Sashe 14
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A,a Junainah ba yanzuba se zuwa nan gaba kaÉ—an zan baki.
Nide Yazu nakeso kabani tonda kace kana da shi.
Da gaske kinaso yanzu
"Eh
kiyi Hakuri Papa ya Kafanim doka, bayazu ba
Nide kabani papa bare hanaka bani.
okay kara masowa yayi kusa da ita sejin bakin sa tayi anata wani irin Sunbata yake yima ta wanda takasa ƙwoce wa ba,ajin wani kara a ɗakin se saukan nun fashin kawain akeji
Dok kansu su lula wani duniya har Sawan Wani Lokacin ,Sanan Ya zare bakin sa
Maran ta yaƙeta Shafawa yana Ɗan Mammasa mata a hankali
Tuntana jin yana Mata ciwo har ya fara sakewa, wani irin Sanyi taji Maran tah yayi mata, Nan take taji period Äin Ya fara Zubowa Kaman turosa akeyi
Kara damke idonta tayi ta kama hannun Jabarr da karfi tana wani Irin Wahalelen nishi.
na sawan lokaci
A Hankali ta buÉ—e ido ta, Akanshi ta Saukar, tace, "Brother Jabarr wanka nakeso nayi Jikina Yabace"
Okay, kona Mikine da kaina yan murmushi ganin yanda tayi da fuskan ta.
Hararan sa tayi ta tora bakin tana binsa da wani irin kallo .
Dariya yayi irin wanan mugon kallo haka Junainah nifa tai makonki zanyi amma kinamin wanan kallon,
Kawai dan nace zan taimaka Miki.
Hammm Brother Jabarr walahi Zuwanka ture Ya bataka, yazu Kazama Mara kuya in katashi yin wani abun, wani sa,in baka tunanai komai, Kaisaye kaƙeyi Sekace, da Wata matar ka kake tare.
Dama ba matata bane ?
Hammm ai Shedu basu Sheda ba, kaga ban zama Matan kaba tokun .
Wana kuma maganan kine nide nasan ke tawace.
Tace "nide Bana Shiki brother"
Kafita waje in nagama zan Kiraka
Meyasa, sena Fita zakiyi wankan?
Jikina ya bace dayawa, Nasan in natashi ze zuba ya bata min jiki ƙuma banason Kagani
Nagane Jirani ina zuwa, Tashi Yayi kufan Bedroom nata ya buÉ—e sanan ya shiga É—akin ya buÉ—e kufan toilet Äin ya haÉ—a mata ruwan wanka me É—umi
Dawa yayi, tana Ƙwonce Bata mosaba
Sugunawa yayi bata harkara ba taji Ayi Sama da ita har ta sorata
Toilet É—in ya shiga da,ita Acikin bath ya sata
Kigera Jikinki inkin gama ina Fallo
Binsa da Kallo Kawai tayi, tana Mamakin sa .
Jamata kofan yayi
Ruwa me É—umi Tayi Wanka dashi, ta wake Kayanta da ta cere
Tana fita wankan, mai Kawai Ta shafa Tasa kaya
A Falo ta Sameshi yana Dadana Wayan sa
Karasowa tayi ta zauna
"Thank you Brother Jabarr"
You are welcome
Ya jikin naki, maran ya Sakeki
Wani Kunyan sa taji ya kamata, saukar da Kai tayi, tana Murmushi
"Answer me Junainah i want to hear your voice please" yana Sauraron ta.
Kai ta É—aga masa.
"bakida bakine," yace.
Turo bakin tayi tana magana, a Shagoɓe "Yayi Sauki"
Okay Allah kara sauki
Amen, haka ya dinga kullawa da Ita hahta Abinci abaki Yabata,
Har yanma
Dada ta dawo aiki taji daÉ—in ganin yanda Tasamu Junainah jikin yayi Sauki, godiya tama sa, yanda ya kulla da Junainah nan .
Akwona tashi bawiya agon Allah, har huton Su Abduljabarr yakare .
Ya fara shirin Komawa American, wanan karon, ji yakeyi Kaman karya koma,
Dan Yanda Ya shaku da Junainah Komai tare Sokeyi
Itama tashiga damuwa Har wani rama tayi
Ana gobe ze koma yayi mata shopen harda lollipop ya Saya mata ,
Da dare kusan kwona sukayi suna waya
Dazai tafi airport yaki ya kirata bata saniba har yabar kasan, dan yasan inya kirata Rigima Zata Sayar mar shi yasa.
Sanda ya Isa ya kirata da Layinsa nacan
nama ɓe siraba Sanda ta Zubamar Shaguba Harda Kuka
Bagaren Amal koma ta warware, Tafara Komawa Kaman yanda take a baya Bata shiga harkan ƙowa, ita kaɗe take rayuwan ta a school din, Soyayan ta da Mallan Yusuf yayi nisa
Dan kullom Suna Makale a wayya
Yazu suna Shirin fara Exam ne, karatu sukeye kaman ba gobe
Amal tabama junainah Hakuri akan abunda Ya faru Kuma Tahakura Sede haryan zu basu koma Yanda sukeba .
Hibba kuma Faruk Yasa ta a gaba shifa ze turo iyayan shi ayi maganan Auren su,Tunda Sora Musu Shekara É—aya
Yazu zasu shiga Part 4
Tarasa ya zatayi da Shi dan harsun bata
Hibba. bata damu da bata wansuba
Dan tasamu lokacin Karatu
Exam fa YaÉ—au zafi Junainah Kashe Wayan ta, tayi dan batason Damuwa .
Two weeks sukayi kafin Suka gama Exam
Abduljabarr ne yace "bari ya gwoda kiran Junainah dan yana kira layin ta a kashe" kiran É—aya ya shiga
Tana barci taji wayan ta na riging.
Da sauri tayi pick na call É—in, tace, "My King I'm sorry da rashin samu na a waya da bakayi yau na kunna wayan, dan Allah kayi hakuri, Nasan nayi lefi"
Junainah wato ni Masala ne a gonki ko?
"A,a walahi karka faÉ—a haka"
Meyasa zaki Kashe Wayanki Batare da Kin sanar da niba? Kodon Kikalla ina Sonki ne Shiyasa kike min Abuda Kikeso ?
A,a Brother i'm sorry dan Allah
Daga Yau baraki kara ganin call naba tonda nazama damuwa a gwongi, Nabarki ki huta da Fitina
Kiiit ya kashe wayan sa yasa number ta a blank list
Tashin hankali
Tace, "Nashiga uku ya zanyi, Kiran sa tafara yi baya tafiya Ƙuka tafara rerawa kaman wanda aka yima ta mutuwa.
Ahaka ta wuni tarasa Meyake Mata daÉ—i
Shiƙuma Anasa bangare Yace, "Seyayi Maganin ta"
Da dare tasake gwoda Number sa baya tafiya, Tunani Mafita ta fara yi, har barci ya Saceta
Se kiran sallah ne ya Tashe ta
Shiga toitel tayi Jikin ta a mace ta dauro alwala tafito
Salla ta gabatar ,Tajuma tana Addu,a Sanan ta meke tanufi É—akin Dada
Da Salama ta shiga, Dada tanakan Salaya
Gadon Dada ta haye tayi Kunciyan ta
Da ta iddar da sallan kallon junainah tayi "Daughter me yake da munki",
Idon ta ne ya Cika da ƙwolla, tace, "baci nakeji jiya bansamu baci Sosaiba"
Okay
Rufe Idonta tayi amma bacin, Yaki zuwa harta gaji da ƙwonciyan ta Meke ta sauka diga gadon.
Kitchen taje, Asabe tana aiki Suka gaisa, Tafara tayata, har suka gama
Ta shiga Wanka da Sauri Ta Shirya tana fitowa, Tace ma Asabe, "nin Dada tafito TafaÉ—a mata ta shiga gidan su Hibba"
Tafita se gidan su Hibba,
Tana shiga Falo ta hango su a Saman Deninng suna breakfast, karasa wa tayi
Ta Durƙusa tageda Papa da mom,ma
Da fara,a suka amsa mata
Hibba ne ta nuna mata Ƙujeran ƙusa da ita
Zama tayi, Hibba tayi serving nata ,
Su biyu aka bari a gon,
Junainah tana ganin, su mom,ma sun taci
ta dafa Hibba "ina wayan ki Hibba"
Yana É—aki
Da sauri ta meke tanufi É—akin
Hibba binta da Kallo tayi cikin Mamaki , meyake Faruwa da Junainah Dan tun Shugowan ta taga batada nisuwa .
Aƙwoi Masala tatare da ita tashi tayi tabi bayan ta .
Junainah É—aukan wayan Hibba tayi da sauri Tafara Kiran Layin shi Ya juma ya riging ,kafi Yayi pick
Hello Hibba lafiya Ƙike kirana war Haka .
"Brother Nine ba Hibba bace, I'm sorry dan Allah baran karaba"
Wayan ya Kashe, bin Wayan tayi da kallo
Tana Mamakin yanda Ya kashe wayan dan kawai yaji Muryan ta
Mom,ma ne ta shigo É—akin mikama Hibba waya tayi , Abdul ne, ya ce "Wayaki baya Shiga, ya naso yayi Magana dake" inkin gama Kikamin wayan É—aki na
Karba tayi tasa a ƙunneta Good morning My lion
Kafin taka rasa gaisuwan ya Kaseta ,
Hibba kibuÉ—e kunneki dakyau kijini
from today, in kika Sake bama Yari,yanan wayan ki Walahi se na Saba miki kinji ko? ya kashe wayan ɓai jira amsan ta ba
Kallon Junainah tayi ,Meyake Faruwa ne
Junainah?
Baya baya tayi, Kaman Zata FaÉ—i,
Hibba Tayi Saurin tarota , tana Kiran sunata da Karfi "Junainah"
Rungome Hibba tayi, "ki taima keni Hibba bazan iya Hakuri da rashin Jabarr ba
Hibba tace, "Meya haÉ—aku? kon batane"?
"Eh, ta amsa
Hibba Brother Jabarr zebarni na shiga uku na walahi Lefina ne .
Junainah Kinusu kimin bayani meya haÉ—aku
Fashewa da ƙuka tayi Kaman Ranta Zai Fita
__........(Mrs💗A.S)âœï¸ ya Allah ka dafamana a lamuranmu na Albarkacin Fiyayen HalitaðŸ™
Alhadulilahi anan muka kawo book na É—aya semun haÉ—u ana biyu
Ninaku Adama Ahmed inama kowa fatan alkairi
ï¸