Sashe 17
Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gaba ɗaya jikin Malam ya hau tsuma kamar tsoho ɗan tauri.“Haba Akwai tiƙa-tiƙan mata har biyu aciki bara naje sai suyi abiya su, Mudai babu abin da zamu ce dakai sai Godiya”Tamkar kurma haka Ammar ya masa da Sauri Malam ya afka cikin gida. suna tsakar gida anyi baje baje da kayan kari kumalo, ya faɗo tafa hannu ya fara"Tom..tom ki tashi arziƙi ya sake Sallama agidan ku wannan MAHAUKACIYYA aka kawo wa kayan Saiti in kuka saka za'a biya ku da kuɗi mai tsoka”Wanni banzo kallo Suka bishi dashi."Malam yaushe ka fara tausayi ta da sonta har zaka bari asa mata kayan ɗaki muku ma mana zaune ko ledar tsakar ɗaki bani da ita”
“Matseeee ke dai Hauwaila har abada baza ki daina shiririta da sakarci ba,yo ko kare hauka ne ya cijeni zan yi asara kuɗi na sai wa wanna Mahaukaciyar kaya ne sai dai in baki iyaye ne ke ɗawainiya dani.”ya faɗa yana zaro ido kamar baƙin kure. Baba Zulai ce ta miƙe.“Ai kuwa ko wanne asarare ne ya siya Wallhi yana tafiya zan fido su, su dawo ɗaki na dan nice uwar gida a ɗaki na ya kamata a saka su.”
“Jita da Allah figai-gai dake Zulai tom surukin kine kina yin sake dama zata kwace miki,na dai gaya miki sharɗi kar gi rawar kai wallahi dan babu wani taimako da zan sake miki ki kayi wasa da wanan damar”tin da Malam ya fara suba-ɗaɗar sa Baba Zulai taken kifta masa ido yayi shuru kada Baba Hauwa taji shirin su akan Ammar haka ya miƙe ya fice.
Malam na shiga cikin gida ya juya ya dako Baban Vasket ya dawo ya tsaya agaban ta, ya kalla ta.“Ki shiga ki zaunar da Inna.Zan shigo yanzu?”Kai kawai ta ɗaga kamar yarinya ƙarama.Ta shiga gida a hankali.Ammar ya tsaya na tsayi sakanni biyu yana kallon ƙofar, zuciyarsa na bugawa a hankali ya furta.
“Wallahi idan wani ya kuma taba min ke… Zan lalata masa rayuwa, zan nuna masa ke mai gata ce”ya furta cikin ɓacin rai. flask ya ɗauka da jaka, ya nufi ƙofar cikin nutsuwa.
ACIKIN GIDA
Inna Sumayya na zaune cikin ɗaki gefe guda ta takure jikin ta, tun tana kukan yinwa har ta haƙura, Sumayya ta taɓuɗe ƙofar da sauri ta kama hannu ta, ta zaunar da ita tana goge mata fuska da ruwan ɗumi.basu juma da zama ba Ammar ya shigo, ya durƙusa gaban Inna.
“Inna, sannu. Na kawo muki abin da za ki ci.”Kallo sa tayi,ta dan saki murmushi.
“Naman… kakawo min zaka sai min powder nayi kwalliya?”
Ammar ya yi murmushi kaɗan,ya kama hannu ta
Ya dubi Sumayya, a tare zuciyar su ta buga wani baƙo al'amari ya ziyarce su da kar ya iya kauda kai.
“Ki samo plate ki zuba mata”Ya furta,Sumayya tana ƙoƙarin mikewa Inna ta riƙe mata hannu “Sumayya kar ki tafi Yusuf zai sake duka na”
Ido suka haɗa da Ammar da sauri ta kauda kanta dan ta kasa jure kallo da yake mata.cire hannu Inna ya yi daga jikin Sumayya “Babu wanda ya isa ya ƙara cutar da ku.ko ya dake ki, kina da ɗa yanzu zan tsaya miji na kare martaɓar ku Insha Allah”
Babu Hauwa da Baba Zulai da Malam da tsuke laɓe gabansu ya buga suka haɗa ido, Idon Baba Zulai ya yi jajir saboda takaici da ɓacin rai, wai za atemaki Rabi da 'yarta.
Karo suka kusa yi da Baba da ya tunro kai cikin Ɗaki Baki ya washe.“Sumayya kece dama zuw nayi nace Ku fito za'a share ɗaki za su fara shogo da kayan ga shi fiɗa can kicewa baƙon naki ya fito da ita Innar taki ko”
"Tom Baba bara na gaya masa sai na fito da Innar ta...”Ammar ta gano ya kama hannu Inna.ta kasa boye farin ciki da take ciki tabbas ba duka masu kuɗi suka zama masu girman kai ba, Tabbas Ammar ya fita daban.Idon ya zuba mata saboda ta tare Hanyar, Baba zulai kuwa tacika tayi fam kamar ta fashe.Muryar sa suka ji wace yaune jinsu na biyu, dan ko da yazo shiga bai kalli in da suke ba bare yace tatafasa a sauke.
"Zaki iya bamu guri?” matsawa tayi tana bin Su da kallo yadda Inna ta saki jiki dashi suna zuwa kan Baban Buhu da aka shin fiɗa masu Baba Hauwa da Baba Zulai suka shiga ɗaki don sharewa duk da Sumayya ta gyara dakin bayan dawowar ta.
Tun da suka Zauna Sadiya ta zauna gefe ta kafe su da kallo duk motsi da zai sai sun haɗa ido da Sadiya, gashi da ga ya kalle ta sai yaji kamar wanda ake masa shocking, ya kasa gane wani iri yanayi yake ji a kan yariyar, gashi ido ta ko ƙiftawa ba yayi akan sa.
Ji yayi yana so ya mata magana.kamar daga sama suka ji Maganar Ammar."Kema kizo ki zauna kici”Mutuwar tsaye tayi natsayi daƙiƙu biyar cikin zaro ido."Wace wai ni Sadiya?”Kai ya ɗaga mata da sauri ta taso tana karya jiki.Gaban Sumayyah ya wata iri bugawa da karfi tsiya tun da ta zauna ya tura mata Flack ɗin farfesu gaban ta, shi kuma yana bawa Inna abaki.Ta ƙasa yake kallo Sadiya so yake ya gano me yasa shi kallo ta amma ya kasa wani ɓari yana jin haushi kansa a kan janyo ta kusa da su da yayi, amma ya kasa gano dalili da nayi haka.
*After 4 hours*
Sai da aka gama gyra ɗaki tass sanan Baba Hauwa da Baba Zulai suka fito suna fitowa suka ga Sadiya acikin su, Cak suka tsaya gani Sadiya a gaf da Ammar tana tsoma baki ciki hirar su Baba Zulai ta tsalala guɗa sai da kowa ya kalle ta sai dai banda Ammar da yake ji tsanar Matan Malam fiye da kowa na gidan.
"Yaya Zulai lafiya naji kina murna har da tsalala guɗa?”Bari Hauwa baza ki gane ba,taya zan ki murna bayan Yau Rabi zata kawanta a katifa kamar mu Kullum da damuwar baiwar Allah nan nake kwana nake tashi Tom yanzu kuma buri na ya cika taya bazan farin ciki Afili ba.”
Tsaki Baba Hauwa tayi“Wallahi Yaya A yanda na sanki bazaki taɓa murna....’?”Hararar da Malam ya doka ma Baba Hauwa ce tasa ta Rufe bakin tare da murnushi da ita kaɗai tasan Ma'anar shi acikin ranta...
[11/27/2025, 8:52 AM] OUMMU MUWADDAH: *📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*
Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.
____________free book _page-14
Motsi kaɗan Sumayyah na gani Yadda Sadiya take kallo Ammar, zata masa magana Sadiya ta muskuta.“Yayan Sumayya wai wanan naman da mai aka dafa shi ban taɓa cin iri wannan naman mai daɗi haka ba?”Mama ta ce tayi zan sa ta ƙara yi muku....”Bai ƙara sa faɗa ba Sumayyah ta mike ta bar musu guri da kallo Ammar ya bita gaban sa ya faɗi, miƙewa yayi yana ƙoƙarin binta Sadiya ta murmusa ."Nabiyo ka yayan Sumayya?”Hannu
ya ɗaga mata almu karta bishi. Jiki amace ya kutsa ta tsakiyar su Baba Zulai ya nufi ɗaki su Sumayyah.Yana gota su Baba Zulai ta taɓe baki."Ji muguwa baƙin hali ya motsa wato bata so kowa ya raɓe ta Aikuwa zata mutu da baƙin cikin mu wallahi”Ban da tagumi babu abinda Baba Hauwa take ita ta zuba ido ne taga iya gudun ruwan Baba Zulai.
Tun da Sumayyah ta shiga bata tsaya ta duba iri gyran da aka yi wa ɗaki nasu ba kan gado ta faɗa ta saki kuka mara ƙara, zuciyar ta na zafi, Tabbas ta gama yarda zuciyar ta, ta kamu da son Ammar sai dai dole ta cire shi a rayuwarta dan tasan zare ba kalar yadin bane.ƙamshi turare sa shine ya fara mata sallama dan ita bama taji sallamar tasa ba gefe gado ya zauna."Ki taso zamu yi magana”Ƙin tashi tayi, sau Uku yana Mata magana amma ko gizau, cikim ɓaci rai ya daka mata tsawa.“Ba da ke nake ba,Or will you argue with me?”mikewa tayi ta zauna tana kauda kai,cikin kaukausar murya wace bata taɓa jin yayi ba ya ce."Na zama ɗan isa muna zaune kin barni acan ko, me hakan yake nufi??”Shuru bata ce masa ƙala ba kuma bata jin zata iya furta masa wani abu."Baza ki magana ba ko so kike na bar muku gidan ku?”Nanma bata yi magana ba hakan yasa kan sa ya fara sara masa,miƙewa ya yi.
“Zan tafi bazan sake dawowa ba tunda baki son zuwa na...”Gani da gaske tafiyar zai yasa ta buɗe baki kamar wace ƙurji ya mata dashe a maƙoshi."Me yasa zaka daina magana dani kayi da Sadiya sanan ina kallo yadda take ƙare maka kallo kaima....”Kafeta da kallon da yayi ne yasa ta yi ƙasa da ido ta, ta rasa meye cikim ƙwayar ido sa da yake hana ta kallo sa akwai wani Sirri mai girma atattare da shi. Murnushi laɓa ya yi ya dawo ya zauna yadda zata kalle shi da kyau."Nima me..!me kuma nayi?”ɗagowa tayi ido ta fall da kwallah."Kaima kana kallon ta”“Bakya so na kalle ta”Kai ta girgiza masa“Tom me Hakan yake nufi ko kina kishi na?”Kanta ta ɗaga da sauri idon su ya sarke cikin na juna, babu wanda ya iya ɗauke ido sa akan na ɗan uwansa tsayi mintes 5 sanan ya iya janye nasa.“Baki bani Ammasa ba”