← Book details Zarrah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 33

Sashe 25

Zarrah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A wannan fitar da yayi ya kirata yakai sau biyar sau daya ta daga saboda bataga abinda zatace masa ba, wajen hudu kuwa sai gashi budu² ya dawo ya shiga ya taddata a kwance kamar mai babu abinda tayiwa dakin baice mata komai ba ya fara gyara dakin saida ya gama ya shiga bathroom ya hadanta ruwan wanka yazo ya dagota ta zame yace “idan kikayi wankan zakiji qarfin jikinki zamuje ayi miki scanning.
Girgiza kai tayi ya sunkuya yace “me kikeson ci yanzun na samo miki?"  Turo baki tayi gaba tace “tuwon Inna" dariya abin ya bashi sosai yace “ok bari nayi wanka naje na karbo miki" harararsa tayi tace “kuma idan ya qare fah?" Sosa kai yayi ya zari key yace “shikenan tashi muje" wani tsalle tayi yayi saurin riqeta yace “ke wai bakida hankali ne daga irin wannan tsallen Mimee ta fara samun matsala gashinan har yanzun haihuwa ta gagareta" itadai batace masa komai ba ta zari hijjab dinta tayi waje yabi bayanta suka fice a Inna taga baqin bazata ta riqe haba tace “kukuma daga ina haka kamar wasu korarru aseem naga ko kayan aiki baka cire ba" shafa sumarsa yayi yace “to ya zanyi na dawo nataddata a hargitse nacs me zataci tace tuwon Inna nace ta jira nayi wanka tace tuwon zai qare" daquwa Inna ta watsa mata tace "yar qaniya naga ba cin tuwon takeyi ba" caraf yayi ya cafe da cewa “ai yanzun ma ba ita keso ba jikanku ne yakeso"

Wata muguwar kunya ce ta kama Asmah kamar ta nutse ita kanta Inna saida abin ya bata kunya shikam ko a jikinsa cewa yakeyi “Inna kiyi ki bamu kada ruwan nan ya rutsamu anan dakin baqinku babu AC sauro zai iya sama babyna Malaria" shiga kitchen inna tayi ta sako musu tuwon shinkafar da tayi daxun nan miyar kuka ta kawo musu a kula babba tace “ku tafi Allah ya inganta nikam Don Allah ku rinqa sakaya harshe wannan magana haka gatsal Aseem saikace goyon kaka" dariya yayi sosai yakejan Inna kamar kakarsa yace “to Inna da ban fadaba zaki sani ne mu yanzu maganin da kike karbo mana ma na aljani nakeso a fadawa malamin aikinsa ya qaru yaqara ruwan tawadda ya rubucewa dana lahaula saboda bakin yayan banza kinsan dake kama dani zaiyi nasan zai dauki hankalin jamaa sosai" kallonsa Asmah tayi ya qifta mata ido yace “muje kici tuwon kada ki haifamin baby da yunwa"...............

#Comments
#Shares
#Votes

_*Oum Hairan*_
[25/06 9:07 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

_*Elegant Online Writter*_

_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

_Am sorry Fans zan danyi mgn akan wani lamari ne, Yau na samu wani lbr daya sani a tunani, wai labarin zarrah labarin wani littafi ne da yayi tashe a lkcnsa, so duk ma wanda yake tunanin hakan inason ya sani Fauzah bata taba karanta littafi da suke mgn akai ba saboda haka duk abinda yayi kama da wancen arashi ne kawai aka samu amma ba copy nayi ba, daidai gwargwado da bazata nake rawa ban yarda na zama yar kanzagin wata ba ina fatan me fahimta zai fahimci cukurkudaddiyar Hausar._

_*51-52*_

Hakanan suka dauki hanya suka taho gabadaya yanayinsa yasawa Asmah tuntuni da kokwanto wannan wacce irin murna yakeyi da cikin daba nasaba anya babu ayar tambaya akansa kuwa? To amma idan hakane ya akeyi hakan take faruwa kuma da yaushe ne lkcn da hakan take faruwa? Tambayoyi ne da batada amsarsu dole sai binsa da ido kawai takeyi duk abinda ya gani yace mata zaki ci ko zakisha itadai kada masa kai kawai takayi a haka har sukaje gda.
Suna tsayawa ta sauka a motar ta nufi cikin gdan ko tuwon bata dauka ba sabida kokwanton daya sanya mata sosai yake tasirantuwa da ruhinta, a parlour suka tarar da mimee taja ta tsaya tare da ce mata “sannu Aunty Mimee ya jikinki?" Harara ta bita da ita tare da tsaki  Safna qanwarta ce ta amsa da cewa “jiki da sauqi Aunty Asmee ya naki dazun Dr yake fadawa Jabir bakida lfy kema" sunkuyar dakai tayi tace “lahhh dan ciwon kai ne fah kuma namaji sauqi ina fawwaz?"  Sunan danta kenan “yana gdansu Jabir da zan taho na biya shine ya maqalewa hajiyansa" murmushi tayi ta bude part din nata ta shige lkcn da yake shigowa ta mayar ta rufe shima zama yayi suka gaisa da Safnah tace “meye a kular ne Dr shafa sumarsa yayi yace “Tuwon Asmah ne munje gdansu shine tace tanaso muka taho dashi" daga haka ya miqe Safnah na cewa “Ahhh Lallai to Allah ya inganta...."

Buge bakinta Mimee tayi tace “ya inganta me?" Saurin cafewa Naja'at tayi tace “au kenan dake sauna ce baki gane me Allah zai inganta ba lallai ma Aunty Mimee to aini tun zuwan da nayi kwanaki na kawo miki aikin da kika kasa aiwatarwa na lura yarinyar nan ciki ne da ita dana fada miki kika kamamin dariya kina cewa batada wani ciki har cewa kike Aseem yayi miki Alqawarin bazai tsba kusantar taba har yanace miki shi qyanqyaminta ma yakeji" kasaqe mimee tayi tanajin bayanin kafin ta jinjina kai tace “aikuwa kwanaki na shiga part dinta zan aje kurtun asirin nan najita a bathroom tana kwara amai kambu aikam akwai bura uba a gdannan dole yau ayita ta qare wlh bazan yarda da cin amana ba"
Miqewa tayi a fusace tama manta da ita mara lfy ce ta nufi part din Asman lkcn suna tsaye rikici ya balle ta sashi a gaba tana masa kukan ita ya fadanta gsky meye hadinsa da cikin jikinta da yake rawar qafa akai, inda shikuma yayi kicin kicin yaqi sauraronta saima bala'i da yakeyi mata akan tace bszataci tuwon ba shikuma ya kafe tunda dansa yanaso saitaci.

Shigowar Mimee ne yasasu dubanta takaiwa Asmah raruma ta kauce da sauri aje flat din hannunsa yayi ya nufesu da suketa kallon kallo ya riqe mime yace “meye hakadin bakida hankali ne?" Shaqeshi tayi tace “eh bani dashi Aseem kace ma ni mahaukaciya ce bazan damu ba amma dai kasani ban manta da alqawarin da kayimin na har ka qare rayuwarka da wannan banzar matar taka bazaka hada shimfida da itaba Aseem ya akayi ta samu ciki idan har hakane matar da kace kana qyanqyaminta meye yakaika haike mata harda tsarabar ciki?....." Rufe mata baki yayi yana kallon Asmah da zuciyarta take zafi take tafasa tun fara mgnr ta mimee yace “kinga Mimee ba abinda kike zargi bane kije zamuyi mgn anjima....." Katseshi asmah tayi da cewa qarya ne Mimee abinda kike zargi ne cikine dani wata uku da sati daya kuma wlh mijinki nake zargi da biyo dare ya lalubeni ya dirkamin shi domin kuwa yanda yake rawar qafa yake fadawa duniya cewar inada cikinsa kawai ya isa shaida ba damuwata ka tsaya ka fadamin yanda akayi kayimin ciki ba aa kaje ka sanar da matarka yanda akayi kaci amanarta idan kayi mata bayani sai na dora maka da Allah ya isa kuma wlh kaji na rantse zaman gidanka muddin baka fahimtar dani yanda akayi ka haihu a ragaya ba to na gamashi har gaban abada"

Da sauri ya dubeta ta dauki tuwon tayi watsi dashi ta kuma wawurar miyar zata zubar yayi saurin sakin mimee ya nufeta cikin bala'i irin na borin kunya yace “idan nace nine nayi miki cikin saime Asma'uh zina nayi ko haram naci eh duk inda zakuje ku fada kuje Asma'u matata ce nayi amfani da hikima na rinqa kusantarta har tasamu ciki to sai me kuyi duk abinda zakuyi....."
Kafin ya rufe bakinsa Mimee ta daukesa da mari ta zube a qasa ta fashe da kuka tace “wlh baka isaba Aseem qarya kakeyi ni zakaci amana yanzu meye a jikin wannan da zaka rinqa munafurtata kana zagayawa kana cinta Allah ya isa Aseem ka cuceni"
Murmushi Asmah tayi me hade da hawaye tace “me yayi miki ke? Nikam aini ya cuta daya lalatamin rayuwata ya barni tsayin shekara guda cikin zullumi kullum ina tunanin yaushe zanga aljanin dake kusantata ashe kaine mugun Aljanin allah ya isa Aseem ka cuceni matsayina na matar sunna ace ban isa mijina ya nemeni ido biyu kamar kowacce mace ba saika gusarmin da hankali Allah ka isarmin wlh kuma duk bala'inka kagama cin rabonka a jikina" mimee ce ta miqe cikin wani irin yanayi na tsananin tashin hankali ta fice daga dakin yayi ajiyar zuciya ya nufota yace “idan naso ba towai ni meye ma laifina donna taimaka miki nayi amfani dake ta hamyar da bazaki sha wahala ba...." Yana maganar yana qara matsarta ita kuma tana janyewa.

Cafkarta yayi da sauri ya hade bakinsu guri daya ta rinqa gunji tana tureshi shikuma yana qara shigar da ita jikinsa yana maqaleta da dukkan hikimarsa tayi duk me yuwuwa taga ta qwace ta kasa hakanan tanaji ya garqamawa dakin key ya jefata gadon yabita ya danne da dukkan dabararsa nanfa fadan ya sake salo dukansa take tana cizonsa tana yaqushinsa amma takasa turesa tanaji tana gani ya cirenta duk wani abu dake jikinta ya dagata yana fuzgo numfashi ta miqe da sauri ta rungume hannunta a qirjinta tana kuka tana girgiza masa kai gogan ko a jikinsa ya tashi ya cire kayan jikinsa gabadaya ta rintse idonta da sauri ta diro a gadon tana girgiza masa kai tana cewa.
“Banaso Aseem kabarni banaso bazan yafe makaba indai ka....." Rufe mata baki yayi ta fuzge ta wawuri kwalbar turare tana kuka me gunji tace “wlh ka ce zaka tabani saina caka maka kwalbar nan nima na cakawa kaina....." Bata rufe bakin ba ya damqi hannun da qarfi ya murde ya qwace kwalbar ya sake hadata da bango ya matse yanda bazata iya kwatar kanta ba ya cafki nononta da hannunsa.
Chapter 25 · 0% Book details