Sashe 15
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
*************************
sai da ta shaƙi baccinta mai cike da mafarkin ita da Naseer a cikin kyakkyawan yanayi da farinciki da shauƙi sannan ta tashi lokacin 2:30 am ƙarar wayarta ta tashe ta tayi miƙa sannan tana hamma ta miƙa hannu ta lalubo wayar idanunta a lumshe tana doka tsakin katse mata wannan scene ɗin da suke cikin wani ƙayataccen swiming pool suna wanka suna faranta ran juna a daƙile ta kara wayan a kunne bayan ta ɗaga
Banji me akacs mata ba tadaice "ok" sannan ta kashe wayar tana sakin wani siririn murmushi ta juya kafaɗa kenan taji anyiwa ƙofar ɗakin wani mugun duka a firgice ta tashi dan ita bata ji ƙarar mota ba bare horn tasan baxai wuce Naseer ba ta ɗan ƙarasa jikin miror ta ɗan ƙara fesa turare dama wata ƴar mitsitsiyar riga ce a jikinta babu ko bra rigar mai ɗan siririn pant duk wasu halittu a jikinta sun bayyana kansu bugun da a ke wa ƙofar baisa tayi hanzari ba sai ma canja yanayin tafiya da tayi zuwa cat walk kamar ta ƙille ta nufi ƙofar
tana buɗewa yayo ciki haɗe da hamɓare ta ta zaro ido kafin tayi wani yunƙuri ya shaƙeta ba jira ya fara faffala mata mari dukanta yake ta ko'ina amma mutuniyar ta ƙeƙashe babu ko alamun kuka a tare da ita bare yunƙurin ƙwatar kai a ranta taa faɗin "na shirya karɓar fin hakaa gunka indai hakan zai saka farinciki a shirye nake da na dinga gasa jikina a kullum da ruwan zafi ko da ace zaka kwana kana duka na bazan ƙosa ba"
ganin ta ƙi kuka ko alamar ƙwata kai yasa ya dage ya kai mata wani mugun naushi a hanci bull sai ga jini ta dafe hancin idanunta suka kawo ƙwallahr azaba tayi saurin maidasu a fusace ya fara magana " ina take ? ina kika kai gawar? ubanwa kika saka yake bibiyata har yaje ya kwshe min komai? wallahi idan baki fito min da komai ba sai na nakastaki kin sanni nafiki iya shu'umanci zan lalata rayuwarki zan jefa ki a hatsarin da zaki ƙarashe rayuwar ki a prison wallahi kin sanni kin kuma san zan iya"
Ajiyar zuciya ta sauke jin wata sabuwa dama akan wannan yake mata wannan dukan? kallon shi tayi tana dafe da hancin tace "sakeni Ƙalbi bansan me kake magana a kai ba amma idan na fahimta kamar kaje inda gawar umma take baka ganta ba ko? " ya watsa mata wani kafirin kallo
_nace ko Naseer bai kula da wankan zuman Nasnorr ɗin bane wannan albarkatu da aka sakar maka ka more kallo? 😂😂😂_
tayi saurin sadda kai ƙasa ta ci gaba "bani da masaniya wallahi ban sani ba sannan ka ɗauki alhakina na wahalar min da gangar jikin ka da hannunka wajen dukana bai dace ka ɗaga hankalinka ba umma ta riga ta mutu kwananta ya ƙare so ka manta kawai muci gaba da rayuwarmu batun ɓatan gawa ka godewa ALLAH da y rufa mana wannan asirin ba shikenan ba? dama kowa yasan tana gun kiddnapers to a barshi a hakan feel free ka saki ranka mu ci gaba da rayuwarmu ita kuma umma ALLAH ya jiƙan ta kai kuma ya cigaba da rufa maka asiri kaji hayateehyh"
Galala yayi yana kallonta anya? Nuriiyya kam mutunce? ko dai wani sabon rainin wayau ne zata mishi? kuma zaburo wa yayi zai damƙota ta kwasa da gudun bala'i ta nufi toilet tana shiga ta danno ƙofar.........