Sashe 5
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Papa ne yayi geran Murya hankali sune ya koma kansa, ya ce,
"Hibba, junainah Nayaba da Nisuwa Ku,
Shiyasa harna amece da ku shiga university batare da na Aurer da kuba, Dan haka ku kare Muton cin ku da Darajan ku na Æ´aÆ´a mata Allah yayimu ku albarka"
"Amen" suka amsa a tare
Yaya ku Abdul ne ze sau keko a school nanda next week za,a nema muku drive.
Mun gode papa semun dawo, bye mom,ma
Mom,ma ta ce "akula Allah bada sa,a .
Abduljabarr ne ya mike wayan sa da kin motan ya É—auka cikin tafin kasai ta ya fara tafiya, su kuma suna binsa a baya, har wajin da ake parking na mata suka karasa
Wata farin cammri fish ya buÉ—e, shiga yayi ya dedeta zaman sa.
Masha Allah kaman dan shi aka ƙera moton, dan zubin sa da sarin sa suje daidai da mota.
Hibba ta shiga gaba,, junainah ta zauna a baya
A kufan department nasu Hibba ya fara sauke ta ,
Junainah ta dawo gaba zama tayi tana satan kallon sa ta gefin ido.
Tada motan yayi suka wuce department na su junainah.
Yana Sayawa ta fara kokarin buÉ—e Kofan motan "tana fadin thank you brother Jabarr"
Ke taji muryan sa kaman diga sama, ya faÉ—a .
juyuwa Tayi tana Kalon sa.
Mika mata Hanki yayi ki goge abun bakinki nan. karba hankin tayi Tana Mamakin sa Muton da tonda ta shigo moton ko gefen da take be kalaba amma, har yasan tasa janbaki a bakin ta.
Gogewa tayi tas .
Da gefen ido ya kalle ta ya sauke ajiyan zuciya.
"diga yau inzaki zo school bana sun na kara ganin kinsa wanan abun, kina jina?"
"Eh.fita tayi Shikuma ya ja moton sa .
Da yanma sun tashi Taxi drop suka É—auka har gida, dan Hibba ta kira Abduljabarr be tashi aiki ba yace "su nemi taxi".
After one week
Amal ma ta fara Zuma school, suna tare da junainah department nasu É—aya.
Ton da Amal ta fara zuwa school kullom batada hiri sena Abdul ta dame junainah da maganan Abduljabarr.
junainah da ta gaji da Tan bayayun da Amal take mata akan Abduljabarr, number waya sa ta bata dan ta huta da nacin ta.
Amal har department nasu Hibba take zuwa dan ta samu shiga ta bangaren ta .
Hibba kuma taki sakewa da Amal kota zo gonta bata ɓata fiska
sun shiga weekend Hibba ne tazo gon junainah dan ta taya ta droyen an basu Assignment.
Dada ta samu a Falo tana aiki, a cikin laptop da yake gaban ta,
Habbi da ta shigo ta gaishe da Dada
Amsa wa tayi batare da ta É—ago ba
woce wa Amal tayi É—akin junainah.
A kwonce ta same ta se tsosan lollipop takeyi
"Aikin kenan, shiya sa aka jiki shuru kin buye kina sana,an taki"
Sena gayawa my lion har yazu kina ɓuyewa kisha zaki, "kinma ta abunda ya ce miki ko"?
tashi tayi tana kallon Hibba ta zare lollipop É—in daga bakin ta, "Sanu munafu ka wanda bata son farin cikin Æ´ar uwanta" inkin fasa gaya masa sunan ki ba Hibba ba, ta bita da harara.
Dariya Hibba tayi nide tashi ki tayani yin droyen da Allah, on Monday za,a karba
Baran yiba kije your loin yayi miki .
"Haba Yi hakuri dan Allah ƙawa ta nifa da da wasa nami ki"
kinsan kin fini iya zane.
lollipop nata taci gaba da tsosa tana lomshe idanu kaman mejin bacci, sanda ta gama wasa da Hibba.
Da ƙer ta shawo kanta ta zana mata.
Amal ne kwonce akan royal bed nata tana game a wayan ta
To nowa tayi junainah ta bata number Abduljabarr mekewa zaune tayi ta fara neman number a wayan ta,
Tana zuwa kan number da tayi saving da My Abduljabarr tayi dealing call ya juma yana ringing kafin yayi picking.
Salama yayi da muryan sa me daÉ—in sauraro.
Da sauri ta amsa dan bata sanman ze dauka ba.
"Dawa nake magana" ya ce
sunana Amal .
Ina jinki nakira ne na gaishe ka
"Ke waye ?
Ni Kawar Hibba ne.
Ita Hibba ne ta baki number nah .
A,a junainah ce
Okay na gode amma karki kara kiran number na, yana gama faÉ—an haka ya kashe wayan sa.
Bayan sallan la,asar ya dawo daga masalaci ,
Waya sa ya dauka, ya kiran Hibba t
Tana dauka wa, ya ce "call junainah for me karta bata min lokaci"
"Toh tace .kiran junainah tayi ta sheda mata Brother jabarr yana kiran ta
Dakin Dada Junainah ta shiga ta sheda mata Jabarr yana kiran ta,
Tafito gidan su ta shiga gidan su Hibba
A Falo sa ta same sa gaidashi tayi
"Zauna" ya ce
Gefen ta samu ta rakube
Kallon ta yayi "junainah"
"Na,am" ahan kali ta amsa
"Wacece Amal"
Da sauri ta dago kanta tana kallon sa
"Wacece Amal" ya sake maimai tawa
Ka! Ƙawa!! ta ce muryan ta na rawa
"Meya sa kika bata number na"
Inalilahi. Idon tane yakawo Kwola .
Ba kuka nace kimin ba tanba ya nayi miki .Kifa É—amin gaski ya.
Toh.brother Jabarr itane ta masa min da tanba ya a kanka
Nikuma da na gaji shine na bata number ka na ce "takiraka tayima tanba yan "
Meyasa take tanbaya a kai na
Wai tana sonka ta karasa maganan a sorace tana rike bakin ta
"Meya sa baki son ta tan baye ki?"
Toro baki tayi tana magana Brother kwollom seta kawo hiran ka bata da wani hira senaka .
Ni kwuma na gaji
Zuba mata wanan idanun nasa yayi .
Atake taji yanayin ta ya sauya dan kallon da yake binta da shi
"Junainah Kina son, na sota ne"?
Da sauri ta daga ido tana kalon cikin koyan idamun sa,
Wani soro ne ya baiyana a kwoyan ida nunta,
kasa magana tayi se zazare idamu take tayi
Murmushi yayi yana kallon ta.
"junainah next month zan tafi wani course zanyi three yeas, kafin na kare, ama zan ringa Zuma huto
Nabaki zabi ki nema min mata da Zan Aura,
Nasan zaki iya sa daukar da farin ciki ki a kai na ko"?
GeÉ—a Kai tayi kwola ya shika mata idanu kamar zasu zubo
Cikin raunin murya kaman zatayi kuka muryan na rawa ta ce, "Brother Jabarr wani country zakaje "
American zani
"Okay zamu yi miss naka" tana wasa da gefin veal nata.
murmushi yayi har kya washi ya bai yana yace, "Keda suwa zakuyi miss nah"
Ni da Hibba
Zoben sa ya cere a kara min yasansa .
Hannu ta ya kamo ya Zura mata zoɓen a baban yasan ta .
"Junainah ga zobe na nabski amana in kuyi kewa na zaku riga gani sa"
Dok lokaci da kika sa mamin Mata kiba ta zobe a madadi na .
Ledan da ke ajeye kusa da shi ya jawo ya mika Mata gashi
"karba tayi thank you" ta ce
Baraki bude kiga me na baki ba
Budewa tayi lollipop ne da yawa murmushi tayi nagode brother Jabarr se murna take tayi
Asha a hankali
"Toh brother" tace
Meke wa tayi saye tayi hannun ta É—auke da ledan da yaba ta
Kallon sa tayi ta sakar masa da kaya tacen murmushi slow voice ta ce, thank you tare da É—an kulle idanun ta ta buÉ—e
Wani irin kasala me ya sauka masa da yagan yanda tayi mar godiyan kamar karta barshi suta zama ahaka dan yanayin ya kayatar da shi .
Da baya ta fara tafina tana kallon sa da murmushi dan yau ya burgeta, tsosai
Juyawa tayi ta nufi hanyan fita falon, harta I'so bakin kofan ta juyo tagan ita yake kallo .
Murmushi ya sakar mata
Da sauri ta juya ta fita
Dakin tana jin daÉ—i yanda yau ya sake da ita ba miskilan ci
Site na su Hibba taje.
Tana gani junainah da sauri ta tareta
"Meya faro kin masa laifine" ?
"Kai Hibba wanan irin kiÉ—i mewa haka" ta ce tana yimata dariya.
"Hammm junainah bana son yasaki kuka ne dan yanda ya kirani dazun naji muryan sa kaman ran sa a bace yake shiyasa na damu"
Dariya junainah tayi .tafara bata labarin yanda sukayi da Amal, da kuma kiran da yayi mata .
Ledan ta bama Hibba kinga a bunda ya bani ,
BuÉ—ewa Hibba tayi sweet ne da torare goda biyu
"Ayeh Amaryan yaya nah"
Bata rai junainah tayi nifa banson haka
Na fada miki ya ce "inema masa mata aure"
kallon ta tayi ta daga kafaÉ—an ta ta ce, "Ga shawara tonda kene zaki nema masa mata meya sa baraki basa Amal ba kiga kawar kine"
Hibba kibar zan cenan yana ɓbata min rai,
Bata dace da shiba
"Meya sa kika faÉ—a haka'
Tana da rawan kai.
Dariya Hibba tayi to wayada ce da shi
"Merabo" ta bata amsa
Nikam ki É—auka naki zan wuce gida yama yayi
A,a banaso naki ne wanna kauta ne na musan man da yayi miki .
Kekika sani, toda baki so
Gaba ta kaini
Hibba murmushi tayi Allah junainah kin fada tarkun my lion baki saniba a zuciyan ta ta faÉ—a
Junainah tana shiga Falo . taga Dada zaune,
Buye ledan tayi ta ba yanta
"Samu. da hutawa Dada nah" ta faÉ—a.
Sanuki kema
Wacewa tayi zata shiga É—akin ta
"Zonan junainah"
Dawa baya tayi ta saya daga nesa ta ce, "gani Dada"
Mekike buyewa
Babu .
mikamin ingani
A sorace ta Bata tana toro baki
Tana budewa tafara salati junainah ina kika samo wanna abun ?
Shene ya bani
Yazu Abduljabarr da hanka lisa ya É—auka tolin sweet ya baki .
Waya ta ta É—auka kirasa tafara yi
Daukan waya yayi da salama .amsa wa tayi tana tabayan sa yana ina
Nafiya aiki muna da aikin yama
inkadawo inason ganinka
Toh ya amsa .
Hannu tasa zata dauka ledan
Dada ta warga mata harara
Da wori ta dauki ledan ta rogo me kaman za,a ƙwoce ɗaki tashiga da godu
Dariya ma tabama Dada junainah Allah shiryeki
Shikuma zezo ya sameni
_.............(Mrs💗A.S.)âœï¸
Ya Allah ka dafa,mana a lamuranmu Albarkacin Fiyayen Halita ðŸ™
*ABDULJABARR*
*Wrinten* *by* âœï¸
*ADAMA* *AHMED* ( *Mrs* 💗 *A.S* )
_Bismillahir rahamar raheem_
2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£â™¾ï¸2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£