← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 28

Sashe 21

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baki yaturo kamar karamin yaro cikin sigar shagwaba yace kwalliyar Jumma'ar ma da nayi nasan batayi kyau bane shiyasa ma kodan yabawa ba'ayiba, dasauri tace lah *yah SEERAJ* kayi kyau sosai yace really?.tace yesss yace toh" kawo goron jumma'a, tace toh'meka keso?.dai-dai lokacin da yayi fakin "a harabar "asibitin tareda kashe motar, sannan yajuyo yazuba mata lumsassu idanun shi yace *ZUCIYARKI* nakesonki mallaka mani kamar yadda namallaka makitawa.

Kanta yana kasa tana wasa daya tsunta tace Ai *ZUCIYATA* ta kace *yah SEERAJ* yace toh" godiya nakeyi *my JEEDAH,* Sannan su kafito direct guri inna suka nufa datake zaune Kar kashi bishiya tana shan'isa, su kagaida ita sannan sukanufi dakinda Baba yake bayan su gaida shi sai *SAJEEDAH* tafito takoma gurin inna tabar *SEERAJ* shida baba suna fira.

*SEERAJ* yace baba'angamafa gyaran gidan baba yace madallah, kaganshi nanma "awaya nadauko kagani, yafara nunamasa baba yana kallo yanasa mashi Albarka, Bayan yagama nuna mashi sai yace nagode *SEERAJO* Allah yayimaka albarka saikuma yafashe dakuka cikin tsoro *SEERAJ* yace'?..

Muje zuwa

A
💘Zuciyata ce💘

Tareda Alkalamin

✍🏽

💘Lufhat ce💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

💘ZUCIYATA CE💘

_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

2⃣8⃣

WRITTEN BY

💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘

________________________

*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

✍🏽

"Karya kake wlh kasan inada abunda bakada shi yanzu haka daga gidana nake nagama cin medadi, nasha medadi dasanyi inahutawa acikin a c, Wanda Kai baka dashi, kaga koda ganan za kagane tafiyar badaya bace kodayake naga take takenka saboda kaga muna makota saikana ganin, dani dakai dayane shine har kake ta wani "aikawa nazo kuma kasan nafi karfinka, toh" gani nazo sai kafada Mani dalilin kirana daka keyi Saboda haka Ina sauraran ka?..

Murmushi baba yayi Alh Siddi kenan aiduk wannan abun daka lissafa bawai kai kabaws kankaba kyautane Allah yabaka bakuma waidan kafi kowa bane a ah kawai dai ganin damanshi ne Wanda kuma idan yaga dama sai ya kwace yabawan.... Dasauri yace toh" Dan bakin ciki banji bakin kaba kajiko?,

Baba yace bana bakin ciki daka duk tsawon zamana dakai ban taba bakinciki da abunda Allah yabaka ba don haka kar kayi tunanin ko'ina bakin ciki da arzikin ka, Mtsww yayi tsaki tareda cewa idanma zakayi kayi nidai kafada Mani abunda yasa kakirani Saboda inada abunyi kanaji KO?..

*SEERAJ* kam idan ransa yayi dubu toh" yabaci yayinda yaji wani irin tsanar Alh Siddi ya darsu a *ZUCIYAR* shi, har yanafadi aranshi shikam tunda yake be taba ganin Mutum jahili kuma matara mutunci irin Alh Siddi ba, maganar baba ne takatsewa *SEERAJ* zance zucin dayake inda yake cewa Alh Siddi.

"Anyini Lafiya?.. yace gazahiri kagani, Murmushi baba yayi toh" dama nacene akiramani kaina rokeka gafara kilana tabayi maka wani laifi ban sani ba, nida bakayi Mani komai ba idanma kayi Mani toh" nayafe maka. Yace yo tonidama laifin mezanyi maka don haka Allah yayafe mana bakidaya, baba Yace toh Ameen nagode.

Sannan kuma amatsayin ka namakocina Inason kazama shaida ni Abubakar nabawa *SEERAJO* gashi nan auren *SAJEEDATU* Kobay...Cikin masifa Alh Siddi yace toh" same don zaka bada auren yarka saina sani Ko-ko salon kace nai mata kaya dakiko?.. toh" karkaji dawai bazanyi ba kaji KO?..yarka kuma duk Wanda zakaba kaba ba'abunda yadameni ehe fuuu yasa Kai zaifita Da sauri baba yace toh" Alh Siddi nagode datasowa "asauka Lafiya Mtswwwww! yayi tareda banko kofa gafffff.

Shikam *SEERAJ* baki yasaki yana kallon baba aranshi kuwa fadi yake shin baba wani irin mutun ne haka,?.. wata iriyar *ZUCIYACE* Allah yai masa?.. itakam *SAJEEDAH* hawaye neke tamalala afuskarta, na bakin cikin "abunda Alh Siddi yakeyiwa BABASU kuma ba wannan bane nafarko dama yasaba,

akwai wani lokaci daya tabayi masa irin wannan cin mutunci zatayi magana, baban yace kul karta kuskura tasa baki idan manya suna magana aiba'irin tarbiyar dayayi mata kenan ba, shiyasa tundaga wannan lokacin KO "Alh Siddi yana fadawa baba maganganun nacin mutunci bata cewa komai saidai tayi kukata tashare hawaye.

Zumbur *SEERAJ* yamiki yazabi Alh Siddi Baba yarike hannun shi, da sauri juyowa yayi yakalli Baba yayinda baba yake girgiza mashi kai alamar a ah, domin yafahimci abunda yakeshiri zuwaya aikata, yace baba kabar ni naje Na fadawa mutumin nan koda kalma dayace, konaji sanyi a *ZUCIYATA kaji?..*

Baba yace "a ah *SEERAJO* idankayi haka "aibaka kyauta ba domin shindi babban ne agareka, Saboda haka kayi hakuri ka kyale "shi kasan mutane kowada irin halin shi, komawa yayi ya zauna tareda rintse idanun shi, wani irn bacin rai yakeji tareda jin tsanar Alh Siddi a *ZUCAYAR SHI.*

"Ahankali *SAJEEDAH* tamike tafita daga dakin tana share hawaye da hijab dinta, da Inna da Baba sukabi bayan tada kallon, "ahankali yabude idanu tareda zubasu inda *SAJEEDAH* take zaune saidai be gantaba, da sauri yace baba Ina *JEEDAH* yace tafita waje, zumbur yamike yabita. bin bayanshi baba yayi da kallon Murmushi yayi tareda rufe idanu yanaji ajikinsa KO" yanzu yabar duniya *SEERAJO* zaya kula mashi da *SAJEEDATU.*

Inna ce tace toh"shin BABAN Sajeedu kafasan cewa ciwo bamu tuwa bane KO?..Murmushi yayi yace nasani mana Saratu, tace toh" nifa bangane wannan maganganun daka keyi ba?.. gashi sai sawa kake ana kiran mutane harda, wannan mutumin da be dauki Dan Adam da DARAJA ba,
Don Allah nidai kabari tafadi ranta "abace Murmushi yayi tareda cewa toh" Saratu nabari.

tsaye yaganta bakin kofa idonta rufe cikin bacin rai yace shiyasa natsani wancan banzan mut.. dasauri tabude idanu tareda cewa "a ah *yah SEERAJ* karka zageshi Cikin mamaki yace saboda me?..tace Saboda shidin baban Besty nane, tsaki yayi mtswwwww! yace kar azageshi amma bakiga cin mutunci dayayiwa baba bane?..

tace "a ah ba baba yayiwaba kanshi yayiwa, Yace "eh haka ne toh" karbi hankacif share hawaye ki ni banasan gani kukan ki jinakeyi *ZUCIYATA* tana *ZAFI,* da sauri takarba tana cewa nabari *yah SEERAJ* yace yauwa *my JEEDAH* toh" muje can gurin mu zauna tace toh,akan wani dutse suka zauna, dai-dai lokacin dasuka hango Inna Da Sajeed sufito sun nufi can gurin fishiyar dasuke zama sun zauna, "ahankali ya kejan tada fira saidai kuma yafahimci kamar wani abu nadamunta.
"Ahankali Yace *my JEEDAH* meke damunki? ciki sanyi murya tace bakomai saidai idan natuna maganganun da baba yakeyi saina jin gabana yana faduwa kamar wani abu za'yafaru.

Jiyayi shima gaban shi yafadi amma saiya basar yace ba'abunda zaya faru kiyi Addu'a kinji?.. tace toh" can sai yakalli agogon hannun shi yaga 3:00PM yace *my JEEDAH* bari najena sallamo baba zanigida amma "anjima zandawo tace toh" sai kadawo.

yace ummh toh" mezan taho maki dashi?..Murmushi tayi tareda cewa bakomai yace' ah haba dai harda mutumin naki,?.." (yananufin fruits) dasauri tace lah *yah SEERAJ* kataho mun dashi tafadi tanarufe fuska tana dariya, shima dariyar yayi yana cewa "Oho da'ita wanna zata haba ko?..tacewa?.. yace *KUNYA* mana kuma nace duk abun daki keso ki tambaye ni kibar jin kunyata, saidai nasan bazaki barina tunda abun acikin *JININKI* yake KO?..Murmushi tayi shimayayi yayinda suka mike tare yanufi dakin da baba yake, itakuma tanufi gurinsu inna.

Dasauri naga *SEERAJ* yafito daga dakin dababa yake yanufi office din Dr Kamal,yana zaune yana rubu ce rubu ce sai jiyayi an banko kofa da karfi, *SEERAJ* yace pls Dr zoka duba mani baba nashiga inayimasa magana ga idanunshi bude "amma kuma be amsa maniba,

Dasauri Dr yabi shi suka je babana nan yadda *SEERAJ* yabar shi, dasauri yace kagani ko Dr pls duba shi, "Ok shine abunda Dr Yace tareda fara aikin shi, Ya taba hannun shi yai shuru can kuma saiyasa karfen nan akunnan shi tareda kaishi saitin da *ZUCIYAR* baban take bugawa yaya shuru can sai yadago yakalli *SEERAJ* cikin tashin hankali yace?.

? Kai😳 _me Dr zayace_

Muje zuwa

A

💘Zuciyata ce💘

Tareda Alkalamin

✍🏽

💘Lufhat ce💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

💘ZUCIYATA CE💘

_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

2⃣9⃣

WRITTEN BY

💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘

_*WANNAN page NAKUNE MASOYA ZUCIYATA CE INA SONKU INAYIDAKU FIYEDA YADDA KUKEYI DANI, INAJIN DADI YADDA KUKE NUNA KAUNARKU AKAN LITTAFIN NAN, ALLAH YABAR KAUNA, INAKIKE QUEEN 👸🏻HAFSAT KAWALLIN SURBAJO INAYINKI ALLAH YABADA SA'AN KAMMALA LAIFIN ABBA NA NE AMEEN*._

________________________

*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

✍🏽

"Sai kuma yayi shuru tareda dukar da kai kasa da alama yana tunani girman abunda zaya fadama shine, da sauri *SEERAJ* yadan bugi kafadar shi tareda cewa what?.. Cikin sanyi murya yace am Sorry to say baba ya cika, Cikin matsananci tashin hankali *SEERAJ* yasa hannu shi duk biyu yachakumi kwala rigar Dr, yace me?..

No Dr baka duba shida kyau bane kallifa idanun shi bude kuma Murmushi mayakeyi, ganin tsantasar tashin hankali afuskar *SEERAJ* yasa Dr yace toh" bari nasake duba shi, yasake shi dasauri yace toh" duba shi, Dr kam yaduba baba ya kuma tabbatar yarasu "ahankali yadago yakalli *SEERAJ.*

Wanda shidinma kallon shi yake, saidai kallone me cike da tashin hankali da kuma tsoro, Cikin sanyi murya Dr yace' kayi hakuri Oga *SEERAJ* baba yarasu fa.

da sauri yace Dr wai meyasa kake tafadin baba yarasu?.. baba fa yanzun nan muka gama fira dashi Kai ma aikagani KO?.. yace "eh toh" yazakace yarasu?.. dasauri *SEERAJ* yace baba tareda rike hannun shi saikuma yaga hannun yatafi luuuuu yafadi,
jiyayi gabanshi yacigaba matsananci bugawa.

hannun shi yakai saitin hancin baba sai yaji baya numfashi, da sauri yakai kunnanshi dai-dai saitin da *ZUCIYAR* BABAN take bugawa saidai kuma beji komai ba don haka sai yadago da saurin ciki matsananci tashin hankali yatsurawa baba idanu yace Dr da gaske baba baya numfashi.

Kai yadaga masa alamar "eh sannan yace tabbas baba baya numfashi domin kuwa ya amsa kiran UBANGIJIMU, Ciki tashin hankalin *SEERAJ* yace ya SALAM! tareda rintse idanu wani irin ZAFI yaji acikin *ZUCIYAR* shi, irin ZAFIN nan da'akewa mutuwa tanadashi tabbas yau *SEERAJ* yaji wannan ZAFIN Wanda tunda yake bai tabajin shiba sai yau,

"Ahankali yabude idanu yayinda wasu hawaye masu ZAFI suka sauko akan kyakkyawar fuskarshi, data rikeda takoma jajir Saboda tsabar tashin hankali, hannu yasa yasafe fuskarta ba tareda cewa Dr Inason baba da dukkan *ZUCIYATA* amma meyasa yarasu,?..
Chapter 21 · 0% Book details