Sashe 1
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_
*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_
_Na_
_Zahrabukar_
_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
Daga tsintuwa....loarding
And now
Zaman iddah
*EXQUISITE WRITERS FORUM*
*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*
Http://wa.me/+23408038541511
*003*
Akan shi idanunta ya sauka ta ganshi ba yau ta fara gani ba ta sani duk wasu abubuwa da take nema ta rasa ɓatansu na da alaƙa da mijin nata,
sai dai ta share tana kuma mishi kyakkyawar fatan canja hali ko ba daÉ—e ko ba jima,
diriri cewa yayi ya fara sosa ƙeya to sai ta basar dashi ta jefa mishi sassanyan murmushi sai yaji guiwar shi ta sace
wace iriyar mace ce ita? anya yana yi wa kanshi da ita adalci?
ta katse mishi tunanin da cewa
Ango kasha ƙamshi wannan wanka haka kamar yau ne ?"
Yaɗan ɓata rai ya langaɓe kai yana cewa
"kin ganki? zaki fara ko? ni ba wani ango anan wallahi wankan nan duk naki ne gimbiyar mata"
Tasan ya faɗa ne kawai amma duk da haka kalaman shi sun faranta mata rai matuƙa ta ƙarasa gaban miror tajawo stool ta xauna tana murmushi ta fuskance shi tace "Dan ALLAH fa Hayateehyh kace yau duka rana tace to ina godiya amma nima na barwa ƙanwata ga saƙon ka kai mata in ka fita ina gaisheta" ta miƙa mishi box ɗin nan wani sashi na zuciyarta na gargaɗinta wani kuma na ingiza ta
yasaka hannu ya karɓa yana janyota jikinshi ya fara sakar mata hot kises ta ko'ina haɗe da sakin wani marayan kuka mai nuna tsantsar farinciki
ita ya dace ace tayi kukan na rabata da abu mafi muhimmanci da ya rage mata a rayuwa amma ita murmushi take tana tapping bayanshi alamun rarrashi
yace "wace irin mutum ce ke? kullum zuciyarki daɗa sabunta ta ake da abubuwa masu yawa karamcinki kulum ƙaruwa yake dame xan sa ka miki ne nikam NOORY?
ta É—ago shi ta saka idanunta cikin nashi rauninta ya bayyana ta share wasu siraran hawaye da suka saci hanya suka fito mata tace "Abu biyu Hayatieyh ka min su a duniyar nan ka tabbatar min dabaka cikin butulan maza"
da sauri yace "meye?ki gaggauta faÉ—a insha ALLAHU zaki sameni cikin maza adilai"
ta janye jikinta daga nashi tace "kaje idan kadawo zamu yi magana"
ta faÉ—a hakan ne dan ta samu ya fice ko zata samu bugun dz zuciyar ta keyi ya daidaita
zai kuma magana ta langaɓe kai ta nuna mishi ƙofa bai musa ba ua cusa box ɗin aljihu ya manna mata kiss ya fice da sauri
binshi tayi ta datse ɗakin tun anan ta sulale bakin ƙofar ta fashe dz wani irin kuka mai cin rai
lokuta da dama takan rasa wai shin ita kam wace irin cusashhiyar ƙwanya gareta? meyasa har yanzun ta kasa daidaita rayuwarta tasan me ke mata ciwo a rayuwa?
Naseer dai Naseer dai ko da yaushe shine raunin ta? again dai yau ya ƙarasa rabata da sauran abinda ya rage mata mai muhimmaci a rayuwarta!
cike da farinciki ranshi fess ya fito harabar gidan ua jujjuya ya kalli ko'ina na gidan ya jinjina kai haɗe da salute wa kanshi yake cewa "next target ɗina gidan nan ne duk da dama nasan tuni ya riga ya zama mallaki na takardun kaɗai suka rage da sign su shigo hannuna ,ki shirya Niriiyyah watan kukan ki ya kusa tsayawa bazan huta ba sai naga kin ta gayyara a rayuwa sai na ganki akan bola kina tsince tsince suturar sakawa ta gagareki abinci da wajen kwana sun gagareki a sannan zan fara sabuwar rayuwa cike da farinciki da annashuwa nida galleliyar amarya ta Bintuuuuu"ya ƙarasa faɗar sunan cike da shauƙi bege da tsananin ƙauna ya faɗa motar da ita kanta mallakin Nuriyya ce,
yaja ya fice daga gidan bayan mai gadi ya buÉ—e mishi get É—in,
**********************
ta daɗe agun gurfane tana dukan cikin matuƙar galabaita ga ciwo ga yunwa ta mance when last da tasaka wani abu cikinta sabida izayar wannan matar
ita kam hakima hamshaƙiya tana ciki tana ji ta kuma san ko waye ke bugun ƙofar shiyasa tai shiru wannan ma salo ne na azabtarwa so take sai tazo akan guiwar ta tana tuma a ƙasa tana roƙonta akan ta taimaka ta kaita acire cikin tasani yunwa ma kaɗai ta isa ta saka ta miƙa wuya,
ta riga ta toshe duk wata kafa da wani xai san meke faruwa a gidan duk da ma ba wai tana tsoron wani ko wata bane a a tafiso case É—in wannan ya zama silent case daga ita sai ita ta kashe ta ta binne a gidan babu wanda yasani,
ko zata samu cikar burinta da gaggawa na mallakar gidan da dukiyar gidan da maigidan

*001* _Raunin zuciya_
A kasalance take dubañ shi cike da matuk'ar raunin zuciya bakin ciki da kallon tsantsar butulci irin na wasu mazan da ba duk lokaci take kallonshi dashi ba take duban shi ta share hawayen da ke ta fitar burgu daga idanunta
Ta janye raunannun
idanunta ta mik'e da niyyar ficewa daga dakin yayi saurin rikota,
Ya langabe Kai ya Zuba Maya fitinannun idanunshi a hankali ya lumshe su ya dora kanshi a kafadar ta yafara sakar mata numfashi Mai dumi wanda ya tilasta mata sakin ajiyar zuciya yana d'an yawo da hannunshi a sassan jikinta yace "haba mana qurratul ayn wannan ba halinki bane zuciyar ki mai kyauce ce uhmhm? Dan kwarin guiwata na tunkare ki da tabbacin samun goyon bayanki karki bani kunya mana"
Ya dan saurara yana kuma kashe mata jiki ya kara rungumo ta jikinshi sai sakin ajiyar zuciya take ba ta dai ce komai ba
Ya dan girgiza ta kadan yaana cewa "talk mana sweet heart kice min wani abu bana son shirun nan naki ke ko zagina ne kiyi sai inji sanyi a raina ko love Of ma life"
Dagaske ne bazata iya magana ba haka take ta gwammaci ta dauke duk nauyin wata jarabta da ta bude baki tace wani Abu wata irin strong heart gare ta abubuwa da yawa bata iya tankawa sai dai ta danne abin a zuciyar ta
Shi kanshi ya sani bazata ce komin ba
Wani salo ne dai na daban
Daga cikin ire iren salon da ya saba amfani dasu ya cimma burin shi a kanta'
Kirrr karar kiran waya ya shigo wayar shi ya D'an basar aka kuma kira ya share wani kiran na kuma shigowa a hankali ta zame jikinta daga nashi ta nufi kofa ta fice hannunta dafe da saitin zuciyar ta,
Tasani ko bai fada ba *BINTU* ce yarinyar da yake kan neman auren ta
Tana ficewa yayi saurin tashi ya rufe kofar yana d'an tattaka rawa ya d'aga kiran fuska cike da farin ciki da nishadi
Suka ci gaba da sheka soyayyah, yana kuma bata tabbacin a yau din nan zai cika mata burin ta yasan Nuriyyah yasan Wacece baya jin ko ita tasan kanta kamar yanda ya Santa
Kai tsaye dakin ta ta nufa hawaye wasu na korar wasu zuciyar ta na wani irin ciwo ta bude safe din ta ta dauko wani hadadden box mai kyalkyali ta rungume shi a kirjinta so take taji ta yi kuka mai sauti amma sautin kukan yaki fitowa so take ta samu abokin shawara abokin fadawa kuka damuwa da farin ciki bata da ko daya duk Naśeer ya rabata dasu akan wani dalili nashi
A hankali ta bude akwatin wani irin haske mai kashe idanu ya bayyana ta saka hannu ta fiddo wata kwankwatsetsiyar sark'a dakekiya ta ajje ta dauko yan kunnen da abin hannun da yan kunnen tana kallon su
Shawara take nema bata da abokin shawara sai zuciyar ta idan zata nemi shawaran zuciyarta kuma tasan amsar itace YES
Kullum zuciyar ta bata bata amsar NO dangane da lamarin Naseer
Tsawon shekaru goma kullum tana karfafa wa kanta guiwa akan komae ta sadaukarwa Naseer ya cancanta ne!
Ta tattara su ta rungume tana tuno asalin ma mallakin sarkar da muhimmancin ta a rayuwar ta amma sanda ya dace ta tallafa mata Naseer ya katantane ya Hana,
Da sauri ta kawar da tunanin ta Mai da sarkar da sauran abubuwan cikin akwatin ta ajje kan mirror idan ya shigo zata bashi tasan ba karamin farinciki zaiyi ba ita kuma farincikin shi yafiye mata komai a duniyar nan