Sashe 4
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Æangaren Naseer kuwa tunda ya fice gidan kai tsaye wani É“oyayyen gidan shi ya nufa wanda babu wanda yasan dashi sai shi sai ALLAHn da ya halicce shi acan yake ajje duk wasu muhimman abubuwan shi cikin sirri
sauri sauri ya nufi wani ɓoyayyen wuri ya buɗe ya duba yaga komai na nan yanda ya barsu ya sauke wata ajiyar zuciya yana jujjuya ɗan akwatin hannun shi yayi murmushin yana shafo wasu takaddu kome ya tuna? oho da sauri kuma ya rufo ɗakin can wata hanya ya kuma bi ya shiga wani ɗakin ɗan siriri sai duhu din ɗim da fitlar wayar shi yayi amfani ya haska ɗakin ɗakin ba wani babba bane sai wata mace dake ɗaure cikin wahala da ƙasƙanci ya ja wata kujera dake gefe ya zauna yasaka hannu ya ɗago mata fuska tsohuwa ce dan ta ɗan manyanya gashin kanta yayi furu furu kayan jikinta ma sunyi buɗu buɗu sunyi wata irin dauɗa, ta kalleshi wasu hawaye da kullum basa ƙafewa a idonta suka zuraro mata
ya janye idanun shi cikin nata ya miƙa mata ledar take away ɗin dake hannun shi, a galabaice take rabonta da abinci tun kwanaki uku da yazo gidan take ta fara kici kicin kwance hannunta da burin ta jawo ledar da take da tabbacin abinci ne matsowa yayi ya kwance ta kamar mai jira ta durfafi abincin bata ko tsayawa taunawa tadinga aunashi yana xaune yana kallonta tana cikin ci cikin ta ya ƙulle ta dafe cikin tana kiran sunan ALLAH sai amai yabiyo baya sai da ta amaye duk abinda taci tana ta ajiyar zuciya yana kallonta yana taɓe baki,
har ta gama ta É—auki pure water É—aya dake cikin take away É—in tasha
zata kuma kaiwa abincin hari yasa ƙafa ya matsar da abincin ya kalleta yace "ba gadin ki nazo yi ba da zaki mai dani sakarai ina zaune albishir nazo yi miki wanda ƙilan yasa ki haɗiyi zuciya ki mutu ƴarki ƴar so wacce kika tattara duk wani buri akanta tsawon shekaru wacce kika ɓata duka rayuwarki wajen ganin kin inganta tata rayuwar tana can cikin farin ciki tuni ta mance dake tsawon shekaru uku kina nan sau biyu ta tuna dake na ji maki ba daɗi gaskia to ni ɗin dai da kike ƙi kike baƙin cikin ta aure ni a yau ta mallaka min abu na ƙarshe acikin abubuwa masu muhimmanci da kika mallaka mata yasa hannu a aljihu ya fiddo ɗan akwatin yana jujjuyashi yana ƙyaƙyata dariya ta runtse ido wani ƙululun baƙin ciki ya tokare mata maƙoshi wace irin nasara Naseer yasamu haka akan Nuriyya? data ɗauki wannan uwar dukiyar ta mallaka mishi? ya katse mata tunani da cewa "kinyi mamaki ko? tasirin so kenan inaso kisan abu ɗaya wallahi tunda nake ban taɓa son ƴarki ba kullum tsanarta ce ke ƙaruwa a zuciya ta ina dannewa dan in cimma buri na akanta na kuma yi nasara amma inaso ki sani daga yau farinciki ya yanke a rayuwar NURIYYA yau daren baƙin cikinta zai fara bazan barta ba sai naga ta wulaƙanta a duniya" ya damƙo gashin kanta ya girgiza cikie da mugunta yace zan kwanta dake anan zan miki kaca kaca in ɗauki vedio in nuna mata ta gani ƙilan ma ta rage min wahala ta haɗiyi zuciya ta mutu kinga hankali na kwance in ci dukiya tz cikin farinciki" ya ƙarasa magana yana murza ɗan guntun gemunshi da bai wani yalwata ba yana kashe mata ido' ta zura mishi ido kurum tana kallonshi ta fara kokonton adamtakar Naseer ba mutum ba ɗan Adam bazai biyewa zuciya har haka ba innalillahy wa'inna ilayhiraji'un so take ta yi magana ta buɗe baki tace wani abu amma ta kasa bata da sauran ƙarfi ko dubara da zata hana Naseer aikata wnn fasadin da ita babu shakka tarihi ne zai maimaita kanshi,
ganin taƙi cewa komai ta zuba mishi ido yas ya miƙe tsaye ya fara kwance zariyar wandon shi ta runtse ido tana ambaton sunan Allah.
***********************Salla dama bata cikin abubuwan da suke cikin tsarin rayuwar Kareema hankalinta kwance tana cin chips tana korawa da lemo mai sanyi ta lalubo hoton Hunaifa wanda akayi na free wedding pics ta xauna ta tsara kalamai masu nuna rauni da halin da suke ciki na ataimakesu da neman ta ta gudu ne kan hanata zubar da cikin halak bayan ta yanki kishiyar ta saboda yunƙurin hana ta da tayi yanxun haka ba a san inda take ba dan ALLAH duk wanda ya ganta ya kira wnn number ta saka number ɗinta a ƙasa
duk wasu manhajojin da tasan yana da alaƙa da taruwar mutane sai da ta tura mintuna kaɗan da fitar sanarwar mabanbantan kiraye kiraye suka dinga rigerigen shigowa wayarta tayi murmushi ganin irin zafafan comment da la'antar da wasu suka fara yiwa Hunaifa tace "dani kike wasa wallahi bazan taɓa bari ruhinki yasamu salama ba yanda kika saka min baƙinciki kishi da zafin rai suka kusa kasheni wallahi sai na tabbatar da cewa kema tsinuwa da la'anta sun zama abokan rayuwarki a ƙabari!
COMMENT
SHARE
#NASNOOR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*008*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_
*ALHAMDULILLAH JIKI YAYI SAUƘI NAGODS ƘWARAI WAƊANDA SUKA KIRA DA MASU SMS ALLAH YABAR ZUMINCI ƘAWAR OUM NURAIN NA GODIYA*
Haj Nuriyya dai ana can ana jiran tsammanin Naseer yabiyo bayan kira kaɗan kaɗan ta diba wayarta shiru ba wani motsi ganin kada lokaci ya ƙure mata yasa kawai ta yanke shawarar mishi favourite ɗin shi a karsashe ta shiga kitchen ɗin da dukkan ƙwarewarta a sarrafa nau'oin abinci take shirya mishi abincin tana aikin cikin kaf kaf cike da tsafta tasan Naseer kuskure ɗaya da xai ratso ta abincin zai iya sakashi kwana da yunwa dan tsaf zai haƙura da abincin shiyasa bata wasa ko ƙaɗan tana aikin tana sauraren daɗaɗan waƙoƙin soyayya masu tsuma zuciya wani baitin ma sai ta tsaya ta rungume wayar ta lumshe ido dan ji take tsaf dan su ita da Naseer kawai aka halicci luv singers dan dik wani baiti kawai ita da Naseeer ne!
***********************
Gidansu hanaifa kam abin wasa wasa ya zama babban Al'amari dan duk inda tashin hankali yake suna ciki sun kira layin Hunaifa yafi sau dubu a kashe
_basu san tuni mandiya kareema tayi flushing layin ba tama kwankwatse wayar tuni_
Duk inda suka san zataje sun kira shiru ba wani labari tuni ƴan jaje da ganin ƙwam da kuma ALLAH ƙara suka durfafi gidan dan yanzun da yawa mutane suna hawa social network to wasu a nan suka ga labarin kamar ana ingixo su da gayya sukayi ta ɗuruwa cikin gidan abin sai ya rinchaɓe musu idanun Malam buba sunyi jajur tsabar ɓacin rai da baƙin cikin abinda Hunaifa ta musu Mamarta kam idanu sunyi luhu-luhu tsabar kuka ga ƴan unguwa da ƴan uwa suna ta zubda maganganu babu wanda ke musu uzuri kowa kalmar shi itace _KWAƊAYI MABUƊIN WAHALA_
gashi sun jefa Æ´arsu a bala'i sabida son abin duniya babu wanda ya damu fatan mata addu'a kowa dai gargaÉ—i yake jefa wa iyayen akai kai ce na cewa "su gaggauta nemanta ta dawo ta rainan ma Alh cikin shi ko danginta sun samu salama dan ba faÉ—a da malam ba DARE "
yayunta dai har station da gidajen radio sun kai report na nemanta ko wanda ya ganta tunda ba saceta akayi ba da ƙafatta ta gudu dan ƙarfin hali hada saka wasu kuɗaɗe ga duk wanda ya kawota,
wasa wasa sai ga ƙaramar magana na neman zama babba ƴen sanda sunji matar waye tuni suka ba zama nema wasu kuma suka nufo gidan Alh Ma'aruf domin tattaunawa da Haj Kareema uwargida ran gida.