← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 15

Sashe 5

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

**********************
A sanda Nuriyya ke gida cikin farinciki da maɗaukakin shauƙi akan Naseer a lokacin shi kuma yana can yayi nisa a ƙarasa tarwatse mata rayuwa dan yanda ya rantse babu kunya babu tsoron ALLAH ya haiƙewa Umman Nuriyya dake a ɗaure cike da mugunta yake sex da ita babu ko ɗigon nadama tana ƙoƙarin kare kanta ta hanyar tureshi yana faffala mata mari kuka take kukan da duk wanda ya jishi yasan na tsantsar baƙin ciki ne da kaicon kasancewa a raye addu'a take cikin ranta akan ALLAH ya ɗauki ranta ta huta sannan ALLAH ya wulaƙanta Naseer tun a duniya bai ma san tanayi ba harkar gabanshi kawai yakeyi har yayi gaji ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya tayi laƙwas babu sauran kuxari ko karsashi a jikinta ta sadaƙar mutuwar ta kawai take jira hawayen ma sun ƙafe babu ko ɗigo da sukayi gigin ɓace hanya suka ratso ta idanunta yasaka hannu ya ɗauko wayar da ya saita camera ɗin ya tsaida ɗaukar videon yayi save ya buɗe ya kallah yana sakin murmushi
cikin fatinciki ya kalli Umman dake kwance bata da maraba da gawa yace "aiki ya kammala na tabbata ko da rodi aka ƙera zuciyar ƴarki yau sai tayi bursting ta tafi inda zaku haɗu dan ba wai zan barki ba zan aika ki lahira ne kafin ƴarki ta biyo ki mu ma muna nan tafe amma sai mun gama ganin gari mun ci duniyar mu da tsinke tukun kinsan ALLAH mai gafara ne sai mu duƙufa neman yafiya mu iske ku salun alun" ya karasa maganar yana murza ɗan gemun shi cike da wulaƙanci da rainin wayau wata ajiyar zuciya ta sauke tana fatan ya aiwatar taci gaba da roƙon ALLAH gafara sannan kada yabashi galaba akan Nuriyya, bata ankare ba taji anja gashin kanta ta runtse ido dan ba da wasa yaja gashin va haka ya jata ƙiiiii kamar wata karya har zuwa cikin toilet ɗin ɗakin ya kunna bathtube sai da ruwan suka taru ya kuma fizgota ya danna kanta aciki har wani cije leɓe yake yana ƙara dannawa ganin yanda take mutsu mutsu tana kokawa da numfashi ya ƙyalƙale da dariya yasa ƙafa ya hamɓareta
a wannan gaɓar gaban Nuriyya yafara wani irin racing wata irin fargaba da tsoro suka baibayeta wata iri kewa kewa ta fara lulluɓeta kawai sai tunaninta ya bata Naseer ne yayi haɗari dan a komai nata Naseer ne farko cikin tsitstsikewar zuciya ta fara trying layinshi tana addu'ar da bata ma tantance take cewa dai dai sanda numfashin Umman ya ɗauke lokacin wata irin zufa ta fara tsatsstafo mata ta runtse ido da ƙarfi ta dafe zuciyarta dake baraxanar fasa ƙirjinta ta fito!

COMMENT
SHARE
#NASNOOR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_

_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*

*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*009*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻🏽🦻🏽🦻🏽_

_Angaishe ku masu zagin Naseer Nuriyya tace ku shiga hankalinku kafin ranta ya ɓaci so ruwan zuma🤥🤥_

Numfashin ta ya fara sarƙewa ta matse wayar dake hannunta tana kuma jin kamar xata rasa ko ta rasa wani ɓangare na rayuwarta a hankali wasu hawaye masu xafi suka fara sirnano mata bata san dalilin hawayen ba haka nan ta ji tana son yin kuka ta duƙe agun ta fara gabza uban kukan da bazata iya cewa ga dalilin yinshi ba,
tana kukan tana kuma kiran number É—in Naseer da kiran ya katse sai gabanta yayi wani irin gigib duk ta gigice tana jiran tsammani bata da kowa a kusa da ita yanzun hatta dangin shi duk ya musu iyaka bata da numbr É—in kowa su ma basu da ta ta,

****************
Wata kafurar dariya ya sheƙe da ita sanda ya ɗago ta ya tattaɓata yaga bata numfashi ya fara yiwa kanshi kirari irin dai shi yakai ƙwallon shege , anan toilet ɗin ya barta a yashe cike da farinciki ko wanka bai yiba ya zura kayan shi ya fito daga ɗakin da sauri sauri burin shi kawai ya ƙarasa gida ya nuna wa Nuriyya yanda ya wulaƙanta gyatumarta tsaki yayi ganin tarin missed calls ɗin da ta jera mishi a kan laɓɓan shi ya furta "Mayya"
yana duba mssges ɗin data dinga aikin turo mishi yaja wani dogon tsaki da faɗin " kin cika garaje da gajen haƙuri in kin bada ƙafa ma gani nan zuwa gidan da kyakkyawan saƙo" yayi wani malalacin murmushi yana gyaɗa kai yace Alh Naseer the Young billionier lokacin yazo fa yanzun zan faɗa aji in bi takan uban kowa in wuce babu sauran mutunci ko Hajia tayi kuskuren ɓace hanya ta biyo ta layi na sai na saita ta" ya ƙarashe da sigar ƴan daba shi a dole ya zama gwaska da ya tada motan kenan kiran Bintu ya shigo a ɗayar wayar da maɗaukakin murmushi akan fuskarshi baki a washe ya furta "Mai sanyi nah"
ya katse kiran ya kirata tana ɗagawa yace "my first lady ki huta ki sarara dare namu rana ta mu ALLAH ya bamu dama dole mu dama harƙalla dai ta faɗa ki shirya a sanarwa su kawu na mai do bikin nan next week"
ta fasa wata muguwar ƙara da sai da ya janye wayar a kunnen shi yana dariya daga can cike da salo da bariki ta fara zuba mishi shagwaɓa tuni ya rikice ya biye mata to ba a ƙarƙare wayar ba sai da ya mata alƙawarin zai turo mata 5m na lefen da tace bata so yabata kuɗin
suna aje wayar ya tura mata 5m ɗin kamar yanda ya mata alƙawari,

************************
A ɓangaren Alh ma'aruf kam ba ƙaramin zafi ya ɗauka ba ga masu jaje da ke kuma tunzura shi ba ranar yayi niyyar dawo wa amma dole ya fara shirin dawowa gida a lalubo mishi Hunaifa ta girbi abinda ta fara shukawa bai ko sanarwa da mandiya Kareema ba ya biyo hanya'

ƙiri ƙiri ta zama ta ALLAH maƙwabta nata shigowa jaje duk wanda ya kalleta sai ta bashi tausayi idanu duk sun zurma mata da ance ashe haka ya faru kuma hajiya? sai ta fashe da kuka tana roƙon mutane dan ALLAH a tayasu da addu'a ita tsoronta kar Hunaifa ta samu nasarar zibar da cikin da aka tabbatar musu cewa ƴan biyu ne ta burge mutane kam da dama ganin yanda ta damu da kishiyarta har haka a wannan lokacin da mata ke neman wutar da zasu jefa kishiyoyi amma ita ga kishiyar ma ta bar mata gidan amma ita nema take a tayata nemanta ta dawo ko dan farin cikin mijinsu"
_Mishau ɓadda musulmin ALLAH mutum mugun icce ko ya mutu sai an ɗaure shi ALLAH ka mana tsari da miyagun kishiyoyi irin madam Kareema_
Ƴan sanda sun iso gidan bayan mai gadi ya musu iso batayi wani mamaki ba tasan takan siyasar duniya cikin ƙwrewa da yarda da kai take amsa duk tambayoyin da suka mata wata tambayar sai ta share hawaye take basu amsa na duk irin zaman da Hunaifa tayi a gidan tace "tasha attemp ɗin gudu wa bata taɓa samun nasara ba sau uku ina kama ta tana shan gishiri a kitchen dan ganin cikin ya fice ganin haka ta canja salo ta fara niyyar halaka ni nan ma na tsallake tarkon ta dan kawai na hana ta cika burinta nason sai ta zubar da cikin ta laƙa min cewa nice na zubar mata da ciki ALLAH bai bata sa'a ba sai a wannan karon wanda shima nayi ƙoƙarin hanata inda aljanun ta suka tashi tamin dukan tsiya har ta yanke ni a hannu" ɗan sandan nan ya dakatar da ita bayan ya zuba mata ido yana saurarenta akwai tarin tambayoyi da ya ke son mata sai kuma yayi wani nazari bai ce komai ba ya miƙe yana faɗin "ina ne ɗakin ta? sannan a yanda ta ficen banajin zatayi ƙoƙarin ɗaukar waya ina wayarta?"zatayi magana ya kalli sauran police ɗin yace ku bincika min ɗakin bari in ɗan haɗu da mai gadi"suka amsa kusan a tare suna salute nashi yayi waje cikin sassarfa inda tuni ƴancikin Haj kareema suka fara hautsinawa zufa ta ɗan fara yayyafo mata ko me ta tuna kuma sai ta saki wani lallusan murmishi ta ɗan ɗaga ƙafarta a hankali ta matse wani ɗan abu mai kama da fara da ke ta motsi ta matse lips ɗinta na ƙasa da haƙora tana murmushi kamar ta sani ashe batayi gangancin damƙe kurwar musa mai gadi ba tasani tasan tsoro irin nashi tsaf zai ɓalle mata aiki tana murmushi ta ɗan kishingiɗa saman kujerar tana matsa counter ɗin hannunta tana mi mi mi da baki kamar dagaske lazumin take
ko da police ɗin nan ya fita kai tsaye bakin get ya nufa inda ɗakin mai gadi yake ya ƙwanƙwasa shuru yaɗan waiga ko zai hangeshi ta wani gun babu mai gadi babu alamar shi lura da yayi ɗakin ba rufe yake ba ɗan turo ƙofar akai yasa shi ɗan tura kanshi kaɗan ya leƙa ido ya zaro ganin mai gadi a kwance farin kumfa na fitowa ta bakin shi idanun shi duk sun zazzaro
***********************
horn ɗaya yayi bayan ƙarasowar shi gidan mai gadi ya buɗe mishi get a hankali ya sulala motar ciki ya ƙure kiɗa hankalin shi kwance Nuriyya dake tsaya a sama tana jiran gawon shanu ta daka wani tsallen murna ganin shigowar motar Naseer ɗin a guje ta fito daga ɗakinta dake upstairs da bibbiyu take haɗa matakalan wajen saukowa tana isa falon yana murɗa ƙofar ya shigo
Chapter 5 · 0% Book details