← Book details Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 35

Sashe 30

Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sai kinci Ubanki kece kika tira mutane su illata Sadiya da mijinta saboda kina baƙi ciki bai aure ki wallahi sai kin faɗi gaskiya ko mucilla ki uwa duniya, Yiiiiii Ayyyyyyy baizai yuyu ba”

Da sauri Baba Hauwa ta je inda Ramatu ta shaƙe wuyan sumayya.

“Haba Ramatu ya kike magana kamar ƙugurmar Jahila”

"Ki daina kiran goɗiyar mu wanna Ba Ramatu bace Sarki fatake ne aguri nan”

Ummu da shigowar kenan ta daure fusakar ta ko tsoro Babu ta tsaya gaban Ramatu.

"Malama cikata in ba haka ba Wallahi sojajin da suke baki geta su fitar mana dake banda shirka da so sai Kum bata gawar mamaciya so kuke sai kun sake jamata wani abu mutuwa daya dan Allah in har kaunar ta kuke kumata addu'a kuma duk wanda yasan hayaniya ta kawo shi mun gode kowa ya tafi”

Tafiya ramatu tayi zata fadi sai ta fara jera Ashitawa sau biyar. Abin ne suka shiga cikin da Malam da Yusuf da Alhaji Ahmed (dan Dubai) sai Khalid suka fito da gwara Safiya suna wucewa da ita mata aka kaurewa da kuka da Masu Salati har aka shigar da ita anbulas. Nan masu tara keke napep da masu mota kowa ya faraw hawa sai gidan Abi.

Babu jumawa labari ya karaɗe duniya sharare atajiri nan surukansa ta rasa ranta wanda babu wanda yasan dalilin rasuwar nata dan ma'aikata basu bada kofar sani haka ba tunda Aka kai gawar Sadiya Ɗan Dubai yake shige da fito so yake Sumayyah ta fito koda Compound Ni yasamu damar da zai jata dan yayiwa kansa al'washi itama sai ya muzanta tata.

05:0pm akayiwa Sadiya Sallah jana'iza sai dai Babu wanda yayi karanbani sanar da Ammar haka abokan sa duk sun hallata ko da ya gansu yayi mamaki gani su Atare sai dai cewa sukayi sun masa baza tane dan zuwa duba shi.

Bayan kwana biyu duk wasu hujoji Hukuma ta gama tantarawa akan gidan ammar da Aka shiga wanda babu wanda yasan da bincike da ma'aikata suke. Baban Parlour kasa Baba Zulai ce da tawagar ta kana gani ta zaka san tana ciki tashi hankalin mutuwar Sadiya kuma ta dake ta zance take da ƙasa Sumayyah da Lubna har dasu ake aiki in ma'aikata gidan Ummu zasu aiki abincin.

Yau Laraba gidan Abi cike yake da Al'umma an gudanar da Sadakar Uku sadiya A masallaci da karfe 11 na safe wanda ya samu Halartar manyan Malamai da Kusosin gwamnati duk wanda ya yi gaisuwa sai ya duba Ammar kokadan ya ki buɗe baki yayi magana tun da suka dawo sai daga daki ya rage daga shi sai Fu'at danan ya buɗa laɓansa daƙar yace.

"Ummu nake so gani Please Fu'at kira min ita”

Duk da mamaki ya cika sa Amma umarni ubangi dan sani duk akwai abota miƙewa ya yi ya kuwa ta ciki al'umma ya je Parlour da Ummu take amsar gaisuwa ya kira ta.

Da sallama suka shiga yana gani ta wasu hawaye masu zafi suka sulalo masa hannu sa ya ɗora kan nata.

"Ummu na gasa gano me ake boye wanan manyan mutane duk namaye?ina Sumayyah duk da na kasa manta yadda naki aure wanda bansan Dalili ba ina ita wace na aura suwaye suka turo a kashe Ni Ummi ina yariyar da suka yiwa rayiwar ta baban illa Ummu kunsan kuwa Sumayyah aka turo ayi wa haka wanda ina zargi Alhaji....

Maganar Alhaji Ɗan Dubai ce ta dakatar da shi wani kallo tsana Ammar ya bishi dashi.dariya Ya saki.

"A barka Ammar kace ka tashi ya kuma ƙarin hakuri na rashi matarka kai Allah ya la'anci wanan bakaƙe kafuran da suka yiwa Amaryar ka raga-raga wai Ammar kai...

“Alhaji dan Allah ya isa me ya kawo ka”

Ummu ta faɗa tana tsare shi da ido.

"Abin ne yace na kira ki sarki labani ne yazo gaisuwa so an iske bakya Parlour baki sai akace kina daki ammar.”

"Ok tom kaje ina fitowa sanan dan Allah a riƙa sani iri maganar da za'a faɗawa mai jiya”

"Shikenan hajiya tuba nake ayi min afuwa Allah ya tashi kafada”

Yana fita Ummu ta rage tsayi.

“Ammar kayi Hakuri wanda yafi mu don Sadiya ya Amshi abarsa sai dai ka mata addu'a sanan insha Allah bama tunani zasu wuce yau ba'a kama su ba dan an kama huɗu daga cikin wanda suka aikata laifi”

Kai ya jingina sanan Ummu ta fita, kallo Fu'at ya yi.

"Fu'at Sumayyah fa tana nan ko tana gari su?”

“Ranka ya dade tana nan”'

Shuru ya yi bai sake cewa komi ba

Sai 12 sanan sarki labani ya tafi da tawagar sa bayan jim kadan sai ga motar police data D.E.S kyatatace naman kaji da ruwan robar da Alhaji Ɗan Dubai yake sha ya kurɓa ya yagi cinyar kaza.

"Alhaji kai dai Allah ya baka bawar Al'uma yau kuma har da Jami'an tsaro a gaisuwar”yake Abi ya yi tare da miƙe. Parking space suka ajiye motar sanan Ma'aikata biyu suka fito suka bude motar da ake zuba masu laifi Zan'zaro Dama aka kama aka nufe manyan rufunar da suke Compound wata iri zabura Alhaji Ɗan Dubai ya yi gani Dama a hannu su ƙoƙarin zurawa yake da gudu ya fita daga gidan Wani police yace.

“ You are under arrest.”
[2/9, 11:25 AM] OUMMU MUWADDAH: *📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*

Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.

____________free book _page-30

*END*

Samma yayi da hannu sa ɗaya daga cikin police ɗin ya kamashi zai saka shi amota ya dakarat da shi kusa da Abi ya koma.

“Alhaji Wallahi karda ka yarda da mutane na karya suke mi shari ne da makirnaci kai Dama a ina......

Sak ya yi tare da rintse ido jin ya furta sunan Dama, shi da yaso ya lakabawa wani gashi ya tonawa kanshi asiri guri kama sunan Dama kai tsaye.

Ummu da fitowar kenan ciki ta kaici da karasa inda Alhaji Ahmed Ɗan Dubai ya ke zai fara mata rantse-rantse ta ɗauke da wulakantace mari guda biyu.

"Me yasa Alhaji Ahmed Alhaji ya dauke ka tamkar ƙani sa, ya baka.matsayi babba,me yasa zaka yiwa yaro da haifa haka wanan wace iri kiyayya ce me Alhaji ya maka”

Kansa yayi kasa dashi tare da tisa keyar sa batare da ya ce mata komi, suna shiga Abi yace.

"ASP MUTAKA DUNBULUM kuje zan biyo ku daga baya Nagode da kokarin ku”

Godiya shima ya musu sanan suka tafi, ciki Ummu ta koma shikuma Abi da Babban Aminisa Alhaji Umar sai Malam suka bisu bata tsaya ko ina ba sai bedroom Ammar yana zauna ya kafe dan karamin hoto Sumayyah wanda ya mata amota lokaci da yaje zance da kallo motsi shigowa ne yasa shi binta da kallo har ta nemi guri ta zauna. Gani yadda fuskar ta ta sauya da alamu har kuka tayi yasa shi cewa.

“Ummu me ya faru”

Murmushi karfi hali tayi.

“Ammar Duk yadda ka dauki wani amatsayi masoyi Sai ya juye maka ya koma makiyi shiyasa aka ce ba'a guziri masoyi da makiyi Ko mafarki bana tunani Alhaji Ahmed zai ci Ammar Abi ko ta yaro da ya haifa ashe buri sa ya lalata rayiwar Abi da ta yaro sa me yasa me wasu muta ne suka dauki Duniya ne??”

Huci ya furzar tare da magana jijiyoyin kansa duk sun tashi.

“Ummu duk laifina nane, laifina ne da na boye muku halin,da mugun Ayunkan sa da yake aboye, ummu rashi imani Alhaji Ahmed ya kai har safarar ƙanani yara yake yana kaiwa manyan mutane Lagos Ummu yara ƙananu Ummu ko kin san Sumayyah ma daga hannu sa na karbo ta?”

Sosai Ummu ta girgiza da iri mugun dabi'u da Yaro miji ta ya ke aikatawa.Sai dai yanzu tayi farin ciki da asiri sa ya tonu ko ba komai an ceci wasu 'ya'yan faɗa tarko sa.

Abi ne sai Malam da Asp Muntaƙa, sanan Alhaji Ahmed Ɗan Dubai da tawagar sa Matasa shida wanda ake kan nemo maza uku duk abu da ake zargin su dashi sun ammasa agaban Abi da Malam Sule, Abin ya kalli Asp.

“Asp duk wani hukunci da ya dace muna roko a zartar musu muna so abiwa yariyar haki ta da na miji ta”

Yana miƙewa Alhaji Ɗan Dubai yace

"Wani na rasa wane ɗan bur...ne ya tona min asiri Ni dai nasan daga Ni sai ku muke waya Dama wallahi kasani in ma kaine ka ɗana min tarko saboda nasa anemo ka akashe kasani kayi abanza dan Ni dan nada manyan mutane nasan duniya natara kaine zaka kwana aciki”

Murmushi ta kaici Abi ya yi ya koma ya zauna ya kira sunan Alhaji Ahmed Ɗan Dubai.

"Alhaji Ahmed ka sani Babu wanda ya tona maka Asiri kasani Allah baya bari zalunci tun faga lokaci da abin ya faru la fito kana waya da Mutane ka ka tuna lokaci da nazo ka nuna kamar na gano ka nace Fu'at nake nema tom kasani tun da ka fara magana nake tsaye amma saboda ido ka ya rufe da bakin zalunci baka san da zuwa naba tun daga sanan na sanar da hukuma suka fara bibiyar ka har na'ura naɗar magana da aka sanya maka ba sani ba wanda shine ya temaka muka kai ga kama sauran abokan ta addaci ka”

Yana fadin haka ya fice.

Bayan sun koma Yamma nayi Malam da iyalan sa suka ce zasu koma gida Roƙo ummu tayi da Abar Sumayyah anan sanan zata sa a ɗako Innar ta saboda zata fara gani likita Baba Zulai an koma ga Allah yanzu dan ko magana bata iya yi mutuwar Sadiya ta dake ta, har da kayan abinci suna tafiya bayan Sallah magariba Ummu ta bata abincin ta kaiwa Ammar sai da ƙirji ta ya buga bata nunawa Ummu ba baban tire ta ɗauka ta nufi daki da Sallama ta shiga Fu'at ne ya Ammas Ammar kam kamar me bacci lumshe ido sa ya yi dan kunyar haɗa ido yake da ita.

“Yaya Fu'at ina wuni ya me jiki?”

“Lafiya Lau Sumayyah jiki da Sauki ya kuma karin haƙuri Allah ya mata rahama?”

"Ameen Mun gode Gashi Inji Ummu tace na kawo”

“Oky babu matsala ki ajiye kan Centar teble mun gode”
Chapter 30 · 0% Book details