Sashe 2
Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi *SADEEJAH*tayi wanda yasa na zaro ido saboda hango beauty point agefen kumatun ta daya (nace hamm Ashe dai *SAJEEDAH* nan ta Tara abubuwa masu kayatar wane a jikinta) sunkuyar dakai kasa tai batare datake komai ba,
Banya sun gama shan kunun sannan suka tafi islamiyya.
**************
Yau asabar kuma a yaune akesa ran saukar alhazan Niger zasu sauka saboda haka
Filin jirgin saman dake Karin Minna yacika makil da jama'a kowa ka kalli fuskasa cike da farin Cikin yau zaiga dan'uwansa,
Toh" already dama anfada masu jirgi ya kusan sauka saboda haka kowa ya zama cikic shirin tarban dan'uwansa,
Fadar haka baifi da 30 mints ba Cikin kudirar Ubangiji saiga jirgin yasauka Lafiya, jirgi ya kusa kai 30 mints sannan A hankali Alhazai suke fitowa daga Cikin jirgin sunatako steps din Cikin nutsuwa suna saukowa, fuskokimsu cike DA annashuwa
Cikin abinda baifi 30 mints ba suka gama fitowa.
Wani Zankadeden saurayin dan kimanin shekara 30 Na hango yafito daga wata kofa shida wani dan kakkawar "mutumi Dan kimani shekara 45 bakine yanada tsayi kadan ga dukkan alama sune matukan jirgin, domin kuwa sanye suke da uniform Riga white wando navy blue, da hulla hannun farin saurayi rikeda suweiter itama navy blue da kuma wayoyin sa manya guda uku a hankali yasa hannun yacire hular, aikam suman kansa tabaiyyana Wadda take achukurkude sai walkiya take famanyi saboda tasha gyara,
Farine guy din kyakkyawa dashi ajin farko gashi dogo yanada kirar masu karfi yanada fadin kirji, fuskarsa" zagaye take da wani lafiyayyen saje da dogon Hanci idonsa kamar mai jin bacci bakinsa Dan karami pink colour,gaskiya guy din yahadu iyakar haduwa kallon daya zakai masa kagane yahada jini Da larabawa,
cikin nutsuwa yake tafiya wani office naga sun,nufa shida wannan "mutumin baifi 15 mints ba sai wannan guy din yafito sannan yanufi wata dankareriyar mota wadda akaima rubutu da manyan baki kamar haka *PILOT S. A SARDAUNA,*
Drive yadan risinna kadan yace U are welcome Sir! cikin zazzakar muryarsa mai dadin yace thanks Peter hw far ? yace fine Sir yace is gud, sanna yabude masa gidan baya yashiga ya zauna sannan yarufe kofar shima yazaga yazauna amazauni sa Na driving yaja suka tafi.
Wani kayatattacen gida suka shiga wanda yatsaru iyakar yatsaruwa kyansa baya musaltuwa infert dai ya hadu matuka, direct gurin ajiye mota peter drive yanufa yai fakin motocine birjek sunkai kimanin guda goma tsadaddune ko wacce ta amsa sunanta mota,
Da sauri Peter yafito yabude masa kofa
A hankali yazuro santala-santalan kafafunsa kasa hannun sa rike da tarkacen sa Cikin nutsuwa yake tafiya kamar baya son taka kasan,
Wata kyakkyawar budurwa gajera fara tanada kumatu sosai saida batada hanci yar kimani shekara ashirin ce naga ta nufoshi da gudu har kumatun ta yana rawa Da alama hug dinsa take sanyi,
Akam take agurin yadaka mata wani uban tsawa dayasa ta tsaye chak!
Saboda tsananin razanar datayi.
gaskiya nima kam na razana dajin wannan tsawa saboda haka ne ma harsaida alkalamin rubutu na yafadi kasa,
Cikin matsananci takaici Da daga murya naji yace.....?
Kubiyoni
A
馃挊ZUCIYATA CE馃挊
Tareda Alkamin
鉁嶐煆�
馃挊LUFHAT CE馃挊
[8:25AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊
馃挊 ZUCIYATA CE馃挊
Based on true life story
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
2鈨�
WRlTTEN BY
漏漏AMEENAT UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊(MEENAT)馃挊
*WANNAN page din Nakane Kai daya ZAINUDDEEN* *JIBRIN (Zain)*
*Nagode sosai DA* *kokari daka keyimani, Allah* *yakara basira ya kuma Kara mana dankon zumunci Amin, THANKS* *ONCE AGAIN, Ana TARE PEN WRITERS*鉁嶐煆�
-----------------------------------------
庐_*PEN WRITERS ASSOCIATION*_
_*PEN:THE STRONGEST WEAPON*_
------------------------------------------
_*only the exquisite and whizkid writers are opportune to be writers*_
鉁嶐煆�
"Bakida hankali ne' meye haka kike ko" karin yin,?
tadan bata" fuska tareda turo baki tace Kai! Yah" P S I just want hug fah, harara Ya watsa mata yace so you hug me for what reason?..
Ta yatsine fuska tace you are going to be my husband,
Ido yarintse da (da Alama kalmar tabata masa rai), "Ahankali ya bude "idon tareda watsasu "akanta. "aikam tuni jikinta ya dauki rawa saboda tsananin kwarjinin dayai "mata,cikin jin haushinta yace toh" kibari harna zama mijin naki" mana tukun,
*ZUBEE* bafana san "abinda kikeyi" min waisau Nawa zanfada miki" kidaina wannan Sha-shanci Amma bakiji "KO?
Tadukar da kai kasa tareda cewa Sorry! Yah" P S, yace Sorry for yourself and move of my way.
Ta matsa sannan tace welcome, batareda ya kalleta ba yace thanks,
Binsa" tayi "abaya tana masa gyatsine da gun'guni
Da sallama suka shiga Wani tsararran parlor dayaji kayan more rayuwa, hmmm masu'abu da abunsu wai kura da kallabin kitse, gaskiya tsaruwar parlor yawuce tunanin mai karatu saboda haka tsayawa bayyana yanda yakema bata lokacine,
Wata kyakkyawar mata ce' "akan wani lallausan kushin ta "amsa sallama tareda mikewa daga kishin gide datake" jikinta sanye dawani tsararran less golden colour mai ratsin brown tayaye kanta, dalifaya shima golden da ratsin brown kallo daya zakai mata kagane cewa mahaifiyar sace saboda kamar dasukai,
Cikin nutsuwa yakara sa wurinta" zama yayi kamar mai Neman gafara, saikuma ya kwantar dakansa "akan cinyarta, tareda Kama hannun ta daya yarike gam sannan yasauke nauyayyan ajiyar zuciya, murmushi tayi cikin jin kaunar tilon Dan nata "Ahankali tadora hannunta "akan'sa tana fashawa ya lumshe ido cikin jin dadi yadda take masa, yace my Ammi I really miss you so muchhhh!, murmushi tayi sannan tace nima haka my young pilot (kasan cewar haka take kirana) "Ahankali yace my "Ammi nasa meku lafiya?
Tace lafiya lau dafatan kadawo lafiya?
yace lafiya lau my Ammi saidai nagaji, yadago Kan sa tareda bude limsassun idonsa dasuka nuna "alamun gajiya atareda shi, kallon tayayi yace my Ammi irin very tired din'nan fah,
Dariya tayi tace so you need rest kenan "KO? Yadaga Kai "alamar "eh, tace toh" go and do it my young pilot,
"Ahankali yamike yakwasa wayoyinsa da kuma suweiter sa, yanufi shahinsa,
"Ammi tabi bayan sa da kallo cikin so da kaunar dan' nata,
Sannan ta maida kallon ta kan *ZUBEE* dake tsaye tundazu tana kallon su, tace zonan baby zubee taje tareda zama kusa Da ita, tace Ammi gani,
Cikin danjin haushinta tace' waike wata irice? bakinsa yanda Zaki tarbi bakoba "mutumin dazaya zama mijinki Amma ke bakisan yanda Zaki kulada shiba,
tsaki tayi mtsww sannan tace dalla tashi kije kihada masa" ruwan wanka sannan kizo kikai masa" abinci, *ZUBEE* tace toh" tareda mikewa tanufi shashin, nasa.
Ko sallama batayiba kawai ta kutsa Kai cikin dakin,
Yadaga Kai ya kalleta cikin (takaici shiga masa datayi daki ba sallama) yace keh!" bakida hankali ne dazaki shigo min daki ba sallama,
Cikin daure fuska yace waima tsaya maiki kazoyi dakina?...
Batace komai ba saidai ta tsurama kirjinsa ido, wanda yake cike da lallausan kashi bakikkir sai shekeki yaketa famanyi,
(kasan cewar yariga ya balle botur din rigarsa).
Ganin "inda take" kallo "ajikisa yasa yai Saurin Kama bakin rigarsa yarike gam, tareda da watsa mata harara yace keh! wai mene haka "Ina magana kinyi mani shuru?... sai wani kallona kike sai kace baki taba ganinaba.
Taturo baki gaba tace toh" ai "Ammice tace' nazo nahada maka ruwan wanka,
Yasake watsa mata harara yace oh" saboda ga kuturu ko?... kibari sai kifara hadawa kanki tukun Na sannan ki hadama wani, zakifata min adaki kosai na bata miki rai tukun Na?...
tace yah p...Da sauri yace dalla fita mun daki,
Juyawa tayi tafita sumu-sumu,
Da sauri yaje yarufe kofarsa tareda yin kwaf yace wawuyar yarinya kawai, sannan yacire rigarsa yadauki towel yashiga toilet domin yayi wanka.
Nasandai mai karatu zaiso yasan,
Wanene pilot *S* *A* *SaRDAUNA*
Wato Seeraj Abbas Sardauna shine asalin sunan sa, Amma abokansa suna kiransa da S A Sardauna,
Alhaji Abbas Sale Harka shine cikakken sunan Mahaifinsa, kafin yazama Sardaunan Minna, asalinsa bafullacen gwadan ne iyayansa Da kakanisa Duk yancan kauyan gwadane, Alhaji Sale Harka shine mahaifin Alhaji Abbas Sardauna Alhaji Sale yakasance hamshakin mai "Arzikine wadda yagada wurin iyayansa, Irin dukiyar Nance tada tsarkakkiyar wacce babu kazanta aciki, (ba irin dukiyar nan tayanzu ba wace kaida ganin wata dukiyar kasan bata Allah bace, Allah ya kyauta Amin)
Alhaji Sale Harka yakasace hamshakin Dan kasuwa, Wanda yake gudanar Da kasuwanci gari-gari
Tun bayan rasuwar kakaninsa da "iyayansa ganin kowa nasa yakare sai yaji gaba daya kauyan gwadan yafita "aransa,
Saboda haka Sai yadawo cikin garin Minna anan Basso yake zaune tareda iyalansa matarsa mai sunan Hajiya Amina amma suna kiranta "inna wuro sai yaransa guda biyu Alhaji Abbas Da Kuma Haj Rabi'atu,
(Kar mai karatu yaji itana kiran su Alh Abbas Da Hajiya Rabi'atu yayi mmk toh"ba abun mmk bane sunje makka so uku)
Alhaji sale Harka yacigaba da gudanar Da kasuwancinsa cikin kwanciyar hankali kamar yanda yasaba, kwatsam Ranan wata Laraban da iyalansa bazasu taba mantawa da itaba,
domin kuwa Cikin dare ciwon Kai mai tsanani Yakama Alhaji Sale Harka, hankalin "iyalansa yai matukar tashi ganin yadda yake shan wahala,
Da sauri Abbas yaje yafito da mota suka nufi asibiti saidai kash!! ,Kafin duk sukaiga isa Asibiti Allah yadauki ran Alhaji sale Harka (Allahu Akbar rai bakon duniya Allah kasa mucika Da imani ka kuma bamu ikon tashi da imani Amin)
DA sauri Abbas yaja birki ya tsaya saka makon jin abunda "Inna wuro take fada, wato innalillahi'wa'inna'ilaihinraju'una, yau maizan gani ni Ameenatu? Alhaji Mutuwa zakai kabarni,sai kuma tafashe da kuka maiban tausayi Hajiya Rabi'at kukan take Hakanan Alhaji Abbas yajuya kan motar zuwa gida yana kuka yana driving tabbas sunyi babban rashi.
Washagari "akai jana'idarsa aka kaisa gidansa Na gaskiya, Hakanan ruwa ta cigaba datafiya,
Yayinda Alhaji Abbas ya cigaba da kula da mahaifiyarsa da kanwarsa, yana kuma juya dukiyar mahaifinsa Cikin lokaci kankani Alhaji Abbas yazama shahararran Dan Business, lntenational Business yakeyi kuma abun yakar besa sosai saboda haka yaisuna sosai "acikin gida Nigeria,
"A wannan lokacin kuma tuni "Anjima dayima Hajiya Rabi'atu aure, tana zaune a unguwar
Mai tumbi damijinta.
*******************
Wata Rana Alhaji Abbas yaji labarin wani shahararran business man, "a Jordan "anyce yana bada kaya "akan farashi maisauki sunan mutumi Alhaji Seerajo,