Sashe 16
Zarrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya rinqa jinjina girman abinda Hajja tayi mata a ransa dole yakamata ace ta samu kalma koda daya ce me dadi daga gareshi amma sai akasin hakan ta biyo baya yaja ajiyar zuciya ya tashi ya nufi inda yayi parking ya shiga motar ya fice saida ya biya wani babban mall yayi musu siyayya samnan ya nufi gdan nasa part din Mimee ya shiga da yake kwana hudu kenan dayi mata aikin ta dawo gda gdan kuwa cike yake da danginta sunata faman mayar da mgn, shi dama ba ma'abocin mgn ba haka ya wucce bai saurari kowa ba ya nufi dakinsa ya cire kayansa yasa marasa nauyi ya sake fitowa ya fice Mimee ta dubi Naja qanwarta tace ta leqa mata taga ina ya shiga.
Tana leqawa taganshi yasa key yana bude qofar Asmah ya shiga ya mayar ya rufe ta juyo tace “gurin matarsa ya tafi" zaro ido tayi tace “wato baiji abinda hajiya ta fada masa ba kenan cewa fah tayi idan ya sake batamin rai sai tasa ya saki yarinyar nan"
Murmushi Naja'ah tayi tace “nifa da nice da wannan yarinyar a matsayin kishiya da tuni ta fice tabarmin gdana" kallonta tayi tace “ta yaya?" Sake fadada murmushinta tayi tace “ta duk inda akebi" nan Naja'ah ta rinqa bata shawarwari tana dorata a keken bera ita kuwa ta hau ta zauna ta suka tafa tare da cewa da ita “muddin zatabar gidannan nikuma nayi alqawarin ko nawa ne zan kashe akan mijina"
A kwance yaje ya tarar da Asmah kashirban tanata rawar sanyi ya matsa jikin gadon da sauri ya janye bargon a razane ya zubanta ido bacci takeyi amma na wuya sanye take da qaramar rigar bacci iya gwiwa yaja fasali ya matsa ya zauna a gefen gadon yakai hannunsa saman goshinta yajishi zau yayi saurin gangarawa qirjinta yaji yanda zuciyarta ke bugawa da qarfi ya janye hannunsa a razane ya dagota jikinsa yana jijjigata sai yanzun ya lura ashe bama bacci takeyi ba suma tayi sake dagota yayi yana jijjigata ganin batamasan yanayi ba ya miqe da sauri da ya fita har yana tuntube ya nufi part din Mimee ya dauko key din motarsa ya sake fita da sauri yaje ya ciccibota yasata a mota.
Duk abinda akeyi a kan idon Naja'ah tana fadawa mimee sukayi qwafa tare shikam bai masan sunayi ba yaja motarsa a guje yana tuqi yana leqenta tsoronsa na nunkuwa yanda yaji zuciyarta tana bugawa da qarfi dakansa ya sunkuceta har dakin da yake tunanin ya dace yakaita ya fara dubata ajiyar zuciya ya sauke lkcn daya tabbatar tsabar zafin zazzabin ne yasa bugun zuciyarta ya qaru, ruwa ya jorner mata yasa mata allurai ya zauna ya zubawa fuskarta ido yanajin faduwar gaba ya rasa meye yasa duk sanda ya zubawa fuskar Ma'uh ido sai yaji gabansa yana faduwa sosai kyawunta yake daukar masa ido baya gajiya da kallon fuskarta musamman cikin watannin nan da tafara zuwa school ta waye tayi wani mayen kyau me daukar hankali jikinta ya qara murjewa dake tadan qara qiba sai qirjinta ya qara cika hips dinta da bombom dinta suka qara bajewa abin yana mugun birgeshi gashi nema takeyi tafi qarfinsa da idan zai tafi office yake fita da ita ya sauketa yanzun kuwa duk sanda zai fita idan yayi mata mgn sai tace batada lecture dole haka yake qyaleta da abin nata ma ya shahara kawai sai ta daina daga wayarsa ta daina bashi damar shiga part dinta koda kuwa ya shiga to bazai ganta ba tana dakinta ta kulle abinta.
Numfashi ya sauke ya dauki alluran ya daga rigarta ya saita inda zaiyi mata ya soka mata yanajin dumin jikinsa na hauhawa yanajin wani wahalallan yanayi da yake kasancewa a ciki duk lkcn daya matseta, daqyar ya koma ya zauna ya kifa kansa a saman cinyarsa yanajin yanayin yana qara zagaya ilahirin jikinsa a hankali ya gane ashe mugun feelings nata ne yake dawainiya dashi, bai bambamce hakan ba sai tsakanin shekaran jiya zuwa yau da bashi da gurin hutawa dake a baya da mimee ko banza idan yaso kota qarfi zai karbi haqqinsa to yanzun babu dama babu lafiya.
Miqewa yayi ya fara zagaya dakin zuciyarsa na ayyana masa abubuwa da dama yaja fasali tare da qaryata kansa a fili yace “habadai tama isa kenan so nake ta qara rainani ashe ma" da wannan yaji taja ajiyar zuciya ya matsa gabanta tayi miqa tare da salati yabi qirjinta da kallo yana hadiye wasu mugun yawu ya zauna da sauri yaci gaba da kallonta idanunsa na rikida, a hankali ta bude nata idon ta fara kallon dakin kafin ta sauke idanunta akansa, lumshe nasa yayi ta yunqura zata miqe zaune daidai lkcn daya bude nasa ya sake saukesu akanta.
Tashi yayi ya matsa gabanta ya taimaka mata ta tashi zaune batare da yayi furuci ba ya koma jikin basket din daya sanya aka kawo ya hado mata tea ya miqa mata ta kawar dakai ya zubanta idanunsa fuskarsa a daure da alamun babu wasa, kawar da kanta tayi ya zauna ya diba a cokalin yakai mata bakinta taso qin sha so amma yanda ya dage din yasata dole ta rinqa karbar tea din tanasha daqyar take hadiyarsa kamar ruwan magani, ta kawar dakai yafi sau goma yana qara matsanta tasha saboda magungunan da yakeson bata aikuwa daya cika matsawa wankeshi tayi da amai da sauri ya miqe ya riqota tanata kakarin aman yana dannanta qirjinta bayan ta gama ya shiga bathroom ya wanke jikinsa ya hadanta ruwa ya dawo sai yanzun ya samu damar mgn da cewa “kije kiyi wanka zakiji qarfin jikinki" itamma zafi takeji hakan yasa ta zuro qafafunta yabisu da kallo komanta me kyau ne sai tsabar iskanci da rashin kunya dake damunta koda yake alamu sun fara ta fara laushi,
Da azamar gaske ya tarota ta fado jikinsa sabida jirin daya debeta ya sunkuceta cak ya nufi bathroom din da ita ya mayar da qofar ya rufe ya ajeta ya fara qoqarin cirenta kayan ta riqe hannunsa da sauri a galabaice tace “kaje zanyi...." Bai tsaya saurarenta ba ya kama rigar ya zare tasa hannu ta rufe qirjinta ya zubanta ido yanajin wani lugudan zucci dana jiki hakanan ta qarfi yayi mata wankan tana kuka tana komai amma yaqi qyaleta yanayi yana bama idonsa abinci duk da bai cirenta pant ba amma shatin HQ dinta ya dauki hankalinsa matuqa har hannusa yakai ya shafa gurin sai kuma ya tuna wani abu kawai ya basar............
_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_
_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyyah Tasiu Umar*_
*ELEGANT ONLINE WTITERS*
_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_
_*35-36*_
Daukota yayi kamar wata bby ya fito da ita ya bude jakkar daya dauki mata ya bata doguwar riga ta zura ya zubanta ido kamar mai karantar wani abu sai kuma ya share ya juya ya nuhi waje ya jima ya dawo da magungunan ya dubeta ya debe kayan itadai ko kallon inda yake batayi tanaji ya sake fita da kayan ya dawo yace “zamu iya tafiya gda Allurai ne guda 12 zaayi miki daya kullum har zuwa lkcn da zaki warke"
Zaro ido tayi cikin firgici zatayi mgn ya fice yana cewa “ki fito ina jiranki" dole haka taja jiki ta fito ya budenta motar ta shiga yaja suka tafi, suna tafe yana sauraron wata waqa zahirinsa hankalinsa ba akan waqar yake ba abubuwa ne da yawa cunkushe a ransa yama rasa ta inane zai fara, wani guri ya biya ya tsaya ya fita ya siyo musu gasasshen nama ya dawo yaja motar suka tafi lkcn da suka isa gda 11:30pm yana budewa ta shige dakin.
Dakinta ta barshi tsaye yana binta da kallo jin da yayi ta mayar da qofar ta danna mata key yasashi jan fasali ya nufi kitchen ya bude freegde ya sanya mata kayan daya siyo a ciki ya nufi saman ya bude dakinsa da tsayin watanni bakwai din da tayi matsayin matarsa bai taba shigansa ba, mamaki ya cikashi ganin komai dake dakin tsaf kamar dama ana amfani dashi ya bude bayin shima ya ganshi tsaf dashi yaja numfashi yace “kowa da irin baiwarsa" komawa yayi ya zauna hakanan yaji yana sha'awar kwana a part din ya jima a zaune sannan ya tashi ya shigo bathroom din ya watso ruwa ya fito ya bude wardrobe din ya dauki sabon towel ya budeshi a leda ya goge jikinsa.
Ya koma ya kwanta yanata tunanin ta inda zai farawa Asmah tabbas lkc yayi daya kamata ya fara neman haqqinsa na aure a gurinta itama kamar ko wacce mace zuwa yanzun idan yaci gaba da kawar mata dakai to cutuwa zai farayi, miqewa yayi kamar wanda aka tsikara ya bude qofar dakin nasa ya fito parlor harya kama handle din qofar zai murda sai kuma zuciyarsa ta fara ayyana masa yanzu kamar shi yaje yace zai nemi wani abu gurin wannan yarinyar yar rainin sense ai kawai gara ya bari ya samawa kansa wata hanyar.
Aminta yayi da shawarar zuciyarsa ya koma dakin nasa ya kwanta yanata matse matsen cinya feelings na damunsa amma girman kansa na bala'i ya hanashi samawa kansa maslaha, washegari tun asuba daya fita bai dawo part dinba to itama dake ba daidai takeba bata fitoba balle tasan meye yake faruwa a daddafe tayi sallah ta sake narkewa a gado tanajin yanayin zazzabin yana sake sauko mata.