Sashe 28
Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bayan yagaida Ammi tareda gwaggon shi Rabi' sai yace my Ammi zanje gurin *SAGEER* tace toh" saika dawo har zayafita, saiga Nana autar gwaggo Rabi' dasauri hannun tarikeda roba lallai ne aciki cikin zolaya kasan cewar tasan yatsani lalle amma saboda tsokana, tace yah P S lallefa nazo samaka naga kuma kamar zaka fita ko?..tafadi tana yin dariya, harara yawatsa mata tareda cewa toh" basai kizo ki sama nidin ba tunda bakida hankali ne, baki ta turo tareda cewa toh' ainaga ba'asa maka bane kuma gaka ango shine nace Bari nazo Nash..
harara yasake watsa mata wanda yasatayi shuru sannan yakalli Ammi, yace my Ammi idan NaNa tashafa mani wannan kazantar idan namareta sai hakorin ta guda yacire, idanu NaNa ta zaro, yayinda Ammi tayi dariya tace baban Jordan kenan yaza'ai kana Ango kace bakasan lalle ummh ?... yace "eh banaso, gwaggo Rabi dake dariya tace kyalesu 'dana sunsani sarai bakason lalle shine NaNa da she ganta ka harda wani daukowa zata Shafa maka wuce abunka katafi kaji?...yace idan baki bani hanya nafita ba saina begeki agurin nan dasauri ta matsa tana dariya, yana fita tace sarkin masifa kowani Ango yana farinciki amma ban dashi, gwaggo Rabi tace idan yakamani aizakiyi bayani tace Ai Ammi zata checheni KO?.. tace kwarai kuwa 'yata.
Koda yafita gidan su *SAGEER* yanufa daga waje ya tsaya yakira shida waya yace yana jiranshi yafito yanzu nan, mota yashiga yana cewa Ango kasha kamshi laraban Jordan saukar yaushe?... baibashi amsa basai daikawai yatada mota, yace ah mlm Ina zamune haka?... yace gidansu" *my JEEDAH* dasauri yace what!?..yace "eh nazone na daukeka kaga inda zani saboda kaji dadin fadawa my "Ammi tunda kaidin kazama mugun mumafuki, tsaki yaja mtswwwww! tareda cewa amma dai kacuceni *SEERAJ* yace ranan muguwar ka nafada maka,
Harsuka isaba wanda yasake yiwa dan'uwansa magana, bayan yakashe motar yafito sai *SAGEER* ya watsa masa harara tareda cewa' toh" nidai Ina nan cikin mota ba'inda zanyi "ehee, shima hararar ya watsa masa tareda bashi amsa dacewa aisuba munafukai bane don haka basu gayyar mumafuki a gidansu" sannan yarufe kofar yanufi gidan.
Innace zaune shuru tana tunanin maganganun da "kawu labaran yafada mata jiya Wanda yasa takasa samun sukuni aranta, "ahankali tafurta haba wannan wani irin rashin adalci ne ?..haka insha'allahu bazaku taba samun narasa akanmu ba, kuma da izinin Allah indai harni Saratu da Abubakar ta hanyar sunnar ma'aiki mukahaifi *SAJEEDATU* toh" KO" insha'Allahu batada mijin daya wuce *"SEERAJO* da'izin Allah, Sallamar Wanda tajine yasa taji gabanta yafadi kadan.
ta'amsa dai-dai lokacin da yashiga falon fuskarta sake tace a ah lale maraba sannu dazuwa *SEERAJO,* saukar yaushe agarin?.. zamayayi akan kafet cikin jin kunya yace yau sannu Inna jiya nadawo, tace Allah sarki kadawo lafiya? yace lafiya lau Inna na sameku lafiya?..tace lafiya lau yasu "Haj?.., yace suna lafiya daga nan kuma sai sukayi shuru kowa da abunda yake sakawa aranshi.
Can yace Inna dama nazo nafada maki wata magana ne saidai don Allah Inna karkiyi wa maganar tawa mummunan fahimta kinji?..gabanta ne yafadi kadan amma kuma sai tayi murmushi tace haba *SEERAJO* aiduk maganar dazaka fadi bazan taba yimata mummunan fahimta ba Saboda haka kafadi maganar insha'allahu zanyi maka kyakkyawa fahimta, nan yafada mata komai gameda auren shida *"ZUBEE* tundaga farko harkar she.
Tabbas taji badadi aranta saidai kuma haka Allah ya kaddaraz sannan shidin ai mijin mace hudu ne don haka aiba'abun damuwa bane, jin tayi shuru yasa cikin sanyin murya yace Inna don Allah kiyi hakuri nayi biyayyane ga Ammi amma badan raina yanaso ba, kuma aure nada *"ZUBEE* bashi zaya hanani auren *"SAJEEDAH* insha'Allahu domin itace Zabin *ZUCIYATA.*
Murmushi tayi tace haba *SEERAJO* Ai wannan ba'abunda muwa bane don haka karka damu kanka, sannan kuma aikai din mijin mace hudune ko bayan ita yayar Sajeedun zaka iya kara auran wasu, Allah yabada zaman lafiya, sannan Inaso kazama Mutum me biyayya ga'iyayanka kajiko?..kanshi nakasa yace toh"Inna nagode sosai dakika fahimceni, sannan Inna yaufiyeda sati daya inata kiran layin *JEEDAH* bansamu ba yace toh" KO" lafiya?..cikin karfi hali tace lafiya lau wai wayar tace yafadi shiyasa ba'samunta yace ayya toh idan akwai layin da'ake samun ta abani tace toh"tareda mika masa wayarta tace ka duba akwai layin Kawu ta Labaran saika dauka, yakarba yacire lambar bai dadeba yayimata sallama yatafi.
💘💘***💘💘
Nijer
*SAJEEDAH* ce zaune afalo ita kadai kasan cewar Haj "Safara'u batanan itakuma "Zarah daga firasunyi barci itada "Sajeed shiyasa tafi toh" falo tazauna, yanzu kam tafara ga jiya da nijar, saboda abubuwan dake faruwa wayanda sunfarayi matayawa wayarta dagatasa chaji suje gidan kawu "Sammani sudawo anneme Waya ko" kasa ko" sama Ba'a ganiba,
sannan gawani irin nace mata da yaya Nasir yayi ran nan ma cewa yayi Waishi sonta yake, tab tafurta tareda cewa nikam aita *yah SEERAJ* ce, toh" me mazanyi dashi wanda kwata kwata 'da bi'unsa basu yimaniba mutun saimeneman mata gakuma shaye- shaye, shikuma "kawu yace satin nanzamu koma gida gashi har yau kwana uku da satin tawu ce amma bece mana komai ba,
Ni abunda mayafi damuna makaranta da'a nakoma sannan yanzu haka nasan Inna" da *"yah SEERAJ* suna can suna Neman layina basu samu ba, gawayar "Hajiya yah Nasir yadauka ita kuma "Zarah batada waya balle nakira, mtsww! tayi tareda cewa gaskiya nina gaji danijar din'nan gida nakeson komawa Bari "Kawu yadawo, karaf sai akunnan Kawu Labaran da yashiga falon yace ayya *SAJEEDATU* aibazaku koma nageriya ba, cikin matsananci tashin hankali tace?..
Muje zuwa
A
💘Zuciyata ce💘
Tareda Alkalamin
✍🏽
💘Lufhat ce💘