Sashe 3
Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
koda Alhaji Abbas ya isa Jordan baisamu ganin Alhaji Seerajo ba, kasan cewar Alhaji Seerajo shahararran Dan business ne wani lokaci yana wuyargani Toh" dama yanada ya'ya uku duk mata kuma duk yasasu aharkar business din, saboda haka sai kawai Alhaji Seerajo ya hada Alhaji Abbas da babbar yarsa mai suna Raihana don sugudanar da business din,
haduwar farko Da Alhaji Abbas yayi Da Raihana yaji takwanta masa "arai, don haka bayan sun gama cinikin kayan,
Alhaji Abbas baiyi nauyin bakiba gurin fada mata cewa yana sonta ba,
Toh" Itama anata bangaren taji yakwan mata arai,
Toh"bayan takoma gida sai tafadama mahaifinta" abunda Alhaji Abbas yace gameda ita, Alhaji Seerajo ya tambayeta tana sonsa tace eh' yayi murna sosai dajin haka Amma Yace Raihana tabari zayasa aimasa bincike Akansa
Tace toh".
Alhaji Seerajo yasa kayi masa bincike "akan "Alhaji Abbas ankuma tabbatar masa cewa shi Mutumin kwaraine,
Saboda haka
Bayan kwana biyu sai Alhaji Seerajo yakira, Alhaji Abbas Yace masa yabasa Raihana don haka sai ya turo magaba tansa,
Ba'a dauki wani lokaci ba akai bikin Alhaji Abbas Da Hajiya Raihana aka kawota Nigeria, Alhaji Abbas yaso yahada Raihana da mahaifiyarsa "inna wuro, toh" sai "ita "inna wuron tace "a ah yaje yasata "adaya daga cikin gidajensa ita kam yabarta nan bosso, tareda masu aikinta saboda tafi sabawa danan din,
Toh" dama yanada wani gida "a tunga kuma duk Cikin gidajensa wanna yafi yatsari da kyau don haka sai kawai yakaita can,
Sukaci gaba dazama Cikin So DA kaunar juna, har Allah ya azirtasu DA Haihuwar Da namiji kyakkyawa dashi' Wanda za'a iya cewa yayi gadon kyaune ta Uwa Da Uba,
"Akasa masa sunan mahaifin Raihana wato *SEERAJO* yataso Cikin So dakaurar iyayansa, sunyi masa tarbiyya mai kyau, arzikin da suke dashi baisa sunbar
Sa ya lalaceba, tunda a wannan lokacin'ma tuni anba Alh Abbas Sardaunan Minna arziki kuma yakara habbaka sosai.
Tun *SEERAJ* yana primary school yakeda burin son zama Pilot, toh" bayan yagama karatunsa na Secondary sai kawai ya tattara ya koma Jordan, don yacigaba da karatusa acan, duk dacewa Alhaji Abbas bai so hakaba Dayaso yasashi Cikin business dinsa, toh" Amma yazaiyi tunda yaga dan'nasa burinsa kenan nason yazama pilot saboda haka sai be hanash tafiya ba,
Shiko *SEERAJ* koda yaje Jordan bai tsaya wasa ba, yamaida hankalisa sosai akan karatun dayajeyi, da taimakon Allah Dana kakansa Alhaji Seerajo ya kammala karatun sa, ya kumafito cikakke matukin jirgin sama tareda wasu yan Nigeria abun gwanin sha'awa, kuma abun mamaki duk acikinsu shine me Kara min shekarun, tunda alokacin shekarasa Ashirin da biyar,
ganin kwazansa yasa kamfani jiragen sama Na Jordan taso taukar shi' "Aiki,
Yace a ah subari yaje yafa yima kasar sa tukun'na,
Hakanan suka dawo gida Nigeria cike da nasarori, inda bincike yanuna cewa,
*SEERAJO ABBAS* *SARDAUNA,* shine Mutum Na farko a Nigeria daya fito kwararran PILOT kuma mafi karancin Shekaru,
nutsuwarsa DA kwarewarsa akan "aikinsa ne yasa cikin dan kankani lokaci yaisuna yazama shahararran matukin jirgin sama "anan Nigeria,
Wanda "ake matukar jidashi "a gida Nigeria. kai ba gida Nigeria kadai ba harda kasashen ketare, shekara uku yayi yana Aiki "anan gida Najeriya sannan yakoma Jordan, "inda yanzu haka yana Aiki neda kamfanin Jiragen sama Na Jordan,
yanzu ma yazo hutune shinefa suka nemi alfarma, yadauko masu hajjata
*SEERAJ* *ABBAS SARDAUNA KENAN*,
Wacece *ZUBEE* wato Zubaida Bashir, shine cikakke Sunan" ta Amma kawayanta suna kiranta *ZUBEE Bash,* ta kasance diya ga Alh Bashir Da Haj Fati, yaranta biyar uku mata biyu maza *ZUBEE* ce babba sannan Bashir Amma suna kiransa Abba saboda sunan babansu yaci
Sai Habeeba, Fa'iz" sannan Auta Fa'iza.
Haji Fati DA Haji Raihana Aminan junane sosai,
Alh Bashir ma'aikaci gwamnatine Wanda yake DA matsayi babba agwamnati, yana zaune a unguwan barikin sale Alh Bashir yawa data iyalinsa sosai ba'abunda suka nema kukarasa,
Haj Fati irin matan nan ne dabasa tsawa tawa yayansu" sannan kuma basason "a tsawata masu,"idan sunyi ba dai-daiba.
Shiyasa *ZUBEE* ta tashi Sangartatta ba'abunda ta iya amatsayinta Na ya mace komai saidai masu Aiki suyi mata hatta dasu undis dinta masu aiki ke wane mata, tun batayi wato ba Haj Raihana take daukar ta tajeda ita gidanta takwa biyu saboda tana matukar kaunar *ZUBEE* KO" don bata da yara dayawa ne oho" har *ZUBEE* tayi wayo tana zuwa dakan ta.
*ZUBEE* tagama primary da secondary school yanzu haka tana C O E ne, Zubee da *SEERAJ* dasuna shiri sosai wanda ita ke kirasa "yah S P duk da yanajin haushin rashin komai din da bata'iya ba tunda wani lokaci hatta DA ruwan Lipton idan yace tada famasa sai tace ita bata iyaba ,
toh" rashin shirin nasu yasamo "asaline tun zuwanta C o e, ta haduda bad friend sai taduki wata muguwar da'bi'a "tanayi ba tare da kowa yasani ba, wato Lasbiyan saidai kuma kuma duk Abunda kakeyi wata Rana sai asirinka yatonu.
"Akwai watarana *SEERAJ* yadawo gida sai bai iso kowa ba Amma sai ya ga dakin da *"ZUBEE* take abude, don haka sai yanufi dakin yana kwala mata kira har ya isa bakin kofar dakin Amma baiji ta amsa ba,
har yajuya zaya tafi sashin sa don "atunani sa barci takeyi, sai yace "ita wannan sarauniyar raggayen harda rufe kofama bazata" "iyayi ba mashiririciya kawai yai kwaf,
Bari Na rufomata" kofar yasa hannusa daninyar yajawo kofar kenan,sai yaji wani irin nishi DA sauri yanura kofar don a tunani sa *ZUBEE* ce' batada Lafiya saidai "Abunda yagani ne yasa yaisaurin jawo kofar Da karfi,
Yayin da yai mutuwar tsaye domin kuwa *ZUBEE* yagani "itada kawar Nusee tsirara suna aikata masha'a",(wa'iyazubilah) sai salati *SEERAJ* yake ta faman zubawa yakai kusan minti biyar "a tsaye sai zufa yake Amma har zuwa wannan lokacin basu"fito ba,
hakan ne yanuna masa cewa wato ma basu"san yagansu" ba, don haka sai kawai yafara bugun kofar Da iyakacin karfi sa yana fadin Dan Ubanku kufito kona shigo na illata yarinya Ashe Ku yan'iskane?...
DA sauri suka Saki junansu tare da durowa daga gadon sai maida nunfashi suke, yayinda kowace tafara rarumar kayanta tana sawa,
Bayan "sunsa kayan sai sukayi tsaye cirko-cirko suna" kallon juna, itakan *ZUBEE* kirjinta sai dukan tara-tara yake, itako Nusee ba Abunda yada meta "asalima haushin *SEERAJ* taji, kawai suna tsaka dajin dadinsu yazo yakatse masu,
Nusee ta kalli *ZUBEE* tare DA yin kasa da murya tace amma "yah P S din'na ya kwafsa, mana wallahi KO release Mutum baiyiba tsaki taja mtsww.
shikam *SEERAJ* jinsu shuru yasashi kuma buga kofar da karfi, yace' baza kufito ba sai nashigo na karya yarinya?....,
sum-sum suka fito *ZUBEE* tana gaba Nusee na biye Da ita" cikin zafin nama *SEERAJ* ya finciko *ZUBEE* ya shara mata Mari yasake shara mata sannan ya tureta tafada kan'kushi,
Nusee zata gudu ya finciko ta itama yashara mata mari hada duka,
yace tabar gidan nan yanzu-yanzu kuma idan yakara gani kafarta "a gidan nan saiya karya ta,
Aiko Nusee a 360 tabar gidan.
Tundaga wannan lokacin sai *SEERAJ* yafita Harka Zubee saboda wani irin haushinta yakeji.
Bayan faruwar haka Da kwana biyu, da misalin karfe goma Na Safiyar Lahadi kasan cewar ba'aiki don haka *SEERAJ* yana gida, suna zaune a parlor shida Ammi suna kallo,
Sai ganin *ZUBEE'* sukai Jaye DA troling bag dinta, Ammi ta kalleta tace ke! kuma Lafiya "Ina zakije da bag?.. *ZUBEE* tace gida zantafi Ammi tazaro ido tace shine zaki tafida bag din kayan ki duk? tace "eh tace hala anyi miki wani abune"? da sauri ta kalli *SEERAJ* Wanda hankalin sa yana gurin kallo, tace a a" abunda akai Mani zanje nedai na kwana biyu.
Ammi tace toh" shikenan da motarki Zakitafi? tace "eh, toh" kice Ina gaida "Haji Fati, tace' toh" taja troling tare Da cewa "yah P S sai "anjima, ba tare da ya kalleta ba yace mujima dayawa.
Bayan *ZUBEE'* tafita sai Ammi tace My young pilot, yace' na'am my Ammi tace wata alfarma nakeso "kai mani?..
Yai murmushi tare da kama hannuta yarike yace' My Ammi, "ai tsakanin Na Da ke" babu "alfarma saidai Umarni,
Saboda haka ki" bani Umarni kawai sai nikuma Nacika miki shi" muddun be sabama "addin Muslim ba.
Tayi murmushi tace be sabama "addini ba, saida are sure zakayi Mani KO"me nace? yace yes my Ammi am sure zanyi makishi insha'Allahu .tace toh" sonake ka auri *ZUBEE,*
Wani iri zufane yaji yajikasa cikin lokaci kan-kani tamkar yahadiyi Karin kunama, "a hankali ya daga Kai ya kalleta Da idunun sa dasukai jajir yace...?
Kubiyoni
.
A
馃挊 ZUCIYA TA CE 馃挊
Tare
Alkalamin
鉁嶐煆�
馃挊 LUFHAT CE馃挊
[8:26AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊
馃挊ZUCIYATA CE馃挊
_Based on true life story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
3鈨�
WRITEN BY
馃挊AMEENAT UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊(MEENAT)馃挊
*WANNAN PAGE* *DIN*
*DOMIN KUNE* *YAN'UWA RABIN* *JIKINA,*
*AWWAL(baban walida)*
*KHADIJAT (Aunty)*
*AISHAT (Maman* *Fadila)*
*BALKISU (Maman jafar)*
*MUSTAPA (Musty)*
*ALKASIM (Malam)*
*SALISU (Kawu)*
*IBRAHIM (Himu)*
*MUSA (Daddy*
*ABDUL-QADEER(kure)*
*NASEER(Man Nas) HABIBA AND*
*FIDDAUSI (Last Born) Allah yakara mana dankon ZUMINCI Ameen*
-----------------------------------------
*_庐PEN WRITERS ASSOCIATION_*
*_PEN:THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------
*_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be writers_*
鉁嶐煆�
My Ammi! Sai kuma ya sunku yar dakanshi kasa, ko" kadan *SEERAJ* be taba tsammanin abunda Ammi zata ce masa kenan ba.
"a ransa ko" fadi yake meyasa my Ammi zatayi masa haka? meyasa zatace ya auri *"ZUBEE*
alhalin bai taba jin *son* *"ZUBEE* da aure acikin zuciyar sa ba KO" dai-dai da kwayar zarra ba,
Shin meyasa my Ammi tayi tunanin *"ZUBEE* tazama abokiyar rayuwar sa? *ZUBEE* da halayyarta tabi'arta kwata-kwata basuyi masa ba,
Sai tambayoyi yaketa zubawa kansa" Amma kuma yakasa bakan'nasa amsa, can wata zuciya tace masa tabbas *"ZUBEE* batada da Halayyar kwarai Amma kuma dole ka aureta"KO" don farin Cikin my Ammi.
"Itakam Ammi dataga yayi shuru sai tafara tunani KO"
bazaya iya auran *"ZUBEE* ba?..
Ganin haka yasa sai "ta kwantar da murya kasa tayi kalar tausayi, tareda kallon sa" tace my young pilot baza Kai Mani wannan alfarman ba KO"?
"A hankalin yadaga Kai ya kalleta" tareda yin wani irin murmushi Wanda kana ganinsa kasan Na dole ne,
Yace' My Ammi I already told do you tsakanin mu babu alfarma ba sai dai Umarni KO?..