← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 14

Sashe 11

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya da suke matane yabata Haushi.
Toro baki tayi hawaye ya chika idon ta
Hibba ne take bata hakuri karkiyi kuko Dan Allah junainah.
Mallamin ne yayi geran murya
kowa yayi Shuro .
Kallon junainah yayi, ya ce, "meya saki kuka"
Kallon Amal tayi Batayi maganaba ya gane metake nufi.
Ba kawarki bane Meya HaÉ—aku
"Babu" tace a takaice
Kiran refor nasu yayi ya Tanbaye shi meya hadasu
Nan ya faÉ—a masa abunda ya haÉ—asu .
Dariya ma maganan ya basa
Da, haka class É—in ya kare .
Amal fa ta shiga damuwa dan ko Ta ina Tayi maganan Ya zaga cikin school din dan wasu har Video sukayi lokacin da abun yafaru, yanda ada take ji da kanta yazufa, class nata ya zube kowa dariyan ta suke
Gida suka koma da dare Junainah Suna hira da Dada, ta ce, "Dada nikam wanan weekend a Ginan su Hibba zanyi,.Zan barki ke KaÉ—ai"
Dariya Dada tayi, ta ce, "Junainah rigima.Amade daughter inkiyi weekend zaki dawoko"?
Eh insha Allah naju ma Bana kwonan mata Hibba .
Shenefa ta bata rai harda cemin Barata sake, kwona a Gidan muba
Toh Allah kaimu gobe, nan da chan dok É—ayane,

Sallan isha sukayi kafin suka shiga baci Junainah, wayan tane yashi ga kara, da sauri ta daga wayan sunan Brother Jabbar ta gani
Zuciya tane ya senke
pick call É—in tayi salama .
Amsawa yayi in are slow voice
Ya ce, "Wato inban kiraki ba Baraki kirani ba ko?

Sorry Brother
"Sorry for your self junainah, Bye". ya ce, kashe wayan yayi

Ikon Allah Haka Kawai sena Kiraka .
Tohma inna Kira nace Awani Dalilin Na kiraka

Bacinta ta sha hankalin ta kun ce

Washe gari da Yamma ta Shiga Gidan su Hibba,
A Kitchen ta samesu suna Girki
Tayasu tafara yi Har suka Gama,
Waka sukayi suka shirya Kaya iri daya suka sa

Hiran school suketayi wayan Hibba yafa Riging
Yaya Faruk tagani.Murmushi tayi kafin ta É—auka "my love" ta faÉ—a
Junainah ne tasake baki da hanci tana kallon ta.
"Kifeto ina side na Abduljabarr" yace .
"Waya buÉ—ema kofan" ?
tare muke .
ihu Tayi My lion ya dawo
Kirji Junainah yayi wani irin bugawa .
Batasan meyasa wani fargaba ya faÉ—a mata ba
dama da gaske Yake Zai Dawo
Tashin hankali

_..............(Mrs💗A.S) ya Allah ka tafa,mana a lamuranmu Albarkacin Fiyayan Halita
*ABDLJABARR*

*Written* *by* ✍️

*ADAMA *AHMED*
( *Mrs* 💗 *A.S* )

_Bismillahir rahamanir_ _raheem_

3️⃣5️⃣♾️4️⃣0️⃣

Hibba ta kamo hannun Junainah da murnan ta "kawa na zomuje gon su My lion ya dawo"
Kwonciya tayi, Ta ce "Sekin dawo ba inda zani"
Okay bye ta fita Nata jira amsan junainah ba, side na Abduljabarr Ta nufa
A falo ta same su Da gudu ta karasa shiga falon ta FaÉ—a masa tayi a chest, Tana marna "my lion welcome back home"
Ɗagota Yayi yana kallon ta "Hibba ɓaki San kin germa bane kina abu kaman karaman yarin ya"
Komawa tayi Zauna Kusa da shi tana tsosa kanta taji kunyan maganan sa.
"My lion Shine koka Gaya mana Kana hanya sede Kawai Muganka ba Sanarwa"?

Ya ce, "Sanu Hajara, a yafe Mini nayi lefi" yana rike da kunnen sa.
Dariya tayi Gaisawa sukayi Tana tanba yasa ya Hanya .
"Alhamdulila" ya amsa.
Juyawa tayi tana Gaida Yaya Faruk
Hararan ta, Yayi ya ce, "seyazu Kika gani, Bayan nina kiraki"
tace, "Sorry love", Rufe bakin ta tayi tana gani Abduljabarr
Tashi Yayi ya shiga Bedroom nasa .

Ta ce, "Kagani ko Kasani Naji Kunyan My LION"
Hammmmm Masowa yayi ya zauna akan two,seater da take kai
"Hibba Dan Allah Kidena Rogoman wani namiji, Inba hakaba watara na zuciya na Zebuga walahi" .
Dariya tayi "yaya na nefe, cikin É—aya muka fito".
Eh nasani kidene dan Allah my Hibba
"Toh" ta ce,
"Nikam zan wace inmun fita Masalaci, zan koma Gida semuyi waya"
Kai ta É—aga Masa

Abduljabarr ne ya Fito, "Mutafi Masalaci, Inkun gama Munafur cin da kuƙeyi"
Fita sukayi Itama Tabi Bayan su

ÆŠakin mom,ma ta shiga ta FaÉ—a mata, yayan ta yadawo
Mamaki mom,ma tayi, ta ce, "dawa ba Sanar wa"

Komawa bedroom nata tayi, Junainah ta samu tafara salla, Itama bathroom ta shiga ta É—auro alwala, ta fito ta tada Salla,
Magariba da Isha Sukayi Kafin Sufitoh Falo
Papa da mom,ma suka samu a saman Denning table É—in suna cin abinci.
suma zama sukayi
Akacin Abinci da su
Abduljabarr ne ya shigo, gaidasu papa yayi
Papa ne yake tanbayan sa "Lafiya ka Dawo babu Sanarwa"?

Lafiya papa, Hoto Mune yana da sayi Shiyasa nazo ganin ku.
Okay Yayi kyau, ka kauta .
Su junainah ne Suka gaishe shi, "lafiya"yace a takaice be kara magana ba.
Mom,ma, tace, "Hibba zuba masa Abincin"
A,a bayazu zanci ba inta gama takaimin Side nawa

Papa ne ya fara tashiwa ya gama,mom,ma tabi Bayan sa Abduljabarr ya juyo gon Junainah, yace, "inki gama kikamin Abinci na side na"Toh. ta ce .
Ya meke ya fita .
Yana Fita Junainah ta ƙwoiƙoya shi
Hibba se dariya yanta Junainah take kwoiƙwoyon sa.
Shiƙuma yana zuwa, side nasa, wanka ya shiga ƴi
Kayan abinci ta haÉ—a a Tare, ta woce
Hibba na Sokanan ta, bata kulata ba

Shiga tayi da Salama
ya amsa "kikaraso ciki" ya faÉ—a, shiga tayi ta É—aura Abinci a saman Denning É—in falon
Tajuya zata Fita .
Da sauri ya sha gaban ta ya saya, kikam Harta Razana, "Ina zaki" .
Shuro Tayi kanta a kasa.
Hannu yasa a waist nata Ya jata tafaÉ—a kan fafaÉ—an kirjin sa
Jikita ne yafara rawa, ta ce, "toh yau kuma meyake damun Brother Jabarr" a ranta taƙe tunanin haka,
Rugume ta yayi sosai yana sunsuna kamshin jikita
In are Sloli voice, ya Furta "Junai nayi Miss naki dayawa"
Kokari Kocewa takeyi. shikuma da ya fahince nufin ta, HaÉ—a bakin su guri É—aya yayi Nunfashin Junainah yankewa yayi na wacen gadi .

Shikuma awani duniya yake Jinsa, sanda ya gaji dan kansa sannan ya sake ta .
Komawa da baya tayi zata faÉ—i, da zafin nama yayi han zarin taro ta.
A hankali ta buÉ—e idon ta Tana kallon sa .
Ya ce, "Junainah mene kike Kallo na Haka? sekace wanda yaje sata aka kamasa"
Kai ta girgiza, Zan tafi dare nayi
Karki damu zan rakaki, zubamin abinci Yuwa nakeji
Komawa tayi ta sa Masa a bincin
"ƙe zaki bani a baki, baran iya ci da Hannu naba"
"BrotherJabarr" takira sunan sa cikin shagoba
yes My life
Kallon sa tayi "baran iyaba" ta ce
Ase tare Zamu kwona kenan tunda baraki iya ciyar daniba .
Da sauri ta É—ago tana ganin sa
"I mean it walahi zaki sha mamaki" yace

Ahan kali Tafara bashi hannun ta na rawa a haka harya ƙoshi
"Thank you ,you saver your self" ya ce.
Tashi na rakaki mekewa tayi jikin ta yayi sanyi
Fita Sukayi Har kofan falo ya rakata, suna isa ya bata pek a goshi yace, "good night my life"
Ya juya .ita kuma ta shiga, Samu tayi Hibba na Jiran ta
Zama tayi Kusa da Hibba "Nadawo" ta ce,
Naganki ai ni na sanman a gon Mijin naki zaki kona.
Kin mata Ba Mijiba Parka na de
Dariya Hibba tayi "gayamin Kawa ta ya iya Soyaya kuwa
Konasa My Faruk Ya koya Masa"
Hararan ta Tayi ban Saniba hawa gadon tayi ta ƙonta

Hibba ta ce, "Mezakiyi.junainah"?
Me kikaga nake shirin yi.
Walahi baki isaba inbata lokaci na ina Jiranki,
Kina dawa ƙece ɓarci Zakiyi
Junainah tace, "Mekike so Namiki"
Shawara zaki bani.
okay ina jinki
Hibba ne ta gera Zama ta fuskanci Junainah kan tace,
"Junainah nida Faruk Mun yanke Shawaran Naxt year Zamuyi Aure,
kiga time É—in Mugama school"
Iyaso kuma time ɗinda Zamu fara ɓautan kasa ina Gida nah
Ya kike gani yayi ko Ɓeyiba?, Me ra'ayinki
Junainah, ta ce, "kinyi tonani me Kyau gaskiya Kinga Zaka fe Mutonci da daraja a idon Mutane"

Toh kefa junainah Tonda kuna Son Junaku Why knot Ku dedeta a haÉ—a da namu.
Hibba nifa Brother Jabarr ɓetaba furtamin kalman So ba .
Karki damu watara na ze baiyana miki insha Allah, nasan yana Sanani Sonki
Hira sukeyi Har baci Ya É—auke Hibba
Tonani Junainah tafara yi, meyasa, Ada Jabarr baya taba mata jiki Amma yazu dok lokacin da zasu HaÉ—u, Seyayi Kokarin tabata
Kuma yanzu baya sa Hibba Aiki se ita
ko taba Hibba baya so yadinga yi. seyace tagirma,Ita Kuma yana Jawota Jikin sa
Kode haka ake Soyaya ne? Wa zebata amsa ne

Tonowa tayi yanda É—azun ya dinga susan tongue nata kaman wanda ya samu minti.
Wani felling taji gaba É—aya jikin ta wani iri takeji
Daƙar baci barawo ya ɗauke ta.

Da asuba suka tashi suka Gabartar da salla da Karatun Qur,ani sanan Suka Koma Barci
Karfe 10.am suka tashi, Junainah ne ta Fara Wanka, ta Shirya Cikin dogon gown sleeveless da karamin hijabi
Hibba ma ta shirya riga da wando tasa Sede rigan yanada sayi da Sagu
Fitowa falon sukayi danyin breakfast .
Su mom,ma suna ÆŠakin su suna sharan barci
Abduljabarr ne ya kira Hibba, ta kama Sa breakfast nashi, side nashi
Kai masa tayi yana zaune yana jiran ta
Ta shigo Good morning My lion.
Morning jan tireÉ—in yayi ya fara zubawa .
Mikewa tayi zata tafi
yace, "ina zakije baraki jira nagama Kitafi da kayan ba
Akwoi abunda Nakeso Nayine .
okay inkije Ki Toromin Junainah tazo.
Toh tayi waje Tana shiga ÆŠakin ta taga Junainah ta Kishin giÉ—a tana danna wayan ta.
"Junainah My lion yana kiranki"Nasan Aiki Ze Saki
Aikin me zesani .
hammm nima bansani ba "Wayu namasa nace inada Abunda zanyi, dan ya barni Na dawo"
Toro baki Junainah tayi .wato Shine Kikasa, ya kirani danya Sani Aikin ko? yayi miki Kyau

Tashi tayi tafita Hibba namata Dariya "ayi Aiki lafiya " ta ce.
Da salama ta shiga .ya amsa Karasowa tayi Dama yagama tore plate É—in yayi ya meke .
Good morning Brother Jabarr ta faÉ—a ba walwala a fuskan ta.

Karasowa yayi kusa da'ita ya kama hannu ta yana wasa Da yasun nata.
"Morning Dear ya kika tashi"
Lafiya ta amsa a takaice
Chapter 11 · 0% Book details