← Book details Zarrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 33

Sashe 27

Zarrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wanka yayi yasa kaya marasa nauyi ya dawo falon ya zauna yana kallo yana miqa sosai da gaske sha'awa ke daminsa gashi baiga alamun sauqi ko rahama a gurin Asmah ba shikam ya rasa meye yake damun mata da tunaninsu yake zama iri daya, yananan zaune yana tunanin ta inda zai fara mata yaji ta bude qofa ta fito ko kallon inda yake batayi ba ta nufi kitchen tana juyansa mazaune, ajiyar zuciya ya samke me qarfi ya miqe yabi bayanta ya tsaya a bakin qofar yana kallonta batasan yana gurin ba taci gaba da dama custard dinta ta juya zata dauko madara sukayi ido hudu dashi taja baya da sauri tanajin ninkin faduwar gabanta iska ya furzar ya tako ya shigo kitchen din ya tsaya a gabanta yasa hannu ya dago kanta tare da tura yatsunsa cikin sumarta yace.
“Ahhhh My Soul mate ina buqatar hutawa da jikinki me sanyani nishadi da gusarmin da damuwa" yana mgnr yana matseta a jikin cabinets ya shafa gefen fuskarta ya sunkuyo da kansa yayi kissing lips dinta yace “babyna ya qara miki kyau fatarki kamar ta tarwada fadamin me kikeso nayi miki ki daina fushi dani?" Tureshi tayi ya cafkota da sauri yace “haba kekuwa ki tausayawa uban yayanki kinga fah" jan hanunta yayi ya dora a saitin penis dinsa taji wata faduwar gaba tsoro ya dirar mata kafin takai ga magana yace “haka nake kasancewa kullum idan banzo na samu nutsuwa a wannan yalwatacciyar gonar me dauke da babbar qorama me kwararar da ruwan dadi ba, sorry Soul Allah akwai qauna kinji....." Yana mgnr yana sunkuyawa yana riqe qugunta ta tureshi ta dauki cup din custard dinta zata fice ya cafkota yace “dole fah kiyimin wani abu kibini a sannu mu zauna lfy in kinqi kinsan ko ta tsiya zan fidda haqqina"

Juyawa tayi zata fice ya riqota ya matsa ya dora kansa a tudun duwawunta yana sauke wani wahalallen numfashi yace “kibar batun wasa fah zan cutu ne marana ciwo yakeyi...." Harararsa tayi taja tsaki ta fincike tayi ficewarta da sauri ta nufi dakinta ya biyota yana kiran sunanta tayi shigewarta ta kulle qofarta bugun duniya taqi budewa iyakar magiyarsa taki ta bude masa dole sai hqr yayi ya nufi dakinsa ya kifa cikinsa a katifa yana fitat da wani numfashi me wahala ya jima yana nemawa kansa mafita kafin ya samu ya fitar da abinda ya damesa ya miqe a gadon bacci ya daukesa itama kwanciyar tayi zuciyarta babu dadi tanajin ciwon Abinda yayi mata amma saida ya bata tausayi yanda ya rinqayi mata magiya ji takeyi kamar ta tashi taje tsoro ya hanata dole ta kwanta bacci ya dauketa koda safen ma tsoronsa ya hanata bude qofar saida taji yana qwanqawasawa sannan ta miqe ta budensa ya shigo ya zauna suka gaisa mamakin yanda fuskarsa take a sake yasata kallonsa ya sauko ya dagota ya shafa cikinta yace “me babyna yakeson ci yau?"
Qasa tayi da kanta yayi ajiyar zuciya yace “banason ina miki mgn kina shareni ki fadamin me kikeso?" Cikin In'ina tace “tuwo..." Da sauri ya dubeta yace “tuwo kuma ina zan samo tuwo yanzun?" Janyewa tayi ta haye gadon yaja fasali ya fara zagaya dakin ya juya ya dubeta ya fice batayi tunanin zai dawo ba can taji tsaiwar motarsa ya bude ya shigo da collar a hannunsa ya aje mata yace “ga tuwon na samo miki" da sauri ta miqe ta sauko ta bude flast din ta sauke ajiyar zuciya wani sanyi ya zagaye ruhinta ta dago a hankali zuciyarta ta karye da tausayinsa tace “na gde" murmushi kawai yayi mata ya shiga bathroom ya wanke hannunsa yazo ya zauna da kansa ya rinqa bata tuwon saida ta qoshi yaja fasali yace “ina roqon Allah duk abinda zakiyimin kada yabani ikon kasa sauke nauyinki dana babyna dake kaina nasan ni me laifine a gurinki insha Allah bazan sake miki dole ba zan barki har zuwa lkcn da zaki sauko don kanki" daga haka ya miqe yace “zan fita idan kina buqatar wani abu kiyimin mgn zansa a kawo miki"........

#Comments
#Shares
#Votes

_*Oum Hairan*_
[27/06 9:04 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

_*Elegant Online Writers*_

_*Wattpad-Realfauzatasiu*_

_*55-56*_

Jikinta ne ya qara matuqar sanyi wasu hawaye suka cika mata ido tabbas Allah yayi gaskiya daya ambaci ya mace a matsayin halitta me rauni a hankali ta miqe ta debe kayan abincin takai kitchen ta dawo ta dauki wayarta kamar jira akeyi wayar tayi ring ta daga tare da cewa tun dazu nakeson kiranki mu tattauna Dr Aseem ya jima yana rainamin hankali ashe duk haukan da mukeyi na aljani ne ya aureni shine qaton aljanin da yake lalubeni cikin dare tabbas yayi wasa da hankalina matuqa nayi niyyar jansa a qasa amma iya yau zuciyata ta karye kamar bazan iya ba shidin suffar hankaka ke gareshi in kaga baqinsa ma zaka dawo kaga farinsa"
Dariya Jiddarh tayi tace “kawai kice kin kamu da soyayyar wannan handsome guy din tabbas akwai alamun hakan to kibada kai mana bori ya hau kinganshi can naga tun dazun ya shigo asibiti amma ya kasa fitowa a mota nifa Asmah inda nice nake da miji irin naku wlh bazan barshi da damuwa ba koda kuwa ni zan cutu" wani abu taji ya caki qirjinta yana taso mata da batasan meye ba a hankali tuna irin yanda ya rinqa mu'amalantata da rashin tausayi da jinqai da kuma gadara da izza inajin kamar bazan iyayi masa wata alfarma ba a gaba" fasali Jiddarh taja tace “kidaiyi qoqarin zama a matsayin da Sheikh Wakil yake fada mana kullum a makaranta shima ba fadarsa bace fadar ubangiji ce idan mutum ya cutar dakai ma'ana yayi maka laifi ka rama gwargwadon abinda yayi maka idan bazaka iya hqra ba amma hqrn shi yafi alkhairi sannan kullum Inna tana fada mana mu kasance kullum a tsakiya kada mu fara cutar da mutum mu zamo masu yawaita yafiya da kuma kawaici akan laifukan da akayi mana Asmah mijinki ko bai fadawa duniya ba duniya ta shaida yana matuqar qaunarki kuma yana shakkarki"

Numfashi ta sauke me nauyi ta furzar da iska tare da cewa “ok na gde sai kinjini" kashe wayar tayi ta rungumeta a qirjinta wasu hawaye masu dumi suka zubo mata takai hannunta ta shafa cikinta wani tausayi da qaunarsa tana kwaranyo mata ta kwanta tana sauke numfashi itakam tana tunanin ta inda zata fara yafewa Aseem wadannan abubuwa gima gima da yayi mata ranar yini tayi tana juyi a gado bata tashi ba sai biyar tayi wanka ta sheqa kwalliyarta cikin wasu riga da skirt na English ta hade sumarta ta daure bata bata fuskarta ba normal hakanan yanda fuskarta take haka tabarta sai white lips da tasa tayi kyau sosai ta fito ta nufi kitchen ta dauki macaroni tayi jallop dinta da taji kifi banda ta dora farfesun kayan ciki bayan ta gama ta diba takai part dinta ta zauna tana gyara qumbarta.
Tashi tayi tayi sallah ta sake wanka ta sake kwalliya ta kwanta a kujera ta hau duniyar sama hankalinta gabadaya ya tafi kan lecture da akeyi a group din DOMINKI YAR GATA tanajin dadin lecture saboda ba qaramar qaruwa takeyi a cikin lectures dinba bataji shigowarsa ba sai ji tayi numfashinta yana daukewa ta bude idanunta a cikin nasa bakinsa hade da nata ajiye wayar tayi ta sanya hannunta ta bayansa ta rungumesa ta sake saqalo harshensa.

Narkewa yayi a jikinta yanajin yanda take tsotse lips dinsa tana zuqo harshensa tallafo kanta yayi tare da daukar dayan hannunsa ya dora a cikinta ya tura cikin rigarta yana shafa cikinta yana wasa da cibiyarta wani abu taji ya taso mata zuciyarta na tariyo mata abubuwan da suka faru a baya ta kuwa janye da sauri ta miqe ya riqo hannunta yanajin wani felling dinta nayi masa dirar mikiya, hada idanu sukayi idanunta ya ciko da ruwa ta fincike hannunta ta shige dakinta da sauri ya miqe yabi bayanta yana kiran sunanta. Zama tayi a gefen gadon ta rushe da kuka hankalinsa yayi mugun tashi ya zauna a gefenta yace “OMG Asma'u don Allah ki taimakeni kiyi hqr ki daina kukannan pls ki tausayawa mijinki mana......"

Janyewa tayi ta kwanta tana jan zuciya tana kallonsa miqewa yayi jikinsa a sanyaye ya nufi bathroom yayi wanka ya dauro towel ya fito ya tsaya jikin mirrow yana kallon kansa itanma kallonsa takeyi a kaikaice tana yaba qirar halittarsa.
Tana ganin ya juyo ta kawar dakai ya sanya rigarsa doguwa ya haura gadon ya dagota suka kalli juna yasa hannu ya goge mata hawayenta yayi kissing lips dinta yace “muje na nema mana abinda zamuci inajin yunwa" sunkuyar da kanta tayi ta janye ta nufi falon ya biyota ta tsaya a dinning din ta fara bude abincin tana zuba masa yanata kallonta harta gama hadansa abincin taja masa kujera ya zauna ya faracin abincin jikinsa na karbar saqon dandanon abincin me ratsa zuciya yana yabawa da baiwarta ta wajen girki ita komanta me dadi ne.
Chapter 27 · 0% Book details