah sa Nasake ganin wanan king"
Kode Zaki dawo Gidan su da zama ne, dan kiringa ganisa kullom?
"Da zan samu hakan ina so" ta bata amsa.

*Monday* a yau ne zasu fara Zuma school
Junainah Ne tafito da Shirin ta
Dogon gown ne na less ajikin ta kayan ya Amshe ta colour jikinta

Gwon Dada ta Karaso ta É—an rungo meta kaÉ—an "Dada,nah Nagama shiri zan biya gidan su Hibba semu wuce."

Okay, "Junainah" ta ambaci sunan ta cikin sayin murya da kulawa.

Na,am Dada.

"Kinsan university Bakaman secondary school bane KO"?
"Eh Dada
Dan Allah ki Kulamin da kanki, karato ya kaiki ba ruwanki da Kowa, kinusu kiyi abun da ya kaiki banason naji wani labari mara daÉ—i a kanki.
"Insha Allah Dada zan kiyaye"
Shafa kanta tayi "Allah miki Albarka na danka Amanan ki a Hanun Allah"
Jeki Karkiyi leting Nasan kina marmari ,Kiganki a cikin Department Naku KO?
Murmushi tayi ta Mike sena dawo Dada.
Okay adawo lafiya.

A Falo su Hibba ta samesu dokam su
Dor kusawa tayi ta gaishe su
Suka amsa .
Papa ne ya fara Sukanan ta "kaga yar jami,a"
Murmushi junainah tayi
Mom,ma tace "Tashi kutafi karku makara"time na tafiya
Chapter 4 · 0% Book details