Sashe 4
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko marin danayi miki ne bai isa bah
Easha jin abunda yace nan da nan ranta ya baci Dan tasan shatu ce Dan Aisha zata rama
Lallai wanna sai naje har gidansu na tsinkawa uwarshi mari
Kaban address na gidan Ku zan zo
Ke asuwa zaki zo gidan mu
Loser kayi biyayya na koya ma yanda ake winning ba loosing bah
Gashi sai yabata wani card yace gashi
Karba tayi tace bye loser
Binta yayi da kallo lallai wanna anyi yar rai nin wayau wato yau shigan mahaukata gobe na nutsattsu ikon Allah
__------___
Wata motace ta danno a dari tabi takan wata tsohuwa da tazo wace wa a kan kwalta
Duk abunda yafara akan idon easha su iske boy tasa suka kai matar asibiti
Ita kuma ta takewa matar baya
Gudu suke sosai sanna sukaje wani fankamemen gida tsararre wanda naira yayi kuka
Ana bude mata get matar na shiga ita ma ta shiga
Parking sukayi dukansu biyu
Matar direct falon ta shiga
Easha binta tayi
Tana shirin hawa upstairs easha tace
Ashe rai Dan uwanka musulmi ba abakin komai yake bah
Matar juyuwa tayi tanayiwa easha kallon kyama Dan ita ta tsani talaka
Uban wa yabaki izinin zuwa gida nah
Uban da ya koya miki taka rai sanna ki tafi ko a jikin ki
Matar cewa tayi Dan natake talaka banza zaki zo kina mun ihu a cikin gida
Easha tana matsawa wajan ta tana maimaita talaka banza
Easha kankance ido tayi tace sake maimaitawa
Matar maimaitawa tayi amma bata karasaba easha ta wanketa da kyawawan mari biyu sanna tace
Dan kina da arziki zaki taka tsohuwar da ta haifi uwarki ma balle ke da mota amma ko ajikin ki ...babu abunda ya dameki to idan uwarki akayiwa haka ya za kiyi wanne mataki zaki dauka
Matar tace sai na kai kararata koto kuma ni kaf garin nan babu wanda ya isa yayi karana koto Dan baza a dau mataki bah
Easha murmushi tayi tace kuma babu wanda ya isa ya hanani mai dake talaka kuma idan kina musu mu zuba mu gani shege ka fasa
Tana gama fada tayi tafiyarta tabar matar da dogon nazari
Asibiti easha ta wuce Allah da ikonsa matar bata rasubah amma taji rauni
Easha magana tayi da doctor akan ya saka nurses kula da tsohuwar ita zata biya duk kudin
Kullum safiya sai ta duba matar take wucewa wajan daban su sanna tana nan tana planning abunda zakayiwa matar take
Faruq kuma kullum zuba ido yake ko zata zo amma shuru
____-------____
A binciken Easha ta gano matar nan tana da ya kwalli daya kuma tana mugun sonta
Yau tayi plan na sace ta
Da yamma yarinyar ta fito ta fara tafiya da motan ta ...tafiyan rashin mutunci ka matsa ko ta takeka
Easha bayanta tabi a keke napap har kofan wani boutique
Parking tayi sanna tashiga
Easha sallaman mai napap din tayi
Taje wajan motar tasa hannu ta bude Dan motar bata kulle bah amma ta tafi da key
Easha shiga tayi ta zauna a set mai zaman banza
Can ta fito natawa kowa kallon tara saura
Shiga tayi bata kula da easha bah sai da ta rufe motar ta tayar sanna
Ke wacece
Ohh uwarki bata fada miki koni wacece bah
Wuce muje kona farka cikinki wallahi
Yarinyar ganin wukan yasata jan motar har inda easha ke mata kwatance zuwa wani gida wanda ba a gama gini bah
Bayan tayi parking easha tasata cikin wani daki ta kulle sanna ta tafi da wayan ta
____------____
Can gida hankalin mamar yarinyar ya tashi ganin har bayan isha bata dawo bah
Tayi ta kiran wayan amma no answer
Kullum easha na zuwa gidan tana tambayan yarainyar nawa ne albashinta da kuma yawan kadarorinta amma sai taki fada
Yau sati da saceta
Sai yanzu ta fada tace
Albashinta tana dauka 2m
Sanna kadarorinta kuma tana da boutiques biyu daya a abuja daya a nan kaduna sanna tana da gidajen mai hudu biyu a nan biyu a kano
Tana da kamfanin robobin guda daya a kano
Sai gidaje guda uku duka suna nan
Sai motocinta shida duka suna nan
Kudin cikin acct nata fah
40billions ta fada tana kuka tace Dan Allah karki kashe ni
Easha daga wayan tayi ta kira mamar yarinyar da wayan yarinyar bayan ta fada mata da me tayi saving
Matar ganin number yarta ne sai ta daga tana cewa baby kina ina ne haka har sake baki dawo gida bah
Na sace ta ne kuma 40billion zaki turo ta acct na yar ki kuma wallahi kika fadawa yan sanda sai dai wata bah yar ki bah kuma 5minute na baki idan ya wuce zan kashe ta
Sai ta mikawa yarinyar wayar
Mom please save me wallahi zata iya kashe ni please mom ta fada tana kuka
Sai easha ta kashe wayan
Hajiya ta rikirkice har hannunta karkarwa yake wajan dauka gyale tayi banki Dan tura kudin
*kuyi manage please*
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo:
*YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
*~we are bearers of so golden pen~*
*~we write assiduously perceive no pain.~*
*~so magical,Our creative golden pen
,behold our words~*
*~A product of our pen
, savour our wirds,for it will cause you no pain~*
*Aishmar (Queen Indo)*
31_35
Gaba daya hankalin Hajiya Bilkisu a tashe yake direct First Bank ta wuce bata wani tsaya dogon tunani ba tayi transfer din duk 40billions dinta kamar yanda Easha ta bata umarni.
Bayan ta dawo gda ta kira wayar yarta ta shaidawa Easha da ta tura kudin abata yarta
Wata irin dariya Easha tayi tace Hajiya kin gama aikin ki na farko sauran zaki jini daga baya
Cikin kuka Hajiya Bilkisu tace na shirya baki duk abunda na mallaka Amma dan Allah karki cutar min da ya wlhi ashirye nake ina zan sameki na baki papers din??
Easha tayi smiling tace lallai kina son wnn Yar taki da yawa zan kiraki zuwa anjima kuma karki manta idan kika Kira police consider your is dead kin gane??
Da sauri tace ehh bazan gayama kowa ba wlhi.
Bayan Easha ta bar gdan sae ta koma gda ta dauki wanka cikin wata black abaya da tasha adon stones red wani small Vail ta samu shima red tayi rolling kanta dashi sae takalminta wedge hills masu belt black and red tayi kyau sosae side bag dinta ma red and black ce bayan ta gama shiryawa ta fito Shatu dake zaune ta kalleta tace Easha irin wnn wankan haka sae ina kuma.
Dariya tayi tace zanje cika wani mission ne
Shatu tace Allah shiryaki a dawo lpy ta amsa da Allah yasa ta fita abunta
A waje ta tarar da ramatu tana gyaran shinkafa tana dan wakokinta ganin Easha sae ta chanza zuwa habaici kallonta kawae Easha tayi tace Banda time dinki yanzu amma idan na dawo sae na farka Miki ciki
Da gudu ramatu ta ajiye shinkafar ta har tana zubarwa a kasa tayi cikin daki Easha kuma smiling tayi ta tafiyanta
Card dinda Faruq ya bata ta dakko ta duba address din direct gdan su ta wuce door bell ta danna aka zo aka bude Mata
Tsakiyar parlourn ta tsaya sae da ta gama kallon ko ina kana tace matar gdan nake nema maman Faruq da ta fito daga kitchen tace baiwar Allah lpy
Kallonta Easha tayi sama da kasa tana cin chewing gum da ka ganta kasan bata da mutunci matsawa tayi kusa da matar tareda zare Black shade din da tasa tace kece mman Faruq
Matar tace ehh nice lpy
Tassss jikake ta wanke ta da mari tace ki gayama shashashan danki idan ya dawo kar yayi tunanin ya bani address ne Dan wani abu sae dan na ramawa Yar uwata Marin da ya Mata toh ganin nayi tunda shi bashi da Yar uwar gwanda na tsinkama uwarsa Mari dan yaji dazafi da ba zafi na barki lpy hajiyata.
Ta fada tana saka glasses dinta
Bayan ta fito Kiran wayar hajiya bilkisu tayi ta fada Mata i
nda zasu haduwa da kuma time daga nan ta wuce gda abunta.
________
A daki ta iske su Aisha zaune suna fira sae ta kwashe da dariya Shatu ta kalleta tace lpy Zaki shigo Mana ko sallama babu sae dariyar mahaukata.
Wata dariyar ta basu lbrn abunda ya faru gaba daya harda lbrn haduwarta da hajiya bilkisu
Aisha ta kalleta tace 40billions bayan Nan kuma ga kadarorunta gsky bloody idan kikayi haka Baki Mata adalci ba Shatu tace kedama halinku daya kya fada
Wlhi idan Kika Mata haka kin zalunceta kin San irin wahalar da tasha kafin ta samu kudin Nan ne kiji tsoron Allah kar gobe kiyama a tasheki bakida kudin biyanta yanzu ba wani yarjejeniya da kukayi haka kawae dan ta buge tsohuwa shine Zaki maidata talaka.
Nasiha suka Mata sosae duk sai taji jikinta yyi sanyi ta dauki waya ta kira hjy bilkisu tace zata Bata yarta ba sae ta bata kadarorunta bah Amma kuma 40billions zata dauki 1billion aciki.
Ba karamin farinciki Hajiya bilkisu tayi ba harda cewa ta Kara Mata 1million a Kae da kuma kyautar mota daya.
Dukan su sunyi farinciki Dan ita Shatu Bata so ma Easha ta dauka 1billion ba Dan Basu san ya zasuyi da ita ba
Easha tace 5million zamu bada sadaka ma marayun garin nan sae 1 million a gina masallaci guda uku sauran kuma mu saka a account saboda ammafanin wata Rana
Sunji dadi sosae suka dinga saka Mata albarka Aisha ta rakata suka mayarda Fadeela gda anan Easha ke ma hjy bilkisu wa'azi akan tsanar talaka ta kuma gaya Mata abunda zatayi da kudin da ta dauka.
Hajiya bilkisu taji dadi sosae Amma t wani bngare tana Jin haushin 1billion dinta.