Sashe 11
Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Uban waye yafada maka cewar *SAJEEDAH* tantiriyar yar'iskace?
Cikin matsananci jin azabar shakar yace' b..a.kowa,
Ahankali *SEERAJ* yasakar masa wuya tareda gyara masa kwalar riga, sai kuma yadan bubbuga kafadar shi tareda yin dan guntu murmushi yace' Sorry my friend,
Sannan cikin zafin nama yajuya yatafi domin wani irin zafi yaji *ZUCIYAR* nayi, yayinda kofura yake murza wuyan sa tareda bin bayan *SEERAJ* da kallo.
Ciki mamaki tareda tsoro yace kai Dawa wannan waye?..Dawa yace toh" ni "Ina nasani batareda Kai muke zaune ba saikawai ganinshi nai kamar yafado daga sama yaci kwalar ka,
Kofura yace Kuttt Amma dai kowaye shi yanada karfi, Kai kaji yadda yashakeni kuwa?.. wlh jinai kamar numfashi nazaya bar jikina,
Dariya Dawa yakeyi masa tareda cewa kaga gobe Kasake kararda "Abunda baka saniba mtsww kofura yaja tsaki batareda yace komai ba.
Shikam *SEERAJ* hanyar gida yanufa da'alama yafasa zuwa gidan su *SAJEEDAH* ne, tafiya yake saidai kallo daya zakai mashi kagane cewa hankalin atashe yake,
tunani kawai yakeyi tareda fadin why!! why!! why!!! mutane kedauka my *SAJEEDAH* itama yar'iskace kamar yadda kawarta *SADEEQAH* take?
"A haka ya'isa gida Ciki matsananci tashi hankali, domin firar samarin nan bakara min tayar masa da hankali yayi ba, koda yashiga falo direct part dinshi yanufa ba tareda yakula da Ammi DA *ZUBEE* a zaune afalon ba,
Daga yadda Ammi tagan shi tasan ba lafiya, don haka sai ta kalli *ZUBEE* tace jekiji meyasa meshi" tace' toh" tareda tashi ta biyan shi,
Zaune ta iskeshi abakin gado yazuba tagumi, tayi tareda dafa kafadar shi tace Yah P.S,
Ahankali ya dago da lumsassun idanu wanshi dasuka farayin ja, yace dauke hannun ki daga kafada ta nitsaranki ne?..da sauri ta dauke tareda ya mutsa fuska,
Shima daure fuska yayi yace' toh" Sarauniyar rashin yin Sallama, wai ace kina Diyar' musulmai Amma comman Sallama bazakiyi ba idan Zaki shiga guri?.. toh" lafiya dakika shigo Mani daki kokinji nace" kizo ne?..
Tace toh" ai "Ammi ce tace' naza naji meyasa meka?.. Cikin mamaki yace' tace kizo kinji meyasa meni?.. Tace "eh toh" idan kinji zakiyi mani maganin shine?..
Shuru tayi batareda tace komai ba, cikin takaici yace dalla gafara tashi kije kice lafiya ta lau ba'abunda yasa meni, ganin bata daninyar tashi yashi doka mata wani Uban tsawa tareda cewa "oya fita yafada yana nuna mata hanya "aikam bashiri ta fita, yaja tsaki mtsww tareda kwantawa yarufe idanu shi domin wani irin haushi kowa yakeji.
馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
Yau kam *SEERAJ*
yatashi bayajin dadi aranshi kuma hakan yanada nasaba da magan-ganun dasukayi jiya da *SAGEER* kuma duk "akan *SAJEEDAH*, don haka nema baisamu zuwa gidan su *SAJEEDAH* ba saidai kam ya wuni sukuku yayinda duk sakon sai yatunata, gaba daya yau baisata 'a idanun shiba tunda ko dasafe dasukaje jogging basu haduba Kasan cewar yau Alhamis ba'azuwa islamiyya,
Don haka gaba daya tunaninta yadameshi San ganinta kawai yake,
DA misalin karfe 4:30pm yanufi gidansu" *SAJEEDAH* koda ya'isa bai iske "Baba, saidai *SAJEEDAH* yagani zaune saman benci tana rubutu, mamaki yakama shi "aranshi KO" fadi yake toh" kuma yau Ina Baba.?.
Ahankali yayi Sallama tareda zaunawa kusada ita
koba "afada mata ba tasan kowane, domin tun kafin yakaraso kamshi turaren shi yarigashi, cikin sanyi muryarta ta amsa tareda daga Kai ta kalleta shi, shima ita yake kallo at the same time suka sakarwa juna lallausan murmushi,
Jin SON tayake yana ratsa sassan jikin shi akoda yaushe jiyake tana Kara shiga *ZUCIYAR* shi, itama haka nan takejin SON shi yana binjinin jikinta,
Dukar dakai tayi tana dariya sannan cikin sanyi murya tace' yah *SEERAJ* Ina wuni,
Ya amasa tareda cewar in Baba na yaje yau? tace' sun tafi gaisuwar rasuwa shida Baba Barau,
Yace OK tareda cewar wani note kike copy?.. tace Biology, yace "OK can Kuma sai yace wuni yau daban gankiba sainaga kamar Na shekara ne bangan kiba, kinsan meye?.. Kai ta girgiza alamar "a ah ahankali yace' hada zazzabi naji Yakama ni,
kaita dukar tana murmushi, ita kanta yau haka tajita wata iri Saboda rashin ganin sa,
cikin sanyi murya tace nima haka yace' ah haba dai?.. tace Allah kuwa yace toh" mezan samu?.. tace' mekake so?.. yace only youuuu *SAJEEDAH* ke kadai *ZUCIYATA* ke *SO* Kai ta dukar tana dariya aranta tace nima *ZUCIYATA* Kai kadai take *SO* yah *SEERAJ*,
idanu sane suka sauka akan wasu kalmomi da'ta rubuta da manyan baki, jiyayi kirjinsa yabuga, saka makon tunawa dayayi da firar samarin'nan
Hannun shi yakai dai-dai gurin rubutun yace what is the mean of *DEEQAR-JEEDAR*?.. ,
tace Lah nice' nahada karshen sunana ne Dana my Besty *SADEEQAH* kawatace Sosai komai tare mukeyi Da sauri yace' kikace komai tare kukeyi?..tace' "eh bacci kawai kerabamu batanan'ne tana makaranta shiyasa
baka taba ganin taba, tana sona nima inasonta sosai.
Yanzu kam *SEERAJ* baya fahimta Abunda *SAJEEDAH* take fadi domin kuwa kirjinsa bugawa yake, yayinda yake fadi "aransa shikenan "angama wato Da gaskene "ashe "Abunda mutane suke fadi Na cewar halinsu daya itada kawarta?..
Idanun yarintse yace no ALLAH yasa ba haka bane, suna haka sai ga Baba yadawo tashiga gida, sama-sama suke tan taba firar,kasan cewar gaba daya *SEERAJ* hankalin shi baya tareda shi Wanda har Baba yadan fahimci kamar wani Abu yana damunshi,
Koda Baba ya tambayeshi sai cewa yayi kansa ke masa ciwo,
Baba yace' assh
toh" kaje kasha yace' toh" tareda mikewa yai masa Sallama yatafi gida.
**************
Akwana atashi bawuya agurin ALLAH yau gashi saura sati daya hutun *SEERAJ*
yakare, zaune suke
Da misalin karfe 5:00 pm suna fira KO yauma firar akan *SAJEEDAH* ne,
yanzu kam *SEERAJ* *ZUCIYAR* shi tafara yadda da maganganun mutane DA Kuma wanda *SAGEER* yake fada masa, inda har yakece masa idan har yana kotontone toh" ya gwadata kawai,
*SEERAJ* Ya yarda dashawar da *SAGEER* yabashi don haka ne yau yakudurta "aranshi zayayi aiki Da ita,
Kamar yadda suka saba tsayawa sudanyi fira idan antashi islamiyya, yauma hakane tsaye suke suna fira cikin So DA kaurar juna,
Sajeed yaketa yamutsa fuska tareda rike Ciki, *SAJEEDAH* tace' lafiya?.. yace' Aunty *JEEDAH* cikina, cikin tsoro tace' meyasa meka?..yace bakomai kashi dai nakeji,
Dariya ce" ta kubcewa *SEERAJ* itama dariya take me hadeda harara Sajeed, tace toh" dallah katafi gida mana kayi ko dole saika tsaye fadawa mutane,
shekawayayi DA gudu yana fadin aunty *JEEDAH* saikinzo,
Saida *SEERAJ* dariya sosai sannan ya tsaya, yayida take takallon shi itakam bata tabaganin mutumin da dariya yakeyiwa kyauirin yah *SEERAJ* ba yace' kema kitafi gida amma "inasan anjima kirakani Asibitin IBB Zan gaida wani abokina ne Da bayada lafiya,
Yaza'ayi karfe 8:00pm nakeson muje zanjiraki kofar gidansu" kawarki saimutafi kinji?..Cikin sanyi murya tace toh' sukai sallama yatafi itama tanufi gida.
Koda *SAJEEDAH* takalli agogon saita ga har 8:30pm zaune take "adaki tana sanye da daya daga ciki abayarda *SEERAJ* ya siya mata, kansa cewar mayafin abayar babbane don haka shita yafa ta shirya tun 8:00pm,
Amma tarasa yadda zatayi tafita saboda batasan abunda zatacewa Inna ba,wata daba race tafado mata don haka da saurita tashi tafito tsakar gida,
Inna tana zaune itada Sajeed yanata zuba mata surutu, "ahankali *SAJEEDAH* ta tsugun'na tareda dukar da kanta kasa tace?..
Aha
muje zuwa
A
馃挊Zuciyata ce馃挊
Tareda Alkalamin
鉁嶐煆�
馃挊Lufhat ce馃挊
[6:00PM, 3/8/2018] +234 902 288 0912: 💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘
💘ZUCIYATA CE💘
_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
1⃣2⃣
WRITTEN BY
💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘
________________________
*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*
*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________
*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*
✍🏽
"Inna inasan Na shiga gidansu" Besty..mamaki ne yakama Inna najin abinda *SAJEEDAH* tafada wai zata shiga gidan Alh Siddi, itada ba ma'abuciya shiga gidan bane musamman ma idan *SADEEQAH* batanan, ran tako faditake toh" lafiya meza tajeyi yanzu da daddare?..
"a hankali Inna tace' lafiyadai ko?.. tace "eh "inasan Na gaida Mama ne,
shuru Inna tayi tana nazari, Chan sai tace' toh" kice' ina gaidasu" tace toh" tareda mikewa da sauri Sajeed shima yamike yace Aunty *JEEDAH* zanraka ki'
Jitayi gabanta yafadi da sauri tace' Kai Jeed nan DA gidan su" besty shine saikara kani kayi zamanka kawai aiyanzu ma zandawo,
Zama yayi yana gunguni Inna tace' kyaleta ta tafi bari nayi maka tatsuniya kaji Dan' Inna, dariya yayi tareda cewa Aunty *JEEDAH* sai kindawo tace toh" Sannan tafita.
yayinda tabar Inna Ciki tunani aranta KO fadi take Ayya "yarinyar nan yau meke damun ta itada bata iya zuwa unguwa sai tareda Sajeed, amma yau nan da gidan Alh Siddi shine bazata jeda shiba toh' meyasa?...
Koda tafita bataga "Baba daman tasan bazata ganshiba, tunda dama baya bude kiyos din da daddare saidai yaje gurin mlm Barau yayi fira, idan sha daya tayi sai yadawo gida ya kwanta.
Don haka direct tanufi kofar gidansu"
*SADEEQAH*
"A tsaye ta iskeshi yadan jingina da katangar gidan, kasan cewar "akwai hasken lantarki shiyasa tagane shi, yana sanye da T-shirt baki wando Kuma fari sai kamshi yake zubawa, suman kan'nan bakikir a cukurkude sai faman walkiya takeyi tasha gyara,
wani irin ajiyar zuciya sukayi "alokaci daya Sannan Kuma suka sakarwa juna lallausan Murmushi, yace' OK muje suna cikin tafiya yace "ainayi zaton "KO bazaki samu zuwaba ne?.. Saboda najiki shuru, tace "a ah zani mana nadai tsaya shiryawa ne kawai yace "OK.
Jitayi gabanta yafadi saka makon ganin wata dalleliyar bakar moto dasuka nufa, da sauri tace yah *SEERAJ* wannan motar fa tawace?..
Dai-dai lokacin daya ke kokarin bude wa da key, yace' motar wani abokina ce" yabani aro kisan wani lokaci da daddare sai abun hawa yayi wuya,
Shiyasa na'aro saboda muyi saurin dawowa, yace shiga muje dai-dai lokacin yabude motar,
Cikin Sanyin murya tace toh" tareda shiga saidai tarasa meyasa taji gabanta yana faduwa, bayan tashiga sai shima yaje yashiga tareda tada motar suka tafi,
Cikin nutsuwa Da kwarewa *SEERAJ* yake tuki, yayinda bakajin karar komai daga karar a.c mota saiko karar bugun *ZUCIYOYIN SU*, musamman ma *ZUCIYAR* *SAJEEDAH* datafi matsanancin bugawa,
domin kuwa wannan shine Karo nafarko "arayuwarta da ta taba tafiya, tareda wani da namijin daba muharramin taba, Kuma ba tareda "Inna tasani ba,
jitayi jikinta yayi sanyi saka makon tunawa da karyar datayiwa Inna,
"aranan tako fadi take toh" idan wani abu yafaru fa?..jitayi gabanta yafadi,