← Book details Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 14

Sashe 6

Abduljabarr Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun idar da Sallan isha, Suka fihto deninng room suka nufa .
Junainah*Nane ta Zuba musu aɓinci Dada ta ɗago kai tana kallon junainah yanda tasa abincin a ganan ta ko tabawa bata yiba se danna wayan ta takeyi ton ɗazun.

"Nikam Junainah bakida abunyi se dan na waya ne? Anya kina karatu ma kuwa? Walahi dok randa na sake ganin ki anacin abinci kina dana waya ranki ze bace"

Ajiye wayan tayi ta fara tura towan bakin ta dakar take haÉ—iye wa.
Dada tana kallon yanda take cin abinci bata tanka mata ba.
Sun kusan Gamma wa sukaji salaman Abduljabarr.
Karaso wa yayi kan deninng nin ɗin ,Yaja Ƙujera ya zauna.

"Nasame ku lafiya Dada"

Alhamdulila Abdul,
Zuba Masa abinci junainah.

A,a Dada. Na gode
Plate na abincin ta ture gefe dan tagama ci ruwa tasha .
"Abduljabarr Sekaji ina Neman ka ko"
"Eh Dada"
Ba komai ne yasa nake neman kaba face a kan mintin da kabama Junainah,
Abdul "Kaida ƙwo yaushe kana Hana Yarin yanan shan zaki, amma yau ka'ine da saya mata, me yawa? " ta karasa magana tana jiran amsan sa

dukar da kan sa yayi kasa, dan Dada ta zubamar idanu tana kallon sa
"Ayi Hakuri Dada baran kara ba"
Hammmmm Abdul ƙenan daban san halika bane senace da gaske baraka maimaita ba, amma sanin halika ton kuna yara nasan zaka sake bata.
Yazuma nasan dan rashi lafiyan da tayi kwonakin daka kwoce, lollipop a hannun ta shiya sa ka saiya mata ko?
Kai ya tsotsa alamun jin kunya.
Kafi kowa sanin Yanda take shan Wahala in Month nata yazo, Hankalin kowa tashi yake da ciwon maran da take yi

Junainah jin Maganan Dada, Yasa ta meke zatabar gwon
Dada Ne ta tareta, "koma ki Zauna"

A kunya ce ta zauna tana satan kallon sa.

"Kiyi hakuri Dada, namata gargaɗi ɓara ta sha da yawa ba, Insha Allah, Ba abunda zai faro.

Kallon sa Dada tayi tana mamaki sa
"Abdul Baka sun kaga Junainah Ranta ya baci ko"?
tSosa kai yayi yace, "ba haka bane Dada yafe mana munyi kwoskwori"

Tashi Dada tayi ta nufi bedroom nata.

ÆŠa gwowa Junainah tayi, idanun su ya haÉ—u

Harara Abdul Ya Wasa Mata ya ce, "Yayi Miki kyau Tonda kinsa Dada tana ganin Lefina"

Kayi Hakuri, na ɓuye amma Sanda ta gane.
Ton da bakida wayyo ba dole ta ganeba .
Nikam Samin Abincin Yunwa Nakeji , tan baya ya jefo matta "waya dafa" yana kallon ta
Ni da Asabe mukayi
Okay samin
Zuba Masa tayi , Hannu ya Wanƙe Yafara ci .
ita Kuma ta mike zata bar worin
Kallon ta yayi, ina zuwa?

Falo Zan kwoma kafin ka gama .
"Kuma Ki Zauna a inda Kika Tashi" yafaÉ—a a gadaran ce ya haÉ—e fiska .

Kumawa tayi ta zauna Tafara Dada na Wayan ta

Yana gama ci abicin ya mike ya fita
Binsa da kallo tayi Tana Mamakin halisa .Yanda koda Yau she yake Canjawa,
Baraka taba gane masa ba .
Tatara kwa nukan tayi takai kitchen, ta dawo ta goge ida Sukaci abincin.
ÆŠakin ta ta,shiga,
Kwan,ciya Tayi tana ta Tonanin yanda Suka yi da brother Abdul har baci ya É—au keta.

Washe gari monday da safe Hibba da junainah suna tafiya school baba musa ne yake jan su Hibba ne ta jefu ma Junainah da tan baya

"Nikam junainah kiyima Dada Maga nan Tafiyan mu Kaduna da zamuyi kuwa?
Kiga Date É—in ya karasu"

A,a Naman ta ma da Tafiyan Walahi Hibba.

Dashi ke baki son zuwa ko?
Ba haka bane Hibba mantowa nayi, kiyi hakuri
Insha Allah muna dawwa zan gaya mata

Hibba ta ce, "Allah sa ta Amen ce"
Amen intaki semu faÉ—a ma papa ya roke ta dan inshi ne yayi mata magana zata yarda.
Kin kawo shawara Haka zamuyi .
School É—in suka kara so Musa Dreve ya sauke su, seda yamma ze dawwo ya É—au kesu

Yau kam a Gaje ye suka dawo daga school .
Gidan su junainah Suka wace anan zasu kwona kiran mom,ma tayi ta sheda mata

A ban garin Amal kuma kullom seta kira Abduljabarr Amma baya dagawa,
Daya gaji da Kiran da take masa a blank list ya sa number ban ta .
Amma Sai ta sake kiran sa da Wata layi.

Data samu ya É—auka wayan ta, kuka ta fara rera masa, sanda tayi me isan ta be ce mata kalaba,
Har ta fara finda ran zeyi magana, taji yayi ƙeran murya
"Amal ko?"ya tan bayi sunan ta
"Em ta amsa cikin kuka
Mekike so dani.
"Dan Allah Brother Abduljabarr ina so mu haÉ—u koda so ÆŠaya ne" plsssss
Okay ba damuwa zan duba time da nake free semu haÉ—u a school naku.
"Toh na gode" tana ending call É—in tayi wani irin sale da ihu, na murna
Mummy ta shigo É—akin da sauri tana kiran sunan ta "Amal lafiya meya sameki ? naji kina ihu haka"
Rungome mummy tayi da murnan ta, "mummy na ba abunda ya sameni murna ne kawai yasani ihu"
Abduljabarr ya yarda zamu haÉ—u.
Toreta mummy tayi taja saki "Amal nikam yaushe zakiyi hankali ne"
Yazu dama dok wanan ihun da kikeyi akan haÉ—u wanki Abdul ne?
Walahi dok randa kika sake maimai irin wanan ihun sinayi kasa kasa da ke wayiya.
Juyawa tayi ta fita, Amal kuma wayan ta taÉ—au ka pic nasa dake gaban wayan ta zubama ido kaman shine a gaban ta.

One week da yin wayan Amal da Abdul
Yau ya kirata ya sheda mata inya taso aiki 1.30pm ze shigo school nasu .
Jinta take yi kaman wata sarauniya.

Junainah ta shiga digan su Hibba a haraban gidan suka haÉ—u .
"Yawa Hibba kwonda da muka haɗau anan Dan Allah ina so ki rakani school na karɓi sako kinga kwoɓe ne tafiyan mu kaduna"

Ikam banasun fita yau kije ƙekaɗai.
Haba Hibba bafa daÉ—ewa zamuyi bafa yazu zamu dawo, "kiga baba musa ne ze kaimu dan na kirasa ma yana karaso wa"

Baba musa ya kara sowa suka wace makarantan .
Suna tafiya Hibba taɓa junainah tayi
Kinga wani kaman my lion Da Wata acan suna zaune
Gunda. Hibba Ta nuna mata ta ƙalla Tabas shine
Toh shida wa
Zuciya junainah ne ya buga .
Habbi ta ce "muje muga shida wayeni"
A,a Hibba ba Ruwan mu, koshi da waye ne muyi abunda ya kawomu mutafi .

Abduljabarr da yazo gwon Amal Suke zaune .
Amal Anyi ado kamam wada zataje gidan biki
Ton bayan gaisuwan da sukayi,
ɓekara magana ba
ita ne tana ta zuban ta ko ƙunya babu.
Shiku ma mamakin, ƙarfi halita yakeyi Yanda ta dage ita tana ɓaiya na masa soyayan da take yi mishi .
Abduljabarr yakare mata kallo, daga inda yake zaune
Amal Tana da kyau tsosai kuma Farace tanada Diri me kyau
shiyasa a kwoda Ya shi Maza Nabin ta sede bata kulla su
Dok rawan kan Amal Maza basa gaban ta,
Se gashi ta faɗa tarƙun son Abduljabarr.
A zuciyar sa ya ce, "ba lefi saide ba ita nake ra'ayi ba"

Jin Muryan sa tayi yana kiran suna t
"Amal"
Amsa wa tayi "na,am"
ya ce, "Shekarun ki nawa"?
jujju ya idanu tayi kafi tace "21yeas
Ya sake cewa, "Samari ki nawa?"
HaÉ—e fiska tayi .niban da sorayi.
Kintaba soyaya.?
A,a
baki taba soyaya ba? taya kika iya sanin so, har kika iya gayamin kina sona .
Eh banta ɓa son Wani ba sekai
Amma aƙwoi ɗan Uwwa na da ya taba cewa yana so na, Shine wanda ada ina sayawa nasau rare shi, daya fahinci bana son sa shine ya hakura .

"Akanka Nafara soyaya"

Yazu idin baƙi samu soyaya ta bafa yazaki yi?
Shuro tayi .
Mekewa yayi Amal "Ki koya ma kanki Rashi nah dan ni Banda tabas"
Zaki iya rasani ɓa lallai ne ki same soyaya na ba

Jikinta ne ya yi sanyi .
"Tashi na maida ki gida"
Mikewa tayi, a hankali suka fara ta kawa, kowa da abun da yake ran sa,
Gwon moton sa suka karasa,
Hango baba Musa dreve su Hibba yayi yana zaune daga gefe.
Abduljabarr ya Karasa gwon sa
"Baba musa lafiya nagan ka anan"?
Alaji karami, lafiya

Su Hibba Na kawo ina jiran su na komar da su

Meyasa zasu ajiye ka kajira su?
kai É—an sune da zasu saka jiran su
Alaji ayi Hakuri Nina ce zan jira su, dan ba da É—iwa zasuyi ba
Bamu juma da shigowa ba sako ne zasu karba mu koma.

Okay ka tafi kawai ni zan jira su, insun fito zan ɗau kesu mu ƙwoma .

Toh na gade. Alaji adawa lafiya.

Gurin zama suka samu dan su jira su.
Hira sukuyi sama masa
Harsu junainah suka karasu, ba suga baba musa dreve ba.

Hibba ne ta ciro waya ta a handbag ƙiran infinex note 7 dan ta kira shi suji ta ina yake.
Abduljabarr ya ce, "inkun gama mutafi" kuna ke jira karku bata min lokaci

Kallon sa dokan su suka yi da mamakin jin muryan sa

Amal ne ƙusa dashi se murmushi da rawan kai take zubawa,

Junainah mamaki take yi dama Amal suka hango É—azun da Brother.
Me hakan yake nufi!

Motan suka Shiga kujeran baya suka zauna .
Amal ta shiga gaba ya ja motan suka fara tafi ya .
Se zance Amal take ta zubawa, ba wanda ya amsa mata har suka sauke ta .
Hibba ta dawo gaba suka wuce gida .
Abakin get Junainah ta ce
"Brother Jabarr a nan zan soka ni zan wuce gidan mu.
kallon ta yayi ta mirro yanayin Fiskan ta yanu na damuwa .
Sayawa Yayi ta sauka, ko Wayan ta man tawa Tayi bata ÆŠauka ba

Shiga gida tayi tana Tunani meya ke shirin faruwa ne. Sa kanin Amal da Brother Jabarr .
Chan ta ce, "to ina ruwa na da abuda yake sakani su in son ta ma, yake yi Wanan ya rage nasa" ta ja saki cikin jin haushin shi.
Chapter 6 · 0% Book details