Sashe 16
Abban Sojoji Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
  Da sallama ta shiga palor dinsa baya aciki, ƙarasawa tayi ta ajiye masa kayan abincin saman table dinsa, sannan ta ɗan dakata ko zai fito amma shiru babu alama,
. yanke shawarar zuwa bedroom dinsa tayi a bakin ƙopar shiga ta tsaya sannan tayi sallama, daga ciki taji ya amsa mata ƙasa ƙasa kafin ya bata permission ɗin shiga ciki,
  A hankali ta zura ƙafa ta shiga ciki jikinta na ɗan kerma Hango shi tayi daga shi sai bathrobe ajikinsa kwance abaje saman gadonsa, alamu sun nuna cewa baiji ma da fitowa daga wanka ba, ya kwanta gajiya ce tayi masa yawa, idonsa na'a lumshe yace "Wanene ne,"
sehrish tace "mai aiki ce dama dinner ne na kawo maka yana a palor naga baka fito ba,
Jim yaɗanyi kafin yace "Tea kawai nake buƙata,akawo mun nan,'
Amsa mashi tayi da toh, sannan ta fuce ta koma palor dinsa ta É—auko kayan tea din dake acikin tray din da ta ajiye anan sannan ta shigar masa dashi,
har gab da gadonsa ta ajiye masa saman madai-dai cin table din dake a wurin ta matsa masa dashi jikin gadonsa,
bin shi tayi da kallo saboda bai buɗe idonshi ba kuma baiyi yunƙurin tashi ba, yayi wani fresh dashi,
Ganin alamun fa zai iya zarcewa da bacci yasa tace "Na kawo maka Tea É—in,"
"I knew," ya bata amsa, jinjina kai tayi ashe yasan ta kawo ɗin, wahalar tashin ce kawai yake ji, kusan 15 mins sannan ya ƴunkura ya miƙe tare da sauko da ƙafafunsa ƙasa, rigar iya guiwar ƙafarsa ta tsaya, saukin yasa shorts daga ciki amma chest ɗin shi a buɗe yake fari kal,
Zuba mishi ido tayi tana kallon ikon Allah wani irin bacci ne ke fusgar shi, ga uwar yunwa yana ji, ji take tamkar ta bashi tea É—in abaki yasha, cikin sauri ta haÉ—a masa tea É—in a cup ta É—an tura masa agabansa tace "gashi nan,'
buɗe blue eyes ɗinsa yayi a hankali sannan yakai hannu daker ya ɗauki cup ɗin yakai bakinsa yana ɗan kurba da zafinsa, ya sha ba laifi kusan sau biyu tana ƙara masa yana shanye wa,
Bayan ya kammala tace "kayan dinner É—in fa na mayar dasu"? Ta tambaya cike da jin tsoran amsar da zai bata,
"In akwai fruits ki haÉ—o mun," ya faÉ—i tare da mayar da jikinsa ya kwantar akan pillow,
Tattara kayan tea É—in tayi sannan ta fuce dasu ta ajiye su a tray din dake É—auke da warmers na abincin sannan ta É—auke shi ta fita dashi kitchen ta shiga ta ajiye su, sannan ta É—ebo mashi fresh fruits acikin fridge,
A plate ta zuba mashi su sai da tafara yayyanka mashi su sannan, tana ƙoƙarin fita suka ci karo da Haroon tsaye abakin ƙopar kamar aljani,
Da ƙarfi ta furta "A'uzu billahi minashshaiɗanin rajim,'
Haroon ya fashe da dariya tare da cewa "Ni ne shaiɗan ɗin, ko kin ga ƙaho akaina ne?
"Eh," ta bashi amsa,
Yatsina fuska yayi yana bin jikinta da kallon frm up to down kafin yace "HaÉ—aÉ—É—iyar Sura,"
tace "Tubarkallah masha Allah,"
Murmushi yaɗanyi kafin ya kuma cewa "ki dai bi ahankali naga kamar zakiyi rawar kai Kada kici ka zaƙewa mana domin kuwa har yanzu fa baki da wani matsayi acikin gidan nan, duk inda za'aje adawo bakya wuce ƴar aiki, sannan na lura kina shisshige ma wancan ifritun ko? to inaso ki sani wancan dashi da dutse duk ɗaya suke indai agame da feelings ne, mace bata gabansa koda zai kula matan ma bana tunanin irin ki, ae ma zaren ba kalar yadin bane iska ce kawai zata wahalar da mai kayan kara.........
tun da yasoma magana idon sehrish suka soma ciccikowa da kwalla amma bata bari hawayen sun zuba ba, ganin zai bata mata lokaci yasa ta bi ta gefensa ta fuce da sauri, tana jiyo dariyarsa sam tarasa gane ma haroon, batasan mai ta tsone masa ba,
time ɗin da tashiga bedroom ɗin SGR samun shi tayi yana ta faman sharar baccinsa alamu sun nuna cewa ma tunda tasa ƙafa ta fuce ya fara baccin, tsayawa tayi akansa tana kallonshi hannunta na riƙe da fruits ɗinsa,
Yayin da idonta Suke cike da hawaye saboda kalaman haroon ita kanta tasani tabbas SGR ba tsaran yinta bane kwata-kwata bama haÉ—i, jinjina kanta tayi aranta tace "nasani kafi Æ™arfina nesa ba kusa ba, kuma nasan cewa kafin ni akwai wanda suka ruga ni faÉ—awa wannan tarkon bila adadin, Amma inaji araina babu wadda zata soka dan Allah kamar yadda nake sonka, tun bansan ya kamannin fukarka suke Ba, da sunanka kawai nakamu da tsananin Æ™aunarka kuma zan cigaba da addu'a akan hakan koda bazan ci nasara ba aÆ™arshe...Ana ahabbuk kasiran BABBAN YAYA.........â¤ðŸ’˜
Wani irin juyi SGR yayi har sai da Sehrish ta ɗan tsorata gudun karya farka ya ganta, gyara kwanciyar shi yayi, yadda yake sakin numfashi anatse yana bacci ba ƙaramin tafiya yayi da ita ba,
Ajiye fruits É—in tayi saman table sannan ta matsa a hankali cike da fargaba ta janyo lallausan blanket É—insa jikinta na É—an kerma ta samu ta hayo dashi jikinsa ta lullu6a masa har zuwa neck É—insa,
Murmushi ta ɗan saki ganin ta kammala batare da ya farka ba, juyawa tayi ta tattaka izuwa inda makunnin hasken ɗakin yake ta kashe mashi shi, nan take ɗakin ya soma kyalli yana bada wani irin haske har sai da ta ɗan razana, ashe furnitures ɗin dakine masu wannan sparkling light ɗin launi daban daban suke badawa, aduk time ɗin da aka kashe hasken ɗakin Yayi dark gaba ɗaya su kuma sai su soma bada nasu hasken mai launuka, fuska ɗauke da murmushi sehrish ke kallon wannan ikon Allan Bin su take yi da kallo tun daga Bed ɗinsa da bedside table ɗinsa, drawer ɗin da ke ɗauke da mirrow jerin wurin Closet ɗinsa gaba ɗaya sun ɗau hasken nan, sai taga ya ƙara yi mata kyau sosai,
Lalla6awa tayi ta koma inda yake kwance tana kallon fukarshi yadda eye lashes dinsa suka fito radau zira zira dogaye kasancewar idon na'a rufe, sun kwanta luf,
Addu'ar bacci tashiga yi mashi saboda tasan cewa bai samu damar yi ba ayarda ya kwanta É—in nan agajiye ta jima sannan ta É—an tattofa masa ajikin bargonsa, kamar karta bar É—akin haka take ji
(Nace ba mai zai hana kawai ki kwana anan Ehen 😂)
hannu tasa ta É—auki Kayan marmarin dake acikin plate É—in sannan ta fuce dashi bakowa a babban falon Dama tun fitowar farko da tayi duk sun kammala dinner É—insu sun shige cike aranta tace "Allah sarki su fawan hada rashin su yasa yanzu basu cika haÉ—uwa atare suna cin abinci ba ko zama a palor suna fira, ko yaushe zasu dawo? Duk da ina tsoran abunda zasu ce in suka ganni a
Matsayin mace, Especially fawan nasan halinsa sosai baijin magana shine ya ta6a bani horo harna galabaita," ta ƙarasa zancen zucin nata , bedroom ɗinta ta wuce da fruits ɗin saboda dama itama bata ci komai ba, asaman gadonta ta zauna tsakiyar gadon ta lankwashe ƙafa tana shan fruits ɗin tass ta shanye su sannan ta ajiye plate ɗin asaman side drawer ɗinta, dama empty yake tunda ta rotsa ma haroon fitilar saman shi akai, bata sake ajiye komai asaman wurin ba,
sauko wa tayi tashiga toilet saboda bata yi sallar isha'e ba, alwala tayi sannan ta dauko hijab ta zura bayan ta shimfiÉ—a carpet ta gabatar da salla,
Tana gama wa ta naɗe carpet ɗin ko addu'a bata tsaya yi ba, ta tura su cikin wardrobe sannan ta haye saman gadonta taja bargo ta kwanta daker tayi addu'a kafin bacci 6arawo yayi awon gaba da ita.................(Shin ko kun lura cewa Sehrish ta manta dasu hosana da jahad bakamar da ba? hmmmmm rayuwa kenan baka ta6a sanin asalin ya mutun yake sai yasamu wurin zama koya samu abun duniya nan zaka ga zahirinsa😥)
_____________________🌹🌹🌹____________________
In midnight Hosana tafarka da matsanancin Ciwo, wani sabon raÉ—aÉ—in ciwon ne ya taso mata agigice tafarka tana kuka tana zabga Uban ihu tana faÉ—in "Innalallahi wa'inna ilaihiraji'un , La'ila ha illallah muharammadur rasulillah Wayyo Allah na, mutuwa xanyi, gaba É—ayansu suka farka hankali atashe tun daga jahad har hafsat dake kwance saman Sofa sai da tafarka a tsorace,
taruwa su kayi akanta jahad na faman yi mata addu'a tana tofa mata cikin kuka take faÉ—in "Hosana ki daina magana ciwon bakin ki zai Æ™ara raunata, dan Allah kiyi haÆ™uri innalallahi bansan ya zanyi ba,'tafaÉ—i tare da fashewa da wani sabon kukan itama, dama sai da ranta yabata cewa raÉ—aÉ—in ciwon hosana zai iya dawo wa sai gashi ya dawo, fuskar tayi suntum la66an sun kumburo hancinta ma yayi girma, idanunta ma sun kumbura duk kwantsa ko buÉ—e su bata iyayi saboda sun datse sosai, ita kaÉ—ae tasan azabar da take sha ga haÆ™oranta suma nasu Zogin daban, ko'ina ciwo hakanne yasa ta haukace taita faman zabga salati tana kiran Sunan Allah da manzon sa ðŸ˜*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*
*🔥The Father Of Soldiers🔥*
ﻗﺼﺔ ïº£ïº ïºï»ï»£ïºŽï»§ïº´ï»´ïº” ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ï»ïºï»Ÿïº ﺮïºïº¡ ïºï»Ÿï»ŒïºŽï»¡ ïºïºï»“ﻴﺖâ¤â€ðŸ”¥ðŸ’žðŸ’˜ðŸ’–
*Story & Written by*
*Hafsat Bature Muhammad*
~💋BOSSLADY💋~