Sashe 22
Zan Fasa Kwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Farine tas har ya soma jajaja sumar kanshi baka manyan idanu masu cike da gashin girare baka wuluk sai Dan karamin bakin shi me siraran labba sai sajen dake fuskarshi Wanda Bai Kai kasumba ba a idonta Kam ta Dade Bata ga namiji irin shi ba me yuwa shiyasa ya kasa barin zuciyar ta ganin irin kallon da take mishi yasa ya tako ya karaso gareta
"Amma nayi farin cikin ganinki don kwana biyu da ban ganki ba wallahi na rasa natsuwata Allah yasa ban shiga hakkin ki ba idan nace ki shigo mota ta na maida ke gida
Bata San lokacin da murmushi ya kubce Mata ba ta dauke kanta
"Kar ka yaudare Ni ka Kuma yaudari kanka. Babu hadin tutu da fura Kai da kanka kasan hanyar mu tana da banbanci so ka Daina kusanta kanka Dani don Babu Hadi.........
"Ni kuwa a yanzu kusancin nake nema gareki don bana ko shakka munyi musayar zuciya don ko baki fada ba nagani a idonki so karki damu Ni dake zamu zamo Abu guda.......
Bata jira ya Kare maganar shi ba ta soma tafiya Yana biye da ita da yaga bazata tsaya ba sai ya fito suka jeru suna tafiya Wai zaiyi Mata rakiya ai kuwa sai gashi ya kawota har gida ta shiga shi kuwa ya dawo tun daga wannan Rana yake biyota su taho tare ya kawota har gida shi Kuma ya juya
Ta dawo inda ta samu eng AK yayi Baki Wanda Mubarak ke fada Mata Wai Mr President ne yazo wurin abban su
Eng ya karbi bakuncin Mr President Wanda suka gaisa yake tambayar shi Ina ya shige aka Daina Jin duriyar shi ya bashi amsa da ya na Nan yanayin Rayuwa ne
"To madallah Zan neme ka Amma kafin Nan wata Alfarma nazo nema idan har Allah yayi lamarin
Dama yaron wuri na ne Anwar yaga Yar wurinka yake so shine yace nazo na Yi maka magana idan bakayi Mata miji ba ya shigo cikin masu nema Amma don Allah kar ka kalli girma na ko alfarma ta ka tursasa yarka akan auren Anwar don in har Bata son shi to zai hakura ne ko da kuwa zai mutu don haka kar kace zaka bawa Anwar yarka don Ni ba zanso hakan ba idan ta na sonshi zanyi murna idan kuwa Bata sonshi zanyi musu fatan ALHERI ne kawai don muna da Matan da muka zaba mishi Ni da uwar shi ya Kuma yi Mana biyayya to yanzu ne yaga wadda hankalin shi ya kwanta da ita itace yarka shiyasa zanyi mishi Alfarmar aurenta idan har Allah yayi wannan shine makasudin zuwana.
AK yayi shiru kanshi akasa Yana nuna girmama wa ga Mr President inda yaji yayi na am da Anwar ya zamo mijin ummita don tarbiyar shi tana burgeshi tamkar ba Dan wani ba Kuma atsari ma yasan ummita zata so shi don yafi badamasi nesa ba kusa ba .har ga Allah ba don abin duniya yaji Anwar ya kwanta mishi fiye da badamasi ba sai don ya zabawa Yar shi miji na gari Amma ko shi din ummita zatace Bata so zai bawa Mr President din hakuri yaro ya nema agaba
Ya dago kanshi Yana duban Mr President
"Sir Babu matsala Anwar Nima Dana ne zanso ummita ta karbi auren shi duk da nasan Bata da matsala da nace ta karba zata karba Amma a turo Mata Anwar su gana su Kuma daidaita idan da Rabo Amma daga gareni ma Zan iya cewa na bawa Anwar auren ummita sai fa idan Allah ne Bai kaddaro hakan ba.
Mr President yayi murmushi
"Nagode sosai abdulkarim da goyon bayan da kabani Zan Kuma turo Anwar yazo su gaisa fatan Ubangiji yasa ALHERI zamu hada
Da haka sukayi sallama yayi mishi rakiya har wurin motar shi sai ga kyauta ta girma anyi mishi Amma yace ba zai karba ba inda aka aje mishi motar ta fice ta barshi Baki sake
Dole ya karba ya shigo cikin gida Yana fadawa lubabatu yadda sukayi da Mr President Akan son auren ummita
Ta dubeshi azabure
Cikin wani kallo me bayyana takaici
"Shine suka Fara siye imaninka da dukiyar su? Ta fada Yana nuna kudin da hannunta abinda ya kona mishi Rai ba kadan ba ya dubeta cikin mamaki
"Nayi Zaton ko wani ya fada Miki haka Zaki karyata lubabatu in siyar da yancin ya ta Akan kudi kike nufi ?
"Ba Zan ma karyata ba abdulkarim don nasan talauci Babu abinda baya sawa ba zai zamo abin mamaki ba don ka siyar da mutuncin yarka akan kudi da abin duniya ba.....
'sai dai kasani Nima inada hakki akan ummita don haka ban yarda ba ba Kuma Zan yarda ba. Idan har kaci kudin su saboda aurenta to ka kwana da Shirin biyansu.
Yaji wani yaji yaji Yana lullube kwayar idon shi
Wai don ya talauce ne lubabatu ke son kece rigar mutuncin shi ne kokuwa akwai abinda yayi Mata Wanda ya fusata ta har take mishi wannan dibar albarkar? Ganin idan yace zai biye Mata Kan batun to rayuka ne kawai zasu baci sai ya fito daga dakin nata hakki dai da take magana nata ya Bata tunda ya sanar da ita
Yana Duke Yana faman wankin kayan su Mubarak ummita ta shigo da sauri ta aje takardun ta
"Abba da Ranar Nan kake wanki? To kawo na karasa maka
Ta fada tana kwabe hijabinta
Yayi murmushi
"Jeki huta kici abinci ummita ai na kusa karasa wa
Bayan ta nutsune ya ke sanar da ita
"Ummita an sake zuwa da kokon barar neman AUREN ki Ni Kuma nayi alkawarin ba Zan taba matsa Miki Akan aure ba sai Wanda yayi Miki don haka Yaya kike gani?
Ta dukar da kanta kasa
"Abba na baka zabi duk Wanda ka bincika kaga tarbiyar shi da dabi un shi sunyi maka Wallahi zanyi biyayya duk mijin da ka zaba min Zan karbe shi don nasan ba zaka taba cutar Dani ba .
Yayi murmushi
"Allah yayi Miki albarka ummita idan har hakane abinda Kika fada to na yarda da tarbiyar Anwar Kuma zai zamo Miki miji abin alfahari don haka na yaba dashi da tarbiyar shi Amma shima zaizo kuga juna shima idan Kinga bai kwanta Miki ba ki sanar Dani kinji ko? Ta amsa da to Abba .....
Lubabatu dake tsaye kansu ta maganta
"Kar fa kayi kokarin tabbatar da wanna maganar abdulkarim don na rantse maka da Allah ba Zan taba Bari ka kafa jari hujja da diyata ba don ba Zan Bari ta Rayu cikin Rashin yanci ba...................