Sashe 12
Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da fatan anyi Mafarki na" ?
"A.a Banyi ba" tace
waro idanu yayi da alaman mamaki yanda tabasa amsa ke saye, yana kallon ta, yace, "meyasa ɓakiyi ba"?
Girgiza kai tayi .alamun babu
Junainah baki jin irin yanda nakejin a cikin zuciya nane?
Kinga jiya da nadawo Tonaniki naringa yi, harnayi baci
Cikin barci na nayi Mafarkin ki, Kinaso kiji mafar kinda nayi a kanki?
Kai ta É—aga alaman eh
Hannu sa yasa doka biyu ya jawota jikin sa .hannu hago ya zagaya ƙogon ta ya riƙe,
Na Daman ya É—ago fuskan ta suna kallon juna, Ahan kali ya furta Junainah ke na musanma ne, kisan meya faro jiya a mafarkin na?
Lumshe idonta tayi tasake buÉ—ewa alamun a,a, ajiyar zuciya yayi
Kin,sani cikin farin ciki, sanan kin biyamin bukata na, yanda ya kamata har nasamu nasuwa
Da asuba sanda nayi wankan sarki kafi na yi salla .
Wani konya taji Batanan Lokaci da ta rungome sa ba, Ta Buye fuskan ta tayi a chest nashi.
"Aooshhhhh Junai zaki kasheni" ya faÉ—a Wani iri yake ji da ta rongome sa.
ÆŠago ta yayi zokiji janta yayi suka karasa kan two seater
Tanba yanta yayi haryazu Baki Samamin Matan ba ?
"Eh ta faÉ—a
Ka yatacen Murmushi yayi, ya ce, "Ni Nasamu"
Dasauri ta ce, "a ina ka samu"?tana kallon sa, A zuciyan ta tanata Allah!..Allah!!.. karyace a American .
Tasake memetawa, A ina kasamu Brother Jabarr
Kallon ta yayi yace "Gatanan Muna tare".
Nuna kanta tayi alamun tanbaya ita
Kai ya É—aga mata.
Waro ido tayi tace "relly"
Yes ko baki So nane?ban mikiba?
Da godu tataci zata fita, tana murmushi
Yayi saurin shabko ta
"Baki bani Amsa naba?.
murmushi kawai taketayi .
Junainah kina so na Kona hakura ?
Kai ta É—aga masa Eh.
Da gaske kina sona .
Rufe fuskanta tayi da tafin Hannu ta
Rogometa yayi I Love you so much My life
Yana saketa tayi waje da godu
Shikuma binta da kallo yayi, murna yakeyi Junainah ta Amence masa tana son sa
Yace "Zan nuna miki karshen son Zaki zama Sarauniya a guna, zanyi tataliki .
Yan zune zan muna miki sonda na É—au sawan shekaro ina miki"
Allah nagode da ka Malakamin junainah amasayi Matata
Tana zowa gon Hibba ta Rugome ta "I love hem Hibba, ina son sa"
Hibba ne ta É—ago ta Junainah bade Haka kika ringa zubar da class agaban saba?
Hararan ta tayi ni wawiyane ni dazan bada kai haka.
Yazu naji zance yaukam Abunda a ke buyewa yafito fili, Sora ÆŠayan ma ya bayana insha Allah.
Mene ze Baiyana Banga neba .
Murmushi tayi , ta ce, "Bayazuba se nangaba"
Kekika sani ɓe shafeniba,
Tashi ƙiraka ni na gaida Dada .
Mekewa tayi suka Fata a Haraban Gidan suka haÉ—u da Abduljabarr.
Tanbayan su yayi su Papa sun Tashi ne.
A,a suka amsa a tare "kufa Ina Zaƙu"
gurin Dada Zamuje Mugaida ta .
Muje nima Nagaishe ta .
A bakin Get Nasu Junainah ya saya Suna gaisawa da baba me Gadi
Junainah ne ta shiga Bedroom nah Dada dan kiran ta, A tare Suka Fito
Su,suka Fara gaishe ta Kafin Abduljabarr .
Tana tanbayan sa yaushe a gari .
Jiya da Yanma
Barkaka da Dawa .
Hira sukayi sama sama Ya Salami Dada yanaso Yaje gidan su Faruk
Su Hibba Basu koma Gidaba Sanda sukayi sallan La,asar Suka koma
Da Dare suna hira Faruk ya Kira Hibba tafi ta
Zama tayi tana dana wayan ta
Ya shigo tana ganin sa tamike Zata shiga É—aki ya kirata
Dawa tayi, ya muna mata Kusa da Shi, Zama tayi É—an nesa Dashi .
Murmushi Yayi Junainah nazo Nataya ki hira
Naga Hibba tafita koma nasan ke kaÉ—ai ne
Zoki bani labari rin samarin ki na school
Dariya tayi "Brother Jabarr, Nida ban da Kawama, bare sorayi"
Kinsan Daga gobe Tare Zamu Dinga Zuwa School É—in har a tashi Mudawo ton da Banda Abunyi
Kallon Sa tayi Tanason Ta gas kata Maganan sa
Papa ne ya fito Daga bedroom nasa yayi Mamakin Ganin Abdul A Falo
Papa ne Ya ce, "Abdul Karnaji karna Gani kasan yazu Karatu ne a Gabanku"
Kai ya Sosa insha Allah, Zan Kiyaye
"Yafima" Papa ya faÉ—a Wacewa yayi .
Sukuma Hiranso suka ÆŠaura daga inda Suka saya
Har Hibba Tadawo tawoce Ciki
Abduljabarr ne ya Meke ,Zantafi mezaki bani wada zanta tonawa Dake
Banda Komai sede in Lollipop zan baka,
"Eh inaso "
Toh Bari Na ÆŠaukuma Da sauri ya ce, "Gashinan"
Ta duduba kusa da ita Bakome Banganiba ,
Bari na Nuna Miki Karasowa yayi, Bata Harkara ba Taji bakin sa a nata Da sauri Ta Janye
Dariya yayi kin gane? Ya É—aga mata gira É—aya yana kashe mata ido ÆŠaya
Sayawa tayi tana ganin sa.........
__.............Mrs💗A.S)âœï¸ya Allah ka dafamana a lamuranmu Albarkacin Fiyayan HalitaðŸ™
*ABDALJABARR*
*Written* *by* âœï¸
*ADAMA*AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )
_Bismillahir rahamanir_ _raheem_
4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£â™¾ï¸4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Tana shiga ɗakin ta faɗa ƙan Bed, Kifa Kanta tayi Tana tunanin abun da Jabarr yake yima ta,
Ada can baya ko Yasan ta baya tabawa
Amma Kwonanan tarasa Meyake damun sa.
Kode dan yaje Cikin Turawa ne, toh in hakane Meya sa Lokacin da Yayi Rayuwa Me sayi dasu yana karatu acan, Baya irin Wanan halin
Kuma Ko a yanzu baya barin Wani Namiji ya raɓesu, ɓare akai ga taba Juna.
"Ya Allah" tace tana tunanin zuci, Kode in ana Soyaya dama Haka akeyi ne,
Brother Jabarr, yanada Ilimin Adini Koma Yana aiki da ilimin Shi baya Kauce hanya da ɓai dace ba, Meyake damusa ne?
Wanda kulom muka haɗu seya min abunda ɓe kamata ba .
Ina soron randa Wani Zega abuda yakemin,
Koma ga Zunubin da muke kwosa,
"Allah kana gani badan Son raina, Yakemin ba,
Allah nabuba kayafe mana"
Tanata tonanin abunda yake Farowa
Hibba ta dafa ta "Junainah lafiya tonda Kika dawo kina Ƙuce a haka"Kode Wani abun nadamun kine?
Tashi tayi ta zauna tana kallon Hibba da idanun ta da sukayi ja "babu Hibba lafiya" Kawai de ina tonanin goɓe Brother Jabarr ya ce, "Tare zamu je School dashi "
Hibba murmushi tayi Shene Ya saki Shiga damuwa harkina tonani
"Junainah Meyasa aɓu kaɗan yana ɓirkitah miki Lisafi ne"?
Yanzo keba abun Alfahari bane ace masoyin ki Ze rakaki har Makaranta koma,Ya jiraki har a tashi Kudawo tare?
Ai Kodon Wanan Sakaryan Amal, ya kamata Kiyi Murna,
Kimuna mata Kin,isa cikakiyan mace da ƙowane Namiji Ze soki .
Nufashi ta sauke dan maganan hibba ya sata nisuwa nagode Hibba ni banyi Wanan tonaniba.
"Kokefa Yakama ta Kikoyi yanda Zaki rikita yaya nah, koda ya koma American ya kasa nisuwa dan rashik"ta karasa maganan tana É—aga mata hira.
Dongure mata kaiJunainah tayi tace, "Shiyasa naga bawan Allah, faruk Kullun ya kasa zaman officer yana yawo .sakanin school namu da gidan nan" .
Dariya Hibba tayi "bana son Shari"
Monday ,morning Abdaljabarr ne saye a Kofan motan sa, Yana Jiran su, Suna Fitowa
Karasowa sukayi Hibba ta Shige baya, ita kuma Ta shiga gaban motan.
Tada motan yayi suka Fita sunhau kan Titi yana jan motan a nise, ya Kamo yasun ta yana kallon ta .
Juyuwa tayi suka haÉ—a ido, yace "madam"
"Good morning brother" tace
"What is good about the morning dear" ya faÉ—a
Tace "you.
Dariya yayi, really ya tanbaye ta.
"Yes, tafaÉ—a
kiss yayima tafin hannun ta
Kasa kasa, tace, "Hibba tana baya, tana ganin ka.
Dan ban miki a wanan, small mouth nakin bako?
Yi hakuri Karta jika
Dariya yayi, ya ce, "Hibba
Da sauri Junainah ta Ware idanun ta, "No Brother Jabarr dan Allah" tana kallon sa tayi fuskan tau sayi.
Kallon ta yayi ya sake kayatacen murmushi,
Yasake cewa, "Hibba , amsawa tayi na,am my lion
Gu É—aya muka kwonane da baki gaisheni ba.
Tsosa goshi tayi "sorry My lion muntashi lafiya"
Kin kyauta, A hakane Za,a Aure dake ko gaisuwa baki iya ba?
Dariya sukayi, junainah ne tayi magana
"Brother Jabarr ai shi, Bedamu da gaisuwan taba ita Yake So ba gaisuwan ba.
Kallon ta yayi wayace Miki bedamuba?
Masowa da bakin ta kusa Da Kunne sa tayi,
Kasan in kana tare da Fari cikinka mantawa akeyi da Wani gaisuwa .
Hammm "hakane my life"
A Department nasu ya Ajiye ta
sukuma suka karasa nasa department nasuJunainah .
Atare suka shiga class É—in a frot seat suka zauna han kalisu kwonce.
Dok wanda ya shigo department É—in se ya Juya Yasake ganinsu
Malamin Sune ya shigo,
Kallon Jabarr É—in tayi a zaune ya karasa gaban sa ya mika masa hannu suka gaisa, ya kwoma gaban class É—in yafara abunda ya kawoshi. Junainah ta kalli Abduljabarr baida niyan fita tace, "baraka fitaba"
Nima nazam student naku yau.
Okay tace bara kara bin ta kansa ba
Jitayi mallamin su, yace, "baby lollipop" kallon malamin tayi kaita tsosa tajin kunyan yanda ya kirata da sunan.
Wasu É—alibai sukayi dariya
"Yau kam ba Lollipop ne" ya tan baye ta
Kai ta É—aga masa alaman eh.
Murmushi kawai yayi ,
yafara karantar wa da tanbayan question
Junainah sune masu amsawa har Yakare, daze Fita hall É—in Ya juya yana tanbayan, Æ´an class É—in
,yabega Amal ba
Watace tace, "Batada Lafiya"
Fita yayi bekara wani magana ba
Har yama Suna tare a makarantan tare Sukaje ya saya musu Abinci
A haiyan Dawa su diga makarantan ta juya ta Kalle sa
"Brother Jabarr ni gidan mu Zan Sauka, in mun Karasa"
Ai dama gidan Zankaiki dan kinzu Kenan Sede Kiringa Zuwa kina Gaishe da Dada
Waro idanu tayi tace "weekend nefa naje yima Hibba ba Jumawa zanyi ba tana turo baki"
Toh ni nace Kindawo .KifaÉ—a ma Dada
Hawaye tafara Zubarwa, ta ce, "nede gidan Dada nake so nakoma"
Yana mamakin shagwoban junainah, "Bakison Zama dani ko?
Turo Baki Tayi nide gon Dada,na zan kwoma.
A bakin get na gidasu ya Sauke ta da Sauri ta fita Karyace Yafasa ta shiga gida
Sukuma suka shiga Nasu gidan.