← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 28

Sashe 4

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta gyeda Kai alamar "eh yace toh" kin bani Umarni nikuma Zan cika maki shi insha'Allahu, Zan "auri *"ZUBEE* "indai hakan shine farin Cikin ki I will married her for your sake.

Farin cikine me tsanani yarufe Ammi Wanda yasata rungumesa" ba tareda kulada halinda yake" ciki ba, tace nagode! nagode!! nagode!! my young pilot Allah yabaka Wanda zai saka" farin Ciki kamar yanda kasani,

Ta mike tana cewa bari nakira "Haj Fati nafada mata wannan abun farin Ciki kafin Abbin ka yadawo.
Bin bayan ta yai da kallo har saida tashiga daki,

Sannan yarufe idosa" tareda sa hannun sa" a dai-dai gurin da zuciyar sa take bugawa, yace my "Ammi *"ZUBEE* zata mallakeni a matsayin mijin "auran ta kamar yadda kike San hakan ya kasance, saidai Am sorry to say "my Ammi *ZUCIYATA CE* "Zubee bazata taba mallakar taba, saboda *ZUCIYATA* banata bane domin inaji ajikina ma mallakiyar *ZUCIYATA* na nan tafe,
A hankali yamike jiki ba kwari yanufi daki.

馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
. 馃挊馃洬馃挊
馃挊
Cikin lokaci kan-kani magana ta watsu acikin dangi kowa yai farin ciki musamman ma iyayan yara mata wato Ammi DA Haj Fati,

suma iyayan maza sunyi farinciki kwarai da gaske kasan cewar akwai fahimtar juna sosai tsakanin Alh Abbas Sardauna da Alh Bashir,

Haka abun yake "abangaren *"ZUBEE*sosai take farinciki itakam dama arayuwar ta babu mutumin da yake birgeta irin Seeraj
toh" sai Kuma gasi zai zama mijinta,

murna "takeyi sosai KO" bakomai itakam taciri tuta Mutum kamar *"SEERAJ* ga kyau ga ilimi kudi matsayi, yanzu fa shine young pilot of All Africa Kai! "ai itakam ta tserema sa'a,

Duk da cewa yanzu bata jin wani feeling Da namiji saboda lesbian din datake wa'iyazubilah,(Allah ya shiryamu Amin) amma kam tana jin farin cikin dazata zama matarsa"

Saidai wani lokaci kuma idan ta tuna daganin da *SEERAJ* ya tabayi masu" itada kawarta "Nusee sai taji tsoro yaka mata,saboda tundaga wannan lokacine tafahimci yana jin haushinta sosai,

Ba'a dauki wani lokaci ba akai baikon Seeraj Da *ZUBEE* shi Kuma buki sai tagama C O E din ta,

Akwana atashi bawuya agurin Allah gashi yanzu sauran one year *"ZUBEE* ta gama karatun ta sai Ashe bikin wannan kenan.

*CIGABAN LABARIN*
*******//****//******
A hankali yafito daga toilet din yana daure da towel "akugun sa, hannun sa Kuma rike da wani karamin towel din yana goge lallausan kashin kasan,
Cikin nutsuwa ya karasa
Gaban dressing mirror yai tsaye yana karema kansa kallo ya dauki kusan 5mint, sannan yafara shafe shafensa," goganan shafa can fesa nan saidai yadauki tsawon wani lokaci sannan yagama,

Wedrof yanufa yabude wata ash din jallabiya mai gajeran hannu yadauko yasa,

Agogon dake man'ne jikin bangon daki ya kalla yanuna masa 9:40AM,yaja dan gajeren tsaki mtsww tareda cewa I want eating something sannan yanufi hanyar fita,

A parlor ya iske Ammi tana kallo zama yai kusada ita tareda cewa sannu da hutawa my Ammi,

Murmushi tayi sannan tace yauwa sannu da hanya kana bukatar wani abun'ne?

Murmushi yai shima tareda Shafa lallausan kashin kansa yace my Ammi yinwa nakeji akwai abinci ?

Tace sosai ma kuwa "ai already nayi maka favorite food kin ka,

da sauri yace my Ammi sakwara? tace yes ni nai maka shi da kaina l know baka iyan ci abincin kowa sai nawa shiyasa nai maka"

yanan akicin bari *"ZUBEE* takawo maka sai tafara kwalama Zubee kira, " Zubee! "Zubee!! "Zubee!!! daga can ta amsa ma'am Ammi gani nan zuwa,

tace Ammi gani, yauwa tafi kici kidauko wa yayanki abinci sa" tace toh"

Bayan *ZUBEE* takawo masa abinci ta'ajiye sai zata tafi cikin daure fuska yace waike wace irin yarinya ce?

Da sauri Ammi ta kallesa tace "a ah metayi kuma? Itama *ZUBEEN* kallesa tayi ciki jin haushin kalaman sa tace ni" bansan abu da nayi saba?.,

tsaki yai mtsww yace toh " dama taya za'ai kisan" abunda ki kayin, tunda ke baki da tunanin sani yin komai sai shirme,

Dalla gafa malama" kije kikawo Mani ruwan wanke- hannun da kuma drink mai sanyi,

Juyawa tayi ta nufi fridge tana gun-guni, yayinda da Ammi tace kidauko masa favourite drink dinsa, *"ZUBEE* tace toh"
Dariya yayi yace my Ammi hada shi ki kata nadar Mani?

tace ba dole naba tunda nasan my young pilot dina yacika tsanda dayawa

yai murmushi yace Allah my Ammi idan ba food dinki naciba sam bana jin dadi kowani irin,idan fa naje tafiya nike nan faman cin abinci gwangwani,
Shiyasa kullum nake Addu'a Allah ya barni dake Ammi na

Ta girgiza Kai tareda cewa kayya "ai shi Allah baya barin wani dan wani yaji dadi, koba mutuwa akwai rabuwa ta aure,
Don haka abunda nake so dakai shine kafara koyon cin abin guri wasu.

"Adai-dai lokacin Da *ZUBEE'* tadawo hannun ta dauke da faranti jug ne da cup tareda wata yar karamar roba me danfadi ruwane aciki Na wanke hannun,

agaban sa ta'ajiye hannun sa yasa Cikin roban yana wanke wa,

Ammi ta kalli *ZUBEE* tace "ai kaganta'nan bata son yin aiki, idan nace tazo mu shiga kicin sai tace ita karatu zatayi.

Harara ya watsa ma *ZUBEE* aran sa yace karatun iskanci ba,
afili kuma yace Laziness girl" kawai my Ammi kifada ma yarinyan gwara ta tsaya ta koyi girki don ni wallahi bazan Lamunta da cin abinci masu "aiki ba "a toh"

Murmushi Ammi tayi tareda cewa "ai yanzu kam dole ta tsaya ta koya tunda " aure zatai,

Yace oho indai bata koya ba wannan kuma laluran tane", dai-dai lokacin da yakai lomar sakwara bakinsa,
yacin abinci yana santi Ammi yai masa dariya har yagama,

Yace Alhamdullah tareda kallon agogon parlor 10:30Ap, yamike tsaye yace my Ammi Zan tafi Na kwanta sai 1:30pm
Zan tashi tace toh" sai kafito.

Koda *SEERAJ* ya shiga daki ya isko miss call dayawa a wayar sa, best friend dinsa yafa kira wato *SAGEER*,

*SAGEER ALEEYU NASKO* shine asalin sunan Amma friends suna kiransa da S A NASKO, Alh Aleeyu nasko shine mahaifinsa shima ya kasance hamshakin Dan kasuwa ne yanada shaguna dayawa Na saida kayan provisions anan Minna cikin kasuwar gwadabe,

Alh Aleeyu shima gidansa anan cikin tunga yake saidai akwai tazara tsakanin gidan su Sageer danasu *SEERAJ*
Alh Aleeyu nasko
matarsa daya Haj Hadiza da ya'ya uku namiji daya *SAGEER* shine babba sannan Hassana Da Hussaina

*SEERAJ* da *SAGEER* tare sukai primary da Secondary sun shakuda juna sosai duk dai halinsu"

Yasha ban-ban kasan cewar *SAGEER* irin samarin nan ne masu shegen Neman matan tsiya, sabani *SEERAJ* da ko" budurwar bai tabayi ba

Bayan sun gama Secondary school dinsu sai shi *SEERAJ* yatafi Jordan, shikum Sageer yaci gabada kula Da taimakawa baban sa da kasuwacin sa.

Saida kusan kullum *SEERAJ* da *SAGEER* suna Waya wannan kenan.

"Ahankali yakai wayar akun'nan sa ciki salon zolaya yace ya "aikai yine *NAMAMAJO*?
(sunan dayake kirana dashi kenan wani lokaci)

Daga can bangaren *SAGEER* Yace S A saurdauna kaifa iskancin ka yawane dashi me, tsoron mata kawai *SEERAJ* yai dariya tareda cewa "eh nadaiji, *SAGEER* yace kaidai kasani, halan yaushe kadawo? *SEERAJ* yace dazun kasan ni Na kawo Alhazai nan yace af hakane fa "ai naman ta ne wallahi,
Sundan taba fira sannan sukai sallama akan sai sun hadu anjima.

*****//****\\*****
Washe gari da misalin 8:00Am Cikin shirin su Na zuwa islamiyya, kamar yadda suka sabo *SAJEEDAH* ita da Sajeed..

Yau *SAJEEDAH* bata dauki Qur'ani ba saida kananan littafai su hadisi da ahalari,

kasan cewar yau tashi da menstrual pain yanzu hakama tanajin maranta yanai mata ciwo kadan-kadan,

yauma harza su tafi sai Sajeed yace su tsaya su sha kunu,
Hararan sa tayi Cikin jin haushi abunda yake masu kwana biyun nan ,

Cikin takaici tace Sajeed wai mene ne haka ne ka keyi? ashe dama ba sai mundawa muke karyawa ba?..

Amma yanzu sai kace dole sai mun tsaya munkarya sannan mutafi
toh" ni yau bazan tsaya ba, kum...

Inna ce ta katse tada cewa toh" kar kitsaya din kiyi ta tafiya shi" idan ya gama zaya iske ki kinji KO "?

dagajin yadda Inna tayi magara tasan ranta yabaci, toh" itama tadai tafadi hakane kawai Amma sam bazata iya tafiya tabar Sajeed ba,

Don haka dole ta" tsaya suka sha kunu sannan suka fito,
suna Cikin tafiya tace kasan Allah idan gobe kace sai mun tsaya shan kunu KO?..

toh"Saina tafi kuma daga ranan babu ruwana dakai'tunda so kake kullum mudinga makaranta,

Kallifa wani,kojajjan "agogon fata dake daure a hannun ta taduba, Wanda *"SADEEQAH* ce' tabata kwancen sa,
kagani KO" yanzu har 8:30Am abunda ake zuwa 8:00Ap

Amma shine sai 8:30Ap zamu tafi kuma duk Kai kesa muna yin latti tayi kwaf,

Cikin marairaice fuska Sajeed yace Aunty *JEEDAH* nabari kinji?

tace oho "indai baka bari ba toh"bazan karayi maka magana ba ta karashe managan,
adai-dai lokacin da suke kokari shiga wani lungu.

Jitayi an'bugeta da Dan karfi har saida littafan hannun ta suka zube kasa da Sauri tadaga Kai Cikin jin haushi tace....?

Aha

Muje Zuwa

Yanzu za'afara

Don haka

kubiyoni

A

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

Tareda

Alkalamin

鉁�

馃挊LUFHAT CE馃挊
[8:30AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊
馃挊ZUCIYATA CE馃挊
_Based on true life Story
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

4鈨�

WRITEN BY

馃挊AMEENAT UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊(MEENAT)馃挊

This page dedicated to All members of pen writers association do yours know what? Hmmm wallahi ina matukar kaunar *KU IRIN SO MUCH LOVE din NAN fa I LOVE YOURS ALL ONCE AGAIN Ana TARE* 馃挊馃拫馃拫馃拫馃挊

----------------------------------------
*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------

*_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be writers_*

鉁嶐煆�

"Kasa cewa komai tayi' saka makon idon da suka hada dashi, hakan ne yasa taji kirjinta ya buga da karfi don, haka da sauri ta sunkuyar Da kanta kasa yayinda gabanta yaci gaba faduwa, "aranta take fadi innalillahi shikuma wannan mutumin wani irin magic ke Cikin idanun sa?.. Na shiga uku ni *SAJEEDAH*.

*SEERAJ* kenan shima jiyayi kirjinsa ya bugawa gawani abuda yaji yazi yarci jikinsa a lokaci guda, Wanda tunda yake baitaba jin irinsa gawata "diya mace ba sai wannan.
Chapter 4 · 0% Book details