← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 14

Sashe 8

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shuro tayi a wanan lokaci ta shiga wani yanayi abunda, bata taɓa expected ba, ihu tayi a zuciyan ta "Brother jabarr "
Inama su dwowama a haka, da zata iya sake haÉ—a kakin sun gu É—aya da tayi
Dan ta tatance ya takeji wani kasala ne ya rufeta.

A hankali ta furta, i no neve maning nasani
Brother Jabarr bani hanki na shere
mika mata yayi
Goge make up É—in tayi duka, sanan ta bashi hakin sa.

Ta ce "Brother zan iya tafiya"
"eh yace mata
buÉ—e kofan moto tayi zata fita .
Hanuta ya kamu ya ce "I'm sorry junainah" naga kaman kiyi fushi?

juyowa tayi ta geÉ—a mar kai, alamon ba damuwa takasa magana,
Dan jikinta ya sake

kasa seke hannu ta yayi Hanun sun da ya haɗe gu ɗaya taɓi da kallo yanda ya rike hannun yaki sa kewa
Data ga baida niyan sake ta, É—ago hannu sa tayi ta yimar pec tana murmushi, zare hannu ta tayi ta buÉ—e moton ta fita.

Komawa yayi ya kwonta yana tarayu a bunda ya faro
Hannu sa ya É—ago yana kallon inda ta yima sa kiss
bakin sa yakai seta gon yasa .murmushi yayi ya ce "itama taji a bunda nakeji,m"
Nasa kina so na dan na daÉ—e da samiki sona a zuciyar ki junainah, amma ba yazu zan bayana mikiba se nan gaba kaÉ—an.

Hall É—in ta shiga tafara raraba iddo ta inda zata hango Hibba, a gaba ta ganta tana zaune
Karasawa gonta tayi ƙujeran ƙosa da ita taja ta zauna
Hibba ne ta kalle ta ba make up a fiskan ta
Nan ta ƙunshe mata da dariyan Tana tan bayan ta.
"Junainah ina make up É—in da aka miki"
Shuro tayi bata tanka ta ba.
"Badake naƙe magana ba kin min shuro" Hibba ta ce .
Hararan ta tayi "basaniba, Sannun Uwwata Tonda ance dole sena baki Amsa"

Kiji haushi ne ? nasan My Lion ne Yasaki gogewa ko?
"Inyaso ba lion ba yazama zaki" junainah ta faÉ—a

Toh meyayi zafi haka harda É—auka É—umi Junainah?
Allah baki hakuri in tanbayan yayi miki zafi.

"Amen Æ´ar sa iddo tana hararan ta
Dariya Hibba tayi,
Suna zaune har aka gama dinnen
kafi a fara fita Hibba ta kamu hannun Junainah "tashi munema Moton kwomaw ton wari Kafin a barmu anan"
Suna fita suka hangi motan Jabarr yana zaune a ciki ya buÉ—e kwofa.
Wata Budurwa tana saye ta rike kwofan motan se ƙararaya taƙe tayi tana magana ma Jabarr.

Karasuwa sukayi Hibba tazo gaban budurwan taja ta saya .
ita kuma da kallo tabi Hibba
Hibba ta ce "Malama lafiya kikazu gaban mijin wata kina masa yauki haka"?

Budurwan Hararan Hibba tayi, "Dan ace yanada mata se bare iya karawa ba ko?
Dan ita kaÉ—ai aka halice sa ne"?

Eh sanu karuwa wada bata ganin namiji ta É—auke kanta .
Toh wanan Yafi karfin ki
juyuwa tayi ta kama hannun junaina, suka zagaya, ta buÉ—e gaban motan turata tayi cikin, ranta abace, ta ce "tunda bakisan zafin kankiba haka zasu ringa bibiyan sa kina kallo" taja saki.
Junainah shiga tayi ta zauna tarufe konfan
Hibba tashiga digan baya .
Ƙunna motan yayi yana mamaki karfin hali Hibba

Sun hau kan ƙwolta ya ɗan juyo ya ce "Hibba meyasa keke kashemin kasuwa? yazu muna ciki zance me daɗi kika hanamu "
Junainah ce ta haÉ—a fuska tana magana acikin zuciyar ta, batasan yafito filiba

"Wata kila itama yayi mata"
kallon ta yayi ya ce "Ban mataba amma da baku zuba itama zan mata"

Ware ido tayi ta rike bakin ta, dan batasan maganan yafito ba

Dariya yayi yamai da hakali sa kan tokin .

Sun karaso gida ya sauke su yana sheda musu su shirya gobe zai tafi da su .
Junainah daÉ—i taji, zataga Dadan ta, dama tayi miss nata.
Hibba kuma ɓata rai tayi .tana ƙonkoni ita bata son tafiya .

Washe gari da misan 9.am na safe suka kama hanya se Abuja .

Hibba ne a gaban matan , junainah na baya
Abdul Satan kollon ta yake tayi har suka isa Abuja

Gidan su junainah suka sauka a falo suka same Dada da Asabe suna hira.
Nan suka yada Zango

Sanda mom,ma takara five days, sanan ta dawo

Sun fara zuwa school
Amma wani abunda ya sayama junainah a rai, ton randa Abdljabarr ya mata wanan abun, ta rasa ganema kanta
koda yau she inzata kulle idanun ta shi take gani, kaman a lokaci ne yake yimata
wani irin kishin shi ta keji a ranta

In Amal ta ambaci sunan sa, haka kawai takejin ranta na baci musaman inta nuna tana son sa

sun dawo kaduna da kwona goma,
yayi daidai da ranan, tafiyan Abduljabarra America,
Da yama jirginsu ze tashi
Da safe ya shiga gun Dada, dan yayima ta salama

A falo ya same ta tana kokari fita, ya shigo

"Abduljabarr har ka rigani shigowa? yanzu nake magan ka" .
Gaisawa sukayi,
Dada, ta ce "tafiya yatashi"
Eh,
Toh Allah ya kaika lafiya .
Amen kaga dama shiga gidan naku zanyi muyi salama, before Na wace aiki, kahutar dan.
Akwoi sakun ka dana ba junainah ta kaima
Nikam zan woce semoyi waya Allah sa aje, a sa'a .
Amen yayi godiya ya karasa shiki.
A follo ya zauna kusa da junainah
A hankali take magana, ta ce, "good morning Brother Jabarr "

Morning ya naganki haka, ba lafiya ne? .
Eh
Meyake damunki?
ƙauda kai tayi, dan kuyansa takeji barata iya gaya masa ba.

Okay Nagane, today is 21 your date ko?

Kallon sa tayi tana mamaki, yanda yasan date na period nata .
Rufe idon ta tayi, Gayen nan ya gama da ni walahi,
Niban da sirin komai na ya sanai.

Muryan sa taji, yana faÉ—in "kinsha magani ki kokoma sena miki É—ure"

Dariya tayi "Brother É—ure kaman wata yarinya" tana kallo sa.
Me banbanci Yazu, da za,a masa maki da kisha magani,
Zaki fara kuka,Nina rasa ko DaÉ—in kuka kikeji ne
Murmushi tayi kawai

San'Æ´anÆ´an kallo ya jefo mata, ya ce "Junainah yau zan woce American, ya É—an ja nufashi kafin yaci gaba da magana "zan so kafin natafi na bayana miki wasu siri dake rai na
Amma Allah ɓebani ikon yan hakan ba, sena dawo zan faɗa miki".

"Allah kaimu lokacin" ta ce
Amen , mekewa yayi ina Sakwo na Da Dada tabaki,
kamin tonda baki da lafiya na hutar da ke, base kin kaimin gida ba .

Toh tashi tayi ta shiga kitcher ta É—auko masa,
Mika masa tayi .

Kallon ta yayi yana ayana yanda rayuwa zata kasan ce inya bar gida.
"my little sister come to your brother" ya ce,
buÉ—e mata hanaye sa yayi
Da godu ta faÉ—a fafaÉ—an kirjin sa ta sake masa kukan shagoba
Rogome ta yayi da kyau, ya ce "kibar kuka, ko nima nayi miki kukan kinaso kiga nima nayi kwuka ko?

Girgiza kai tayi alaman a,a
to kiyi shuro,
Shuro tayi, se a jiyan zuciya suke sakewa a tare sanda yagan ta nisu
Sannan yakira sunata, a hankali, "junainah.
Na,am
ki rikemin amanan kanki, sena dawo" .
Toh
jirgimu 5.30pm na yama ze tashi, zakizo yimin rakiya airport ko? .
"Eh, ta ce,
Nagode sena ganki,
Rabuwa sukayi kaman barasu kara ganin junaba

Da misalin 4.pm junainah ta shirya taje gidan su Hibba
Samun Hibba tayi, itama ta gama shirin,
Yaya faruk kawai suke jira

Se gashi yazu .
Abduljabarr da papa ne zaune a bedroom nashi, yake gayawa Papa, shifa yana son junainah,
Amma be gaya mata ba dan bayason, ya gosar mata, da hakali akan karatun ta,
ya naso seya dawo a llokaci sungama karatu

Murmushi su na manya Papa yayi, ya bubuga kafaÉ—an É—an nasa,
" karkaji komai insha Allah kafin kadawo zanje gon bappa ta, na gaya yamar"

Toh papa nah nagode i love you so much.
love you too my son,
Fitan folo sukayi mom,ma tana zaune tace har kun gama, sirrin nako?,
Abdul karasowa yayi kosa da ita ya rugome ta "mom,ma zayi miss naku"
Murmushi tayi, ta ce, "baga wayaba zamu ringa maganan"
salama sukayi
Har gaban motan suka rakashi
Faruk yaja suka tafi . tonda suka i so airport, Hibba tafara kuka, tana mane a jikin Abduljabarr.
har aka fara Kiran masu tafiya ya,
nanfa kunkan Hibba ya karu, junainah ma kuka takeyi daga gefe .
Da hanu yayi mata alama da tazu
kaman jira takeyi, da sauri ta karaso gunsa
.
HaÉ—asu yayi ya rungome yanajin kamar, yafasa tafiya.
"ya isa kukan Addu,an ku nake bukata"
Bakin sa ya kai setin kunne junainah ya ce, .
"My junai kidena kuka, kisan bakida lafiya, kar ya karu, nima zan Iya kamuwa da ciwo" please my heartbeat, zanyi miss naki .

Faruk ne yazu ya rabasu, ya ce, "is time Abdul " .
juyawa yayi shi ma gontun hawaya ya share, ahan kali yake tafiya kamar, yafasa tafiyan
yafara hawa steep Na jirgin, murya Hibba yaji, da karfi tana fadi,
"my Lion I love you, safe journey"
Shima, ya ce, "Love you more little sis"yana É—aga mata hannu
Bai juyoba dan, bare iya gani yanda suke kuka ba .

Har jirginsu ya daga, tokun, suka dawo gida,
Junainah tafara sauka, tamusu salama, ta shiga gida
Faruk juyuwa yayi yaga Hibba da take zaune a front sit
Ya ca, "Hibba dan Allah meyasa, kina wahalal da nine, yakama ta zuwa yanzu mun gama fahin tan juna
Har manya sun shigo cikin baton"

Kallon sa tayi, ta kontar da kai tayi jikin sit na motan, muryan ta very slow ta ce, "yaya faruk so kake ni nafara cewa ina sonka" .

Hibba inma kinfaÉ—a ai ba lefi bane,
Dan Adinin mu ya halata ba lefi ,mace tace tanasun namiji sede kuya yanada kyau ga Æ´a mace shima wani ibada ne.
Hammm yaya faruk kenan, dan kaji daÉ—in yimin gori watara ku,
kasan ku maza abun gori baya muku kaÉ—an.

Babu haka a sakanin mu Hibba
kibani dama na nema izini agon papa
Ta ce, "Senayi tonani"
.
Please Hibba allow me
Har yaushe, zaki ta tonani, sekace baki saniba
Toro baki tayi ni kunyan papa nakeji .
Kawai seka je kace kana sona, dan bakada kunya .
Chapter 8 · 0% Book details