Sashe 13
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak ɗinki hankali kwance muna siyar da lalle ɗan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ƙawata hannu da ƙafa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da ɗai ɗaya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ƙamshi ƙamshi riba biyu kiji ƙamshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna siyar da busashshen kifi ga daɗi ga wani ɓoyayyen sirri acikin kifin mu kwali guda 3k muna kuma bada sari ga masu son su sara suma su ƙaru domin ganin hotunan kayanmu da price ɗinsu ku tun tuɓi wannan lambar 08038541511*
*018*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_
Duk haukar da madam nuriyya keyi Naseer na laɓe yana kallonta shi abin nata ma ya daina bashi haushi sai mamaki tsaki yaja a hanklai ya furta "ubanki zakici uwar ƴan naci ba dai kin zaɓi zama dani ba? zakiga ƙasƙanci ganin idonki wallahi da ƙafarkj zaki gudu a gidan nan banza mayya kai ni dai wallahi Habeeb ka gama cutata ga yarinya na neman zame min alaƙaƙai to dai ni ƙarya take ta hanani holewa ta wallahi" shima dai kamar wanda yaci kan ya rufe ƙofar toilet ɗin yaci gaba da wankanshi yana yi yana surutai yana zage zage to dai yasha alwashi yafi dubu na cin uban nuriyya
_ƴar anace 🤥_
ko da ta gama koke koken tashi tayi a hankali jikinta duk a mace tunanin rayuwa da yanda komai ya juye musu ita da Naseer ɗinta cikin lokaci ƙanƙani ta fara gyara mishi ɗakin tanayi tana sharar hawaye tana magana da zuciyarta " ruwa ba ya tsami banza Naseer wallahi ni na maka uzuri na fahimci baka cikin hayyacin ka wasu ne ke son rabamu to kuma sunyi ƙarya shegu ko tunani suke in sun biyo ta haka zasu iya raba hanta da jini? basu san sunyi kuskure ba dan ni da Naseee har a lahira ƙafa ta ƙafarshi ko sakin da yace yamin ni dai ban yarda ba igiyoyin mu uku na nan rass kawai dai na nuna mishi na amince ne dan ya samu natsuwa yo hauka ake ko garin gaɓa gaɓa ake kawai mi rabu da mutum lafiya ya dawo yace ya sakeni ai dagaji kasan wannan aikin asiri ne wallahi ni ko zancen kashe umma da yace yayi duk na jishi ne yo matar da ke gun ƴan kidnapping aljani ne shi da zaije ya sato ta? ALLAH dai ya miki dalilin kuɓuta sweet mom nayi missing ɗinki dan ALLAH ki gudo daga gun azzaluman can kizo ki tayani wanann yaƙin na tabbata da kina kusa bazan shiga wanann tashin hankalin ba"
ta ƙarasa maganar tana tsaida idonta akan wani kyakkyawan hoto da sukayi ita da Naseer na 10th annivasary nasu tayi murmishi ta ƙarasa ta ciro hoton a inda ya ke ta fara shafa fuskar naseer dake sakin wani ƙayayaccen murmushi ya rungumota ita kuma ta kwanta a kan ƙirjinshi itama fuskarta fall murmushi dagani anyi hoton ne cikin shauƙi da bege ta rungume hoton tana cewa "to jifa wai waɗan nan masoyan za a raba yo Naseer ni ko saki uku kamin ko ƙofar gida ina zuwa? ai wallahi gara in ƙarashe rayuwata ina bauta muku kai da *BINTUN* sai kuma ta yi saurin buge bakinta tace au aunty amarya duk da na girme mata amma zan bata wannan girman kasan cewarta a ƙarƙashin ka dear domin ni ko kare ka kawo ka aje a gidan nan zan girmamashi bare ɗan adam mutum mai daraja"
ta ajje pics ɗin dai dai fitowar shi ya kalleta ya doka tsaki ya ɓalla mata harara haɗe da nuna mata ƙofa alamar ta fice
ta fara marairaicewa zata yi shagwaɓa ya ƙarasa inda ya hangi wani belt ya fizgoshi da gudu ta nufi ƙofa tana faɗin "sorry Hayateeh na fita amma dan ALLAAH zan jiraka a parlour in ka fito in ɗan kalle ka kaɗan in shaƙi kamshinka kasan na riga da na zauce a kanka"
ya datse ƙofar yana huci shikam dai yaga bala'i shi baisan a wanne jerin halitta zai saka nuriyya ba da sauri sauri ya shirya dan so yake yaje ya ɗauke gawar nan daga gidan kafim ta fara mishi wari tunda ƴar da ta haifa ta nuna tabar mishi komai a hannunshi to shima zaije ya yar da ita in wasu sun tsinceta shikenan dama kowa yasan tana hannun ƴan kiddnaping
sanda ya fito mayyar tana nan durƙushe a falo kamar wata marar galihu tanajin sautin takun shi ta miƙe zumbur ta tareshi bata daddara ba ta nufeshi da niyyar ta rungume aiko ya falla mata mari ya ingije ta ta tashi da sauri tana faɗin "ba zanyi fushi ba Nasnorr duk a binda zaka min na tabbata wata rana zaka dawo hayyacinka ba kuma zan gujeka a lokacin zan rungume ka da tsantsar ƙauna da kulawa dan ALLAH idan wajen gawar umma zaka ka mata addu'a a madadi na ka ce kuma ta yafemin sai mun haɗu a darussalam"
bai ko juyo ba bare ta saran zai bafa wata amsa ya fice shikam dai ya daina ɓata wa kanshi lokaci gun waccen dangin marasa zuciyar ya shige motar shi bayan mai gadi ya buɗe mishi get ya fice
ta dawo ta zauna tana faɗin "haka zan addabe ka har sai ka gaji da rashin zuciya ta ka maidani ɗakina mun ɗora ƙauna daga inda muka tsaya har ALLAH ya kaimh randa auntg amarya zata haifo mana kyawawan yara tunda ni ƙilan bani da rabon haihuwar" can wata zuciyar ta tuno mata abinda ya gaya mata akan cire mata mahaifa ta shafo cikin ta na cewa "dama ALLAH bai rubuto zan haihh ba a duniya haka nan kayi garajen sawa a ciremin mahaifa ina maka fatan kai ka haihun duk shekara a haifo maka twins ma ni kuma zan rainesu indai zakai farinciki"
ta daɗe a gun tana tufka da warwara tana tarawa da ɗebewa a zamanta da naseer da rayuwar da suka gina yanda ya zama bawanta ta zama baiwar shi suke kyautatawa juna to dai anan ta lalace cikin shauƙi har bacci yayi awon gaba da ita a gun
*******************
GIDAN ALH MA'ARUF
*STILL DAI KIFIN MU IS AVAILABLE BABU CUTA BABU CUTARWA KYAWUNSHI BA A FISKA KAÆŠAI BA DAÆŠIN SHI IN KIKA SARRAFA SHI SAI YASAKA MAI GIDA JUYE MIKI DUK KUÆŠIN ALJIHUN SHI KAR KUJI WASA FA AKWAI WANI ÆOYAYYEN SIRRI ACIKIN KIFINMU KU JARABA KU BAWA WASU LABARI*
Azo ayi tanadin azumi kusiya ku adana abinku kafin zuwan azumi kada kuzo kuna nema daga baya ba ma fata ace ya ƙara kuɗi amma dai ku siya kifi kwali ɗaya 3k location katsina da kano
08038541511 in kinsan ba siya zaki ba karki ɓata min lokaci ki ɓata naki pls seriouse buyers pls
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak ɗinki hankali kwance muna siyar da lalle ɗan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ƙawata hannu da ƙafa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da ɗai ɗaya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ƙamshi ƙamshi riba biyu kiji ƙamshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da ɗaiɗaya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sauƙi domin ganin hotunan kayanmu da price ɗinsu ku tun tuɓi wannan lambar 08038541511*
*019*

_Kifi na ganin ka mai jar koma_