← Book details Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 35

Sashe 11

Yar Mahaukaciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyawa ya yi ya kalli Summayyah wace take jira ace At ta gudu"Hajiya ga wacce nake gaya miki,tana buƙatar hutu da kulawa nan Hajiya ta ba da ganan ba.”

Yalwata far'ara ta tayi ta kalli Sumayyah cike da tausayi da fahimta tamkar ta juma da sani ta.“Assalamu alaikum, ‘yata ƙaraso kiji Dumin Mahifiyarki Karki biyew Ammaru.”

kasa ƙarasawa Sumayyah tayi sai durƙusawa da tayi cikin ladabi, ta amsa.

“Wa alaikumus salam Ina Wuni da fatan mun same ki lafiya?.”Hannu ta ta kama ta haɗa ta da jikin ta"Tashi dan Allah” gefe Fuskat Summary ta shafa.“Ki kwantar da hankalinki, kin samu gida. Ki ɗauke ni kamar uwarki, ba buƙatar jin tsoro ko kunya nice mahaifiyar Ammar ki sa Aranki kuma Mamanki ce” hawaye suka ciko idon Sumayyah, ta kasa magana, sai dai ta girgiza kai tana share hawayenta. Ammar ya juyo ya yi murmushi ciki ransa ya ji daɗin yadda Hajiya ta karɓe ta da buɗaɗɗiyar zuciya.“Hajiya Itafa kuka nayiwa yariyar nan wahala dam kin daina Wahalar da kanku ki Kani gida na kagu naci Girgiki nan naki mai sani ba manta da kowa da komi.”bata biyewa Ammar ba sai da ta samu Sumayyah tayi shu sanan suka shiga mota Ammar ne agaba kusa da drive Hajiya Da Sumayya kuma a back seat.

Suna is gidan Sumayyah ta fara bin gidan da kallo,gida ne mai tsari da kwalliya irin ta Larabawa lambuna har ukune kowane cike yake da Bauchi kayan ciye-ciye iri na kasashe waje,da furanni masu kamshi kala-kala ruwa na gudana daga bututun fountain a tsakiyar su.

In bada ban tasan Ammar bai taba cutar da ita ba da cewa zatayi sai da ita yazo yi ran Iya fallo in zaka iya cewa Allah ya gama salamar ka anan gidan duniya maganar Hajiya ce ta dawo da ita daga duniyar tunani da ta lula,"Sumayya kije ga daki can na biyun da yake samma Nana ne ɗakin ki koyi wanka zan Sa Hameda mai aiki ta kawo miki kayan da zaki sauya, sannan ki fito mu ci abinci.”

Godiya tayi sanan ta shiga ɗakin cikin mamaki.take bin ɗaki da kallo kaya na more rayiwa babu abin da babu manyan turaruka masu ƙamshi ga makeke Mirror da zaka iy gani kanka tundaga ƙafar ka har izuwa kanka, bed din tabi da kallo balcket gado green ne sai fulawoyin da akayi ado da su white haka ma labule launin su ɗaya da zani gado, da ƙamar window ce daga sama da ke fitar da iska mai sanyi.tsaya wa tayi a tsakiyar ɗakin tana kallon komai kamar mai mafarki.

A hankali hawaye ya sulalo mata.
“Ya Allah… har yau ina raye. Ina gidan da ba a mafarki ba, dama ace Inga inna ta cikin gidan nan dama ace zata zo muji daɗi nan ko da Na wuni ɗaya.”ta zauna a gefen gado, ta rufe fuska da tafin hannu tana kuka cikin ɗaciki zuciya”Fa tunani halin da innar ta take ci.

Bayan tayi duk abin da Mahafiyar Ammar ta umarce ta, ta fito da doguwar riga ta Abaya dan babu kayan gargajiya kamar nata a gidan tunda ba wasu yara ne dasu ba, tun da ta hango ta baki hajiya yaƙi rufu wana ji wani farin ciki in taga Sumayyah tanaji wata ƙauna ta musamman a tare da ita.

Kallo ɗaya Ammar ya mata ya ɗauke kai suka zauna a dining. Hajiya Maryam tana kallonta tana nutsuwa da tausayi yarinyar. A hankali tace.

"Ammar baka faɗa min sunan kanwar taka ba” sai da yayi miƙa kamar wanda ya gaji kafi ce."Gajiya ki tambaye ta zata gaya miki”Tasan Zai riƙa,mai da kallo ta tayi kan Sumayyah

“ 'Yata, mene sunanki?”saibda ta saci kallo Ammar taga loma kawai yake zuvawa kamar bai san da zaman taba sanan tace.“Sumayyah Yar mah.....” kallon. Da Ammar ya tsare ta dashi ne yasa haɗi ragowa abinci ba bi shiri, Murmurshi Hajiya tayi.

“Da kyau. Sunan ki sunane na masu albarka. Kin san ma’ana sunan?”Ta girgiza kai tayi tana wasa da da COKALI hannu “Ma'nar Sumayyah, shine mace wacce take da tsarkin zuciya.”Idonta ne ya sake cikowa da hawaye taa ce.“Da gaske Hajiya? to Allah ya sa nima na cancanci hakan.”

Ammar da yake ke gefe yana goge bakin sa da Tissues, bai ce komai ba sai dai zuciyarsa ta cika da tausayin ta bai san lokacin da ya fara ba kuma yanji zai iya temaka mata koda kuwa hakan zai zama yankewa nashi farin ciki.

Kwana biyu da zuwan Sumayyah ta fara sabawa da gidan. Hajiya ta fara koya mata yadda ake kula da furanni,da yadda ake yin girke-girke na Lebanon da Hausa, tana koya mata karatu da adu’o’in safe da yamma.

Ranar Asabar suna zaune a lambu, rana na. taho faɗuwa. Iskar yamma tana kaɗawa, furanni suna motsawa. Ammar ya fito daga Part ɗinsa da ke gidan, yana sanye da Three quarter wando na jeans sai t-shirt copy colour ta kama ƙirji sa ta fitar da ainihi surar sa, ƙamshi yake yana taku cikii izza hannunsa ɗauke da fulas.

Idon sane yakai kan Sumayyah tsaiwa ya yi yana kallon yadda take bawa furanni ruwa, tana murmushi cikin natsuwa.daga gani yanayi ta na Farin ciki da haka.Hajiya ta lura da yadda yake kallonta, sai tayi gyran murya tayi murmushi cikin hikima.

“Ammar…” ta kira shi cikin natsuwa, juyowa yi“Na’am Hajiya?”

“Inaji Ajiki na Sumayyah.Allah ya kawo ta gare mu da hikima. Ka kula da ita, saboda wata rana, zaka gane dalilin hakan.Ina roƙan ka dan Allah karka bari tayi kuka”

Ya ɗan yi shiru, yana tunani.“In Sha Allah Hajiya zan ƙoƙarin haka,”ya masa cikim ladabi guri ya nema ya zauna suka shiga wata hirar.

Da dadare, Sumayyah tana kwance tana kallon POP.tayi nisa cikin tunaninta kan abin da ya faru,a gidan Alhaji Ɗan Dubai, safarar mata, da yadda Ammar ya cece ta.numfashi ta sauke
“Ya Allah, idan wannan sabon farkon rayuwata ne, ka bani ƙarfin juriya, ka saka da alheri ga wanda ya ceci ni. Kasa na koma guri Inna ta cikin Amince kabawa inna ta kariyya”

A gefe guda, Ammar ne, a zaune bisa makeken gado da sanyi A.c dana fanka yana ratsa kwanyar sa,yana duba wasu takardu,duk da ainki da ya sha masa kai zuciyarsa bata daina tunanin Sumayyah ba. Maganar sa lokaci da ya ceceta ta dawo masa cikin kunuwana sa.“Na gode, ka ceci rayuwata.”

takardun ya rufe, ya lumshe ido, yana murmushi a hankali.
“Sumayyah…” ya faɗa a hankali...

Bacci ne ya fara daukar ta Cikin bacci tayi mafarki inna ta ciki wani iri hali mai ban tsoro tana ta kuka gashi kamar wawake take bata tagi abinda ke gabanta. Wani iri ihu ta kurma hakan yasa Ammar jin igiyar saboda dare ya fara yi. Bare ma uguwa iri tasu babu hayaniya bare kaka sa ji wani sauti ciki han zari ya miƙe.

“Sumayyah..!me yake faruwa da ita....”Wani ihu nata ya sake ji ko takalman bai nemaba ya fita da gudu kafin ya karasa Hajiya taje.
Lokaci da ya shiga Bedroom ɗin Hajiya tana zaune ta sata ajiki ta tana tofa mata Ayatulkursiyyu dasu li'ilafi Jamal yasa ta samu ƙaramar nusuwa maganar Ammar ce tasa ta waigawa.

“Hajiya Me ya faru da ita?”cikim ruɗewa Hajiya tace."Wallahi nima Ammar ban sani ba Na fara bacci naji kukan ta yanzu nake son naji me yake faruwa ko wani abu ya tsorata tata.”

Hannu sa ya harɗe kan ƙirjin sa ya kalle ta da kyau har yanzu kuka take."Sumayyah Me kika gani ya tsorata ki da bazaki iya Salati ba sai ihu?”tsare ta ya yi da ido tana ɗagowa sai ta sake fashewa da kuka.

“Dan Allah ku mai dani guri Inna ta bata da Kowa saini ina tsoro ta batta wallahi ta shiga wani hali bazan yafewa kaina ba dan Allah Hajiya kisa ya maidani Giɗaɗo ko dan Inna ta”Tana faɗi haka ta sake fashewa da sabo kuka wanda ya ɗagawa Hajiya hankali...

*Amin Afuwa dama na faɗa muku Update ba Kullum ba*

*Albisiri kuma masu jira Agama littafin ITACE KADDARA TA tom kuzo ku mallaki naku daka kuɗi ƙalilan babu tsada ku karanta Complete ɗinsa ₦ ɗari uku tabiya buƙata kar ki bari Labari Sultana da Sultan Hajiya ya wuce ki, ko hawan jini gare ki Tom ga magani sa nan Ki nemi Littafin itace Kaddara ta ki kore damuwa da takaici Duniya.Ga account number da number da zaki tura shedar biya domi ki mallaki naki*

*Account number 0341904756. USAINA SALISU GT Bank: SHEDAR biya 08168621656*
[11/16/2025, 4:04 PM] OUMMU MUWADDAH: https://whatsapp.com/channel/0029Vb1QRwY5vKACPNI7B73a

*📚🌸YAR MAHAUKACIYYA📚🌸*

Mallaki:
Husaina S Abdullah
(Oummu Muwaddah)
📚©2025 -- Duk haƙin mallaka na musamman ga marubiciya.

____________free book _page-9

*Gidan Malam Gidaɗo*

Yusuf ne ya shigo ko Sallam babu tsaki ya ke tare da ball da kwanika Babu wanda yace uffan har ya samu guri ya zauna da Kallo Baba Zulai ta bishi,kujera yar tsugono ya dasa ya zauna tare da ƙare mata kallo.“Babarmu Wai yanzu matar nan dan ta tsinka mana mutunci shine taje ta kwanta A kango Shikuma shege yaron can Tanimu har da ɗaukar ta ya tafi da ita gidan su dana ce ya kawota sai yace in ya kawota wai me zamu yi mata banda azabtar wa”Sallati tasa da tafa hannu"Shikenan ta daɗa ja mana zagi a kasuwa” ƙwafa ya yi zai yi magana malam ya shigo.

*Lagos*
Bayan ASP Mubarak ya saki Classic Don bai zarce ko ina ba sai Gidan Alhaji Ɗan Dubai tin da Alhaji Ɗan Dubai ya gansa yasan ba lau ba dan yana ta zagi da turanci yana sai an biya shi kuɗi sa da sauri ya tare cikin ladabi iri na riƙaƙu yan Duniya."What happened is Classic?”Sai da ya buga tsaki kafi yace.“ Follow me, my money, the girl ran away from the police.”

Sai da ƙirjin Alhaji Ɗan Dubai ya buga lalashi ya fara yana nuna masa wasu yan mata, fur classic yace bai san wanan ba ƙarshe bindiga ya ciro a ciki Aljihu sa ya fara harbin ƙasa da gudu Alhaji Ɗan Dubai ya shiga wani ɗaki ya ɗauko masa kuɗi sa sai da ya irga yaga ko biyar bai taɓa ba sanan ya fita.asahar ya lailayo ya maka“Wallahi Yariyar nan bata ci banza ba, sai naje gurin Tsoho ubanta an biya ni duk abin da na kashe, ni za'ayiwa bura uba”
Chapter 11 · 0% Book details