Sashe 9
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta fita sai daya kwashe 40minute yana kwance sanna ya tashi yaje ya yaye labulen daya rufe zanan Easha nan yatsa kallon ta yana murmushi tare da shafa fuskan ta sanna yace
"My love for you is endless my Angle"
Sai ya shiga yayi wanka ya shirya cikin wani shadda dark blue yasha aiki da bakin zare sai bakin hula da takalmi baki yayi kyau sosai masha Allah
Fita yayi direct gidan su zainab yaje
Ya samu karba mai kyau ...
Mamarta tayi namijin kokarin karban sa Dan kun wani favorite dinsa sai da ta hada masa kuma sun gaisa cikin mutunci
Zainab ce ta shigo ba sallama ta wuce ta zauna tana cin chewing gum .
Sanye take a cikin dogowar riga mai hannun vest red kuma ya kamata sai kanta hula ne baki mai dara-dara
Ko kallo bata ishe shi bah kallon photon Easha yake a wayansa yana murmushi
Ita kuma tana chart amma tana satan kallon sa
Can tace wai baka ganni bane ko kace nayi kyau
Na ganki kuma kinyi kyau sosai my princess
Da gaske my faruq?
Sai yanzu ya dawo daga tunanin da yake yace
Da gaske me?
Kace nayi kyau
A a da princess na nake ba ke bah!
Rasss gabanta ya fadi ashe baya sonta? ...
Ita da take tunanin zai zo yana rokon soyayar ta ashe bah haka bane.
Ban kai a kalle ni bane a yaba mun ...
Kalle ni fah?
Kallon sama da kasa yayi mata sanna ya kwashe da dariya yace
Ni banga abun kallo bah balle na yaba
--------------------
Yau su Ramatu suka shirya tafiya wajan boka
Sunyi sa'a sun same sa
Sai dai sun canja akalar maganar tasu da
Muna su a kashe uwar su nan sanna a kashe mana yaran
Wani mahaukacin dariya ya kwashe da shi sanna yace
Bakin Alkalami yariga ya bushe tunda Aljanun da suke tare da ita suka fara fada mata abubuwan da kukayi ,ku roki Allah karta gano sauran hhhhhhhhhh Ku tashe Ku tafi tsinanu !!!
Fita da baya baya !
Amma boka!
Tsinanniya bace mun da gani ko nasa Aljani Dan *dungur* ya zuke mun jiniki batacciya yar battu !!!
Da sauri tayi hanyar fita
Fita da baya baya tsinanniya!!!
-------------------
Mamar Anwar ce take waya
D.P.O ko yar gidan uban wacece ko kamu mun ita kuci ubanta ko jagalgalata yanda baza a gane ta bah !!!
Amma hajiya sai munyi bincike sanna mu dauki mataki
Ko kayi ko ka rasa aikin ka matsiyaci kawai!!
Kiyi hakuri yarki ya dade za ayi yanda kikace!
Mtss Dan talakawa kawai
Sai ta kashe wayan tana kara Jan tsaki
Momy wallahi idan an kamata kar abarta da rai
Don't worry my merry
-----------------
Hmmmm wai suna ganin duk yawan su zasu iya kamani ?
Tabb lallai basu San wacece *EASHA* bah !
Kuma sai na koya musu hankali!!!
This is a *promise* sai sun gane TALAKA ba abun wulakantawa bane!!!
*gundumemen gaisuwa ga Fans bah*
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*Aishmar (Queen Indo)*
*Marubuciyar*
*-AKWAI LOKACI*
*-HANNATU*
*-ALJANA AISHA*
and now
*-YAN UKU*
_*Wanna page din naki ne ANTY FEEDY*_
_*..FEEDYN BASH Amarya a gidan bash MARUBUCIYAR mugun miji and Arnan daji amma ta gama arna daji ...
Congratulations dear
we er wait for new one
Allah ya sauke ki lafiya dear ...
Allah ya kara miki lafiya tare da unborn babyn mu
66-70
Yau aka saka ranar auren Nana, amma ba a kaisa da nisa bah; nan da wata daya!
Murna wajan Ramatu ba a magana;
Aisha tana kallan su ta gefen ido
Sai da ramatu ta gama murnan ta; sai taje tace
Idan kunnen mamata basu bude bah nan da jibi wanna auren bazaiyu bah!!
Tana gama fada tabar ramatu da sake baki!!
---------------
Anwar fah ya daku; sosai Dan yayi dana sanin sanin kanwar babangida balle yayi mata fyade!!
Easha ce tazo gaban shi ta zauna tace
Kadau darasi ko sai na sake biya maka hadda?
Nadauka wallahi dan Allah ki sakeni na koma gidan mu!!
Zaka je gidanku amma sai ka amsa mun tambaya na tsakani da Allah!
Wallahi zan baki amsa yanda kikace;kuma bazan miki karya ba!!
Good; tambaya ta , ta farko shine ; Meye talakawa sukayi muku da kuka tsane su ?
Mai makon ko taimaka musu amma sai kuna cin zalinsu, mai yasa?
Shuru yayi.
Baka da amsa ko?
Ko kuna ganin Allah bazai jarrabe ku bane ?
Shifa ya azirta Ku !
Kuma zai iya maidaku talakawan sanna ya maida talakawan masu ARZIKI ko baka san haka bah?
Nan mah shuru yayi!
Ko baka san ranar gobe kiyama sai Allah ya tambaye ku bah?
Ko kasan irin azabar da Allah ya tanadawa masu wulakanta dan Adam?
Dan Adam darajane dashi !!
To wallahi ka Sani Allah yana tare dasu kuma Allah zai sakawa duk Wanda aka zalunta !!!
Ko kasan Allah baya yafe hakkin wani?
To Ku gyara tun kan lokaci ya kure muku; kuma babu banbanci tsakanin mai kudi da talaka banbancin daya ne ; shine *Imani* .
Ina mai baka shawarar kayi gaggawan gyara rayuwarka kafin duniya ta juya ka sanna duk wa'inda kayiwa laifi ka rokesu su yafe ma tun kan su mutu baka roki yafiyarsu bah Allah baya yafe hakkin wani wallahi !
Kuma kar kayi la'akari da matsayinka kaje ka nemi yafiyarsu tun kafin lokaci ya kure maka!!!
Yau za a sake ka amma dan Allah karka kara wulakanta talakawa ko cin zarafin su idan ba zaku taimaka musu bah ?
Ba sai kun wulakanta su bah ko cin zarafin su bah!!!
Nagode!
Never mind !!!
Sai tabar wajan ta kuma gida.
-------------------
Da kuka ta fita da gudu
Faruq ko a jikin sa , sai ma cigaba da yayi da kallon photo *Easha* abunsa.
My Angel insha Allah zaki dawo gare ni, kuma zamuyi rayuwa cikin kwanciyar hankali da nutsuwa.
Kuma zaki daina wanna shigar .
Assalamu'alaikum!
Wa'alaikumussalam
A a momy kece?
Eh nice naga zainab ta shiga ciki tana kuka shine nace to bari nazo inji me yafara dan na tambayeta taki kulani .
Murmushi yayi yace
Momy saboda nace za ayi events ne tace bata so ...
Shine nace sai anyi , shine fa tafara kuka ita bata so
Kaji shashanci akan wanna take kuka ba sai kar ayi bah!
To momy sai kar ayin indai hakan take so?
Da alama kam haka take so tunda tana kuka sai a barshi ba shikenan bah!
To shikenan bari na wuce?
To agaida su hajiya
Za suji!
----------------
Yana cikin mota yace
Stupid kawai hmmm bani zaki aura bah zaki sha wahala
Kuma babu wani events da zanyi mtsss
------------
Bloody kinji wanna
Sai Aisha ta mikawa Easha wayan da tayi recording muryan su baba sharrif da easha
Easha karba tayi taji tass mai makon ranta ya bacci sai ta kwashe da dariya tace
Shege ka fasa tsakani na daku
Yau sukayi meeting tsakaninsu akan za nayin karatun Qur'ani a cikin ruwa suna bawa umma ko za a dace!
Easha kuma tana nan tana hada plan akan su ramatu da baba sharrif.
-----------------
Shirye-shirye ake babu kama hannun yaro , amma faruq ko a jikinsa!!
Su mamar ango sai shiga take tana fita.
*Wallahi naga comments ko na ajiye biro na
*Kukinkime sorry fan's*
*Aishmar Queen Indo*

*wiring by Aishmar(Queen Indo)*
*Wanna page din naka ne YAYA OMAR nagode sosai da taimako badan kuba GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION baza ta ci gaba ba amma da taimakon Ku yanzu ta ci gaba sosai Allah yabar mana Ku .....
Allah kuma yaka hada kanmu...
Ameen*
71-76
Ko da anwar ya dawo gida mamarsa bata hakura ba wai sai ta kulle kaf dangin *Easha* (nace hmmm akwai aiki)
Alhaji muktar bai kulata bah
Anwar yaji jiki Dan sai dayayi sati yana jinya sanna ya dawo daidai
Yana zaune akan kujeran gefen sa yana waya yace
Duk inda take Ku maino ta Dan saina jagwalgwala rayuwarta zan aureta sanna nayi mata sakin wulakanci har Dan *Alhaji murkar minister kudi* za tayiwa haka lallai sai nasan ko yar gidan uban wacece !
Bana jin amsan da aka bashi
Can yace ...
I will not let her!