Sashe 11
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk abinda tasan zata shirya na plan ɗinta ba ta dawo cikin ɗakin ba sai da ta san komai yayi ready daga can wajen inda suke abubuwan su tabi iska ta nufi maƙabarta
can ma da ta gama abubuwan ta cike da nasara ta nufo gidan kai tsaye a kan gadon ta tayi masauki tana sauke numfashi kome ta tuna kuma sai ta tashi ta cire kayan ta shiga toilet ta wanko fuskar ta fito ta sake shiryawa sanan ta ɗan zauna bayan ta fiddo wani sim a jakarta ta buɗe wata ƴar ƙaramar waya keypad ta saka sim ɗin sanann ta rufe ta kunna wayar saƙo ta tura wa wasu numbers fuskarta fall farinciki da fatan zuwan komai ƙarshe ta cire sim ɗin ta karya bayan ta tabbatar da cewa saƙon ya tafi ta fito daga ɗakin wanda yayi daidai da shigowar Alh Ma'aruf shima duk yayi zuru zuru tsabar tashin hankali yayi dawowar bazata kuma yazo ya iske wani bala'in bai samu ko ruwa ya sakawa cikin shi ba sai da komi yaɗan lafa sanann ya ƙaraso cikin gidan
da sauri ta ƙarasa inda take haɗe da fashewa da wani mugun kuka ta rungume shi
shima rungumetan yayi yana ji dama shima yasamu damar yin kukan sai dai ina zuciyar ƴan mazan a dake ta ya ɗan bubbuga bayan ta kana a hankali ya janyeta a jikin shi yana cewa "sorry madam komai xaiyi daidai akwai ALLAH yana kuma tare da mu ni dai nasan bani da haƙƙin Hunaifa bare wani daban to ubangiji bazai bata nasarar kunya tani a idon duniya ciki kuma idan ALLAH ya hukunta zai zo duniya bata da ma kankara dole zai fito so duk abinda ALLAH yayi mai kyau ne batun mutuwar mai gadi kuma shima mun bar wa ALLAH shi kaɗai yasan me ya lulluɓe ALLAH ya jiƙanshi ya gafarta mishi"
tana dai tsaye ne kawai a gun amma waɗan nan kalaman da yakeyi yana zuba mata dalma ne a jiki duk addu'ar da yakeyi cewa take ba amin ba a ƙarshe ne tayi murmushi ƙasa ƙasa cikin zuciyarta ta furta "yanzun wasan zai fara maa'aruf a yanzun ne zaka gane gangancin da kake na yunƙurin haɗani da wata da sunan kishiya bazan saurara ba babu ɗaga ƙafa wallahi sai na tabbatar da cewa ka tsani duk wata mace kai koda ace ɗauro ta akayi aka kawo maka ita gidan nan kai da kanka xaka ja ta ka fitad da ita daga gidan nan"
jin yana ta magana bata ce komai ba yaɗan taɓota a hankali ta share ƴan siriran hawayen ƙaryar ta kalleshi a marairaice ta na cewa "abin nan ya fara ɗaure min kai alh wallahi akwai masu son ganin bayan mu ta ya? how ace abubuwa nata faruwa haka akwai alamar tambaya na fara wani tunani wallahi tabbas hunaifa abinda tayi kamar ba yin kanta bane kamar akwai wani a gefe da baya son ganin tarin ƙwayayen ka a duniya abin tambayar anan waye?"ta ɗan saurara ganin ya nutsu yana kallon ta sannan taci gaba "sanan batun mutuwar mai gadi baka tunanin akwai abinda ya gani an san ya gani shiyasa aka kashe shi ta hanyar bashi guba? lafiya lau ya shigo yamin mgn cewa ga ƴan sanda sun zo kan batun ɓatan amarya shi ya shigo dasu kawai ana fita aka iske gawar shi wallahi nidai am scared watarana kanmu za a dawo ko su baby da Nadra dake sckul me mukayi haka da zafi?"why sai wannan familyn za a hana zaman lafiya?" ta na maganar har wanj jijjigata jikinta keyi ga kuka har wanj sarƙewa take
shikam alh jikin shi ne yayi sanyi tabbbas da gaskiya cikin maganr Kareema duk abinda ta faɗa zai iya zama gaskiya duba da wasu abubuwan da suka shuɗe da kuma waɗan da ke faruwa to amma waye behind of this bottle? ashe haka nan ake raina mata ?jibi tunanin da tayi wanda shi kwata kwata bai taɓa kawo ma ranshi hakan ba tabbas da walakin zai yi magana kenan ƙaran siren na motocin police suka cika unguwar dass gaban shi ya faɗi still dai?to me kuma ya kuma faruwa a unguwar?
A hankali ta sauke wata ajiyar zuciya haɗe da furta "innalillahy wa'inna ilaihi raji'un Alh kaji me nake ji? me ya kuma faruwa a unguwar kuma? kafin ya bata wata amsa aka fara knocking ƙofar falon da ƙarfi hannu ta ɗora aka tare da fashewa da wani mugun kuka ta daɓashe a ƙasa jikin shi na rawa ya nufi ƙofar
***********************Yau dai kam madam Nuriyya taga ranar naci dan alƙur'an ta daku Naseerr ya lallagi ƴan kayan shi ya gama dukan ya jefar da ita ko numfashin kirki bata yi cike da ƙyama da muguwar tsana ya kalleta yace " kin cika naci kin nace wa rayuwa ta banso ya kasance mu ka kuma zama a inuwa ɗaya ba amma zan miki alfarma ɗaya zan barki kiyi *ZAMAN IDDA* _agidan nan_ saboda haka yazo a musulunci faɗar ubangiji ce bazan shallake iyaka ba ko dan nima mahaifiyata tayi *ZAMAN IDDA* _agidan mijin ta wanda a ƙarƙashin zaman ne ALLAH ya karɓi rayuwarta ta hannun wasu mugaye maƙiya ALLAH da rahamar shi kinci alfarmar wannan sai dai kisani zaki zauna gidan nan ne a ƙasƙance matsayin baiwa ƙasƙantacciya zan ci gaba da wulaƙantaki har ki bar gidan da ƙafarki zaki koma ɗakin mai gadi zan sallameshi kamar yanda kikace zaki fanshi aikin shi da sauran ƙasƙantattun ayyuka idan kin amince kanki idan ba haka ba zaki iya jan jikin ki ki ficen a gida kije ki ɗau gawar tsohuwar ki ganin damarki ne ki kaini ƙara a shirye nake ina nan ina jiran sammaci"
Madam Nuriiyya dake tsakanin rayuwa da mutuwa ta wani ƙanƙame jiki cike da farinciki ita duk surutan shi basu ne take son ji ba wanann albishir ɗin da yamata na zama a gidan yafi mata komai daɗi bata san ma ta miƙe zaune ba ta fara murna da yi mishi godiya jiki na rawa ta furta ta amince ta ɗora da " kadaina tunanin zan iya fitowa in faɗawa duniya cewa ka kashe min mahaifiya bayan kayi zina da ita wallahi ko rai dubu ka kashe a gabaana bazan iya faɗawa wani ba zan kuma bi kaf danginsu in basu diyyar ran da aka kashe musu zan ɓata tsawon rayuwata wajen roƙa maka Allah gafara kodan mu rayu cikin ƙasaitaccen gida a aljanna ni da kai nagode NASNOOR insha ALLAH zanyi ƙoƙarin bin dokokin ka a zaman iddar da zanyi a gidan nan wanda a ƙarshe nake fatan wata rana kaji ƙaina ka tausayawa maraicina ka mai doni ɗaki na"
🤥🤥🤥🤥🤥🤥
_toni dai wannan mayata ta nuriyya bansan kalar ta ba haba ance ba ayi dake kin nace bayan uban dukan da kikaci kuma zaki koma maj gadi kuma duk kin amince? to ALLAH ya yafemiki dan nikam kinfi ƙarfina_
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak ɗinki hankali kwance muna siyar da lalle ɗan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ƙawata hannu da ƙafa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da ɗai ɗaya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ƙamshi ƙamshi riba biyu kiji ƙamshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da ɗaiɗaya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sauƙi domin ganin hotunan kayanmu da price ɗinsu ku tun tuɓi wannan lambar 08038541511*
*016*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki🦻ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½ðŸ¦»ðŸ½_