Sashe 7
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahaka har Dada ta dawo daga aiki ta taran da junainah ba walwal a fiskan ta.
"My daughter ya nagan yanayin ki haka ba lafiya ne"?
Turo baki tayi gaba cikin shagoba ta ce, "lafiya Dada"
Dariya kawai Dada tayi, kice yau shagwoba kike jin yi?
Murmushi kawai tayi bata amsa ba.
Har dare kafin nan ta tona tabar wayan ta a motan sa gashi dare yayi ba halin fita
Shiku ma daya sauke su yana zaune acinki motan ya jingi nar da kan sa jikin seat na motan, idanu sa na lamshe yana tona yanayin ta da yanda ta shiga shock da ta gansa da Amal
Yayi nisa cikin yunani, yaji waya yana ringin,
É—auka wa yayi, yaga
Na Junainah ne, dan photon Dada ne a fiskan wayan shiya sa yagane Nata ne.
wayan ta dana Hibba iri É—aya ne
rikewa yayi a gwon sa yayi murmushi "nasan dole ki nemi wayan ki" ya ce warga wayan sama yayi ya chab ke da wani salo najin daÉ—in hakan
Junainah da ta gaji da zama shuro gashi wayan ta baya nan ta mufi bedroom na Dada.
Shiga É—aki tayi da salama a bakin ta
Dada nazu na tayiki hira .
murmushi tayi "daughter keda kina murnan zaki barni ni kaÉ—ai kitafi Kaduna gobe"
A,a Dada Nima ina tuna yanda Zan tafi ba tare da keba
gashi kice baraki samu zuwa ba
Dada ta ce. "Karki damu tonda ba daɗewa za ƙuyi ba",
Gwon da ki fara koyan rayuwa ke kaÉ—ai dan Nakusa Aurar dake na huta da Wanan Shagoban naki .
Rufe fiska ta tayi wai ita taji kunyan maganan Dada
Dariya ta bata junainah "inzaki tafi karki manta da magani ki kiga kikusa period ko"
Toh Dada nah
Atare suka ƙwona da safe suka shirya breakfast fukayi
Dada ta raka ta har gidan su Hibba .
tayi salama da mom,ma ta woce aiki.
Su uku zasu tafi .
Papa da Abduljabarr su kuma se ran friday zazuje É—aurin Auren
Junainah tace "Hibba jiya nabar waya na a motan Brother Jabarr kin É—auka min ne"
A,a amma watakila shi yagani kije ki tan baye shi
Chabbb Nikam ina soro ke kije ki karba min.
Toh bari Nakira sa inya na gwon sa sena karbu miki.
Kiran sa tayi ya É—auka wayan Hibba lafiya kika kirani da sas,safenan
Eh Good morning my lion .
morning
Dama Nakira ne na tanba ya ko wayan junainah na gon ka
"Ina take"
Muna tare a site nanu
kice tazo ta karba ya guna.
Juyyo wa tayi tana kallon Junainah ɓase na gaya miki ba, kinji da ƙuneki
Wayyo Allah! Ta aza hannuwa a kai tana bubuga kafa fuwa, "Hibba ya zanyi .dan Allah ba nasun zuwa kinsan shi da miskilan ce da shan kamshi"
Hammm yazu in naje sareni zeyi da tan bayoyi kama wani loya.
Hibba ta ce, "Okay kizau na ze kamiki wayan"
kiga bari na gama haɗa kaya na dan nasa mom,ma inmu tashi tafiya ɓarata saurare niba.
Fita junainah tayi, side nashi ta nufa,
Salama tayi a bakin falon sa Shuro taji
shiga folan tayi, tasa ke maimai ta salama da karfi tayi
Diga ciki ya amsa mata
"Ki shigo".
Dafe kirji tayi dan Rabun ta da shiga É—akin sa ton basu yi wayu ba .
A hankali ta isa bakin kofan taja tasaya
Gani Brother Jabarr
"Ki karaso ciki" ya ce
Da salama ta shiga taja tasaya
yana ƙwonshe ya rufu da blanket iya chest nashi yayi covering .
BuÉ—e sexy eyes nashi yayi ya kale ta
"Good morning Brother Jabarr" ta faÉ—a idamun ta na kasa tana wasa da yasan ta
Morning Junainah, ya a kayi kika manta da wayan ki a mota jiya kuma baki Nemaba sayau?
A ran ta ta ce, "ai dama nasan seka yimin tan bayoyi da wanan karan bakin naka me kama da na tsunsu" tana kallon sa take magana a zuciyan ta
Kuran mata idanu yayi "baji ki ba"
Firgita tayi dan ta shagala da kallon sa immm dama Basan na man taba sanda dare yayi natu na.
Tonanin me kike yi har yasaki kika mata wayan kin ?
"Babu" ta haÉ—e fiska
Kodun kin gani da kawar ki shiya sa kika manta.?
A riki ce ta shiga gargiza kan ta a,a Brother
"ÆaÆ™i yi Farin cikin ganin mun Dade ta da ita bane"?
Murya a sanyayi , ta amsa "Nayi" .
Kude bamu dace bane ?
Kundace.
okay kin yarda in Aureta? Shuro tayi .
Ya kikayi shuro.?
babu
That means Baki Yarda ba?
Hawaya ne ya cika idon ta nima ban sani ba
Shikenen kina da soran lokashi tonda nabaki zabi nanda three yeas
.
ÆŠaga pilon sa yayi "zoki É—auka"
wayan ta, ta hango a karka shin pilo sa
suguna wa tayi ta sa hannu zata É—auka .
iskan bakin sa ya hura mata a fiska
Da sauri ta lumshe idanun ta wani sanyi da kamshi taji ya rasa ta.
Ajiyan zuciya ta sauke a take ya saukar mata da kasala jikin yayi weak, da ker ta iya É—auka wayan.
buÉ—e ido tayi se shin nasa, idanun su ya sarke go É—aya kasa janye wa tayi .
A hankali ya furta "ki kulamin da kanki semun zo" .
GeÉ—a kai tayi ta lumshe mishi idonta ta buÉ—e
Fita tayi diga É—akin a bakin kofa ta saya juyyo wa tayi dan ta kara ganin sa yana kwonce ya zubama bayan ta idanu, murmushi tayi da sauri ta fita .
shikuma kara rugome pilon yayi yanajin wani yanayi yana rasa shi "ya Allah gani gareka" ya ce
Kumawa tayi gun Hibba tasamu har ta gama haÉ—a kayan ta
Misalin 11.am suka kama hanya kaduna.
sun isa lafiya sun samu gidan Aunty Amina har tan Niki sun fara taruwa
Da murna Aunty Amina ta kar ɓesu data ga junainah ba ƙaramin murna tayiba
Aka kaisu masau inda zasu zauna
Washe gari mom,ma da Aunty Amina suka fara sara yanda za,a godanar da bikin
Haka biki yata gudana har ran jumma,a
su papa suka kara so
Dasu akaje É—aurin Auren
Da dare kuma a ƙwoi dinna
A gon, É—aurin aure se sokanan Abdiljabarr A ketayi
Shima yakama ta yayi aure, ton da ga É—an Aunty. Amina da suke sa,an ni yayi saura shi
Jama'an da suna jin suna sa, basu taba ganisa ba, se zuwa suketa yi suna É—aukan hoto dashi .
Abun kaman wasa yazama baɓa,
kuwa inyaji an ambace ABDULJARARR ABDULGAFARR ɓaban ɗan jarida, na BBC
Jama,a nason ganisa dan mutane da dama muryan sa sukeji baso tsansa a zahiri ba
Da kar yasa mu mutane suka barsa ya koma masau kisa
Da dare muta ne se tafiya gon dinna, suke ta yi
Hibba da junainah kayya iri É—aya suka sa ansha make up suka fito dan tafiya dinna.
Tonda suka fito wani abukin ango ya kurama junainah ido .
Neman moton da zasu shiga suke yi
da wori ya taso ya karaso gon junainah .
yayi salama dukasu suka juyo
Inbara ku damuba ga mutana muje na sauke ku, ya muna wata faran moto karasawa suka yi zasu shiga ɓaya
Da sauri ya buÉ—e gidan gaba ya ce, ma junainah "prices bisimilla"
shiga tayi tana murmushi .
Ase dok abunda akeyi a kan idon Abduljabarr yana gani su.
suna tashiwa yabi bayan su har suka isa gon dinnan,
sun fito zasu shiga ciki hall É—in
shima ya kara so gon da suke da sauri ya reke hanu junainah .
Har ta sora ta zatayi ihu yace, "shot up my friend"ya fis gota
Muryan sa taji "Brother Jabbarr" ta ce .
Hibba ne ta juyo my lion
Kallo ta yayi Hibba "kishi ga ciki hall É—in tana zuwa"
"toh tace
Saurayin da ya kawo su, ya saya yana ganin ikon Allah dan yaga ne Abduljabarr É—in.
Juyawa yayi da ita har moto ya kaita ya zaunar da ita a gaba seat shima ya shiga motan..
__...............(Mrs💗A.S)âœï¸
Ya Allah ka dafa,mana a lamuran mu Albarka cin Fiyayen HalitaðŸ™07060839693
*ABDLJABARR*
*Written* *by* *âœï¸*
*ADAMA*AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S.* )
_Bismillahir rahamanir_ _raheem_
2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£â™¾ï¸3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Yana shiga motan, ya kalle ta diga sama har kasa
Ranshi a ɓace ya ce, "meyasa ki yin ƙwolliya" ƙece Amarya ne?
kallon sa tayi "Brother Jabarr ba kaga ana biki ba" shiya sa mukayi dan muma muyi kyau.
Na gane dalilin yi adon naki dan maza su ɓiki shiya sa kika yi ko?
Toro baki tayi tana gwona'gwoni, bayajin abun da take faÉ—a.
Hanki ya zaro a aljihu rigan sa ya mika mata, "Nabaki minti ɗaya yanzun nan ki goge wan shirmen ƙwoll iyan taki" ya ce da ita rai bace kaman zai kaima ta bugo da hannun sa.
kin karba tayi tana kauda kanta gefe.
Daka mata sawa yayi "Baraki karba ɓa"
Brother jabarr Hibba mafa tayi kwolli yan .
Harara ya bita dashi "Dan haka baraki goge ba kenan"?
Toro masa baki tayi hawaye ya taru a kwoyan idanun ta jira sukeyi su zubo
"Junainah bankai nasaki kimin abun da naƙe so ba ko? Baraki karɓa ba"
Ton da baraki iya ba, bari na goge miki da kai na
Hannu sa yasa ta bayan wiyan ta ya riko kanta ɗayan hannun da yaƙe rike da hakin, Ya kawo dede setin bakin ta da niyan goge janbakin da yake bakin ta
Da sauri ta kauce
Ya sake kai kusa da bakin
Ta sake kauce wa tayi .
TabuÉ—e baki zata fara magana, "bro" kafin ta karasa kiran suna sa,
Taji saukan bakin sa a nata
Janbakin ya tsose,
ya tofar ta windo
Saƙe kai bakin sa yayi, da niyan goge sauran janbakin da ya rage.
Amma yana haÉ—a bakin su gu É—aya yiji yaka sa cire bakin sa a nata ronse idanun sa yayi da karfi yana karan to Addu,an a zuciyan sa
Junainah kasa muse tayi, kara ƙwontar da kanta tayi, ajikin ƙujeran motan tanaji wani iri yanayi da bata-taba jin saba.
Daker ya iya raba bakin na su
Se tagwoyen nunfashi yake ta sauƙewa kaman wada yayi seran gudu,
har sawon wani lokaci, ya É—an samu nisuwa, juyowa yayi yana kare mata kallo.
Idanun ta a ƙwolle bata musaba se sauke nunfashi itama ta keyi
"Junainah I'm sorry please is not intentionally"