← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 28

Sashe 10

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi tayi itama tareda rufe
fuska da hannu cikin jin kunya Tace yesssss, wani irin sanyi yaji har cikin *ZUCIYAR SA*,

Sai Kuma yace kinsan meye?.. tace "a ah yace' kwanan naa sai "inajin 'ajikina kamar wani, mummunan al'amari zaya faru tsakani'na dake,

Jitayi gabanta yafadi, domin itama kwana biyu da baya nan haka takeji ajikinta, Amma saita basar tace Kai yah *SEERAJ* me zaya faru?.,

Yace' nima bansa niba Amma dai inaji ajikina something bad is going happen, Cikin sanyi jiki tace' Yah *SEERAJ* ba Abunda zaya faru insha'allahu sai Alkhairi, shima Cikin sanyi jiki yace' toh' Allah yasa haka bugun *ZUCIYA TA*
Murmushi tayi tareda cewa Ameen,

ahaka dai suketa dan firar su ta masoya.

har Baba ya dawowa dai-dai lokacin da *SEERAJ* yace mata nazo natayaki wanki?.., girgiza Kai tayi tareda shigewa gida DA sauri tana dariya, shima dariya yayi tareda bin bayan ta da kallo jin SON tayake har Cikin jininsa.

Hakan nan sukaci gabada firarsu shida baba har tsawon wani lokacin sannan *SEERAJ* yayimasa Sallama yatafi gida,

Yana tafiya sai yaji wayar dake aljihun rigarsa tana kararar vabrition, koda yaciro yaduba sunan *SAGEER* yagani tsaki yayi mtsww,

Tareda madai wayar aljihun ya cigaba da yafiya, yayinda itama wayar taci gaba da Kara tana nema a'agaza mata adauke ta,

Da sauri yasake cirota tareda yin pick yasa a kunne Ciki bacin rai yace?..

Aha

Za'afara

Muje zuwa

A
馃挊Zuciyata ce馃挊

Tareda Alkalamin

鉁嶐煆�

馃挊Lufhat ce馃挊
[8:41AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

1鈨�0鈨�

WRITTEN BY

馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊

________________________

*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

鉁嶐煆�

"Wai kai! duk walakanci dakayi Mani jiya bai isheka ba saika sake kirana awaya kayi mun wani?.. toh" yanzu dakake tafaman damuna dakira Uban mezaka ce" mun?.., bafana San iskanci kajiko?..daga can *SAGEER* yace "ai ba zance iskanci sai gaskiya "ace wai kamar ka tsaya da wannan yarinya,

*SEERAJ* yace "eh naji natsaya Da "itadin domin "itace muradin *ZUCIYATA*, gaskiyar kuma dakake fada bana bukata, saboda haka karike kayanka nasan gaba zatayi maka amfani,
kuma wlh idan baka kyaleniba zamusamu mummunan matsala nida Kai indai akan *SAJEEDAH*,

daga can *SAGEER* yace dalla mlm ka tsaya kasaurare Abunda zanfada maka ka, sai famanyi Mani fadaka keyi saikace' wani danka,

*SEERAJ* yace nayidin saikayi "abunda zakayi dagacan, yaja tsaki mtsww tareda cewa meya hanaka zuwa Jogging yau?.., Cikin jin haushi Yace bansa niba Dan'raini hankali kawai, dabaka gan'ni ba, "aibaka nemeniba balle kaji Abunda ya hanani zuwa,

*SAGEER* yace kwantas pilot nima ban samu zuwa ba, saboda naraka Dad gaisuwan rasuwa, *SEERAJ* yace toh" Allah yajikan musulmai yace Ameen,

Toh lafiya kake tafaman kirana awaya?.. *SAGEER* yace Kai S.A Sardauna, *SEERAJ* yace Kai nake saurare fadi Abunda zakafada,

Ashe wannan budurwar taka kawar *"SADEEQAH SIDDEE* ce?..yace" wacece kuma haka nan? yace aukai bakasan KO" wacece *"SADEEQAH SIDDEE* ba?..

Cikin kosawa da maganar yace wai meye hadina da ita dazan Santa?.. yace 'af hakane fa injin bazama kake agarin ba kullum kana cikin keta hazo, so ballai bane kasanta,

Ummh inajin ka wacece "ita?.. yace hmm wata tantiriyar yar iskace" fa kuma yar gala, duk wani kulab daya kwana yatashi acikin garin Minna din'nan toh" yarinyar nan tasan dashi,

Party kumu me suna party dakasani toh" yarinyar nan kamar don ita aka kirkireshi, kuma wani abun tashin hankalin mlm kaga yadda wannan budurwar taka tasa wannan Zumbulelen hijab din?..

Cikin sanyin *SEERAJ* yace "eh Wanda kirjinsa yafara bugawa saboda fargaba Abunda ke shirin faruwa, *SAGEER* yace toh" wlh haka nan *SADEEQAH* kesawa wani girman hijab din har yafi Na wannan budurwar taka,

Amma kasa meye? yace 'a ah, idan kaga dressing din datakeyi wlh sai hankalin kaya tashi, domin short nicka and singilet toh" suta kesawa,

Sannan tadauko zumbulelen hijab tasaka, sannan ta tafi yawon iskanci ta, fuska *SEERAJ* ya daure kamar *SAGEER* yana gaban shi, yace toh" saime mezaya dameni tunda dai ba *SAJEEDAH* tabace"..

Da sauri yace' Kuttt! hattara dai Dan Samari kaiko keda "abinda yadame ka, yace kamar yafa? yace kamar yadda kasan cewar mata sunada ZUMINCI fiye damu, domin kuwa dawuya kaga mace tanayin wani abu batare da itama yar'uwar tanayin shiba,

"Ina me tabbatar maka budurwarka kawar *SADEEQAH* ce irin friend din'nan na kud da kud bacci keraba su, So "aidai kasan dacewar abokin barawo shima barawo ne KO?..

hakanan shima Dan iska toh" fa abokin nashi Dan isaka zaya kasance, Saboda haka sai kasan abunyi yana kainan yakashe wayar kittt,

Ahankali yasauke wayar tareda bintada kallo gaba daya jikinsa yai sanyi, dajin wannan mummunan Labarin Na kawar *SAJEEDAH* dinsa,

Shi sai yanzuma yatuna ya taba tambayar *SAJEEDAH* gidan nan nakusa dasu nawaye?. tace masa "ai gidan su" besty tane *SADEEQAH*,

toh" tundaga ranan bai sake tunawa DA wannan sunan ba, Saboda mugun haushi mutumin yake ji,
narashin temakon talakawa dabayayi,

toh" fa sai yau,
Da *SAGEER* yazo masa mummunan Labarin,
fatansa Allah yasa dabi'arsu ba guda da *SAJEEDAR* Saba, ahaka nan dai ya'isa gida yana ta sake-sake, yayinda yakasa tsayar da *ZUCIYAR SA* guri daya.

馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
Washe gari Monday tunda misalin karfe 7:30AM *SEERAJ* ya'isa gidan su *SAJEEDAH* dai-dai lokacin da Baba yafito zaya bude Dan kiyos din shi,

Dariya Baba yayi yace mlm *SEERAJO* kenan dakai DA kanwataka ban San Wanda yafi wani, zumudin San zuwa makarantar ba kaganta can tundazu take zaman jiran"isowar ka,

Murmushi *SEERAJ* yayi tareda yashafa kai cikin jin kunya yaduka ya gaida Baba, ya'amsa tareda cewa Bari nakira maka ita yace toh",

Tare suka fito da Baba DA *SAJEEDAH* tana sanye da school uniform dinta, rigada wando da hijab da rigada hijab din fararene tas shi kuma wandon dark pink ne sosai tara taya jaka gaskiya duk da cewar uniform ne suyi mata kyau sosai,

Cikin jin kunya ta gaida *SEERAJ* ya amsa tareda watsa mata special morning smile,
Nan dai suka yiwa Baba sallam suka tafi,

"Ahankali suke tafiya batare da kowa yayiwa dan'uwansa magana ba, saidai jefi- jefi suna hada idanu sai su sakarwa juna lallausan murmushi, yayinda kallo guda zakiyi masu ka fahimci cewa sudin masoya ne,

Can *SEERAJ* yace shi my friend baza yaje school dibane?,
tace zayaje baigama shiryawa ne, Yace' "OK dai-dai sands suka karasa bakin titi adai-dai ta sahu yafara tarewa,

Da sauri tace' yah *SEERAJ* sauke kahuta nefa school din, Yace' "eh nagani tace toh" aibasai mun hau'adaidai taba, cikin tsoro yace ke! kina nufin sauke kahutan zumuje akafa?

itama ciki mamaki tace' Lah sauke kahutar dabata danisa, kaganta canfa daga nan ana hango ta "aini dakafa nake zuwa,

Da sauri ya gyara kato barar daya tashi yi, cikin nutsuwa yamatsa kusada ita ahankali yace' toh" my *JEEDAH* aike' dince" banasan ki wahala shiyasa nakesan muhau adai-dai sahu din,

Kaita dago suka hada idanu yasake mata kyakkyawa murmushi, itama tambayar masa dai-dai lokacin da yatare adai-dai ta suka hau.
"A school "angama komai ansa *SAJEEDAH* S.S one sai bayan an gama komai ne sannan *SEERAJ* yatafi, saida yaje yayiwa Baba bayani yadda akayi, sun danyi fira kadan sannan yanufi gida.

BAYAN KWANA BIYU
***************
Da misalin karfe 5:00Pm zaune suke "a gurin shaka tawa nagidansu" *SEERAJ* fira sukeyi shida *SAGEER,* *SEERAJ* yace yaudai ka hanani zuwa naga *ZUCIYA TA* kallon shi *SAGEER* yayi tareda yamuste fuska yace' waikai haryanzu kana nan 'akan bakanka na son wannan "yarinyar, har kana wani kiranta *ZUCIYAR* ka?..

Murmushi *SEERAJ* yayi yace' ah yaro *SAJEEDAH* "ai *ZUCIYATA CE* *SON TA* kuma yanzu nafara, cikin jin' haushi *SAGEER* yace wlh kafita batun wannan yan'iskan yaran kaje kanemi yara yan gidan mutunci atoh",

Cikin takaici yace zaka farko? wai saunawa zanfada maka ka kyaleni indai akan *"SAJEEDAH* amma bakaji KO? nan dai suka fara sa'insa har *SAGEER* yana cewa "inbanda iskanci kanada bako akanka shine zakaje Neman wata can yar'iska da sauri *SEERAJ* yace ya'isheka fa? .yace bai'isheniba "ainasa duk wannan Abunda Daka keyi "Ammi bata saniba,

Da sauri yace "eh bata saniba din kozakaje kafada "mata ne?.. yace' a ah basai nafada mata ba da idanta zata gani, tsaki mtswwwww yayi yace toh" tagani din sai me?..yace' saika fada mata "inda ka yarda maganar 'auran *"ZUBEE* haka dai suke tayin fadi infada wanda yauma haka "akarabu badadi.

馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
"Ahankali yake tafiya zaya gidansu *"SAJEEDAH*, sanye yakeda riga T-shirt fara tanada hoton *ZUCIYA* ajikinta wando kuma wani baki yadine, yayi kyau Sosa duk da kallo guda zakaima kayan kagane bamasu tsada bane,

Domin kuwa tun Randa yakulla alaka dasu *"SAJEEDAH* yakesa Sutura masu saukin kudi, wanda ya siya mummunan domin zuwa gidansu" hatta da takalmi me sauki ya kesawa.

"A dai-dai shiga wani lungu saiyaga wasu Samari subiyu akan benci suna fira, har yadan wuce su kadan sai kuma yatsaya chak saka makon jin Abunda suke fada,

Domin kuwa jiyayi daya yace Kai kofura gaskiya party jiya yahadu sosai, Wanda aka kira kofura yace' kayya "aini yanzu party zuwa kawai nake, amma badon dadi ba, tunda babu SADEE big girl,

wace kenan fa? yace *SADEEQAH SIDDI* yace Oho" kace mun, *DEEQAR-JEEDAR* nafi ganewa, Kai yarinyar nan yar duniya ce, yace ta bugawa ajarida saika ganta "agurin party ba sauki yace gaskia kam amma ita *"SAJEEDAH* kawarta babu ruwan ta, gata shuru-shuru abinda nidai tana burgeni,

Yace' me ai duk kanwar jace" bakaji "ance" abokin baro barawone? yace' haka nefa, toh" abokin dan'iska kumafa?.. yace' dan'iska ne, toh"bar ganin ta shuru-shuru "ance' "itama tantiriyar yar'is
Kasa karasa wa yayi saka makon wani irin mahaukacin,Shaka da *SEERAJ* yai mashi,

nikam mamaki yakamani har nace' Kai yaushe *SEERAJ* ya karasa gurinsu" kofura?.
Cikin bacin rai tareda karasheke kofura yace?...

Aha

muje zuwa

A

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

Tareda Alkalamin

鉁嶐煆�

馃挊Lufhat ce馃挊
[8:44AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

1鈨�1鈨�

WRITTEN BY

馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊

________________________

*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

鉁嶐煆�
Chapter 10 · 0% Book details