Sashe 8
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matar ta fada a mutukar fusace
Merry kira mun D.P.O
______*____*______
Kaduna fa ko ina maganan Easha ake ta daki dan minister kudi kuma tasa yaranta tafiya dashi yanzu babu Wanda yasan inda yake
------*-------*-------
Oho Easha ko a jikin ta a gida ta tadda baba sharrif ko kallo basu isheta bah ta wuce abunta
------------*---------*---------
Faruq yana kwance duk ya rame yayi duhu tunani ya hana sa sakat
Miss call aketayi masa amma ko kallon wayan beyibah
Sakonni sunata shigowa ko kulawa baiyi bah
Sai da mom dinsa tazo tace ya kira zainab yace zai je
Fitan ta sai daya kwashe 30minute sanna yajawo wayar
Sakonni sunfi 30 miss call kam ba a magana
Sakon abokinsa ya bude video Easha ne da anwar ne a harabar hotel
Zunbur ya mike yana salati yace angel mai yahadaki dashi
Key motarsa ya dauka ya fita
--------
-------
Easha gidan da aka kai anwar taje sai da tayi masa dukan mutuwa sanna tayi video sa ta aikawa ubansa
----------
--------
Alhaji muktar yana zaune a office dinsa sai juya kujera yake
Yaji shigowan sako
Da kamar bazai daba ba sai ya bude
Ganin dansa a wanna hali yasa sa mikewa ya cire hulan kasnansa yana fifita duk da AC da fankan office din amma yana gumi yakasa zaune ya kasa tsaye
*ku kinkime sorry please*
*Aishmar (Queen Indo)*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*Aishmar (Queen Indo)*
*Wanna page din sadaukar wane ga*
*Hassan ATK 80k*
Nagode sosai da kokarin da kake mun Allah ya saka da Alheri
*kuma idan baka ga dama ba babu mai karanta page nan
ko yan group nane
sai dai su rungume sorry*
56-60
Baba sharrif ne suka kebe da Ramatu suna tattaunawa akan yanda zasuje su fadawa minister Kudi Easha ce ta sace yaronsa kuma sunsan inda take ....
Ramatu tace "kuma kaga zamu samu kudi sosai wallahi"
Baba sharrif yace "ni burina wanna shegun su mutu kinga sarkan wuyansun nan wallahi lokacin da baba(kakansu Easha) ya siya akwai kudi sosai nasan yanzu sai yafi da kudi shiyasa nake son hada aurenta da musa amma taki!!
" kai dai bari kasan ta gano mu muka kurmantar da uwarta?
Haba!
Yaushe kai amma yarinyar nan anyi shedaniya ...
Amma idan ta San wata bata San wata bah
Hakane ni dai komai ake ciki ka fadamun
To shikenan *zumata*
ido ta rufe alaman jin kunya tace
To goga na sai kazo anjima ina jiranka
Zaki ganni kuwa
Sai suka watse a jikin katangar
Aisha ce ta fito ta bayan katangar da waya a hannun ta sai ta kunna recording din voice nasu da tayi.
Sai da tagama ji tsaf sa
nna taje gaban ramatu tace
Idan kun iya *ruwa*.
Ai baku iya *laka* bah
Sai ta sakar mata murmushi ta wuce
Ramatu rakata tayi da ido tana nazarin kalamanta
_Idan kun iya *ruwa* .
Ai baku iya *laka* bah_
Ko mai take nufi oho
______******______
Tana zaune tana tunani ita fa abun nan yana daure mata kai ko ya ake take wanna abun!
Ko uban wa ya aiketa gashi jiya ramatu tazo tana ce mata
Easha kiyi hakuri idan Allah ya yarda zasuje wajan bokan Dan ya warware aikin da akayiwa ummanta
Kenan su ramatu ne suka kurmantar da ummanta
Shikenan Allah yafi so
_Haba autar mu ya zakice haka na fada miki aiki ne dake sosai yanzu kika fara mah_
Wata murya ta fada mata
Bayan ta waiga bata ga kuwa bah sai Easha tace wanne aiki kuma
_Hhhh autar mu karki damu zamuyi miki jagora_
Sai tayi shuru bata sake cewa komai bah
_____*******_____
Wayan D.P.o merry ta kira babu ko gaishuwa tace
Wata yarinyar matsiyata tayi kidnapping my bro anwar ka tabbatar an kamuta ko kuma ka rasa aikin kah
Kit ta kashe wayan
Good my merry idan ba haka kika yiwa wanna dan sandan bah babu aikin da za suyi
Sai sukayi jugum jugum suna tunanin mai ya hada anwar da wanna yarinyar mai kama da yan daba kuma
_____*****_____
D.P.O nan ya sa yaran sa naiman Easha duk inda suke da yaranta da suka tafi da anwar
_____****____
Alhaji muktar yayi mutukar ka duwa nan yasa a kira masa D.P.O akan ya naimo masa dansa a duk inda yake a fadin Kaduna
_____******_____
Easha sai da yamma taje gidan da anwar yake
Nan ma sai da taci kaniyarsa sosai sanna ta kira mahaifinsa da wayansa video call
Alhaji muktar yana zaune abun duniya ya ishe shi
Kiran waya ne ya shigo wayan sa
Hannu na rawa ya dauka ganin anwar ne
Easha ganin ya amsa sai tace
Barka dai ya gida ....
Ya kuma jimamin batan danka kodan bah sai ka wani damu bah zai dawo na Dan wani lokaci saboda yanzun ma Dan ina Dan horasa ne saboda ina son yansan darajan Dan Adam ya San kuma girman laifin *zina* sanna yasan talakawa ba abun wulakantawa bane .
Baiwar Allah ko nawa kike so zan baki amma ki sakar mun dana Dan Allah
Karka damu danka zai dawo gareka amma ba yanzu bah ...
Kuma wallahi duk gayyar yan sandan da kasa aka baza a gari gwamma ka ce su daina naima na Dan bazaku samu bah kuma abu daya idan ya sami family na hmmm sai dai nace Allah ya jikan danka
Baiwar Allah zansa a kwashe su amma karki yiwa Dana wani abu Dan Allah
To shikenan sai anjima
Kit ta kashe wayan
Goge fuskan sa yayi Wanda gumi ya bata
Wallahi Alhaji babu yan sandan da za a janye kuma ita din yar gidan uban wacece da zata ce ga yanda za ayi ...
To wallahi sai na karar da danginta kaf
Sai ta juyu tana kallon Alhaji muktar din tace
Kai kuma kaman wani danta ta baka umarni za akabi ko to muzu mu gani
Sai tabar falon rai bace
_____*****_____
Faruq yaje inda su Easha suke zama amma bai same ta bah
Hanyar gidansu ya kama
Da jaye bai samu yaron aikawa bah sai ya jinginu a jikin motan yana jiran Allah yasa wani yazu wucewa ya aika
Aisha ce ta fito sai taga faruq jikin motan ...
Dauke kanta tayi taci gaba da tafiyar ta Dan wani haushin sa take ji
Faruq ganin haka sai yayi saurin shan gabanta yace
Haba my angel yau ba magana ne kuma mai ya hadaki da Dan gidan minister
Manna masa tayi
Haba pricess kice wani abu man ...
Tun dazu fa nake jiranki ...
Dan Allah kiyi hakuri kiyi mun magana please Angle
Kaga malan dakata sai wani cikani kake da surutu to ni Aisha ce bah Easha bah kuma ka daina kiran bloody na da Angle dan talaka kamarta ne daidai da ita bah kai Dan masu kudi bah ko ka manta mamarka tayi mana iyaka da kai to please karka sake zuwa ko Area nan ne
Tana gama fada tayi gaba abunta
Sai da yayi 2minute a tsaye sanna ya iya shaga mota da tunani kala-kala a ransa to mai take nufi da hakan
Ikon Allah ne ya kaisa gida
Direct dakinsa yaje ya kwanta a kan bed nasa sai ya fashe da kuka yace
Mom bakiyi mun adalci bah maiyasa zakiyi mun haka
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU

Oh Allaah You are the forgiver that forgives without reservations, You are the provider that enriches without limitations Indeed, You are the Most Merciful that sustain the whole universe without recession,May we find ur favour,blessings, protection,prosperity and pleasures of this world and the Hereafter beyond our expectations.
(Aameen)
*Juma'ah Mubaarakah.*
*Wanna page din naka ne Babban yaya HUSAINI 80K nagode sosai Allah ya biya da Alheri*
*Ameen*
61-65
Auren faruq fah yau saura kwana uku ....
Amma shi ko sani baiyi bah Dan ya manta
Faruq ban isa da kai bane ko meye? ina tun jiya nace kaje wajan zainab kafita amma bakaje bah.
Kafita a idona fah!
Momy kiyi hakuri kaina ne yake ciwo!
To idan kasha magani sai kaje Dan bana son shashanci.
To momy !