← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 14

Sashe 10

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Faruk ne ya shiga department É—in, gunda Amal take ya karasa kallon ta yayi, ya ce,
"Kina son Abduljabarr ne" .
Shuru tayi,
Zan baki sha wara kirabu da Abdul da junainah dan baraki iya rabasu ba
Kuma dok randa kika sake gayama junainah magana, hammmm girgiza kai yayi ya ce, "sorry for your self"
Juyawa yayi ya kuma gwonsu Hibba
"kushiga Mutafi" ya ce,
Junainah nane ta É—aga ido ta kalle sa, m
"yaya Faruk, Zaka kaini gurin Dada nah" ta faɗa a shagwoɓe
"Eh" yace da ita
kama hannu sa tayi,ta ce, "muje kakai ni"
Moton suka shiga, yaja suka fita diga makarantan.
Da suka isa gida ya sauke su a bakin get dan yana sauri, kallon Hibba yayi "my Hibba sena kiraki anjima,ki kula da junainah har yanzu tana cikin firgici har yazu tana cikin Toro"
baki ta tora ta ce "Ni banda waya yanzu"
Ina wayan ki,
na bama wacan wawiyar dan baran kara anfani da shiba, kazamin hannu ta ya taba
Wani kallo yabi ta dashi, Hibba kirage zafin zuci yan nan, naki fa
ƙe macece fa.
Anjima zan kamiki wani wayan, wani irin waya kikeso na saya miki.

Ko wanne kabani inaso dan nasan zaka fini iya zaban me kyau, amma yaya Faruk gwuda biyu zaka sayan mana nida junainah, kaga komai tare ake mana.

"Kice zan iya haɗaku dukanku ɓiyu na Aure ton da komai naku tare ake muku"
yaya kike gani? abun ze bada kala, "wow Faruk me mata biyu, baƙa da fara, so nice" yafaɗa cikin so kana.
Kukan shagwoba tafara masa harda bubuga kafa, "Allah kabar wasanan ban so, ton bamuyi Aure ba har kafara, tonani yimin kishiya".
Kefa kikace komai naku iri É—aya ake muku, shiyasa naga yadace ku Aure Miji É—aya
Koba hakaba my Hibba?.
"Se anjima" ta ce .
Dariya yayi, ita kuma tabi Bayan Junainah da ta daÉ—e da shiga gida.

Samun ta tayi ta konta akan three seater se ajiyan zuciya take saukewa, zama yayi diga gefen ta.
"Sannu junainah kidena sa damuwa a ranki" kallon ta tayi, ta ce, "Hibba kinga abunda Amal tamin acikin Mutane ko"Hahda cewa Inason Brother jabarr shiya sa nake kishi da ita" kuma yanajin dok abunda take faÉ—a, Hammmm Hibba kar brother jabarr yayi min wani fasara, bansan taya zan fahintar da shiba karyayi, samanin Amal da gaske take, yayi fushi dani.

Lefin me kikayi mishi, da zeyi fushi dake, Inkin so shima ai ba llefe bane, dan É—an uwanki ne,
kode baki son sane ?

Shuro tayi kaman me tonani, ta ce "Hibba nima basaniba, Bansan yakake ji inkana son waniba, kinsan bantaba yin saurayiba bale nasan ya akeji
Brother ya hanamu kulla wani Namiji"

Murmushi Hibba tayi kina miss na my lion?
"Eh so saima" tace
randa kika gansa da Amal a school namu ya kikaji?
Rofe idon ta, tayi tace "Hibba damuka dawo gida, nakasa nisuwa, ciki dare natashi inata tonanin yanda nagansu"
Meyasa kika buyema Amal Brother baya gari?
Banso tasanine, karta nemi Number sa
Toh ke idan soyi wayan me masalaki ?
Tashi tayi zaune Hibba zafi nakeji a raina, inaji suna waya .haushita nakeji
Junainah yeyasa my lion bai yason ganin bacin ranki ?
Yeyasa yana kyau tata miki ?
meyasa ko kinyi lefi sede ya lalashiki baya miki faÉ—a?
meyasa yasan kome naki?
meyasa yabaki zoben da yake sanye a yasanki ?
Ba rokun duniyan nan da ban mishi ba, ya hanani ya ce, "na matan sane "
Randa muka rakasa airport, dukan mu muna kuka amma be damu da niba keyake bama hakuri da lalashin ki harya tafi
Ki sani keda my lion kun juma kuna son junaku kene de baki gane hakan ba.
Junainah kallon Hibba tayi, da gaske Brother Jabarr yana sona Hibba
"Eh junainah" ta amsa mata
Shuro tayi, seyanzu tafara tono wasu abubuwa da yake faɗa mata, ko yaƙeyi mata
Wanan kiss da yayi mata a Kaduna, ta tona
atake ta taɓa bakinta, tana shafawa,
chan kuma, ta kulle fuskan ta da tafin hannun ta tana murmushi alamun Taji kunyi

Hibba ne ta kai bakita setin kunnen ta, ta ce, "mutumi yar kintono fresh kiss da yayi mikine"?
naga se lashe baki kikeyi

Bugo takai ma Hibba ta kauce tana mata Dariya
Ta ce, "Junainah yaushe hakan tafaro baki faÉ—a min ba "
Bani labari Kawana,
Kafi tayi wani maga wayan junainah ne ya fara ringing
Brother Jabarr ne ya kira, mikama Hibba tayi kiÉ—auka yana kira,
Hararan ta tayi "waya nene da zan É—auka" har call É—in, ya yanke ya sake kira.
Hibba tace, "Nikinga tafiya ta inkin ga dama karki É—auka" bedroom na junainah ta shiga .

Pick call É—in tayi, da salama
A jiyan zuciya ya sauke, ya ce, "Alhamdulila "
Junai kina lafiya, hanka lina ya kwonta"
ton É—azon ina kirra layi Hibba baya tafiya nashiga fargaba, kar wani abun ne ya sameki.

Tonda ya fara magana tana mamakin yanda yaketa zuba, wanda ko kayi mishi magana seya gadama ya amsa tsansan miskilace da kasaita.
Kinajinah Junainah.
"Eh Brother"
Bawani masala ko
Eh tace
yanaji maganan ki wani sanyi haka? Kode akwoi masala ne.
"Babu komai " ta faÉ—a
kunna data kin inaso naga yanayin ki.
toh Tana kunnawa yakira video call
Tayi pick, Shuro tayi takasa magana kunyasa takeji
"Junainah kalleni"yace
kallon sa tayi, amma ta kasa jumrewa kallon da yake mata, sunkuyar da kai tayi.
Murmushi yayi "yau kuma jamin aji zakiyi ne,
Naga baki son kiyi magana"
A,a
yace "ba tayi miki komai bako"
Eh.
Toh ke meyasa baki gayawa kawar ki banana ba.?
Toro baki tayi, Dariya yayi "nagane bakison nayi maganan ta ko?
kai ta daga masa alaman eh
Okay nabari this week zamu samu huton two month, kina son nazo Nigeria ko nayi hotona a inda nake.
Kallon sa tayi batayi magana ba dan batasan me zata amsa masaba.
Baki son kigani Junainah?
Ina so.
Inzo kenan?
Eh
"Inna zo komai nace kiyi, zaki yimin" yana kallon ta da wani irin kallo da yake tikitar da mutane da dama
"Eh"ta amsa itama tana binsa da kallo
Dagas ke ya murmushi.
kai ta É—aka masa .
toh karki faÉ—ama kowa zan dawo, inba hakaba papa zai hanani zuwa, ranan sunday zan bewo jirgi nazo, naga Prince na, mekike so naka miki

"Bana son komai .nide kai nake son gani" ta faÉ—a tana Rofe feskan ta dan kunya
"Okay Kikula min da kanki dan Allah junainah"
toh .
Ina Hibba ?
Tana É—aki okay bye yakashe wayan
Wani sayi taji har cikin ranta

Da safe Hibba ta gama shirin zowa school, ta ɓiyo junainah
amma samuta tayi tana kunce,
"Baki shiryaba junainah kin san zamu iya yin leten"
Eh, baran jeba yau. meyasa baraki shiga ba .
Bajin daÉ—in jikinane. Okay, nikam Sena dawo toh ,haka Hibba ta tafi ita kaÉ—ai
Da yama Faruk ya kamata Waya Dan jiya be samu yazuba .
Guda biyu ya kawa Kaman yanda tace Masa

Two days Junainah taki zuwa School Tana fargaban Abuda ya faru, Da ker Hibba ta shawo kanta .
Tayarda Zata je Gwoɓe Friday Kuma sunada Presentation na photography and photojournalist

Dasafe da Ta tashi da niyan Zuwa School ta shirya Dan yau
yan group nasu Zasuyi Nasu Presentation É—in
Kuma itane group leader
Cikin shigan Black Abaya me seton .Tayi rollin na gelanta
Tafito falo Bakowa ,Brenkfars Tayi Ta shega Gigan su Hibba, a Haraban gidan ta Samesu .
Musa dreve ne, Ya ce, "Kinga yar halan Muna maganan ta gashi Ta karaso"
Shiga mota tayi Suka gaisa da Musa Dreve .Sanan ya tada Motan

Sun isa Makarantan .Aka. sauketa a bakin department nasu Shiga Ciki tayi,
Tasamu Gorin zama Bata Kula kowaba
Dok maganan da students É—in Sukeyi Bata damuba
Har time na shiga yayi .Sanan É—alibai kowa ya samu Gorin Zama .
Ana jiran Malla min Ya karaso
Masu Presenter yau ƙowa kaga yana cikin fargaba .
Gori ɗaya suka haɗu suna tautau nawa yanda zasu ɓuloma lamari

chan sega Mallamin ya karaso, Yana zuwa ya karasa gaban black bot ya Rubuta
group 3 Presenters
Nan take su Junainah suka fito su goma

Yace "group Leader .come out"
Junainah tafito .Ya kalle ta sanan, ya ce, "A you ready"
Yes sir
Okay go a head
Sayawa yayi da paper presentation din a hannun ta
Feskan tan students taya ta gera sayuwan ta
Class din yayi Shuro Dan sauraran Abunda zata gabatar masu Dan student sunaji daÉ—in
in Akace Junainah zata jagoreci wani group, to kowa yana Allah, Allah ace yana group É—in Dan ta iya Bayani

"Good morning class my name is Junainah Kareem.
I,m hear to presented my group
I'm a leader of group 3
Our topic for presentation is about the speech communication

First team when were talk about the speech mean
Speech is the ability to express are thought and emotion speech sound or given
And the
Communication is the exchange of information ,ideas emotion and

Bakita ne yafa rawa,
Dan hada ido da sukayi da Amal, ta kasa cigaba da magana, se and and taketa faÉ—a tana gani Amal
Abuda ya faro ranan monday ya Dawa mata kaman yanzu ake yi.

Mallamin ne, yace, "Junainah kareem go a head"
Fashewa Tayi da kuka takasa magana
Abun yaba ma mallamin mamaki,
Dan yasan ba sora bane yake damunta akwoi Wani Abun
Hibba bane da take seye ta wintor su, tazu taga Junainah Ko ta sake jikin ta da yan ajin.
Shiga class É—in tayi da saurin ta riketa tana lalashin ta.
"Kiyi Shuro ba Abunda Zata miki kinji
Rugume ta Junainah tayi tana kiran, Dada
nah
Janta tayi ta zaunar da ita, Handbag nata ta bude ta É—auko mata Lollipop ta BuÉ—e mata .
Bata tayi tana lalashin ta
Shuru junainah tayi tana tsusan lollipop É—in ,Se ajiyan Zuciya take tayi,
ta kunta a Jikin Hibba

Malami ne yayi Dariya yana Gani Ikon Allah
Sekace wata baby doll
Yace "Baby lollipop kin kare presentation É—ine"
.
Student ne suka koshe da dariya dan suna mamaki ta ita kullon tana tsusan menti sinke
Chapter 10 · 0% Book details