Sashe 10
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yana ƙarasawa saman ya shiga ɗakin dake farko da sauri sauri ya mai da ƙofar ya rufe ya nufi gado ɗan ɗofa na ƙugun shi yayi akai ya haɗe kan shi da guiwa ya fara wani irin kuka mai tsuma zuciya
wasu shuɗaɗɗun abubuwa suka yi ta gilma mishi ya rintse ido da sauri tuno sanda sanda aka kwara mishi ruwan zafi da yanda fatar shi saɓule amma a haka mahaifin shi ya wurgo ƙofar gida ya watso mishi kayan shi
ya É—an tsagaita kukan yana hango murmushi a fuskar ta ita da mahaifiyarta da kalaman da suka furta a lokacin
"ita fa dama rayuwar nan haka take iya ruwa fidda kai kowa iya allon shi ya wane yanzun me gari ya waya? kayi kuskure waya faɗa maka cewa zaka iya ja da ni? da kabi ni da kabi abinda nace da yanxun kana nan cikin gatan ka kana ji kana gani Agola zata rayu a gidan ubanka kai kuma a lokacin wata ƙil kana cikin bola ko ƙarƙashin gada ga jinyar ƙuna wacce ƙarshe ta ruɓe ma a yanke shegiyar ƙafar kaga shikenan ga muni ga dungulmin ƙafa ja dani babu nasara shi kanshi uban naka a tafin hannu na yake ina maraba da kai a duk sanda ka canja shawara aikin ba wani mai wahala bane" ta ƙarashe faɗa tana kashe mishi ido guda
ya sauke ajiyar xuciya ya sauke tuna me itama ɗiyar ta furta a lokacin duk da zafin ƙunar da azabar da yakeji ga ƙudaje da suke ta bin ƙunar amma kalaman kamar a yanzun ta ke faɗar su " ga muni ga baƙin hali to ya kaga wasan ? na tsane ka Badaru kullum ina faɗa wallahi ba dan ina tsoron alhakin ɗaukar rai ba da da kaina zan kashe ka dube ka kamar ni kace zakayi soyayya dani kai ma kasan gangan ne ka rubuta ka aje har duniya ta naɗe wallahi ba zaka taɓayin aure ba kai ko da kayi ni zan maka sanadin da bazaka taɓa haihuwa ba kayi kuskuren kiran mahaifiya ta juya duj da gani ta haifa amma duk da haka juya take a idanunku zan tabbatar da cewa tsohon ka ya ci gaba da amsa wannan sunan domin sai na lalata ƙwayayen haihuwar shi idan ka kuma ganin an haihu a gidan nan kace ba suna na Sa'adah mustapha fakka ba"
ta tofa mishi yawu a fuska ta juya tai gaba duk da a lokacin ba zata wuce 14 years ba amma cike da salo ta tafi tana girgiza jiki
zuciyar shi ta kumbura wani tururi da zafi kamar zasu fasa ƙirjinshi tuno cewa tun daga lokacin komai ya sauya rayuwa tafara juyin masa dashi ga mahaifinshi da rai amma dashi da babu duk ɗaya
wata rana ranar da a lokacin ya gwammacr dama ya mutu dama bai zo duniya ba kai dama ba a halicce shi ba da idon shi akan idanun shi ta danne ta da filo duk da tana cikin halin jinya sai an kwantar an tayar babu tausayi bare imani ta shaƙeta ta danne kan ta da filo tun tana harba ƙafafu har numfashin ta ya ɗauke
ya ɗauki wayar hannun shi ya jefi mirorn ɗakin tuni ya tarwatse ya dinga haɗa kanshi da bango tuno yanda ya kasa wani yunƙuri ya kasa bata wani taimako duk da kasancewar ta uwa mahaifiya a gare shi amma a haka yana ji yana gani kishiya ta kashe ta bai ɗauki wani mataki ba
jifa ya fara da duk abinda ya samu ya nayi ya na kuka dai dai nan
nuriyya ta turo ƙofar ɗakin ta shigo
Ido ta zaro ganin irin ta asar da yayi gashi sai dukan kanshi yake da alamu bai ma san ta shigo É—akin ba
wani ɗan murmushi tayi sanan tace "nasani wallahi ni da ma nasan Naseer baka cikin hayyacinka Allah ya isar mana duk wanda ya baka giya kasha gashi kana ƙoƙarin illata min kanka a cuceni ni dama nasan ko sakin da kamin ba cikin hankalin ka kake ba to ƙaryar mahassada wallahi ni da mijina mutu ka raba an shiryo ƙarya an zugo shi yazo ya faɗa min anyi tunanin banda hankali ohhh da nayi garaje na tafi da na cuci kaina to ba inda zani"
tana ƙarasa surutun a guje ta ƙarasa gunshi tana fashewa da kuka ta rungumoshi
ta baya baiji shigowar ta baima san da ita agun ba sai da yaji hannunta a jikin shi wanda yake jinsu kamar an ɗora mishi wuta Bata san kuskuren da tayi na shigowa ɗakin nan ba adaidai wannan gaɓar da ƙwalwar shi ke hasko mishi baƙaƙen tabon da sukayi wa rayuwar shi ita da mahaifiyarta
bata ankare ba taji anyi sama da ita an nana da ƙasa idanu a rufe ya ci gaba da dukan duk inda yasan zata ji a jikinta idan ya daka nan yake duka ta kau wage baki tana ihu dan kam wannan dukab na yanzun ba kalar na ɗazun bane wannan da dukkan zuciyar shi yake yin shi
_ku gudu yasen kafin ya gama da ita yazo kanmu nidai na fece_
ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*TALLAH! TALLAH!! TALLAH*
_ZAHRA'S GRAPHIC_
*_Ƙawata kina ina? ina kika maƙale ake tayi bake? mece ce matsalar ki kina ta ɓannata datar ki a banza baki mori komai ba? to manta kawai zahras graphs ta buɗe muku online garphic class inda zaki koya aɗan ƙaramin farashi kema ki koyar me kike jira?bani bani ta ƙare zo ki tsaya da ƙafarki hajiyata ƴan kasuwa kuma abokan tafiya ne kizo ki ƙawata kasuwa ki logo mai ɗaukar hankalin costomers wata ma logon kaɗai zaija raayinta kafin ki farga ta sheƙa miki ciniki kowa na mune abokin tafiya ne kuzo mu ƙaru da juna domin shiga class 500ne kuɗin register ku tuntuɓeni in kun shirya 08038541511_*
*015*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_