Sashe 9
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*********************Kallon ta yayi ta kalle shi yayi dariyar takaici sanan yace "Na rasa wace irin mutum ce ke bansan wace irin cusashshiyar ƙwalwa gareki ba na faɗa miki nine Naseer ni ne da hankali nz babu ubanda yamin asiri ƙwarewa ce kawai a iya shu'umanci ki yarda ko kar ki yarda na faɗa na sake ki bayan na yagalgala gyatumarki na kuma kasheta bana tsoron duk abinda zai biyo baya domin yanzu baki da sauran abinda zaki yaƙeni dashi abu guda da baki sani ba ni ne silar rashin haihuwar ki da hannu na nasaka hannu a takarda aka cire miki mahaifa ni nan ni na ɗauka naje na jefawa karnuka suka cinye gudun kar ki haihu ki mutu ki bar min tarnaƙi ke ɗin nan bakj da maraba da fankon ashana ki roƙi ALLAH ki tsawon rai tunda kin sa gagara kinƙi mutuwa kina duniyar zan ci dukiyarki wacce kuka wahala wurin tara wa zamu shana ni da matata da ƴaƴan da zamu haifa ki daure ki zama yar kallo"
ya ƙarasa maganar yana raba jikin shi da nata a ƙyamace
ta É—an sulale gefe ta dafe kanta dake mata wani irin ciwo zuciyatta ta fara wani irin zafi zafi hawaye suka fara biyo kumcinta
ta durƙusa a hankali ta kama ƙafafun shi tace" Dan ALLAH me na maka?wane irin laifi na aikata maka haka da zafi? dama so na zama ƙiyayya? wallahi duk abubuwan nan da ka lissafa ka aika ta min basu ɓata min rai ba banji zafin su ba kamar kalmar sakin da ka furta da bakin ka cewa ka min Na yafe maka wallahi na yafe maka har yanzun bakayi laifi a gurina ba Naseer na tabbata banda zuciya a ƙirjina kamin kome amma dan ALLAH kada kace zaka haramta min ji da ganinka na amince ka sake ni bazan tilasta ka ka mai dani ba tunda baka so amma dan ALLAH kamin alfarmar zama a gidan nan kabar ni inyi *ZAMAN IDDA* _agidanka_ ko da boys quaters ne zan zauna kaj wallahi ko da ɗakin maj gadi ne na amince indai zan dinga ganin giftawar ka inji ƙamshin turarenka wallahi hakan zai fi min komai"
ta ƙarashe da wani irin kuka kukan dake fitowa daga can cikin zuciyarta
*Salon kuma inji wani ya zageta mu raba ƴan kallo ni dashi😡😡*
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*013*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_
Zugudi yayi yana kallonta so yake ya tuno abu ɗaya wanda zai sa ya tausaya mata ganin irin gursheƙen kukan da take
wani ɓangare na zuciyar shi ya hasko mishi wani dogon lokaci can wasu shekaru da suka shuɗe ya dafe kunnen shi da ƙarfi jin kalmomin na maimaita kansu a kunnen shi kamar yanzun take furtasu
_Na tsaneka Badaru Wallahi ko mai kalar mummunar fuskar ka bana ƙaunar ganin giftawar shi ta gefen da nake wallahi zan iya watsa maka fetur in cinna maka wuta da hannu na ka cika naci ka fice ka kauce daga rayuwa ta kafin in zama sanadin wulaƙanta rayuwar ka_
ido ya rintse da ƙarfi zuciyar shi ta fara wani irin zafi kamar ana rura wuta a ciki tuno abinda ya biyo bayan furucin na Sa'adah a lokacin yasa bai san sanda ya fincike ƙafar shi ya tattakura yayi wani irin mugun ball da ita a fusace ya miƙe bai ko waigo ba bare ya kula da halin da ya shiga ba ya nufi upstairs da sauri yana share wasu hawaye da suka maƙale a kwarmin idon shi
bayan ta ta dafe haɗe da fasa wata irin ƙara kanta ya bugu da center table ɗin da ke tsakiyar falon
ta rintse ido tana neman ɗauki daga gun ubangiji lokaci ɗaya kyakkaywar ma'amalar ta da masoyinta ta juye zuwa zallar ƙiyayyah bata san me ta aika ta mishi ba bata san me ya dace ace tayi ba a yanzun burin ta ɗaya ya furta mata kalmar ya amince da zamanta a gidan ta tabbata da wanan damar zata sake kutsawa cikin rayuwar shi a karo na biyu a hankali ta ɗan miƙe tana matse ido bayanta taji ya amsa ta dafe gun babu shakka Naseer ya mata rauni amma bashi ne a gabanta ba burinta taji nashi view ɗin in yaso sai taje inda yace gawar ummanta nacan taje ta ɗaukota a samu a mata sutura
a hankali ta tuno kalaman da ya faɗa mata da kuma videon da ya nuna mata ta ɗan rausayar da kai a fili ta furta "ALLAH ya jiƙanki Umma ke kuma kalar naki sanadin kenan na zuwa ƙiyama a dalilin mijin ƴarki kiyi haƙuri ki yafe min ba laifi na bane laifim xuciya ta ce da ta kasa banbance min daidai da akasin hakan wanda xan iya yin komai sai inda ƙarfi na ya ƙare akan kowa ye ya miki wannan ƙasƙancin amma a dai dai nan zuciya ta bata da ƙarfi da tasirin hukunta Naseer kiyi haƙuri ki yafe wa tilon ƴarki da ta kasa yin wani yunƙuri akan mutuncinki da rayuwar ki bayan ke kin sadaukar da komai a kanta ki yafewa Naseer Umma nasan tabbas yana da dalilin yi miki hakan Allah ya haɗa mu da alkairi"
ta ɗan fara jan ƙugunta a hankali tana dafa kujera ta miƙe ta nufi upstairs ɗin tana dafe bango ɗayan hannun kuma dafe da bayan ta.
*************************
Kareema kuwa kai tsaye bedroom ɗinta ta nufa a hankali sauri sauri ta faɗa toilet taɗan watsa ruwa tana fitowa ta buɗe wardrope ɗin da ya mamaye bango guda na ɗakin ta zaro wasu kaya can ƙasa doguwar rigar yadi ce kalar red sai wani maɗauri a jiki baƙi da sauri ta xura rigar ta ɗaure maɗaurin ta jawo ɗayan baƙin yadin wani ɗan siriri ta ɗaura a goshin ta ta nufi miror ta tsaya ta rintse ido tana karanta wasu abubuwa ta ɗauko wani farin abu taja layika a fuskar tana ci gaba da karanta wani yare ɓatt ta ɓace daga ɗakin.............

*014*