Sashe 22
Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malam ya juya yana kiran Sunan Baba Zulai.“Dan Allah kar ki mutum kibar Ni Wallahi zan hana aure nan ko da kuwa nawa aiki yaƙi yi zan baza malaman buzu da na gudu ko uba har sai munga haƙan mu ya cinma ruwa."Tunda Baba Zulai taji haka ta saki murmushi a zuciyar ta,ba tare da sun san suman ƙarya tayi ba, Sumayya na miƙawa Malam ruwan ya fara yayafa mata miƙewa tayi kalau da ita, kamar ba ita ba Malam na ƙokari kama hannun ta ta fusge "Kar ka taɓa Ni matuƙar baka cika min burina ba."
*Ayi hakuri kwana dayawa ba ajini ba Kusan yanayi rayiwa Allah yasa mu dace. Sanan babu Editing*
[12/21/2025, 11:49 AM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a
*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-19
Haka Ta shige jiki babu kari ta fada daki Malam fita yayi dan akira sa ya yi baki.Zama Sumayya yayi ta zuba uban tagumi tarasa me yasa Matan Baban ta dama Mahaifinta basa kaunar su ita da Innar ta, bayan kamar Sa'a daya kira ya sake shigowa jikin ta na rawa ta danna rashi sa'a tayi ba guri ɗagawa ta danna ba kiran ne ya sake shigowa canjawa tayi sai kuw murayr Ammar ta kauraye guri duk da ba Has free yasa ba.
“Madan kin barni cikin zulumi da tunaninta Ina kika shiga ne Ammar ya?”Muryarta na rawa ta amsa."Ah..Dama. basan guri da zan danna nayi magana ba yanzu ma da kar nagano guri ....”Dariya da ya Ƙyal ƙyale da ita ce ta katse mata maganar da take.
"Haba Mana Colm down Tana na Zanzo anjima karki damu zan koya miki kinga ba sai kin sake cewa baki iya ba Yawa Hajiya zata zo gobe ta ganki”Allah ya kai mu kace ina gaida ta.”No bazan zama dan aike ba, zan tura miki number ta sai ki kirata kinji.”
Ido ta zaro kamar taga kura daji "Kai Wallahi ban iya ba kawai kace ina gaida ta in kazo Sai ka kira ta mu gaisa zaifi.”baki ya tabe kamar a gabanta."Ok in shiga gida zan kira na hada ku karkayi nesa da wayar.”Kai ta ɗaga"Tom Allah ya kaika Lafiya.”Ameen nagode Yar aljana”
Suna shiga ciki parlour Hajiya sa yashiga tana zauna da Yan uwa ta guda biyu sai bababr Aminiyar ta matar Gwamna, yana shiga aka fara tsokanar sa.“Ammar ango barka da shigowa Gajiya Yaro nan fa har yafara zama babban mutum baki lura da haƙa ba?”Cewar Hajiya Badawuyya Autar su Hajiya, Safiya Hajiya tayi."Badawuyya kufi kusa ke da ɗan naki samma baki girma kamar ba ɗanki ba”
Bai tanka mata ba duk yadda taso taja shi sai guri hajiya Munubiya da yaje ya zube yayar Hajiyar sa bayan ya gaida su, ya kalli Hajiyar sa."Hajiya abu ya sanar dake abi ya sanar dake abin da suka tautana ni har muka zo bai ce dani komi ba fa..”Allah Ammar zanso naga yariyar nan da ta sace zuciyar ka har ta sa kake yawan magana mutum da magana take masa wahalar wai yau kaine gaban Gajiya Babba da Hajiya da Aunty kake neman yadda akayi”Shury ya mata tare da mikewa ya bar musu Parlour gaba daya.Sai da suka gama shirya yadda za akai lefe sanan suka watse kwana uku aka barshi kai laife.
*ALHAJI ƊAN DUBAI*
Kiran Abi be ya shigo yana zaune ciki wasu matan manya da yake hada su da manta.hannu yasa kamar yana cikin yara ya musu alamu suyi shuru tsitt kuwa sukayi kamar ruwa ya cinye su."Assalamu alaikum Ranka yadaɗe Allah ya kara lafiya danisan kwana.“Lafiya Kana ina ne Inaso gani ka Kasan Aure Yaroka Ammar ya taho 2 Week So Yanzu Lokaci na kuratowa kazo zamu lisafi kafi Lokaci za afitar da abin da za'a rabawa ma'aikata lokaci bikin.”Murmushi ya saki wanda shikadai yasan ma'anar sa, tsayi mintes 5 babu amsa ."Hello Alhaji Ahmed kana kan layi kuwa?”
"Ahem..eh..Ranka ya dade afuwa insha zan zo zuwa magarib sai mutsara komi gida zanzo ko inda muka saba haɗuwa.”Ina gani kazo gida bayan sallaha magarib zafi.”Tom Alhaji Allah ya kara lafiya da nisan kwana sai nazo ɗin.”Suna Gama magana Wata ƙatuwar mace wace taci ta tada kai ka kashewa Alhaji Ɗan Dubai ido."Wai Ɗan Dubai dan Allah mai zauna ka hadani da uban gidanka Kai kasan ina da tari dukiya kawai burgeni yake inaso mu riƙa rage dare shine buri na.”dariya ya yi ya shafa tunbi sa.“Haiya Sailuba kenan har yanzu baki san waye Alhaji kareem Al-Labban ba kwata kwata mata Duniya basa burge sa matar sa ɗaya kamar ta tsafi ita kaidai ce take burge sa dan haka shawara kyauta ku ɗauke Hankali ki daga kans kar ki janyo wa kanki tono silili wallahi.”yana faɗi haka ya niƙe wata number ya turawa sako ya fuce ya barsu.
After 5:00pm
Sai da ya juma a kofar gidan sanan ya ɗauki waya ya kira Number Sumayya bugu biyo ta dauka tana tsakar gidan Hakan yasa kowa ya bita da kallo, Baba Zulai ta kwafa ta buga mata harara ta ci gaba da tsintar wake da take.
"Hello Ina wuni..."Ina waje ki fito ina jiran ki.”Yana faɗi haka ya katse kiran.ajiyar zuciya ta sauke ta bi wayar da kallo..."Sumayyah Wata har kin iya dogo munafurci kifa boye abu aƙuginki saboda kar mu sani waike wane iri mugun hali kika ɗebo ne?”
Taso ta share ta amma sai ta aro jarumta ta kalleta."La Baba Ai Ammar ne ya kawo kuma naga agidan nan kowa yana da ita dan nanuna tawa kamar bazata burge kuba shiyasa ma bayi karanbani ba”tana faɗi haka ta shige daki inar ta ta zura mayafi abayar ta da turare ta fito barsu da ƙamshi turare ta."In ba babar mu wataran sai naci kundun uban yariyar nan tsabar rashi mutun ci tun yazu ta fara mana kallo banza“Sadiya Ta faɗa tana hura hanci.dariya Baba Zulai tayi"Ki barta Sadiya gobe sammako zanyi zuwa Rafin Malam duk wani tsibu da ƙulu boto Malam mai yatsa ɗaya ya iya kuma zan bada ko nawa ne dan naga aure nan ya rushe kamar rushewar gini”Shewa suka sa kamar ana biki.da haka suka ci gaban da aiki su.tun da ta fita ta kafe motar da kallo so take taga inda Ammar yake tsaye amma babu almu a jikin motar.wayar tace ta sake ƙara, da sauri ta ɗauka, kamar me shiru kuka ta fara tambayar sa.
"Na duba ko ina amma bangan kaba kuma kace kana waje wai ina ka shige ne.?”Kin shiga ciki motar kinga bana ciki zaki min raki?”Ido ta zaro."Yaya Ammar Allah 'yan gidan mu basa zance amota dan Allah ka fito waje bazan iya shiga mota...“Baza ki iya shiga mota ba amma ai kin bi gardi har Lagos ko?Nine baki yarda dani ba Shiyasa bazaki shiga mota guri na ba.”Idon tane ya ciko da ƙwallah."Wallahi Yaya Ammar in na shiga mata gurika surutu za'a min kuna Yaya Yusuf ya zane..”
" Shouting Up Ni zan koma bazan zauna ai ta ƙare min kallo a layi nan naku ba ki koma gida kar ki bata ran yan ƙauye ku da wanan bagidaje yayan naki”Yana faɗi haka ya kunna motar, kamar ƙiftawar ido ta tsaya agan motar kamar bai gangata ba ya sake baya da motar zai bar guri ta fara dukan gilas ɗin, Murmushi ya yi ya sake ɗaure fusakar sa ya sauke gilas ɗin motar har ido ta yayi ja kallo ɗaya ya mata ya ɗauke kai."Zaki iya shigowa”murfi motar ta kama zata shiga Daga ƙofar gidan su Aka daka mata Tsawa."Ke Sumayya gidan Uban wa zaki zaki faɗa motar wani Allah ya tona mikio asiri dan Ubanki”Yusuf ne yana magana yana tun karo ta jiki ya fara bari yan zuwa zai ɗauke ta da mari ido sa yayi arba dana Ammar da sauri ta saki hannu ta."Kai ashe kaine ai ban sani ba ke kuna sakare bakya ce Baban mutum ne nazata kwashe² da kika saba ne yauma kika kwaso wani.”Iri kallo da Ammar ya a sake masa ne yasa Yusuf bari guri jikin sa na rawa. Sun ɗan juma a haka ya dubeta."Ko na tafi ne?”Jiki babu ƙwari ta shiga, Lumshe Ido sa yayi yana ji wata iri nutsuwa na ratsa shi tabbas Yariyar nan tana da baiwa, in har yana tare da ita takan kasa kama kansa.ita kum tun da ta zauna fargaba haɗuwar ta da Yaya Yusuf take in ta koma dan tasan wanan harara da ya masa akanta zai fanshe,Murya Ammar taji kamar daga samma"Aunty Sumayya ina Wuni tunda gaisuwar ma wahala take miki”Kunay ce tasa ta rufe fusakar ta.“Kai ai karami shine yake gaida babba ba wai yaro ba."
Dariya ya yi ya ɗauki gorar ruwa ya kurɓa sanan ya kalle ta."Tom ai naga gaba ɗaya mutane gidan nan naku nema suke su furgita min ke Allah ya kawo lokaci bari gidan nan mu huta....
[12/23/2025, 10:38 AM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a

____________free book _page-20
Jin tayi shuru bata bashi amsa ba yasa shi juyawa ya kalleta, ganin yadda take faman wasa da yatsun hannunta cikin fargaba yasa ya kashe motar baki daya. "Sumayya, karki damu da su. Muddin ina raye, babu wanda ya isa ya cutar dake. Insha Allah nan da kwanaki kadan zan fitar dake daga wannan gidan."Wani sanyayyen murmushi tya bayyana a fuskar
Sumayya, wanda ya ƙara mata kyau da kwarjini. "Nagode Yaya Ammar, amma tsorona daya; kar Baba Zulai ta shiga tsakaninmu. Kaga yadda suka biyo ni da kallo kuwa?gashi so suke...."kenan kema kin yarda da canfi mutane ki yarda da Allah shike yin komi ba mutum ba dan haka ki manta dasu.”Shuru tayi babu ammasa hakan yasa, ya yi dariya, ya mika mata wani ƙaramin kwali mai kyau.
"Wannan turare ne da agogo, Hajiya ce tace na kawo miki. Sannan batun Baba Zulai, Allah yana tare da mu. Ke dai ki duƙufa da addu'a." Bayan sun dan taba hira,Ammar ya kalli agogo"Ranki yadade zan tafi akwai aiki agaba na zanje sai munyi waya”