← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 15

Sashe 12

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana buɗe ƙofar yaci karo da police har guda biyu kowannen su fuska a cune cike da fargaba ya daure ya danne tashin hankalin shi ya miƙa musu hannu alamun suyi musabaha gaisawar sukai da yi mishi bayanin sunzo ne yin wani bincike a gidan bisa wani rahoton sirri da aka aika musu dashi
ya ɗan yi jimm hankalin shi ya ɗan kwanta da tunanin ko an samu wata ƴar shaida akan mituwar mai gadin da sauri ya matsa musu cike da ƙwarin guiwa ya ce su shiga ko 'ina su bincika
duk maganar da suke a kunnen kareema da ta kashe kunnuwa tana sauraren su wani daddaÉ—an sanyi yana kwarara a zuciyarta wani farin ciki na ratsata a hankali ta furta 'Alhamdulillah the game ix over yanzun zan zauna cikin farinciki in sakata in wala ko banza kafin a gama binciken a gano gaskiar ba ka da laifi nasan na rarumi abinda na raruma"
Alh na can na nuna musu ko'ina suna hankaɗawa suna bincike basu dai samu wani abu ba har a garden ɗin suka dawo compound ɗin gidan suna ƙara tattaunawa akan saƙon da aka turo musu basu dai sanar dashi abinda aka turo musu ba suka ɗan tsaya jikin motar shi suna sallama'wasu har sun fita daga cikin gidan sunyi gaba karaf idanun wani ɗan sandan ya faɗa akan motar da Alh Ma'aruf ya dawo da ita da shatin jini jini a booth ɗin ga wani nan yaɗan ɗiga a ƙasa da sauri ya dawo yaɗan ja ogan nasu gefe ya nuna mishi motar shima ido ya zaro da hanzari ya kira Alh Ma'aruf ɗin da gaba ɗaya hankalinshi baya kansu yana can yana ɗan danna wayar shi hankalinshi ya maido kansu shi idanun shi sam bash kai ga motar ba saj da ogan ƴan sandan ya ankarar dashi take gabanshi ya faɗi da sauri ya ƙarasa jikin motar zufa na keto mishi cike dz sabon tashin hankali ya zaro makhllin motar ya ɓuɗe booth ɗin hannhn shi na karkarwa booth na buɗewa idanun su ya sauka akan gawar wani yaro babu kai gefen cikinshi a buɗe an kwashe kayan cikin dukansu idanu suja rufe suna furta kalmar innalillahy wa'inna ilayhiraj'un Alh kam gigicewa yayi ganin abinda yasan babu shi a wurin ga mugun ganin dayayi na ganin wannan gawar hankali tashe ya fara ja da baya yana girgiza kai
da sauri suma ƴan sandan suka rufe booth ɗin suna karƙaɗa kawuna kamar wasu ƙadangaru basu wani jira wani abu ba abinda sukazo nema gashi sun samu suka datsa mishi handcuff hawaye masu zafi na zubo mishi a hankali nadamar tara azziqi na shigar shi dn yasan a kanshi akai mishi haka amma abin tambyar waye? waye je mishi wannan yankan bayan?
_ya zaka yi Alh ALLAH ya haÉ—a ka da makirar mace? kareema ki kiyayi haÉ—uwarki da ALLAH_
Suka tisa ƙeyar shi zuwa cikin gidan wanda tuni kareema dake laɓe jikin window taga komai da sauri ta koma inda ya barta zaune ta daɓashe tana ci gaba da matsa counter ɗin hannunta'
suna shigowa dashi a razane ta miƙe tana tambayar su lafiya? me mijinta ya musu ? cike da hargowa ta fara ƙoƙarin jan shi ita ala dole baza a kai mata miji ko'ina ba ta rufe ido tafara zagin police cike da ɗanyen kai wani daga cikin police ɗin ya nuna mata yariga ta hawa bishiyar kuka ya dalla mata marin da yasaka ta nutsuwar dole a gaggauce sukayi mata bayani suka ƙarƙare da faɗa mata zasu tafi dashi a bincikeshi yanzun kuma motar da zata ɗauki gawar zata iso duk abinda bincike ya nuna zasu tattara su miƙashi kotu, ai suna ƙarƙare jawabin nasu ta dage ta ƙwalla wata muguwar ƙara ta fara sabon daru cewa sharri akawa mijinta wallahi mijinta ba ɗan mafiya bane basu ko saurareta ba suka kuma tisa ƙeyar Alh da ya zama gunkin ƙarfi da yaji gaba dan ya zama sai ganda akai dashi,
ba UHM ba UHM UHM,
suna fita ta biyo bayansu tana ihu da kururuwar da ya fara janyo hankalin maƙwaftansu dama mutane masu jiran ƙiriss tuni wasu da sukaga motar police ƙofar gidan suka fara tururuwar zuwa su bawa idanun su abinci

*************************
Bari mu leƙo su hajia Nuriyya masu zaman iddah
SHARE
COMMENT
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_

_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*

*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak ɗinki hankali kwance muna siyar da lalle ɗan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ƙawata hannu da ƙafa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da ɗai ɗaya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ƙamshi ƙamshi riba biyu kiji ƙamshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da ɗaiɗaya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sauƙi akwai grinder babu ruwanki da jiran nepa ko neman ɗan aike kai markaɗe har nama tana niqawa domin ganin hotunan kayanmu da price ɗinsu ku tun tuɓi wannan lambar 08038541511*

*017*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻🏽🦻🏽🦻🏽_

Shidai Naseer halin nuriyya ya ma daina bashi haushi ƙiri ƙiri yace taje ga inda gawar mamanta take ta ɗauko ta a mata sutura Nuriyya ta kafe wallahi ba zata je ba haka kawai ƙilan ma tarko ya ɗana mata so yake ta fita a gidan ya haramta mata zaman gidan ita kam da ta fita ta dawo ta iske ya mata shamaki da gidan dashi kanshi gwara ta ƙare rayuwarta a cikin gidan ba tare da ta leƙa ko ƙofar gida ba yace " to batun gawar fa ayi yaya da ita?" tace "ka yimin wannan taimakon Nasnoor dan ALLAH kaje ka samu wasu ka biyasu su ɗaukota a zo nan a mata suturar in ma baka buƙatar ta a cikin gidan nan wallahi ni na yarda ka barta a can a mata suturar akaita maƙabartar daga can ALLAH ya haɗa fuskokin mu da alkairi na yafe mata nasan itama ta yafe min na kuma ari bakinta naci mata albasa abin duk da ka mata mun yafe maka ina fatan wannan sadaukarwar da na maka ta saka farinciki kadaina cune min fuska dan ALLAH ko da bazaka min magana kullum ba kar ka haramta min ganin murmushin ka ko da zaka fita ne ka taimaka ka ɗan haskani da mutmishi ko sau ɗaya shi kaɗai ya isheni wuni cikin farin ciki a yinin ranar kaji hayatieyh?" ta ƙarashe maganar da shagwaɓa wacce a da yake nuna mata irin narkewar nan idan ta yita amma yanzun wata kafurar harara ya antaya mata ya doka tsaki cike da hargagi yake cewa " shin wai ke karya ce?" ko baki da zuciya ne? ya miƙe cike da hasala da sauri ta riƙo shi ta wani langaɓe kai tace " tabbas na yarda ni ɗin karya ce akan ka wallahi na yarda kuma bani da zuciya na cirota na cillah wa sauran karnukan sun cinye ka Sau ɗaya dan ALLAH kamin murmushin da zan wuni ina tunawa wallahi zuciyata zata iya buga wa bazan juri ganin fuskar ka a haka ba indai nice wallahi duk abinda ka nema zan maka shi a ZAMAN IDDAR da zanyi a gidan nan dan ALLAH albarkacin zaman amanar da mukayi ka taimaka ka haska min haƙoran ka"
Takaici yasa bai san sanda ya bige mata hannu ya take mata ɗan yatsan ƙafa yayi gaba ba ta fasa ƙara hakan baisa ya juyo ba yashige toilet tsalle ta doka bayan ya shige ta faɗa kan gadonshi tana wani damƙe bedsheet ɗin cike da shauqi ta furta "wasa farin girki imdai da rai da kanka xaka furta ka maidani ɗakina ni da kai mutu ka raba ne wallahi takalmin kaza alƙawari ne zan jure bazanje ko'ina zan zauna a ƙarƙaashin kulawar ka har abada bazan bari kowa yasan da batun nan ba bare har a mana dariya dama kana cikin mahassada ƴan gani da gaza bari amarya kuma ALLAH ya kawota lafiya tunda kana sonta nima zan sota za bauta muku iya iyawa ta Nasnoooor" ta yi saurin rufe fuska wai taji kunya duk fa ita kaɗai ke surutan ta can kuma ta tuno halin da yace mahaifiyarta na ciki a halin yanzun gabanta ya faɗi ƙaunar uwa ta motsa ta xauna ta rushe da kuka tana jin wani yanayi shikenan ta zama marainiyar ƙarfi da yaji babu uwa babu uba ba ƙwai bare dakwaye ga miji na niyyar kufce mata anya ita kam batafi kowa rashin saa a duniya ba? cikin kuka take furta "kiyi haƙuri umma ki yafemin bansan ya zanyi dz zuciyata ba bani da iko da ita ita ke sarrafa ni Naseer ya mamaye ko'ina acikin ta bani da iko da kaina sai yanda ta jani Naseer ya riga da ya zama bugun numfashi na dan ALLAH karki fushi da Sa'adahr ki gudaliyarki da kika ƙarar da rayuwarki wajen gina tawa rayuwar amma ga lokacin da ya dace ace na jiƙanki na tattaleki in kuma ɗaukar miki fansar ruhinki amma kashh zuciyata ba zata bani haɗin kai ba kiyafe mana nida Naseer"

_To kowa yayi ta kanshi da alamu Nuriyya taci kai_

AFWAN WLH BAMU DA NEPA NE
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
Chapter 12 · 0% Book details