Sashe 2
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
**********************
Da karfi ta fizgota cike da masifa ta wurgar da ita kasa kanta ya bugu da tiles din kitchen take ta fasa wani marayan kuka tana girgiza mata Kai jikinta sai kyarma yake
Tsabar tsoron wannan matar da take bakinta har kumfa yake tsabar bala'i take cewa" ke din me? Banza a banza har kin isa ? Wallahi ko ubanki dake kabari ya fasa kasa yafito yayi kad'an ubanwa yace kika yarda kika dauki ciki? A gidana? Hmm babu tsarin yarana zasuyi yan ubanci da wasu a gidan ubansu wallahi ke ga kafaffiya ki zubar kin ki zanga ta gidan uwar wa zaki haife shi '
Cike da rashin imani take saka k'afa ta dirka mata akan cikin
Ta fasa wata gigitacciyar Kara ta fara mulmula a kasa tana wata irin gumza ita kam sai wani huci take kamar wata kububuwa,
Ta saka hannu ta matse cikin tana zazzaro idanu cike da mugunta 😰😥😰😥
*Ki Fara bi tun yanzun in zaki bi IN baki da raayin karantawa yanzun ki tara kada kice zaki bini PC inbaki daga farko tom*
_littafin karshen duniya complete doc ya kammala Mai bukata ki tuntube ni ta number na #500 kacal insha Allah bazaki nadamar siya ba_
Zahratieyh kawar oum nurain taku🤣😂🤣😅🤣
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
Daga tsintuwa....loarding
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*004*
Sai da ta bushi iska ta mula tasha Ac sannan tazo ta buɗe ƙofar zuwa lokacin Hunaifa ta sare ko hannun bata iya ɗaga wa ta riga ta sare da rayuwar tasan ƙila kam ita ta ta taƙare ga azabar ciwon mara ga yunwa sannan taji ƙaran buɗe ƙofa
cike da isa ta xuro kanta tana tattaɓe baki ita Hunaifa ko idon ta kasa buɗewa tsabar galabaita cije baki Haj Kareema tayi a ganin ta har ta samu damar yin bacci a guje ta koma cikin falon fridge ta buɗe ta ɗauko ruwa mai sanyi ta dawo batayi wata wata ba ta buɗe robar ruwan ta sheƙa mata tana ta girgiza jiki shiru Hunaifa bata motsa ba ba dan sanyin ruwan bai ratsa ta ba a a sai dan rashin kuzari ta ciji yatsa tana girgiza kai tace "ke ƙarya kike wallahi na haɗu da waɗanda suka fiki taurin rai ma kuma naci galaba a kasan su ke ɗin nan wallahi ƙarya kike"
Hunaifa nason yin magana amma maganar bata fita
ciki Karima ta koma da sauri ta ɗauko wayarta ta dawo inda hunaifar ke kwance tayi dialing wasu numbers ta kara a kunne wayar bata daɗe tana ring ba aka ɗaga daga can ɓangaren,
kuka ta fashe dashi mai ƙarfi tana magana tana kukan har shaƙewa take tsabar iya makirci cewa take "ta gudu Alh wallahi yarinyar nan ta gudu kawai dan na hanata zubar da cikin jikinta tana ƙoƙarin shan maganin na rutsa ta wallahi sai da ta yanke ni a hannu da na matsa mata cewa tayi idan na kuma yunƙurin hanata sai ta cinna wa gidan wuta dama ta tsaneka haka nan aka aura mata kai kuma itace ajalinmu harsu Nadra" taja majina ta ɗan saurara jin me yake cewa a tsawace yace "what? hunaifar ? to ya akai ta fice? ko ta zubar da cikin?"
tace "wallahi alh a guje na rufeta a kitchen ɗin amma yarinyar nan ta fice ta ƙofar baya bayan tabar min saƙon mu jira muga me zai faru nikam am scared alh kadawo dan ALLAH kada yarinyar nan tayi nasarar xubar da cikin nan a nemo ta aji me takeson a mata?"
a hasale ya katse ta da cewa "ƙarya ne wallahi taje duk inda zata nafi ƙarfin ta min barazana yau ɗin nan zan tura mata saƙon saki da gargaɗin duk ta saki wani abu ya samu cikina wallahi sai na gigita kaf familynsu"ƙit ya kashe wayar wani wawan tsalle Karima ta daka ta fara rawa jikin Hunaifa tuni ya fara rawa duk abinda suka tattauna komai ya shiga kunnenta tunda a handsfree ta saka wayar wasu zafafan hawaye suka xubo mata ƙiri ƙiri tana ji an ƙulle ta da muguwar sarƙa ita kam ta sadakar ta barwa ALLAH komai tasan yana ji kuma yana gani
Karima irin mazga mazgan matan nan ne ga tsawo ga ƙwari ɗaf ta saka hannu ta ɗauki Hunaifat da ta kasance siririya jiki ba wani auki ga ciwo ya galabaitar da ita tana ji bata da ikon hanawa
Direct lambun gidan ta nufa inda a ido lambu ne amma agun Karima ɓoyayyiyar maƙabarta ce wacce ita kaɗai tasan da zamanta a gidan a ƙalla akwai gawarwaki kusan shida na jarirai da take binnewa da an haifesu har yau kuma babu wanda yasani a wannan fagen bata gayyar kowa sabida sirri wannan sirrin tane acewarta
Akwai inda take ɓoye kayan aikin ta
ta riga ta gama da hunaifa tasan tunda tace ta gudu hankula duk zasu koma ne akan nemanta neman da har ƙasa ta naɗe baza a ganta ba'
A tsayen ta sako ta ƙasa sai da bayan ta ya amsa ta ƙarasa wani guri ƙasar gun a daddale babu mai cewa in an tona za a samu wani abu ta duƙa ta fara haƙa ƙasar haƙa tayi mai zurfi ta fiddo kayan aikinta'
hada wata siririyar wuƙa da aka lulluɓe da jan ƙyalle, da sauri ta kwashi kayan ta nufi inda ta yada hunaifa idanunta nata zubar hawayen nadamar auren alh ma'aruf kwaɗayin iyayenta ya kawota mahalaka bata ankare ba taji an caka mata wani abu gefen ciki jini yayi tsartuwa Karima kamar ba mace ba babu imani ko rauni a zuciyarta ta fara magana tana lasar jinin jikin wuƙar tace "kinga kuskurenki na biyu na farko kinyi kuskuren auren miji na na biyun shine yaja miki tafiya barzahu bana barin bashi a nan ɗin nan akwai gawarwakin jinjirai shida dasuka rantse sai sunxo duniya to sun zo ɗin amma basu mori shigowa cikin ta ba tunda a ranar suka koma naso ki bari a zubar da cikin jikin ki kinƙi da kin bari an zubar da kin rayu to kinsa taurin kai zan aika ki lahira bayan nagama ɓata miki suna abu ɗaya da nakeso ki sani har yau alh bai da ɗa ko ɗaya a duniya ni bana haihuwa amma su nadra ƴaƴa na ne kuma dole su amsa sunan ƴaƴan alh duk da ba ƴaƴan shi bane ke ni kaina banda tabbacin ina iyayensu suke ta saka wuƙar ta laso jinin ta lashe tace wannan sirri ne sai mun haɗu a ƙiyama"
bata jira komai ba ta caka wuƙar a ƙirjin hunaifa bayan ta danne mata baki,
*ki fara bi in zaki fara ko ki tara karmu nisa kicemin daga farko tom*

*002*