Sashe 1
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
https://chat.whatsapp.com/JuUX2Z4qWEHHkxOXyHpzn0
*ABDULJABARR*
*Written by* âœï¸
*ADAMA AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )
_Bismillahir rahamar raheem_
1ï¸âƒ£â™¾ï¸5ï¸âƒ£
"Ya Allah Junainah Gaskiya gayen nan ya haɗu,ta kowane ɓangare,i like him I what to be with him for the rest of my life ".
Tashi tayi daga inda take tana kara zuba ma junainah idanun ta wadda ke kallon ta jin kamar bata fahince ta ba
Tazauna tana fiskantan junainah
"A gaskiya bazan ɓoye miki ba, bantaɓa jin ina son wani namiji ba,kaman yanda
lokaci É—aya naji ya saye imani na" .
Ta kara furta ma Junainah dake kallon ta har yanzu
"say something junainah".
Ta ƙara furtawa jin bata ce mata komai ba har yanzu bayan bin ta da idanun ta da take yi
Murmushi wanda aka kira junainah tayi sai dai bata amsa ba sai ma cigaba tsotso lollipop nata take yi kamar bada ita Amal ke magana ba.
Ran Amal ne ya fara ɓaci ta furta "Baki ji nane"?
"Inata Magana kinmin shuro kina tsotson minti seka ce wata kara man yariya"
ÆŠaga idanun ta tayi tana kallon ta,ta ce
"Meki ƙeson na ce miki Amal, inde _Abduljabarr_
ne gwan dama kide na wahalal da kank"i.
"Hammm dan baki san miskila cin shi bane mugun É—an wulakan ci ne wallahi".
"Naji junainah ama se na gwoda sa'a na tuƙun, indai zai soni koda ya Wulaƙan tani zan jumre,
dan ina son shi,So me tsanani ma" ta ce.
Toh kina ruwa kinga zaki iya ne Allah bada sa'a.
Amen "Nikam kitashi muje gon _Hibba_ watakila zan sake ganisa, dana zo É—azun kafin na shigo gidan ku nagan shi a kofan gidansu tashi dan Allah
muje gidan"
"Ba inda zani kije keka É—a" Junainah ta bata amsa.
Tashi tayi saye tana kallon junainah take ranta ya bace da amsan da tabata.
wanya ta da Handbag nata taɗau ka Muryan ta dakar yake fita dan ɓacin rai,tace "Thank you Junainah kome ya kika gaya min nina ja"
ta juya ta fara tafiya
Tashi Junainah tayi tana kiranta "Amal Amal please dan Allah kiyi hakuri"
Amal ko juyowa batayi ba tayi tafiyan ta.
Junainah jikinta ne yayi tsan yi bataji daÉ—in yanda suka rabu da Amal ba.
Dok ƙwonan da taƙe yima lollipop takasa ciga ba da sha, Haka ta hakura
yinin ranan da tonanin Amal tawoni.
Washe gari da safe bayan ta iddar da salla ta dauki Qur'ani dan tayi bita karato tafara, ta jumma tana karaton har rana tahau kafin ta saya da karaton
Mekewa tayi tafita É—akin Dadan ta tashi ga da salama a bakin ta.
Dadan cikin muryan da baya fita alamun kaman tana jin barci ta amsa mata.
Junainah karasowa tayi ta daga blanket ɗin da Dadan taƙe ciki itama ta shiga kuciya tayi a jikin Dadan ta
"Good morning Dada nah" ta ce
Morning daughter how are you?
I'm fine
"Junainah What do you want i know yuo"? Tace
Amsa mata tayi "Nothing Dada nah ina so naji É—umin jikin mama nah".
okay Allah sa hakan ne dan nasan ki
"Muyi bacci Dada"
"Murmushi tayi kiyi barcinki ni fita zanyi muna da aiki yau"
"Yawa Dada nima ina son naje Gidan su Amal"
A'a ba inda zaki Junainha kinsa ban son kina nesa da gida.
Please Dada Dan Allah bajima wa zanyi ba .
Shuro tayi bata amsa ba
jijigata junainah tafarayi tana rokonta "Dada kiyi hakuri dan Allah ki ɓarni naje"
Shikena kishir ya na tsau ƙeki .
Thank you my lovely mother.
Saukowa tayi daga saman bed É—in
Gorin durowan mirro ta karasa hannu tasa ta ɓuɗe durowan ɗauki lollipop tayi ta kule durowan
Junainah muryan Dadan ta taji, tana faÉ—in.
"ki mayar da mmittin ban hanaki yawan shan zakin nan ba
Bakijin magana ko?"
ko breakfast bakiyi ba ama kin É—au lollipop i zaki fara sana'an taki KO?
A,a Dada bayazo zan shaba se anji ma
Kuma guda É—aya NaÉ—au ka, cikin shago ba take magana tana toro baki.
Yayi miki kau
Junainah juyawa tayi zata fita taji Dada na fadin
"inna gama shiri baran jiraki ba"
"Toh, tace da sauri tafita
Dada tashi tayi Tashi ga wanka tana fetowa tashir ya
Junainah Fitowa itama tayi cikin shirin ta
Atampa ne Ajiki ta ɗikin ya kar ɓeta Ba kaɗan ba batayi wani Make-up ba Ama ba karamin kyau tayi ba.
"Dada Na gama"
Okay muyi breakfast É—in da wauri Kar na makara.
Suna gamawa suka fito Haraban gidan buÉ—e moton su kayi
Kiran *Corolla'L,E Suka shiga
Dada taja suka fita, suna É—aga ma baba maigadi gaisuwa
A ƙwofan gidan su Amal ta sauketa, tace "12.30 Zan dawo na ɗaukeki".
Thank you Dada nah sekin dawo
Shiga gidan su Amal tayi da salama.
mummy Amal ne ta amsa mata "wana ke gani kaman junainah".
Nine mummy na same ku lafiya mummy?
Alhamdulila ya Dadan ki?.
Tana lafiya tana gaisheki
ina amsa wa ki shiga tana ciki.
Tana shiga ɗakin Amal ta samu a ƙwonce kan bed ta rufu da blanket han kalita kon ce se bacci ta take ƙwosa.
Æ´aÆ´e bargo tayi "kitashi nazo Amal baccin yayi haka"
Bude idota tayi dan jin murya da yaye bargon da tayi tana ganin junainah ne, taja saka
"Kikoma inda kika feto dan ɓanda lokacin ki"
Murmushi junainah tayi ta ce, ƙawata kiyi hakuri baran sake ba"
Juya mata ɓaya tayi "banda time naki".
junainah zama tayi kusa da'ita ta dafa ta tace, "koda labarin masoyin ki _Abduljabarr_ ?
lamshe idanun ta junainah tayi
Tanajin wani sanyi aran ta da nishaÉ—i data amba ci sunan Abduljabarr
Amal da sauri ta tashi taka ma hanun junainah "sorry kawata inajinki bani labarin sa" .
Ahan kali ta bude iddamu ta tana kalon Amal tace "why Amal? meyasa kikabar zuciya ki takamu da son wanda besan kinayi ba
Amal Ina tausa ya miki Ina soron karki samu heartbreak akan Abduljabarr
Dan Mata da Dama sun Wahala akan soyayan *_Abduljabarr_
besan ma sunayi ba danshi wani irin murdenden mutone ba'a gane masa.
Amal kinada kyau wanda dok wani É—a Namiji zeyi burin mallaka a masayin Matan sa
Jan Nun fashi tayi ta ci gaba da magana, ƙoda shike komai na Allah ne inya so seku kasan ce Amazau nin ma,aura ta .
Nasan bakida ikon sarafa Zuciyan ki sede mudage da addu'a
Yanzu zakiji wanene *Abduljabarr_*
Please comments da share
_...........(Mrs💗A.S)âœï¸
Ya Allah ka dafa mana a lamurannu. Albarkacin Fiyayen HalitaðŸ™07060839693
**ABDULJABARR*
*Written* *by* âœï¸
*ADAMA* *AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )
_Bismillahin rahamanir_ _raheem_
5ï¸âƒ£â™¾ï¸ðŸ”Ÿ
_Alhaji Muhammed_ _Abduljabarr_
Bafulata nin Genbo ne gaba da bayan su fulanin ne iÆ´aÆ´en su Noma da kiwo shine gadon su .
yanada yara biyu _Abdulqafar_ da kanwan sa _Amina_ sun taso cikin gata da son junan su .
Bappa mahaifisu yana ɗaya daga shikin manyan dokta ɓai da suke faɗa aji a ƙwoyen
Dok da kasan cewan su fulani basuyi karato ba be hanasu wayewa ba, yaran su suna makaranta boko dana muhamadiya.
Abdulqafarr yayi karato me zurfi har yayi university ya fita bautan kasa daganan Allah ya dafa masa ya samu aiki
*_Amina_* itama tayi makaranta har zuwa matakin secondary school ta saya daganan tayi Aure .
Abokin yaya ta da sukayi makaranta tare shine ya aure ta
A Kaduna sukeda zama yaran su biyar maza uku mata biyu
*_Abdulqafarr_* bayan ya samu aikin bank a Abuja
_Bappa_ da _Inna_ sukace yayi Aure .
Ba bata lokaci aka fara shirin bikin sa da yar uwansa *_Hajara_* dama suna soyaya Aboye
Yar kanin Bappa ne baban ta ya rasu inna ne ke rikonta
Ansha bikin _Abdulqafarr_da hajara
Ba bata lokaci ya dauki matan sa suka koma Abuja birnin taraiya bayan biki _Abdulqafarr_* ya nema ma _Hajara_ makaranta taci gaba da karan tunta
Hankali konce tana karantan fanin lafiya.
Nanfa tafara kananan zabzabi gojin farko likita ya gano tana É—auki da juna biyu na sawan 7weeks
Kwowa yayi murna da samun juna biyu na Hajara
Abdulqafarr_* ba irin gatan da baya mata
ko makaranta shiyake kaita ya dawo da ita har takai lokacin haifuwa
Allah ya sauke ta lafiya ta samu É—a Namiji
ranan suna yaro yaci sunan kakan sa bappa _Abduljabarr_ bappa tsansan murna rasa ina zesa kan sa dan murna ya samu tagwora se albarka yake ta sa musu
Lokaci na tafiya suna renun É—an su Abduljabarr bayan shekara uku
Hajara takuma samun wani ciki a wanan lokaci ta gama makaranta har tafara aiki da wani prevent hospital
Lokaci nata tafiya harta sauka lafiya wanna karonma namiji ta kara samu.
Yaro yaci sunan baban Hajara Aliyu tayi murna da karancin da _Abdulqafarr_* yayi mata
Haka suka taso yaran gwonin sha,awa kowa nason so
kome zasuyi tare sukeyi sun zama kaman abokai dok da cewa Abduljabarr yafi sa
amma baida abokin wasa se kanin sa
ko makaranta sukaje senya kaisa class nasu kafin ya tafi nasu class din
Hajara bata kara samun raboba ita da _Abdulqafarr_ har sun fida ran sake haifuwa
Ya samu Karin girma a gon aiki
Bank da yake aiki dasu sun yaba da kwokarin sa, suka kara masa girma
Yanada wani Amini Wanda tare suke aiki a bank É—in su
Shida Aminin nasa * Kareem suka yi shawara zasu fara gini tonda Allah ya hore musu .
A New G.R.A suka saya fili na Abdulqafarr yafi girma
Kwowa da yanayin sarin ginin sa ya banban ta. sun fara gini na_Abdulqafarr_* yafi girma dan ya nada iyali shikuma.
Kareem beyi Aure ba Abdulqafarr ya riga gama ginin sa, ya tatara iyallen sa suka koma.
Abduljabarr yana da shekara 15 a duniya Aliyu koma yana da 12 har ya shiga secondary .
A wanan lokaci ne
Kareem yayi Aure Aisha ya Aura wata yar Baban loya ne da suke aiki
Guri É—aya
Anan suka hadu da fari iÆ´aÆ´an Aisha sunki yarda da batun auren su
Dan kareem shi kabila ne ba fulani bane shiya sa suka ki da ƙer aka amence .
IÆ´aÆ´an sa diga Adamawa a ka saida tanan auren
Ansha biki a gida sa daya gina aka kaita Aisha
Zumuci ne ya kulu a sakani su da Hajara
Sosai
Hajara tasake samun ciki murna gon su Aliyu Mom,MA nasu zata haifamu su kani ko kanwa .
Cikin wanna Karon yana wahalal da ita sosai har *Abdulqafarr ya tausaya mata ma tohka