Sashe 8
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aje mishi wayar tayi kan hannun kujera har sannan fuskarta da murmushi ta fuskance shi duk da wani irin duka da zuciyarta keyi ta kaɗu matuƙa amma tasirin so ya hana ƙaduwar ta bayyana kanta ya zura mata ido ganin tana motsa laɓɓanta alamun son yin magana "ki magana ki faɗa abinda ke ranki mana ni naci dubu sai ceto ke kam na rasa wace iriyar karyar mace ce uwarki ce fa anan itace so called mijinki ya haiƙewa amma babu wani yunƙuri da kikayi? anya kuwa akwai zuciya a ƙirjinki?" ya ƙarasa faɗa yana kaiwa saitin zuciyarta wani irin duka
taji zafin dukan shima amma duk da haka ido kawai ta tsurawa Naseer bata son yanke mishi hukunci akwai tambayoyi da yawa a bakinta a hankali ta kau da kanta tace " ba zuciya ce babu a ƙirji na ba Hubbieyh ina mamakin abin ne nasan ba kai bane wallahi ina tunanin laifin da nayiwa mutane suke son dole sai sun munana sunanka a ido na nasanka nasan waye kai haka nan bazaka aikata abubuwan nan ba batun wannan videon ban yarda ba ba kuma xan taɓa yarda cewa kaine akan ummana ba kai wallahi bama ita bace kar ka manta fa Umma yau kimanin shekarar ta uku hannun kidnappers ina ka ganta? nasani wannan sharrin computer ne kai wallahi ko da dagaske zan maka uzuri na tabbata baza ka aikata hakan ba batare da wani dalili ba na yafe maka dan ALLAH kai ma ka yafemin ina sonka son da nake da tabbacin da shi zani ƙiyama na tabbata wannan itace jarabawa ta dan ALLAH kar kace zakai amfani da wasu abubuwa dan ka nesanta kanka dani wallahi ko mutum ka yanka a gabana ka dafa naman ka cinye Naseer bazan daina son ka" ta ƙarasa maganar da fashewa da wani irin kuka
yayi sagale yana kallonta anya? anya? kuwa nuriyya na cikin hankalinta?
shikam ya fara tsorata da wanan son da take iƙirarin tana mishi amma duk da haka bari ya ƙarasa amfani da damar shi dan ya yakice ta a rayuwar shi
ya damƙo fuskarta idanun shi sunyi jajur yace "ke kalleni nan dan malafar ubanki wai ke anya a danginku babu mayu kuwa? anya wannan matar ita ta haifeki? ina tantamar indai ita ta durƙusa ta haifeki ke banajin ma da aure irin na sunna aka haifeki dan duk ɗan halak bazai fifita soyayyar wani banza ba akan ta mahaifiya"
ya matse mata baki cike da mugunta ta runtse ido tana ƙoƙarin yin magana ganin haka ya saki fuskar yana jiran jin me zatace
ta sauke numfashin wahala sannan ta share hawayen fuskartz tace "ba laifi na bane naseer dan ALLAH ka daina hukuntani akan abinda bani da iko dashi ka sani ina sonka ban hanaka ƙarin aure ba ina goyon bayan duk wani abu da zai saka farinciki shiyasa na mallaka maka duk abinda yake mallaki na sauran gidan nan ya rage da mike ciki kasani shima tuni na baka shi sign kawai ya rage dan ALLAH zan yi sign yanzun na fanshi kaina dashi na tabbata zakayi farinciki sannan duk sharaɗin da zaka saka min a zaman mu na yarda wallahi zan bi ganinka a kullum ya fiye min komai musamman idan kana cikin farin ciki"
Shikam dai ƙilan a wannan gaɓar ALLAH ya isa ya dace ace yayi wa Habeeb domin wannan abun bana lafiya bane
ya saki ajiyar zuciya ya saka hannu a aljihu ya zaro wata takarda dake a ninke ya miƙa mata haɗe da cewa "kinyi kuskure Sa'ada tun farko da kika aminta dani ban taɓa sonki ba asali ma akwai dalilin shigowa ta rayuwar ki a yau kuma aiki ya kammala batun gida kuma tuni dama takardun na guna da sign naki ko babu gida ya zama nawa kije ki tsinci abinda zaki tsinta ki ɓacen da gani na sake ki saki ɗaya kisan inda dare ya miki dan a gobe za a fara gyaran gidan next week Bintu zata tare to bana buƙatar jin hucin numfashinki ko da ace a layin nan ns ki ɓace daga duniya ta na sallameki sai dai zan miki kwatancen inda zaki tsinci gawar tsohuwarki kije ki ɗauke ta kubar garin nan in ba haka ba wallahi sai na ƙarasa ɗaiɗaita rayuwarki"
Kalmar sakin kaɗai ta shiga kunnenta amma bayan shi babu wata kalma da tayi gigin bi ta kusa da kunnenta yanzun ta tabbatar ashe ba hasashen banza tayi ba? ashe abinda zuciyarta ta faɗa mata gaske ne Naseer giya yasha dan wanan aikim sai khamru uwar laifi ko kuma ya haɗu da matsalar taɓin ƙwalwa to ta ma fi yarda da wanann tunanin naseer ɗinta ba zai taɓa gigin nuna mata takarda mai ɗauke da baƙin rubutun saki ba inah!
a hanakali ta fara ja baya tana ƙoƙarin tashi ba tare da ta karɓi takardar ba dole ne taje ta samo malamai suxo suyiwa Naseer ruƙiya ko ya dawo hayyacin shi ta miƙe zubur jikinta na wata irin kerma bata damu da mayafi ko takalmi ba damuwar ta Naseer ne kawai ta juya da niyyar nufar ƙofa ya sa mata ƙafa ya taɗe ta rigif ta faɗo kanshi,
*ku haɗa da haƙuri mu haɗu gobe insha ALLAH baƙi nayi wallahi*
COMMENT
SHARE
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*012*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_
Gidansu Hunaifa ba ƙaramin tashin hankali jin zancen dawowar Alh Ma'aruf suka shiga ba duk wanda ka kalla ya fige sunyi zuru zuru ga wani ƙarin tashin hankalin jin zancen Mutuwar mai gadin gidan wanda kamar wutar kara haka zancen ya bazu
tuni kuma sai lissafin wasu ya fara canja wa masana sharhi da yan jaridar media suka samu abin yaÉ—awa
tashin hankalin yayiwa Alh Ma'aruf yawa dan dai duk binciken da akayi ya nuna cewa guba mai gadi yasha a lemo
_Kaina fa ya É—aure jama'a_
to kowa dai na tofa albarkacin bakin shi akan lamarin tuni an kira ƴan uwan mai gadi sun zo anmishi sutura an miƙashi gidanshi na gaskia
Æangaren Kareema kuwa ranta fess labari ya canja salo a wannan gaÉ“ar a daidai wannan yanayin so take zargi ya É—arsu a zuciyar mutane so take shakku da kokonto ya samu zama a Æ™waÆ™walen mutane akan Alh Ma'aruf wata Æ™ila a wannan gaÉ“ar ta daÆ™ile duk masu gigin bashi auren ƳaÆ´an su ko a barta ta huta runguntsumin ne da yayi yawa yasa É—an sandan nan bai samu damar dawowa cikin gidan ba
bata ma damu ba tunanin ta ɗaya dalilin dawowar Alh bai sanar da ita ba Zumbur ta miƙe bayan wani ɗan tunani da ya faɗo mata cikin zuciya zagaye falon ta fara hannunta goye a bayan ta
Murmushi tayi mai ma'anoni da yawa ta fara zancen zuci
"tabbas lokaci yayi wannan ce gaɓar da zata bankaɗo wasu sirrika tasan zasu girgiza zuƙatz lokacin tane da zatayi kwanton ɓauna zata ya mutsa hazo"
ta É—aga hannu sama tace Ya ALLAH ka saba bani dama da nasara akan komai a wanaan karon ma ka bani nasara in cimma burina ka rufa min asiri a duniya lahira kuwa dama nasan makoma ta"
ta sauke hannun ta re da wata irin ajiyar zuciya ta nufi bedroom É—inta cike da sassarfa